Sashe 5
Kabilata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bayan isowar shi cikin kwantagora, ya yi jira amma ba mai yawa ba, dan shi kadai ya fito dan tafiyar sirri ya ke son yi, kafin suka dau hanyan Minna, sai karfe biyar na yamma sannan suka isa, a Alavera hotel ya sauka, jakar hannunshi kadai ya aje ya nufi hadadden bathroom din hotel din kayan shi ya cire ya shiga kasan shower shower ya sakar ma kansa sosai ruwan ya dake shi, kana ya tara ruwa masu ɗumi a cikin bathtub,ya dau tsahon loƙaci a bayin kafin ya fito sanye da bathrobe milk Colo mai taushi, da mini towel ɗin dake a hannunsa ya shiga tsane jiƙaƙƙiyar tulin sumar dake kansa Gaban ƙaton mirrorn dake dakin ya nufa, mayukan da ya gani a saman mirror ya shiga dubawa Olivera ya dauka ya shafe fatarshi da shi kana ya fesa turaruka, kai tsaye saman makeken bed din da ke malale a dakin ya nufa da bathtub din da ya fito da shi ya kwanta bai ko jima da kwanciyar ba wani wahalallen bacci ya yi awon gaba da shi,
Ahankali ya shiga ware lumsassun catly eye's dinshi da ya ke jin sun mishi nauyi akan agogon da ke manne a bangon dakin suka sauka 9:o clock yanzu Bathroom ya shiga ya sakarma kansa shower wanka ya yi haɗi da ɗauro Alwala, ya fito Few minutes sai gashi ya shirya cikin wasu coffee color suit inda ya toshe ko ina na jikinshi babu abinda kake iyagani dade da hannuwansa suna rufe cikin sos na hannu, kafafunsa na cikin covershoe na tomford hannunshi daure da wristwatch, wayoyin shi ya dauka ya bar dakin, Hadari ne haɗaɗɗe a sararin samaniya, san da ya fito harabar Hotel din, daga idonshi ya yi yana kallon yadda hadarin ya mamaye sama iya ganinka ga kuma iska ya fara kadawa,
bai so kowa yasan ya shigo garin ba ciki harda guards din shi, amma ya zama dole ya kira su dan ba mota hannunshi wayar shi ya shiga dannanwa, few minutes sai ga jerin motacin shi guda ukku sun iso wurin, bai bari guard din sun fito ba ya shiga motar, kai tsaye gidanshi dake London street suka nufa, bai bari sun shiga cikin gidan ba ya fita, har ya fara takawa sai kuma ya dakata yana furta,
“kada wani yasan na kama room a Alovera koda Mai Martaba ne.”
“yes sir.”
suka hada baki wajen amsawa,
karar da wayar da ke hannunshi ta dauka lokacin da ya shigo daki ya sashi zama gefen yalwataccen royal bed din da ke malale a room din, ya dago wayar ya na dubawa ganin sunan MAI MARTABA ya sashi dagawa hadi da yin sallama,
“Areef kana lafiya?.”
murmushin gefen baki ya yi jin tambayar da Baba ya yi mai,
“Uhmm.”
ya amsa har lokacin da murmushin,
murmushi shima Mai martaba ya yi,ya juya ya kalli Mama da ke gefen shi yace,
“ni ne sarkin amma danki ne ke mulki,”
“Gado ba karan bani ba, abar shi ya yi abun shi.”
cewar Mama itama tana murmushi,
“Areef, ina labarin ‘ya ta ka ganta ko?.”
mai martaba ya tambayi Areef din da ke sauraren su,
“ya ‘yar ka ko ya kaninka, but dukan su ma ban gansu ba, maybe gobe.”
ya sauke ajiyar zuciya, dan maganar da ya yi ta mai sayi,
“to tunda dai ka gano inda na dosa shikenan mu kwana Lfy.”
su ka yi sallama,
★……….★
kamar kullum yadda ta saba makara yau ma haka ta makara sauri-sauri take taka stairs, Ummuh Hidaya da Mommy ne zaune a palon, dagowa suka yi suna kallonta, da murmushi a fuskarta ta bude baki da nufin yi musu sallama,
amma me sai ji ta yi shuru, sake maimaita maganar da ta yi ta sake yi nan ma dai shiru, ba sautin maganar,
dakatawa ta yi daga tafiyar da take yi, ta kalli su Momy dan ganin ko su sunji me tace, suma ita suke kallo da alamun tambaya a fuskokin su na ganin zata fita ba sallama abun da bata saba ba,
yatsa ta sa ta shafi lips dinta ta kalli yasan ba komai a kan yasan sai lipstick da ta shafa,
“Ummuhhh.”
ta furta sunan da dan daga murya, nan ma sautin bai fita ba, (“me ke faruwa ne a iya sanin ta lafiya ta fito daga daki harma ta yi waya kuma lafiya muryarta ta fita to meyasa yanzu take jin shuru ko dai kunnuwanta ne”)
“lafiya kike Samrah.”
ta ji muryar Mommy yayin da ta nufo inda ta ke,
“Aa wai lafiya ko?, ya taji muryar Mommy na fita amma ita nata baya fitar
ta kalli Ummuh Hidaya ta kalli Mommy,
“Mommy muryata bata fita ko kina jina?.”
ta yi maganar har lokacin akan labbanta kawai muryar bai fito ba,
“Samrah lafiya kike ko ko mura kike yi?.”
girgiza kai ta yi,
“to me ya hana muryarki fitowa kin sha ruwan sanyi ko?.”
Mommy ta sake tambayarta tana juyawa ta kalli inda Ummuh Hidaya ke zaune ta kafe su da ido,
“Mommy muryata meya same ni.”
a bangaren Ummuh Hidaya izuwa lokacin ba abun da ta ke maimaitawa a zuciyarta sai kalmar (“ ALLAHUMMA AJIRNI FI MUSIBATI WA’AKLUFLI KHAIRAN MINHA”) tana jin wani tsoro na lullube ta.
ido Mommy ta zaro tana hangame baki, wanda hakan ya ankarar da Samrah ba ita kadai ce bata jin sautin ta ba, kasan dakin ta zauna dabas wasu hawaye na sulalowa daga idanunta, “wannan wani irin sabon alamari ne ke son kuso kai cikin rayuwarta.”
Wayyo dadi kashe Mommy ji ta yi ina ma ita kadai ce a wajen ta daura dankwali a kugu ta taka rawa, amma ko yanzu an bi ta bashi, kai allah ya yi ma Malamin Mariya albarka tasan aikin shine ya kama
ajiyar zuciya da Samrah ke saukewa sanadiyar kukan da take yi ne ya dawo da hankalin Mommy wajenta,
kafadarta ta kama ta mikar da ita tsaye, kan sopa ta zaunar da ita tana share mata hawayen da ke sauka a kuncinta,
“Ummuh Hidaya ina ganin a kira Abban su ya san me ke faruwa.”
kamar wadda ke jira, Ummuh Hidaya ta mike da sauri ta nufi upstairs, room din ta ta shiga, sai da ta shiga bathroom ta wanke fuskarta sannan ta fito, wayarta ta dauka ta kira layin Abba bugu biyu ya daga, kafin yace komai tace,
“Abban Samrah kazo gida yanzu.”
“me ke faruwa Ummuh Hidaya?.”
jin yadda Abba ya yi maganar cikin damuwa yasa ta saita yanayinta tace,
“da sauki Insha Allah sai ka iso.”
bai ce komai ba ya yanke kiran,
a parlor ko tun bayan tashin Ummuh Hidaya shuru ya rasa sakani kowa da abun da yake sakawa aranshi kuma har lokacin Samrah hawaye take yi, suna a haka Abba ya shigo, tun daga yana yin yadda ya gansu yasan ba lafiya ba,
“Habibty are you Owk miyasa baki tafi wajen aiki ba?.”
ya yi maganar lokacin da yake kaiwa duke gaban ta ya riko hannuwanta,
kallon shi takeyi da idanunta da suka yi ja ba tare da ta iya sake furta wata kalma ba, dan tasan abun da take gudun ji shi zata ji wato shuru, bayan nan kuma ta na soron halin da Abba zai shiga idan yaji me ke faruwa, tasan zai fisu shiga tashin hankali
“Mommyn su lafiya ko? meke damun ta ne?.”
ya mayar da akalar tambayar ga Mommy da ke kallon su,
“ina fa zan sani Abban su, gashi nan dai ta tashi lafiya amma kafin ta shirya ta fito mukaji shuru ko ta yi magana muryarta bata fita.”
“what, kamar ya ko ta yi magana muryarta bai fita, kurmanya ce ita da muryarta zaiki fitowa ko me?.”
ya yi maganar adan tsawace yana jin zafin abun da Mommyn ta fadi,
rai adan bace Mommy tace,
“ai ga tanan sai ka tambaye ta, tunda ni baka yadda da ni ba.”
bai bi ta kan Mommy ba ya sake tambayar Samrah da sai hawaye ta keyi
“look Samrah stop crying ki fada min meke faruwa.”
kanta ta shiga girgiza wa,
“dan allah a samu wani ya min baya ni ko hankali na zai kanta, ya ina magana kuna min shuru?.”……..✍
#kabilata
#queenmk
Typing📲
KABILATA
(LOVE MEET POWER )
Story and writing ✍
👸🏻Queen mk👸🏻
KABILATA
daga Marubuciyar
📙TSUGUNNO BATA K’ARE BA:free
AND
NOW KABILATA
BISSIMILLAHIRRAHMANIRRAHIM
PAGE 9&10
a hankali cikin natsuwa yake taka stairs din at the same time kuma cikin kuzari da izza irin ta cikakken jinin sarauta, sanye ya ke da riga da wando ash color, ya sanya hular jacket din da ya sa saman kayan ya rufe kanshi, sannan fuskarshi sakaye cikin face mask, gently ya ci gaba da saukowa dawnstairs,
karasuwa cikin parlorn ya yi ba tare da ya kalli inda guards din shi suke tsaye cirko-cirko suna dakon fitowar shi ba, ya yi wucewar shi yana musu alama da hannu, da kada su biyo bayan shi,
Buɗe masa gate mai gadi yayi bayan yayi horn , ya shiga, parking ya yi a kusa da motar Aryaan kafin ya fito ya nufi cikin gidan, ba tare da knocking ba ya tura ƙofar palourn ya shiga yana kallon ko ina, ganin ba kowa a parlorn yasa shi karasawa ya zauna a daya daga cikin soft royal sopa dake parlorn,
“ashe kai ne garkuwar Kambari,”
ɗan murmushi yayi kaɗan ya na juyowa ya kalli Mommyn Aryan dake saukowa daga stais
“yeah Mommy, na same ku lfy,”
“lafiya lau ya su mai Martaba da Mamarka?”
“Alhamdulillah Mommy”
“Toh Allah yayi albarka, ya tsare gabanku da bayanku, ya baku abinda kuke nema duniya da lahira, a cigaba da hakuri a kuma cigaba da yayyafawa zuciya ruwan sanyi,komai lokaci ne da shi haka zaka ga watarana kamar ba’a yi ba”
“Amin Mommy ” ya amsa yana jinginar da kansa da kujera,
“Mommy where is he?”
“ya na kitchen.”
Mommy ta amsa mai tana zama,
mikewa ya yi ya nufi kitchen ɗin, a bakin ƙofa ya tsaya yana kallon shi,
“Yaushe ka iya girki ban sani ba?”
nufo shi Aryan ya yi yana fadin,
“Wulaƙanci ne kuma bana so, ta ina hada tea ya zama girki, da ina da zuciya ma wallahi da bazan maka magana ba,”