Sashe 4
Kabilata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“wacece Baban Areef? amma dai ba a cikin ahalin nan take ba ko?.”
“kina da masala da wadda zata fito da ga ahalin nan ne?.”
ya yi tambayar yana kallon ta,
kai ta gir-giza, “Aa bani da masala kawai neman sani ne, allah ya zabar muna abunda ya fi zama alkhairi.”
“ameen,”
★………
da misalin karfe 10 na dare kwance take a saman kayataccen royal bed dinta, sai juyi ta ke yi, bacci ta ke so ta yi, amma duk iya sata irin na bacci, ya gaza daukar ta, Yaya Sameer, sunan shi ka wai zuciyar ta ke ambata mata, anya ta yi mai adalci, anya ya cancanchi ki daga gareta, duk soyayyar da ya ke nuna mata, to idan shi ya cancance haka mahaifiyar shi fa ta cancanchi ta butulce mata, dan ta ne fa, ya ta ji a lokacin da ta furta ba ta son dan ta a gaban ta kuma bazata aure shi ba.
“Yaya Sameer” zuciyar ta ta sake ambata mata a karo na ba adadi, ya ya yaji a lokacin da ta furta bata son shi, kuma bazata aure shi ba, duda tasan shima ba sonta ya ke yi ba, biyayya zaima iyayen su, amma tasan dole zai ji ba dadi, anya ma zai ci gaba da mu’ala da ita kamar da, zai ma sake yi mata magana ko,
Why Samrah, miyasa kika yi haka, to idan ba haka ta yi ba ya zata yi, bata son Yaya Sameer da aure, son yan uwantaka take mai, taya ma zata fara rayuwar aure da mutumin da ta ke ma kallon yayanta, ina bazata iya ba,
tashi ta yi ta shiga toilet, alwala ta dauro ta shimfida sallaya, nafila ta rinka jerowa sai da tayi raka’a goma sha biyu 12, tana neman zabin Allah akan lamarin, har karfe biyu tana kan dadduma, kafin ta koma kan bed ba jima wa bacci ya yi awon gaba da ita,
★……
Washe gari Slowly ta shiga buɗe idanunta da taji sun mata nauyi loƙaci guda, ɗan lumshesu ta sake yi da tunanin kada mutanen gidan su canza mata dan abun da ya faru jiya mikewa ta yi ta shige bathroom wanka tayo ta shirya cikin singlet fara da wando. Army green tayi stocking singlet ɗin cikin wandon ta ɗaure da beld. Sai light green ɗin small veil data daure kanta dashi palo ta sauko inda ta iski duka mutanen gidan na breakfast a dainin,
ga mamakinta abun da ta yi tunanin gani ba shi ta gani ba dan ba wanda ko ga fuska ne ya nuna mata alamar wani abu, hakan ko ya mata dadi dan hankali kwance ta yi breakfast dinta, bayan ta gama ta koma ciki dan shirin fita aiki Abaya ta daura akan kayan jikin ta sai hand bag da wayarta da ta dauka ta sake fitowa,
ko da ta fito ba ta ga Yaya Sameer ba kuma ga motar shi hakan yasa ta nufi part dinshi,
da sallama ta shiga bedroom din shi dan ba ta ganshi a palo ba, yana zaune a bakin bed ya shirya cikin suit kamar dai yadda shigar shi take a kullum,
dagowa ya yi ya kalle ta da idanun shi da suka dan yi ja, bai tanka ba sai kafe ta da idanu da ya yi,
“Sweet bro baka tafi ba.”
ta tambaya tana shigowa cikin dakin,
bai tanka ba sai mika mata hannuwan shi duka biyu ya yi,
daura tafukan hannunta ta yi, a kan nashi hannun da ya miko mata, kama hannuwan ya yi, ya jawo ta kusa da shi, mannata da jikin shi ya yi, da sauri ta kalle shi jin kanshi ya sauka kan kirjinta, dayan hannunshi na kan kugunta, dayan kuma na saman plat Tommy din ta, hannu ta daura a kanshi tana son ta ta daga kanshi da ga kirjinta, amma sai gani ta yi ya girgiza mata kan, ba tare da ya bari ta dago kanshi ba,
“Sweet bro, ba ka da lafiya ne?.”
ta yi tambayar tana cusa yatsun ta cikin lallausar gashin kanshi,
shuru bai tanka ta ba,
ta sake fadin,
“Uhhmm,”
dago wa ya yi, ya kafe ta da lumsassun idanun shi,
ita ma kallon shi ta keyi cikin ido, sun dauki lokaci a haka wanda ba ta san ta shagala da kallon cikin idanun shi ba sai da taji saukan kanshi a kan kirjinta a karo na biyu sabanin dazu yanzu ya maseta kuma yana juya kamshi dake saman kirjin ta wanda ya sata jin sigar jikinta na tashi, da sauri ta fizge jikinta daga rikon da ya yi mata ta na ja baya,
“Why Samrah.”
ya yi maganar cikin karamin sautin da da kyar ta iya jiyo shi,
“menene Samrah wai baki fahimta ba meyasa haka ya kika kasa ganewa Uhmm Samrah, ina wani abun da ba dai-dai bane?.”
“Yaya zamu makara fa.”
ta canza akalar zancen dan muryar shi na sata jin wani iri,
still dai idanunshi ya zuba mata, ita kuma ta yi kasa da kanta tana juya car key dake hannunta,
ya jima ya na mata kallon kurilla wanda take jinshi har cikin jikinta, amma ta kasa barin wajen,
mikewa ya yi ya iso inda take, a tunaninta wucewa zai yi sai jin saukar lips din shi ta yi akan goshinta, runtse idonta ta yi tana ja baya, “wai me ke damun Yaya ne?.”
a tunaninta maganar zuci ta yi,
amma sai taji muryar shi wadda ya aro yau dan ita bata taba jinshi da ita ba, yace,
“nothing sweet sis.”
dagowa ta yi ta kalle shi, murmushi ya sakar mata ya kama hannunta suka fito, kamar kullum sai da ya bude mata motar ta ta shiga sannan ya shiga tashi.
★………★
Baban Areef zan iya cewa wani abu, duk da naga kun gama yanke hukunci da danka.”
daga inda ya ke a kishimgide ya juyo yana kallonta tana zaune
“dama yasan za’a rina wai an saci zanin mahaukaciya.”
“idan dai ba cewa zaki yi mu canza niyar mu ba, zaki iya yi.”
baki ta tabe,
“to ai tunda kun gama yanke hukunci shikenan, amma dai za’a tauyeta gaskiya, ko baka sani ba zaka iya hasashen irin rayuwar da take yi a yanzu ba irin wannan bace, ta ya zaku kawota nan ku ajiye.”
“mahaifar ubanta ne fa, a nan ya tashi, me zai hanata zama, zata saba a hankali.”
shuru ta yi tana mai da dubanta ga Areef da ya shigo palon, Yana sanye cikin wasu haɗaɗɗaun buttoned shoulder strip wool sweater na Paco Rabanne, Blue and white color kansa sanye cikin p-carp blue black sai facemask dake saman kyakkyawarn fuskarshi, da ya mai wani irin kyau Ƙafafuwansa sanye cikin designer sneakers ruwan toka ƙirar Dior,kayan sun zauna a jikin shi sun sake haska farar fatarshi, sai ya fito a Engineer (AI)dinshi ba wancan dan kauyen Areef din ba,
gaban Mama ya isa ya durkusa ba tare da yace komai ba,
sanin halin yan mazan yasa Mama dafa kanshi ta fara mai addu’a wanda duk sanda zai fita in dai zai dan yi nisa da gida sai ya duka ta mai,
“ka kula Areef, kuma kaji tsoron allah kada ka yi amfani da rashin sonta da baka yi ka cutar da ita , yar uwar ka ce, kuma bata san kudirin ku ba,dan haka ka bita da lalama har ku cimma manufar ku, allah ya yi maka albarka.”
a kan labban shi ya amsa da ameen, ya mike bai kalli inda Baba yake ba ya yi ficewar shi, shi kuma Baba ya bishi da kallo, murmushi Mama ta yi, tace
“ya dai, me ya hada d’a da mahaifinshi?.”
murmushi Baba ya yi, yace
“me ma ya isa ya shiga sakanin mu sai allah, kawai haka salon sallamar ya zo, kin san dan naki sai a hankali.”
a kofar gidan ya ci karo da Yayar su, da kwarya a kafadarta, sak shigar dake jikin yariyar dazu shi ke jikin ta, banbancin kawai, ita wannan bakin ta a rufe yake da pin ta yadda bazata iya magana ba,
(“ hakan na faruwa ne ga duk maccen da ta cika za’a sa karfe a huda mata leben kasa da na sama ta sa pin , sannan suna amfani dashi in anyi kamen ta
idan ta tashi fita zata sa pin ta rufe bakin dan kada ta yi magana da kowa har ta dawo, kuma duk namijin da yaganta yasan tana da wanda zata aura, amma fa hakan bai hana musu tsatar su.”)
(“Sannan Kambari basu daukar ka ya a kai acewar su kai sarki ne ba’a aza mai kaya, hakan yasa duk nauyin kaya a kafada suke dauka.”)
kallo guda ya mata ya dauke kai, da kallo ta bishi tana murmushi, " har yau ya kasa sabawa da al’adar su duk da cikin shi aka haife shi, tasan ganin ta ba riga yasa bai tsayaba duk da tasan ko cikin kauyen ya fita abun da zai gani kenan…..…..✍
#zabinkaddara
#queenmk
————————————————————
Typing📲
KABILATA
(LOVE MEET POWER
Story and writing ✍
👸🏻Queen mk👸🏻
KABILATA
daga Marubuciyar
📙TSUGUNNO BATA K’ARE BA:free
AND
NOW KABILATA
BISSIMILLAHIRRAHMANIRRAHIM
PAGE 7&8
Tun da ta isa wurin aiki take tsaye jingine da car, tana ƙarema ko ina na cikin Redio station ɗin kallo tana kallon yadda komai yake nan so need, Ta jima sosai tsaye a wurin kamar me na zarin wani abu kafin ta fara taka ƙafafunta cikin sanyi, ciki ta nufa. ta daura hannunta akan door handle zata tura taji tashin muryar wata tana fadin,
“ maganar gaskiya guy din nan duniya ne wai kun ganshi ko, ya ilahi wallahi he looks so wow, duk da nima ban ga fuskar shi ba amma wallahi hmmm.”
muryar wata daban taji tana fadin “ ke ai wallahi ba amfanin ganin fuskarshi surar jikinshi kadai ta wadatar kallon shi abin sha' awa, Motsin shi kwarjinin fuskar shi, gashi dogo. jin kansa, Maganar gaskiya dai AREEF IMRAN ya gama haɗuwa ta ko ina, ke nama ji ance zai shigo gari kwanan nan, wayyo allah ina ma zan ganshi.”
wani tsiririn tsaki ta ja wanda ba ta san dalili ba, tana sakin kofar ta juya ta nufi office din MD tana so su sake tattaunawa akan project din da ke hannunta.
★……….