Sashe 2
Kabilata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shuru ya yi ya kasa furta mata komai,
( to me ma zai ce mata tunda alamu sun nuna ba ganewa zata yi ba, zai fi kawai ya kyale ta.)
“yawwa Abba an bani wani project a wurin aiki, bincike ne akan wasu Kabila, something KAMBARI ko.”
da sauri Abba ya juyo ya kalleta, “what Kambari kike ce, no wannan aikin ba naki bane kuma bazaki yi ba, ki mayar da project din a ba wani.”
“no Abba dama fa hannun wani yake na amsa ta ya zan mayar musu, bama zasu yarda ba, kuma ni ina son inyi binciken.”
“idan ba zasu amsa ba ki barmusu har da aikin baki dai, dan baza ki yi project din ba.”
Abba ya yi maganar in a serious matter, yana yin gaba
karamin masallacin dake kofar gidan Abba ya shiga ita kuma ta saya a balcony, tana tunanin meye dalilin Abba na kin bari ta yi aikin, to ta ya zata fara mayar ma MD project din, tana nan tsaye ta hango fitowar Yaya Sameer da alama shima masallacin zai je
Murmushi ya yi, lokacin da ya hango ta tsaye tana kallon shi,
“Sweet sister.”
ya kira ta da sunan da ya saba kiranta,
da sassarfa ta nufi inda ya ke, tana murmushi,
hannu ya bude mata, ta shige jikin shi,
hannunshi daya ya daura a bayanta,
“ sweet bro.”
ta kira sunan shi, har lokacin ta na cikin kirjinshi,
“yes little sis, haw are you doing.”
“I am good, sweet bro.”
dago ta ya yi, yana murmushi, “bari in je mas’jud.”
“ok”
anan ya barta ya shega masallacin.
★…..
a tsare kuma ajere hadaddun motocin suka yi parking cikin wani haɗaɗɗen mention me girman gaske, wanda kallo ɗaya zaka ɗauka a ƙasar waje kake,, don komi na gidan na glass ne.
guards ne suka shiga fitowa daga cikin manyan motocin hannuwansu riƙe da bindigu, dukan su sanye suke da bakaken kaya. Cikin sassarfa suka soma kutsa kansu cikin mention ɗin, har zuwa cikin babban parlorn da ya sha ado da wasu ƙayatattun Cautions masu azabar ƙyau farare tass, kuma an ƙawata parlourn da wasu irin roll designer's masu azabar kyau,
Ahankali yake taku cikin isa da jin kai, cike da kasaita ya kai zaune zama irin na sarauta, yana crossing leg din shi, ya shiga latsa wayar shi sawon mintuna sannan ya furta,
“Sit.”
akan labbanshi da har yanzu suke cikin face mask, bai son wannan tsayin da suke mai a ka, dukan su zauna wa suka yi, sun dauki lokaci a haka ba tare da ko wannen su ya yi magana ba, shi ya ci gaba da danna wayar shi, sukuma suna tsumayin ji daga Boss din nasu,
“ a nan zan kwana, san nan bayan ku kada wani yasan ina gari, owk.”
“yes Boss.”
suka hada baki wajen amsawa,
sai da ya dauki mintuna sannan ya furta, “zaku iya tafiya, and.”
ya dan ja fasali kafin ya furta ,
“ gobe zamu koma.”
dukan su mikewa suka yi suna kamewa alamar respect sannan suka fita, bayan 15mn ya tashi yana nufar stairs, handle din door din ya murda ya shiga dakin da ya kasan ce mai girma, milk royal tokish bed ne malale a dakin wanda aka yane da bedsheet milk color da lallausan duvet itama milk, sai kuma window da aka ƙawata da black and White curtains , Daga left hand corner of the room kuma toilet ne,and mirror da drawer. Kayan jikin shi ya shiga ragewa yabar singlet da boxer Sannan ya juya ya shiga toilet, Ya tara ruwa a bathtub ya idasa cire kayan shi ya shiga ciki. Ya ɗau lokaci me ɗan tsawo kafin ya fito sanye da milk bathrub, hannun sa riƙe da mini towel yana tsane gashin kanshi da ya sauko har saman kafaɗan shi. Ƙarasawa ya yi gaban wardrobe few minutes later ya gama shiryawa in a soft milk pajamas. Turaruka ya feshe jikin shi dasu. parlorn kasa ya sauko kai tsaye kitchen ya shiga coffee ya hada san nan ya fita parlor, ya kashe komai Sannan ya haye sama, a bed side ya zauna a hankali yana sipping coffee din, bayan ya shanye a nan ya bar cup din ya mike toilet ya koma ya wanke bakin shi hadi da dauro alwala, bayan ya kai zaune akan soft bed dinshi, addu'ar Bacci ya karanto ya shafe jikinshi Sannan ya kashe wutar ya ja milk duvet ɗinsa zuwa ƙirji yana lumshe catly eyes dinshi……✍
#kabilata
#queenmk
—————————————————————
Typing📲
KABILATA
(LOVE MEET POWER )
Story and writing ✍
👸🏻Queen mk👸🏻
KABILATA
daga Marubuciyar
📙TSUGUNNO BATA K’ARE BA:free
AND
NOW KABILATA
BISSIMILLAHIRRAHMANIRRAHIM
PAGE 3&4
★………….★
SHAMBO, Niger state Nigeria.
“Areef idan dai ni ne mahaifinka kuma na isa da kai, na isa in baka umarni ka bi, to na umarceka da ka tsato yariyar nan, na shirya ma kashe ko nawa ne idan har zaka tsato.”
durkushe ya ke a gaban mahaifin shi, ya dukar da kanshi ya na sauraran umarnin mahaifin nashi,kuma sarkin shi, akan ya tsato yar kanin mahaifin nashi, wadda ko sunanta bai sani ba yadda yake da yakinin ko shi mahaifin shi bai san sunanta ba balle yasan ya kalar fatarta yake, ta ina zai fara nemanta.
“Areef na san zaka iya, shi ya sa na zabe ka kasan komai kuma kasan dalili na, kasan ina da karfi da dukiyar da zan iya sawa a tsato min ita amma na zabe ka.”
cikin husky voice din shi mai zurfi, ya ce
“zan yi yadda kace Baba bazan saba ma umarnin ka ba.”
“allah ya yi maka albarka Areef, tashi kaje allah ya shige maka gaba.”
da ameen ya amsa can kasan makoshi wanda ko Baba bai ji shi ba, ya mike, bayan fitowar shi daga dakin, tsayawa ya yi yana kare ma tsakar gidan nasu kallo, gida ne mai girman gaske, irin ginan masarautun gargajiyan nan, Masarautar gari guda ne dan ko duk da kasancewar ginin ginan laka ne kuma na gargajiya ne amma babban fada ne wanda ta ko ina na cikin masarautar fadawa ne da kuyangi ke kai kawo.
kofar gidan ya nufa, kai tsaye hanyan barin kauyen ya mike, wani sauni dake yamma da kauyen ya hau, sannan ya juya ya fuskanci kauyen yana ganin yadda gidajen cikin kauyen suke.
iskan da yaji yana rasa jikin shi yana shiga har cikin kashin shi ya sa ya bi jikin shi da kallo, a kan farar fatar kirjin shi dake cike da gargasa da suka kwanta luf har zuwa kasan cibin shi, idanunshi suka sauka, saukar da kallon shi ya yi ga fatar dake daure a kugun shi wanda bayan shi da bakin sakin da ke rataye a kafadar shi da silipas din dake kafan shi ba komai jikin shi,
shuru ya yi yana kare ma jikin shi kallo, kafin ya sauke ajiyar zuciya, hannuwan shi duka biyu ya tura cikin sumar kanshi, da take baka sudik mai yawan gaske, a hankali kuma ya gangaro da hannuwan zuwa tsajen shi da shima yake a cike, shafa gemun ya shiga yi, yana jin yadda umarnin Baba ke mai kai kawo a cikin kai,
“anya ba kuskure ya ke shirin aikatawa ba ko?.”
ya tambayi kanshi, ya na lumshe ido,
“idan har mahaifin ta ya aikata kuskure to ita fa me ta yi da za’a aika ta mata haka,? bata son shi bai sonta asali ma bata taba ganin shi ba shima haka, ta ya zai tsato ta amasayin mata, ta ya zata iya rayuwa da shi, duda tsatar mata al’adar su ce, amma ai ita bata tashi cikin su ba asalima ba a haifeta cikin kabilar su ba balle ta san ana haka.”
(“ kabilar Kambari kabila ce dake zaune acikin niger state cikin daidai kun kauyuka irinsu Warari. Shambo. Salka. da Genu. suna da yan gargajiya da kuma musulmai, duk wanda yasan kabilar yasan suna tsatar mata, idan har kaga macen da ta maka to zaka sace ta koda ko ta na da wanda zata aura suna iya kashe ko nawa ne wajen yin shari’a da kamen ta.”)
“anya akwai adalci cikin lamarin nan?.”
ya tambayi kanshi a fili ya na sake sakin ajiyar zuciya da hadiye wani yawu da ya rasa ko na mene,
bude idanunshi ya yi jin motsi kusa da shi, akan ta ya sauke sexy eyes dinshi masu kalar ash,
tana sanye da zani na tsaki wanda ta daura a kugunta tsayen zanin kuma iya guiwar ta, ba riga jikin ta wanda hakan ya bayyanar da yan matasan Brest dinta da suke a tsaye, akwai dan kwali a kanta irin na yadin nan mai sulbi , irin yan hannun nan na roba ne fin ashirin- ashirin a kowani hannu , a damtsen hannunta kuma wasu na karfe ne wayan da suka matse ta.
“Baba na kiran ka.”
cewar budurwar tana kallon shi,
jin ya yi shuru yasa ta juyawa, tana tura baki, tana tausayin matar da zata auri Yayan nata dan ban-bancin shi da kurma kadan ne, kuma zaka fahimci hakan ne kawai in kayi dogon zama dashi, amma in don zaman sati biyu ko kwanaki to zaka cigaba da mai kallon kurma.
sai da tadan yi nisa dashi sannan ya biyo bayan ta, zanen kadangaren da ke bayanta ya bi da kallo da tunanin kiran me kuma Baba ke mai.
(“duk wanda yasan kabilar Kambari to yasan a aladar su yammata basu sa riga, idan kaga macce da riga to matar aure ce, kamar yadda ba su sa zani sai dai su yi nafkin ta gaban su ta ba ya kuma su daura ganye, wayayyun ne ke daura zani, wannan zanen kadangaren kuma duk maccen da aka ma shi to ta cika macce kenan, sannan wai dan kada in ta haihu kada yaro ya rinka fadowa daga bayanta, wai garen jikin kadangaren ba zai bari yaro ya fado ba.”)
“Babana me ka yanke akan maganar mahaifinka, duk da nasan umarni ya baka, amma yana da kyau ka yi nazari akan maganar shi, kada ku shiga hakkin yariyar nan.”
mahaifiyar shi ke maganar da yaren su na Kambari, a ya yin da yake duke gaban ta a tsakar kayataccen dakin nata da yasha ado irin na al’adar su