← Book details Kadangarun Bariki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 10

Sashe 2

Kadangarun Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kan dining suka zauna Mamu mai aiki tayi saving nasu kafin ta koma kitchen ta cigaba da aikinta.Munira ta ture plate ɗin gabanta ta saka hannu cikin na Munir tace "Allah tunda ka dawo ba zan sake cin abinci ni ɗaya ba"murmurshi kawai yayi bai kulata ba, Mamy tace "ai dama can ke ce ba ki son cin abinci tare da ƴan uwan ki ina ce nan kullum Imane sai tace ki zauna ku ci tare amman ki ƙiya"ta turo baki gaba tace "Allah kiyaye min na ci abinci da su kafin nayi loma ɗaya sun yi biyar"
Munir ya dangware mata kai yace "eh shiyasa suka yi ƙiba suka bar ki dube ki siririya kamar karen rake"dariya tayi tace "ai da zarar na yi aure zan yi ƙiba nima"
Imane wacce ta shigo da sallama tace "ai kya bari har mu fara yin auren kafin ke ko?"Ihsane wacce su ka shigo tare tace "ki dai barta kullum ba ta da zance sai na aure alhalin ga mu nan mu ma har yanzu Daddy ya ƙi bamu damar mu fitar da mazajen aure"

Mamy tace "Ku je dai ku aje jakakunanku ku zo ku ci abinci da surutun tsiya"Imane wacce za ta kai 28years ta yi kicin-kicin da fuska ta nufi part ɗin su yayinda Ihsane ta ajiye bag ɗinta kan salon ta nufi table à manger ita kuma shekarun ta ba za su wuce 25 ba.
"Yaya Munir sannu da zuwa ashe dagaske yau za ka zo?"ta faɗa ta na jan kujera ta zauna ,kai ya jinjina mata yace "yauwa ki bari har na gama cin abinci na baki tsarabar ki tunda ke kaɗai kika min sannu da zuwa"ihu Ihsane tayi tace "yauwa Yayana,Mamuuu?"ta ida da ƙwalawa Mamu kira,da saurinta ta fito jin muryar Ihsane.A wulaƙance tace "zuba min abinci"Mamu wacce ta ɗan manyata a haife za ta haifi Ihsane ta ɗauki plate ta zuba mata abinci tare da saka mata cokali.Har ta juya Ihsane tace "jus ɗin fah ni kike so na zuba da kaina?"dawowa tayi ta zuba mata kafin ta koma kitchen ta goge ƴar ƙwalla tace "ya Allah kai ne ka jarabce mu da talauci ka iya ma mu da kan ka mu ɗin masu rauni ne,yara ɗiyan cikina na juya ni yadda suke so kawai dan ina ƙarƙashin su"

A falo kuwa narai-narai Munira tayi da ido jin abinda Munir yace,fuska ta kwaɓe tace "Yaya Munir wlh murnar ganin ka ta sa na manta dan Allah kayi haƙuri bari na yi ma yanzu"ta duƙa har ƙasa tace "ina wuni Yaya an sauka lafiya?"dariya dukansu suka shiga yi mata,ganin ya saki ransa ya sa ta koma ta cigaba da cin abinci.

Bayan sun gama ya fara buɗe kayan da ya sayo masu sai murna su ke,na Imane ya baiwa Ihsane yace "ki kaiwa Inna kuturwa Sarkin zuciya tunda ta ƙi fitowa"karɓa ta yi ta na dariya ta nufi ɗakin su.
Gaban madubi ta tarar da ita ta na shafa hoda,kan bed ta zube kayan tace "Yaya Munir yace na kawo maki"da "toh"ta amsa.Ihsane tace "ya naji muryar ki wata iri?wai kuka ki ka yi?"Imane ta juyo ta kalleta da kumburarun idonta tace "mi zan yi to?ki na ji ita ma Mamy taya Daddy ta ke yaƙar mu na kar mu yi aure,shekaruna ashirin har da takwas a duniya to sai yaushe su ke son nayi aure kenan?"cikin jimami Ihsane tace "karatu su ke son mu yi wai,kuma ko a gidan miji ai za ka iya yin shi"Imane ta ce "hum!ki bar su sam sun manta mu ma ƴan Adam ne da jini a jikin mu doli akwai lokacin da za mu buƙatar abokin rayuwa amman su babu ruwan su"
Ihsane ta nufi ƙofar toilet tace "to tai kiyi ta jajen ina ce Munira ma da ke ƴar 20years ga ta nan sai zazogaro ta ke tayi aure balle mu"Imane tayi saurin dakatar da ita da "ni sai na ga kamar ahalin gidan nan ne ba'a so su yi aure ki duba fah ki gani Yaya Ibrahim ya kai 35years amman babu ma zancen aure a gaban sa"Ihsane riƙe da gambun toilet tace "a'a shi ya so zama haka,dan ko kafin ya tafi Maroc sai da Daddy yayi masa zancen aure sai cewa yayi shi bai son raini ne shiyasa har yanzu bai taɓa tunkarar mace yace ya na so ba"
"Hum!"kawai Imane tace ita kuwa Ihsane ta shige toilet ta fara wanka.

Doguwar riga Imane ta saka blue ta yane kanta da kallabi kafin ta fita falo ta na baza ƙamshi,"Ya Munir ya hanya ya gajiya fatan komi daidai?"ta faɗa ta na kallonsa daga inda ya ke a kwance "alhamdullah ina za ki je?"kai tsaye tace "baƙo nayi ya na ƙofar gida"baki ya taɓe a zuci yace "ɗan wahala "
Kallon Munira tayi wacce ke buga gam a wayar Munir tace "ki ɗauki ruwa da cup ki kai min a waje"ba tare da ta jira abinda za ta ce ba ta fice.

Zaune ya ke cikin mota ya manna baƙin gilashi a farar fuskarsa ya na daddanna waya,seat ɗin gaba ta buɗe ta shiga.Wayar ya ajiye ya dubeta murmurshi kan fuskar shi yace "ma beauty"ta turo baki ta na kallon sa,fuskarsa ya matsa kusa da bakinta ya sauke mata kiss daidai nan Munira ta fito kuma ta gan su.
Baki ta taɓe kafin ta ƙwanƙwasa glass,Imane ta buɗe ta karɓa ita kuma ta koma ciki.
Ruwan masu sanyi ta tsiyaya masa a cup,ya sha ya kumtsi wasu a baki ya jawo haɓarta ya ɗura mata su,kasancewar ADS ba'a kasafai mutane ke wucewa ba yasa Jabeer zarcewa da kissing ɗin Imane .Ganin ba ta hana sa ba ya fara shafar breast ɗinta ta saman riga,sun ɗauki lokaci kafin ya sake ta ya koma kan kujerar sa cikin sauke numfashi yace "beauty miyasa idon ki suka kumbura ne?"kasa magana ta yi saboda muryarta ba za ta fita ba.
Yatsunta ya kama ya fara murzawa guminsu na ratsa shi yayinda taushin su ke saukar masa da feeling,ido kawai Imane ta sauke ta na jin wani abu zirrr tare da shauƙi.
Su na a haka motar Alhaji Mudi ta sanyo kai layin,da sauri Imane ta ƙwace hannunta tare da sunne kai.
A ƙofar gida yayi parking ya ƙurawa motar Jabeer ido,murya na ɗan rawa Imane tace "Jabeer ka fita ka gaishe da Daddy"da sauri ya kalleta yace "cikin wannan halin zan fita?so kike asirinmu ya tonu?"ta kuma cewa "please Jabeer "shi kuma yace "haba Imane da uwar wannan erection ɗin zan fita gaishe da suruki na?"
Ba tace komi ba ta cigaba da zama nan,Alhaji Mudi ganin ba ta da niyyar fitowa alamu ma kamar ba ta gan sa ba yasa shi shiga gida ya na mai yin ƙyaci.

★★★ *MAROC*

Garin kamar kullum na yanayin sanyi,har wata dusar ƙanƙara ke zuba fari ƙal.Blanket ya ƙara ja ya rufe jikinsa bayan ya shafe jikinsa da victago,wuri guda ya dunƙule ya na mai sake rungume pilow ya na matse sa.Wani azabtacen feeling ne ke ratsa ɓargon jikinsa,sosai D ɗin sa ke motsi kamar za ta ci babu.Ido ya rumtse ya na son hasaso kasantuwar sa da mace sai dai bai san ta yaya zai fara tunanin ba,"Hummm!"ya sauke huci a tsarin rayuwar sa farar fata ba ta burge sa ko dan ya na fari ne?Oho.
Wayar shi ya jawo ƙarƙashin pilow wanda ya aza kan shi,ya danna ta bado haske shige-shige yayi ya fara télécharger Blu Film.Babu jimawa aka ba shi su dayawa,hannu na rawa ya danna na farko inda wata baturiya ke sucking ɗin wani gaye.Jikin Ibrahim ne ya fara tsuma D ɗin sa na ƙara.... Shi kuwa sai ƙara kallon kaloli ya ke har ya kawo inda wasu ke having sex,da sauri ya kai hannunsa ya riƙe D ɗin sa ya fara...........

Comment
and share please
[29/04 à 21:27] MRS SADAUKI 💫: *ƘADANGARUN BARIKI*💅🏻💅🏻💅🏻

```

Romantic story```👌🏻

*☀️FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*

```MRS SADAUKI 💫✍🏻```

_______________________

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*

*PAGE* 5_6

Masu son littafaina Na kuɗi su garzayo an yi arha an hana bashi zan yi ragowa da wanda ya sayi biyu lokaci guda.Ga litattafan *TUZURU,KARUWAR GIDA, HADEEYATULLAH, SADAM , ƘAWAR MOMYNA, MAHAUKACIN SO,SOJANA ,MATAR MAHAUKACI* duk wanda ya shirya ya yi min magana ta WhatsApp +22795045822
Chapter 2 · 0% Book details