Sashe 9
Kadangarun Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Dan Allah duk wacce ta san ba ta shirya saye ba kar ta min magana, 200₦ za ki tura ta wannan account ɗin* 0039161883
Bala Maryam Mikailu Starling sai ki turo da shaidar biya ta WhatsApp +222795045822
ƴan Niger kuma carte airtel ta 300f
[06/05 à 10:57] MRS SADAUKI 💫: *ƘADANGARUN BARIKI*💅🏻💅🏻💅🏻
MRS SADAUKI 💫
*Littafin kuɗi ne ki biya ki karanta hankali kwance,duk wacce ta fitar ko ta karanta ba tare da neman izini ba ita da Allah*🤷🏻♀️ mai so ta tuntuɓe Ni ta WhatsApp +22795045822
17_18
Wani uban ihu Daddy ya ƙurma lokacin da wani mugun zafi da raɗaɗi mai game da azaba ya ziyarce sa lokaci guda a madadin daɗin da Ameera ta fara jiyar da shi.
Gefe ta koma ta na raba ido,yayinda shi kuma ya kama hajiyarsa wacce tuni gun ya fasa jini ya fara ɗiga.Wata irin azaba ya ke jin na ratsa ɓargon jikinsa ta na shiga duk wata jijiya da ke jikinsa,dauriya ya taro sosai lokacin da Ameera ta sarɓi hijab za ta saka.
Fincikota yayi amman ta ture sa ta na mai kai masa halbi ga hajiyar da sauri ya saketa yayi baya ya faɗi ya na jin kamar an saka sa cikin tandun soyayen man gyaɗa.
Ameera na fitowa ta ci karo da mai gadi wanda ya ji ihun Alhaji tun na farko zuwa na biyo,tare ta yayi cikin kuka tace "ka ji tsoron Allah ka bani hanya in wuce,kar ka manta kai ma Uba ne ka na da ƴaƴa"mai gadi yace "haka ne Ƴata amman bisa kan aikina ni ke dan haka ba zan bari ki fita ba"ya na maganar ne tare da jan Ameera da ƙarfi ya tura ta ɗan ɗakin sa da ke bakin ƙofa,sai da ya rufeta ta baya sannan ya nufi cikin gidan.
A sume ya tarar da Alhaji tumɓur haihuwar uwar sa,ruwan sanyi ya zuba masa Alhaji ya farfaɗo ya na mai fashewa da kuka.
"Sannu Alhaji bari na taimaka maka wajen tsayar da jinin"ya faɗa tare da zuba ma Alhaji ruwan sanyi shi kuwa sai ihu ya ke dan dama nan ne ran maza ya ke.
Sai mai gadi ya tafi pharmacie ya sawo mashi maganin ɗauke zafin ciwo sannan kawai Alhaji ya bar kuka,babu kunya balle tsoron Allah ya ɓingire ya shiga yin barcin wahala.
Ibrahim ne zaune ya saka system gaba ya na kallon duk abinda ya faru tsakanin Mimi da Daddy kasancewar ya saka Camera a falo ba tare da kowa ya sani ba.
Huci ya furzar mai zafi ya na jin wani takaici na rashin dacen mahaifin ƙwarai da bai samu ba,yadda Daddy ya mannata a ƙirjinsa ya fi komi yi masa ciwo.Tashi yayi ya sauko ƙasa,dining ya wuce ya haɗa Lipton ya sha sannan ya nufi waje,direct sashen su ya wuce da sallama a bakin sa.
Mamu wacce ke kishingiɗe ta amsa sallamar dakyat saboda ciwon hauren da ta ke,cikin rumfar ya shiga ya gaisheta sannan ya ja kujera ya zauna.Jikinta ya fara tambaya ta amsa "da sauki Ibrahimu ya aiki?" "Alhamdullah"ya amsa a taƙaice ya na ɗan dube-dube ta inda zai ganin ta.
Kamar daga bisa sai ga ta,daga aiken da Mamu tayi mata.Tun daga ƙafafuwan ta uwanda suke sanye cikin takalmi silipas sun ƴar ƙura saboda tafiyar da tayi,har izuwa sama inda ta ke sanye da guntun hijabi iya ƙwabrin hannuwa.Kicin-kicin ya yi da fuska ya na jin kamar zai make ta dan takaici,yi tayi kamar ba ta gansa ba ta durƙusa gaban Mamu tace "ki tashi ki sha ga maganin"karɓa tayi ta na cewa "ba ki ga yayan ki ba?"turo baki tayi kafin ta waigo inda ya ke zaune mamakin yadda tayi banza da shi ya kama sa sosai.
"Ina wuni"ta faɗa can ƙasan maƙoshi,yi yayi kamar bai ji ba sai ma wayar shi da ya fara shafawa ya na murmurshi.
Wani haushi ya luluɓe Mimi haka ta ɗan ƙara ɗaga murya tace "Yaya Himu ina wuni?"wannan karon ɗagowa yayi ya kalleta jin sunan da tayi mashi,sai kuma ya basar ya taɓe baki gami da mayar da hankalin sa kan wayar sa.
"Mamu ina son ta raka ni Kalla Transa ne in kin yarje min"Ibrahim ya faɗa ya na kallon Mamu wacce zuwa yanzu tayi zaune ta na shan magani,kai ta gyaɗa tace "babu damuwa Allah maido ku lafiya"da "amen"ya amsa kafin yayi godiya ya miƙe.
"Tashi ki wanke jiki ki sauya kaya sai ku tafi"Mamu ta faɗa cikin bayar da umarni,Mimi na gunguni ta tashi ta shige ɗaki kayan jikin ta sauya kafin ta fito ba tare da ta wanke jikin ba ta fita fuuu cikin jin haushi.
Ganin bai bakin motar sa yasa ta wuce ciki,a falo ta tarar da shi su na waya da abokin sa sai dariya suke tuntsira su duka biyun.
Cike da gayya Ibrahim yace "gaskiya Waleed yarinyar nan ta ci uwar raina ka yanzu dagaske ƴar talakawan ce tace ta na son ka kuma ko 30years ba ta kai ba?"daga can ɗayan ɓangaren Waleed yace "Allah kuwa abokina in da ma ka gan ta duka-duka nawa ta ke ƙila ma har yanzu ta na fitsarin kwance"Ibrahim yayi dariya yace "Allah sa dai ba ƙazama ba ce ta iya tsarki kar a zo yadda ta ke barin jikinta da dauɗa haka ma can"
"Aboki sai an jima Jumelle ta fara naƙuda gadan-gadan"cewar Waleed ya na mai kashe kiran.
Inda ta ke a tsaye ta na zubar da hawaye ya kalla kafin yace "ya dai lafiya?"jin tambayar ya sa Mimi sake rushewa da kuka,ido ya lumshe ya na jin zuciyar sa na ɗan dokawa da ƙarfi-ƙarfi.....
Yanzu wasar za ta soma ƴar uwa ki mallaki na ki🤪🤪🤪🤪
[06/05 à 10:58] MRS SADAUKI 💫: *ƘADANGARUN BARIKI*💅🏻💅🏻💅🏻
MRS SADAUKI 💫
*Daga wannan page ɗin babu page ɗin zan ƙara fitarwar in shaa Allah 200 ki biya ki karanta hankali kwance duk wacce take buƙata ta yi min magana ta WhatsApp* +22795045822 ,*wacce tayi payement ta ga ban sa ta paid group ba ta min tuni*🥰
19_20
Sam ba ta san da zuwan shi ba sai ji tayi ya rungumota,da sauri ta buɗe ido cike masifa ta ture sa sai dai ko gizau bai yi ba.
Murmurshi ya sake yi kafin yace "Mimina minene?ba ki sona kin tsane ni ko?"baki ta cinno Ibrahim ya sake yin murmushi mai sauti ya cigaba da cewa "ƴar ƙwaila da ke amman kin hana tunanina shaƙat tun ranar da na fara ɗora idona kan ki"ya tsaya da maganar da ya ke ya saki huci ganin ta ƙuresa da ido ta na kallonsa cike da mamaki.
Ƙugunta ya sake riƙewa da kyau hakan ya ƙara kusancin su,murya na ɗan rawa yace "ki yarda da ni,zan mayar da duniyar ki abun kwatance abu biyu kawai na ke so kiyi min,na farko ki tsare min mutumcin ki kar ki bari wani ya illata rayuwar ki ko ta halin ƙaƙa ne ki nuna jajircewa akan tarbiyyar da iyayen ki suka yi maki wajen tseratar da kan ki da darajar ki"ido Mimi ta lumshe a take abun da Daddy yayi mata ya faɗo mata a rai tabbas a ɗan zaman da tayi ta gane Alhaji mutumen banza ne sannan ta lura Ibrahim ya lura da haka shiyasa ya ke mata huɗuba.
Da sauri ta buɗe lumsashun idon ta jin ya cigaba da cewa "abu na biyu shine ki koyi sona ko yaya ne please,rayuwa mai cike da farin ciki da shauƙin soyayya na ke fatan mu yi"jikinta ne duk yayi sanyi,so take ta janye daga gare sa amman sam Ibrahim ya ƙi bata damar yin haka.
Hannu ta ɗora kan ƙirjinsa da zumar ja da baya, sai dai hakan da tayi sai ya ƙara kusancin su ma ta yadda Ibrahim ya ƙara janta jikinsa ya matse.
"Ka sake ni babu kyau fah"ta faɗa kamar za tayi kuka,cikin muryar shi wacce ta fara dishashewa yace "na sani kawai ina ra'ayin hakan ne,am... ni ma ban san mi ke damuna ba kawai kasantuwar mu a haka na ke jin zuciyata na muradi.Ki yarda da ni, Ibrahim ba zai taɓa cutar da ke ba,soyayyar ki da sha'awar ki sun riga sun cika zuciyar sa sannan tausayin ki ba zai bari su rinjaye sa ba har su kai da cutar da ke"
Mimi dai sauraren sa kawai ta ke dan Allah na gani duk a takure ta ke,ga wani irin yanayi da ta ke kamar wacce aka zuba ma ruwan sanyi ƙasanta kuwa har wani abu ta ke ji kamar ya na tafiya yayinda lokaci zuwa lokaci ta kan jin ni'imar ta na zuba kan pant ɗinta wanda kusan dama can ko abu da ya shafi harakar aure ta ji sai ta kwana da ciwon mara .
Ajiyar zuciya ya shiga saukewa a sannu kuma ya fara jin nutsuwarsa na dawowa gare sa,sakin ta yayi sannan yayi baya ya zauna kan kujera.
"Ki shiga toilet ki wanke jikin ki sai ki isko ni mota ina jiran ki"ya faɗa murya a sanyaye,a kunyace Mimi ta nufi toilet ɗin da ke falo ko da ta fito ba ta tarar da shi ba.
Tun da ta fito ya buɗe mata seat ɗin gaba,shiga tayi ta sunne kai shi kuwa yayi ma mota key baba mai gadi wanda ya ke mahaifi ga Halimatu ya buɗe mashi get.
Direct Kalla Transa Mall suka nufa,sayayya yayi sosai kama daga dogayen riguna,riga da sket da kuma bra da pant.
Ita dai Mimi na gefe cike da kunya yadda ya ke wani taɓa bra da pant ya na jinjina su kafin kuma ya juyo ya dube ta dan tantance ko za su yi mata.
Kayan maƙulashe ya saya leda biyu bayan sun gama sayayyar kafin su wuce gida,har ɓangaren su ya rakata yayi ma Mamu godiya kafin ya ƙara da cewa "dan Allah ki rinƙa yi mata faɗa ta bar saka kayan Fulanin nan,ga kaya nan na sawo mata wai ba ta so"yayi maganar ya na hararen Mimi wacce ke kallonsa sake da baki ta na tambayar kanta ko yaushe tace masa ba ta so?Turo baki tayi ta harare sa ai kuwa Mamu ta shiga yi mata faɗa.