Sashe 1
Kabilata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Typing📲
KABILATA
(LOVE MEET POWER )
Story and writing ✍
👸🏻Queen mk👸🏻
KABILATA
daga Marubuciyar
📙TSUGUNNO BATA K’ARE BA:free
AND
NOW KABILATA
BISSIMILLAHIRRAHMANIRRAHIM
ꨄThis book is dedicated to Abdullahi B Bafashiꨄ
PAGE 1&2
ꨄFARKO.....
BADEGI REDIO STATION MINNA
9:30AM
cikin sanyayyar muryarta da ke fita da yanayin murmushi ta furta,
“Hieyyyhhhh!!!!Hello ASSALAMUALAIKUM
masoya barkanmu da safiyar juma'a, barkan mu da sake kasancrwa da ku a dai-dai wannan lokaci, kar dai ku sha’afa kuna tare ne da tauraruwar tasharku mai farin Jini wato BADEGI REDIO,a kan mita 90.1
tare da ni SAMRAH KHAMAL ASHENGI
yau zamu yi shirhi ne akan daidaito, bari mu yi duba izuwa rayuwar Matashi, A masayin ka na matashi mai burin yin abubuwa da yawa, abune muhimmi cikar burinka alokacin da kake so hakan na nuni da kwazo da jajircewarka a kan cimma manufofinka, daukewar hankalinka a kan manufofinka da bin sari mara kyau da zamowarka mara alkibla zai bata maka lokaci
Abubuwa biyu ya kamata ka maida hankali akai, abunda ake so, da kuma wanda ake bukata,
Abunda ake bukata shine wanda ya ke wajibi ga rayuwar yau da kullum, wanda ya hada da
muhalli, abinci, tufafi, da kula da lfy,
sai abunda ake so kuma sune abubuwan da ke inganta rayuwa, kamar nishadi, tafiye-tafiye, sayen sababbin abubuwa da dai sauran su,
ka sara manufofinka ta hanyar ware manufofin da suke bukatar agajin gaggawa wayan da ake bukata ga rayuwar yau da kullum sai ka yi su cikin gaggawa,
masu saurare kar na jaku da nisa naga lokaci ya fara hararar mu, amma Kafin nan bara mu ɗan leƙa ɓangaren Rayuwa!!!. DARAJA KAI daraja kai yana da mahimmancin taimakawa wajen gwagwarmayar rayuwar duniya saboda kasan kanka da kuma abun da zaka iya yi.bara na bamu wata shawara kyauta.... Mu zama mutane masu Amana da haƙuri mu dena ɗaukar abubuwa da zafi, don wata tafiyar bata sauri bace, zai zama idan ka ɗauki abubuwa da zafi karshen sa ɓa zai yi kyau ba right?...daga ƙarshe duk mutuwa zamuyi ayyukan mu ne zasu samar mana da rayuwa bayan mun mutu, mu huta lafiya nice taku SAMRAH KHAMAL ASHENGI .”
daga haka ta sa wakar LOKACI YAYI na Umar m sharif
da sallama ta shiga office din MD, ya amsa ya na dagowa ya kalleta
“good morning sir.”
“Morning Samrah, ya makara?.”
ya yi maganar da murmushi
itama murmushi ta yi tana fadin,
“sorry sir, amm sir idan ba damuwa ina so a canza min project din da aka bani.”
“wani kike so a baki?.”
“wanda aka ba Salim.”
murmushi MD ya yi yace “Samrah kenan wannan project din da Salim ya fi dace wa, baki ga shi namiji ba ne?.”
“u mean macce baza ta iya yin abunda namiji zai yi ba?.”
ta jefo mai tambayar tana sare shi da idanuwanta
“no no ina nufin shi Salim ya na da damar barin gari dan ya yi bincike, ke kuma macce ce kokin ji zaki iya iyayen ki baza su bari ba, sannan kuma kina da sani akan KABILAR ne?.”
“amfanin project din kenan inyi bincike a kan KABILAR dan in sani.”
“ok shikenan idan kin tashi kizo.”
da haka ta bar office din.
★………….★
Office ne daya amsa sunan sa na Office. Everything in the office was coffee color and white kama daga curtains,sofas,rugs and walls. Daga tsakiyar Office ɗin kuma kujeru ne na alfarma an shinfiɗa rug coffee and center table daya kasance fari.
Tsaye yake a windown office din,hannunsa biyu cikin aljihun wandon blue black suit dinshi His black hair was parked into a pony tail.dogo ne sosai, amma irin tsayin nan ne da bai da lankwasa, kuma bai da rama,
Ƙamshin turarensa ya mamaye kowane kusurwa na officer ɗin. ajiyar zuciya ya sauke yana kai kallon shi ga wrist watch ɗinsa daya kasance silver color. Turo ƙofar office ɗin akai, wani saurayi ne ya shigo bakin shi dauke da sallama,
a saman labbanshi dake sakaye cikin facemask ya amsa sallamar da saurayin bai ji amsawar ba, juyowa ya yi ya fara taku cikin kuzari irin na cikakken namijin da ya san worth ɗinshi, zama yayi a seat ɗin da ke bayan desk ɗin da aka rubuta ENGINEER AREEF IMRAN ya zare face mask din da ya sakaye fuskarshi ciki,
kyakkyawa ne irin first class din nan wani irin kyauwo ne dashi mai daukar hankali, abu mafi ɗaukar ido a fuskar shi,shine idanun sa da suka kasance Cat eyes da suke sky blue and In between his other brow and other one akwai wani black dot a wurin da makes him look like a piece of art work. Yana da doguwar fuska da take dauke da madaidaicin dogon hanci da ya dace da tsarin fuskarshi, his pink heart shaped lips glow kamar ya shafa lipstick, Yana da yalwar saje da gemun da suka sake fidda karjinin fuskar shi, His got a long neck with a big Adams apple idan yana magana Adams apple ɗinsa bobs up and down.
“what’s the problem?.”
ya yi maganar cikin hosky voice dinshi mai zurfi yana kallon saurayin da ya kai zaune a kujeran dake gaban table din,
“Nothing, komai ya zama dai-dai.”
kai ya jin-jina,
“gobe zan koma, ka kula da komai ta nan.”
“wai Areef baka gajiya da bin hanya ne, wan nan tafiye-tafiyen bai bata maka rai?.”
shuru ya yi bai ce mai komai ba, saurayin ya sake fadin,
“Mai Martaba ya maka aure kawai kowa ya huta, dan indai ta kai ne to bazaka auru ba?.”
“Aryan ban son iskanci fa.”
Areef ya fadi yana hararar Aryan da ya mike,
“ni zan tafi wajen uwata tun tsafe ban ganta ba I miss him so bad.”
“My rgerd to her.”
“Insha Allah.”
Aryan ya amsa yana fita daga office din.
★…..
3:00pm
da sallama ta shigo palon
“lale da Habibty har kin dawo.”
cewar Mommy tana sakar mata murmushi
“yeah Mommy am back ya gidan.”
kamo hannunta Mommy ta yi suka zauna ta na shafa kanta da ta kwantar kan kafadar Mommyn,
“ya wajen aikin da alama yau ba’a debo gajiya ba?.”
“ina fa Mommy wallahi an debo karfin hali ne kawai.”
“to tashi ki wasa ruwa ki huta owk.”
“Owk Mommy.”
ta amsa tana mikewa ta nufi stairs, da kallo Mommy ta bita tana ayya na wasu abubuwa aranta,
koda ta shiga bedroom kayan jikin ta ta rage ta shige bathroom wanka tayo ta shirya kanta cikin English weirs riga da sket red color tasa karamar hula white, wajen window ta isa budewa ta yi ta tsaya tana kallon harabar gidan zuwa wajen gate crossing ƙafafunta ta yi. sosai iskar dake shigowa ta cikin window'n ke mata daɗin shaƙa, cikin dakin ta koma inda bag dinta ya ke ta isa takardun project din da ta amsa hannun MD ta dauka komawa ta yi can gefen dakin inda study table ya ke ta zauna tana dubawa,
KAMBARI PEOPLE
shine abun da ke rubuce a saman takardan
“Kambari?”
ta maimaita sunan akan labbanta “wasu KABILA ne Kambari kuma?.”
ta sake tambayan kanta,
“Ashe akwai aiki.”
ajiye takardun ta yi ta mike ta bar dakin.
(“gidan mu gidane madaidaici part 2 ne a gidan, part daya1 wanda muke ciki da iyayen na, da Amaryar mahaifina da yaranta mata su biyu 2 da tazo da su gidan tun suna kananu, karamin wanda bai kai dayan girma ba, shine wanda Yaya Sameer ke ciki, Babban yaron Amaryar mahaifina.
Alhaji kamal, dan kasuwa ne mai rufin asiri, mahaifina kenan matan shi biyu , Hajiya Karima, wadda muke kira Mommy , itace Amarya tana da yara ukku, Anty Nafisa, da Munira, da Yaya Sameer dasu tazo gidan, sai mahaifiyata Hajiya Hidaya, muna kiran ta Ummuh Hidaya.”)
★…..
Alhaji Kamal dake zaune a saman sopa, da newspaper a hannunshi, dagowa ya yi yana kallon cikin falon, inda su Mommy da Ummuh Hidaya da su Munira da Nafisa, ke zaune,
Samrah,,,,”
ya kira sunanta da dan daga murya da tunanin zata ji shi, shirun da yaji alamar bata jishi ba, ya sa shi kallon inda Ummuh Hidaya take ya ce,
“bata dawo bane?.”
kafin Ummuh Hidaya ta amsa mai suka ji takun ta,
sidehug ta ma Abba lokacin da ta iso inda ya ke, hannunshi ya daura a bayan ta ya dan bubbuga, sakin shi ta yi, ta durkusa, tana fadin.
“barka da rana Abba.”
“barka dai Habibty, ya wajen aikin.”
“Alhamdulillah Abba.”
ta amsa tana mikewa, karasawa ta yi wajen Mommy,ta zauna gefen ta,
“Abba ya maganar fita ta waje karatu, ka yi min alkawarin idan na kare secondary zaka fitar dani.”
dago wa Abba ya yi, ya kalli Munira da ta yi maganar, kallon seconds ya yi mata, ya dauke kai, ajiye newspaper da ke hannunshi ya yi, ya gyara zama,
“da wani irin tukuici zaki dawo min, irin wanda Yayarki ta kawomin, bayan tura ta waje da na yi na tsawon shikaru shidda 6,”
kasa Munira ta yi da kanta, ta saci kallon Nafisa da har hawaye sun fara zubo mata.
Mommy na zaune a gefe tana danna waya kamar bata san me suke yi ba.
“Abbansu da an barta, tunda anmata alkawari, kuma bai zama dole ta aikata irin abun da yar uwarta ta aikata ba.”
“Ummuh Hidaya kenan, amma ana sa ran zata yi din, dan ko yanzu da me Nafisa ta fita, kuma tun daga kan Nafisa aka rufe fita waje karatu a gidan nan, yadda yar uwarta ta yi hakuri ta yi karatu anan duk da itama tana da burin fita wajen, haka itama zata yi, in ba haka ba kuma ta hakura da karatun baki daya.”
yana gama maganar ya mike yana gyara zaman farin glasses da ke idonshi, mikewa itama Samrah ta yi tabi bayan Abba da ya nufi barin parlorn. a tare suka fito compound
“Samrah bana ce ki daina amfani da ASHENGIn da kike sawa a sunan ki ba? Samrah Khamal ma is owk,”
kallon Abba dake maganar ta yi kafin tace,
“Why Abba ni sunan na min dadi, kuma ai a takardun makarantar ka na gani, duda na tambaye ka ma’anar sunan baka fada min ba, amma ni ina son sunan.”