Sashe 6
Kabilata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“ga shi kuma ka riga ka bani zuciyar na hadiye,”
Areef ya yi maganar lokacin da Aryan ya iso inda ya ke, rungume juna suka yi,
dagowa Aryan ya yi yace,
“sai dai inji zuwanka a gidan REDIO ko,”
“wani shafaffe da mai ne ya buga labarin.”
“ai allah ya yi ma Samrah albarka, tun da kai m din ka ya yi yawa.”
daya daga cikin kujeru ukkun da ke cikin kitchen din ya ja, ya zauna yana fadin,
“Who is she?.”
“Samrah Khamal Ashengi yar jarida ce.”
kanshi ya jin-jina, yana ciro wayarshi ya shiga dannawa,
“wai har yanzu baka gama project din nan ba?.”
Aryan ya yi maganar yana sipping tea din da ya gama hadawa,
jin-jina kanshi ya yi alamar eh
“she ne kuma zaka sake daukar sabbin ma aikata?.”
nan ma kanshi ya sake motsawa,
“Mutwws,”
Aryan ya ja dogon tsakin da yasa Areef kallon shi,
hararar shi Aryan ya yi,
“Uban me ye kake kallo na da wayan nan idanun naka, wallahi idan zaka canza hali tun wuri gara ka canza, kafin a kai lokacin da za’a damka maka amanar yar mutane da wannan bakin halin naka.”
wani miskilin murmushin gefen baki Areef ya yi, ya mike yana zura wayar cikin aljuhun wandon shi, yace
“let me come and get going home”
“Spend the night here mana” cewar Aryaan,
“yanzu fa safiya ce, da kake fadin in kwana anan idan na tsaya me zan maka?.”
ya dan ja numfashi kafin ya ce, “and I got something to do now.”
“Owk if you Doon don’t forget to call me,”
“da zaka min uwar me?.”
“da ba uwar da zan maka meye na zuwa waje na?.”
Aryan ya yi maganar a dan kufule,
“ ohh really, u think saboda kai na zo.”
ya dan sauke ajiyar zuciya alamar huta ma maganar da ya yi sannan yace,
“Mommy na zo gani.”
dariya Aryan ya yi yana fadin,
“Allah ya ja kwanan Garkuwar Kambari kuma Engineer Garkuwar matasa, wai maganar ma sai ana yi ana hutawa?.”
tsaki Areef ya yi ya juya yabar kitchen din yana fadin,
“U no get sense.”
★……….★
Haƙiƙa duk sanda ALLAH ya jarabceka to so yake ya ɗaga darajarka, Tabbas ko wacce Rayuwa tana tare da ƙalubali, Kuma babu wanda ya Isa ya kaucewa ƙaddararsa mai kyau ko Mara kyau sai Abinda ALLAH ya tsara maka domin shi ƙalubalen Rayuwa har abada basa taɓa ƙarewa se dai suyi sauƙi jajircewa da haƙuri su ne makullin cin nasarar ƙalubale a koda yaushe,
kwance take a dakin asibitin da bata ga amfanin zaman ta a ciki ba, tun bayan kawota asibitin da Abba ya yi da safe aka dubata sukace basuga wani abu da zasu ce shi ya hana ma maganarta fitowa ba take kwance sai allurai da drip suke banka mata, turo kofar dakin taji anyi bata juyo ba daya ke taba kofar baya, a tunaninta Abba ne ya dawo dan ya fita dan yin sallar Isha’i dama ya hana su Ummuh zama acewar shi shi zai kwana tare da ita,
(kuji karfin hali fa, to ina amfanin su kenan.)amma jin wani matsifaffen kamshin turare da bata taba jin irin shi ba yasa ta juyo tana kai dubanta ga kofar, da sauri ta mike zaune ganin mutum dabb da bed din, kallo ta shiga kare mai, daga kan kafafun shi dake sanye cikin bakaken Hermes Birkenstock sandal izuwa kan marron suit trozer dake jikin shi wanda bai gama kaiwa kasa ba In between his sandals and trozer kana ganin farar fatarshi, da go kai ta yi i zuwa ga hannayen shi da ke sanye cikin safar hannu ya yi holding din su a faffadan kirjin shi, dogo ne sosai wanda daga zaunen da take saman bed sai da ta daga kai sosai sannan ta iya kai kallonta ga fuskarshi dake cikin face mask idanunshi kuma na sakaye da glasses mai duhu wanda baka iya ganin kwayar idon, sumar shi dake baje akan kafadarshi wanda bai yi parking ba ta bi da kallo,
★…
ta cikin blue dumb lite din da ke dakin ta hango hansken blue catly eyes din shi, zaune yake a bedside drawer ita yake kallo, a razane ta mike zaune akan bed din ta shiga waige-waige dan gane a ina take, nan take abun da ya faru ya shiga dawo mata, a asibiti bayan ganin mutum da ta yi a gabanta bayan ta kare mai kallo ta yunkura da nufin ta sauka daga bed din, bata ankara ba sai jin saukar abu ta yi akan fuskarta bayan nan bazata iya tuna abun da ya faru ba sai yanzu da ta farka ta ganta anan, kallonshi ta yi har lokacin ita yake kallo, ja baya ta fara yi tana toshe bakinta da kuka ke shirin subuce mata, har ta sauka daga kan bed din ta mike tsaye tana girgiza kai, ganin ya mike yasa ta saurin komawa can jikin bango ta lafe tana sakin kukan cikin karamin sauti, shiko Areef kai tsaye room din ya bari ba tare da ya sake kallon inda take ba ya rufo kofar hadi da murza makulli ta waje, Samrah na jin ya rufe kofar ta durkusa a wajen tana sakin kuka,
Areef ko bayan fitowar shi harabar Hotel din motarshi ya shiga ya bar Hotel din, kai tsaye gidan shi ya wuce,
“Garkuwar Kambari ka bani labarin da nike son ji mana, ko dan kaga na masu ne kake share ni.”
murmushi Areef da ke kwance akan bed ya rufe jikinshi da duvet saboda sanyin da ake yi a garin sakamakon ruwan sama da aka yi,
“ni banga diyar ka ba, amma tunda naga ka matsa gobe zan fita.”
“wai aiki na kaje yi ko naka, Baban mamanshi please do your best to make this clear Uhmm.”
“Insha Allah ranka ya dade.”
Areef ya amsa yana yamusa fuska,
“where is my mother?.”
“tana bangarenta.”
mai Martaba ya amsa
“ good night.”
“Allah ya tashe mu lafiya.”
daga haka suka yi sallama.
★………
Ance wai dare mahutar bawa, kamar yadda ko wane rai me numfashi ke kwance domin samun hutu ga rayuwarsa, a dai-dai wannan loƙacin Ummuh Hidaya na zaune saman darduma tana rera karatun Al- Qur'ani mai girma, cikin wani amo da ke fita da sheshshekan kuka idanunta lumshe suke, ta jima ta na karatun, kafin ta fara jin wani sanyi da nasuwa na tasowa tun daga can ƙasan zuciyarta,
(ba ta da wasu kalmomi da zata furta ga ubangijinta dan tasan ya fi ta sanin duk wani abu dake fili ko boye a cikin rayuwarta, “ya Allah kai ne ka jarrabeni da wannan kyakkyawar Ƙaddarar, sannan kace idan munyi haƙuri da juriya da duk wani abu da zamu ci karo dashi a cikin Rayuwarmu, sauki na zuwa da farin ciki mara yanke wa, ya Rabbil Arsheem Azeem ka bani wannan kwarin gwiwa da juriyan iya ɗaukar hakan." )
tana haka Abba ya shigo room din, tsayawa ya yi yana kallonta kafin ya taka ya isa inda take,
“kiyi hakuri Ummuh Hidaya, ki sani duk inda Ƙaddara take to kowa yasan abokiyar tafiyar rayuwa ce, in har akace zuciya na cigaba da bugawa kuma numfashi naci gaba da fita to tabbas akwai tarin ƙaddarori a rayuwa, Se dai kowanne bawa da kalar ƙaddarar shi, na wani yasha ban ban da wani, A cikin tafiyar rayuwar kowanne ɗan Adam yana fuskantar wasu tarin ƙalubale da jarabawa a rayuwa, Wanda wasu loƙutan sukan kaimu ga faɗuwa wanda idan a cikin nasara da rashin nasara kayi gamo dakatar muke jin kamar mun rasa komai da komai dake cikin rayuwar mu ne, Amma a cikin koyarwar addinin Musulunci rashin nasara ba yana nufin ka faɗi bane, duk wani nasara na cike ne da tarin ƙalubale, mika lamuranki ga ubangiji shene kadai zai dai-dai ta miki lamuranki, kiyi tawakkali komai zai dai-daita insha Allah.”
hawayenta ta share tana gyada kai,
“shi kenan Abban Samrah.”
“tashi kiyi sallah ki kwanta, u make sure kin yi bacci, tunda baki samu kin yi bacci ba duk da dai kin raya daren ne kina bautar ubangiji, idan na yi sallah zan tafi REDIO Station din su da Police Station ko Allah zai sa a dace.”
“to a dawo lafiya.”
da haka ya fita daga dakin,
a yadda Ummuh Hidaya da Abba suka kwana zaune haka bangaren Sameer, yanzu ma koda Abba ya fito ya iske shi a harabar gidan kamar mai jiran wani abu, a tare suka yi sallah san nan suka nufi Station.
★………
turo kofar da kin ya yi da sallamar shi da ba kowa ke iya jinta ba, tsayawa ya yi yana kallonta ba tare da ya ƙarasa cikin ɗakin sosai ba ya harɗe hannunsa a ƙirji,
A zaune take a gefen gado, ta sanya kanta a tsakanin kafafunta, kanta babu ɗankwali, hakan ya ba gashinta damar sauƙowa ya rufe mata fuska, ya zama ba’a iya ganin furkarta.
sai da ya dau 3mn yana kallonta then as if forced ya Ƙarasa cikin ɗakin ya tsaya akanta yana cigaba da kallonta, idanunsa suka sauƙa akan hularta da ke sake a gefenta, still with his nose mask and shades on yace
bata ɗago ba, duk da taji shigowar sh, sai kuka da take ƙasa ƙasa, bai sake tanka mata ba ya ajiye ledan hannunsa dake ɗauke da take away ɗin abinci a bedside daga haka ya nufi ƙofa, a hankali ta dago kanta daga gwuiwa ta bishi da kallo idanunta duk sun kumbure saboda kuka, bata iya ganin fuskarshi ba dan ya bata baya and still with his face mask, she couldnt believe he is leaving again, sake tafiya zaiyi yanzu ya barta a wajennan?, tana kallo har ya fice hadi da rufo kofar again, mikewa ta yi bathroom ta shiga wanke fuskarta tayi ta dauro alwala ta fito cikin ɗakin tana tafiya a hankali, ta dauki hijab dinta anan kan carpet ta yi sallahn, bayan ta idar zama taci gaba da yi a wajen ba tare da ta bi ko takan ledar da ya ajiye ba ta shiga rera kuka kamar an aiko, tana yi tana kiran Abba da Ummuh Hidaya…..✍
#kabilata
#queenmk
—————————————————————
Typing📲
KABILATA
(LOVE MEET POWER )
Story and writing ✍
👸🏻Queen mk👸🏻
KABILATA
daga Marubuciyar
📙TSUGUNNO BATA K’ARE BA:free