← Book details Hariji Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 20

Sashe 18

Hariji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"To Na yarda amma kuwa kin taimakeni ,kinsan allah bansan haka Duri keda dad'i ba sai da dandana"yina fadin hakan yaji buransa Na wani cul cul cul a cikin wando ,kamo hannunta yayi ya d'aura mata a Kai
"Kinjita ita ma zatayi missing naki"

"Uhmmm gaskiya love ,inajin kunya Na biye maka kaqi kayi shiru"

"Afwan ,Kar kiyi fishi in shiga duniyar watangaririya"

Saida ya kaita qofar gida ya damqa mata makullin mota *Toyota Land cruiser*
motar da yasa akayi masa ordersa da nufin shine mutum Na biyu da zai soma hawanta a Nigeria,amma saboda farincikin , Tukuicin soyayyar da ta bashi,farinciki da nishadin da ta jiyar dashi daga yammacin jiya zuwa wayewar garin yau,yasa ya mallaka mata wannan makullin motar.

"Wannan motar ki ne,waccan na gida a barwa umma,tana gidana Na Abj ,jiya aka kawota ,amm...bazan iya shiga gidan ba inajin kunyar umma zanzo da dare"

Gaskiya ni banaso meye Na bani mota,ina da wata
"Kyautar first night ne,dont argue"

Rungumesa tayi tana basa hot kiss ,fassara godiya

"Wallahi ko ki qyaleni ko inyi a mota kafin mu rabu"

Ai da sauri ta cikasa ,ta fito a motar tana gyara mayafi ,tareda masa waving bye.

Shikuma yara ya samu sukayi ta fito da kayan Ana shiga dasu,umma kam harda guda gamida kukan dad'i

"Lallai nasan Na haifo arzuqa ,Allah na gode maka ,ummi ki riqe mijin nan naki katamau shi ake lissfinsu matsayin mijin marainiya"

Fitowa abbah yayi zai masu fad'a"Kai ja can Mara rabo,an bamu kyautar motar ummi ji kaya da aketa shigo mata dashi da zai Lashe d'aruruwan dubannin nerori,kazo zaka 6ata mata rai,i haqury uwata...haihuwa me raana"

Sosai abbanta ya bata tausayi bashida kata6us a gidansa ,saboda bayida kudi ,gaskiya dole in guji 6acin ram mahaifina , bari adnan yazo a canja lale ko ya ringa zuwa ko ma meye za'ayi muyi a dakin baqi Kona hanyar qofar gida,abun kunyace ummah kadai zata sani kuma ita dama bata damu ba haka ma takeso

Bayan awa biyu aka shigo da kayan abinci mota guda

****
Ummi hankalinta bai tasarma tashi ba saida ta ga yanda nonuwanta suka kukkumbura ,tsabagen cika amma yara sunki Sha,tasasu tayi tana kuka ,amma wasansu sukeyi ,inta basu su firzo waje..

Rarrashinsu ummah ta kamayi "En biyulle biyulle ,mamanku taje tarban baban ku ne ,ku kar6i nono!"
Qiri qiri sunki

"Wallahi ummi yaran nan ziciya sukayi ,sun bar miki kayanki ki jika. Ki Sha "

"Barsu yunwa bata ishesu bane da Kansu zasu nema ,wa zasuyiwa zuciya en mitsi mitsinsu dasu!."

***
Wasa wasa yara har sun kuma kwana sunki kar6an nono ummi tana kuka ta Kira Adnan ta gaya mashi ,kwasansu sukayi suka tafi asibiti,likitocin yara *Paediatrics doctors* suka tabbatar basuda kumburin ciki ko wani ciwo ko rashin appetite da zai hana su shan nono saidai in sun yaye Kansu ,tunda dama shi shan nono diba ne Na ubangiji,in wa'andin nonon da yaro zai Sha ya cika dole ya barshi.

Magunguna suka basu da zasu Zama *Supplements* din nonon yanda bazasu galabaita ba ,kuma aka rubuta masu kalan abincin da za'a qara masu dashi.

Ummi kam tunda ta tabbatar yaye dole,ta soma shan analgesic drugs Na sauqaqa zogi ,sannan ta fara hadin gyrn nono

GYARAN NONO

Though Masana sunyi bincike gameda karkasuwan Nono Na mata,kuma anyi ittifaqin ,kowani Nono yina da matakai da hanyoyin gyaransa da maganinsa

Na farko AKwai nono mai (mango Shape) wato Shine wanda bakinsa (nipples) yaKe Kallon sama irin wannan nonon baya zubewa da wuri irn wannan batashan wahalar gyara dan haka zaki iya wannan yanda zakiyi ki samu ayaba (plantain) ki yanyankata ta bushe sannan ki daka garin to saiki samu aya ki wanketa kisaka gyada kisaka amarkada miki.
sai ki tace ruwan kina diban wannan garin plantain din kina zuba madara peak kinasha kamar sau biyu arana kafin sati daya zakiga canji sosai nononki zasu tashi su ciko.

sai kuma me bi masa wato (Pointed breast) shine zakuga yana kallon gaba (straight) gasKiya irin wannan nonon yana saurin faduwa domin riga kafin faduwarsa arinka kunun alkama wato idan aka nika alkamar sai ayi kununta asaka nono da zuma anasha, idan kuma zubewa yayi zaki hada farar shinkafa da alkama da garin habatussauda da aya da gyada ki nikasu suyi laushi ki tankade sai ki ajiye wannan garin kina hadashi da nono kinasha kullum wannan shine hadinda zaisa nono ya ciko ya kara girma kuma ko budurwa zata iyayi.

Akwai nono mai Kallon gefe (left and right) zakuga aKwai nisa sosai a tsaKanin nonuwa biyun zai iya kallon hagu ko dama wadannan sune sukafi matsala domin sa'ar mace wannan nono su zama kanana amma da zaran sun dan fara tashi to tabbas ta rasa nono domin gyaransu su dawo dole sai kinyi amfanida maganin nonon na musamman wato gari da akesha na kwana 30 ko 25 wannan kowanne irin nono mace take dashi zai temaka mata.
_Domin anyi amfanida ingantattun magunguna kuma na gargajiya, gadalin nono, da nonon kurciya ,da 'ya'yan baure , zakiyi garinsu._
_idan suka bushe a inuwa saiki samu hulba me kyau ki hada sai kuma kisamu aya da alkama da ridi da gyada da farar shinkafa da waken suya dukkansu ki gyarasu kamar gyada da ridi da waken suya saiki soya su sai kiyi garinsu adakasu ko nikawa saiki samu ruwan zafi kamar rabin kofi ki zuba garin cokali daya ki gauraya ki zuba zuma ko zugar da nono ko madara ta ruwa peak kinasha kullum kafin wani lokaci zasu tashi koda kanana ne._
.
_Ko kibi wanan hanya zaki samu waken suyarki a nuqoshi Ki sarrafa shi kamar yadda ake a wara amma kada a sa dan tsami tunda idan kinsa zai dunkule ya zama awara to iya wannan ruwan da yake kamar madara sai ki sauke ki xuba a kofi sai ki zuba bonbita a ciki kisha da zafinsa, Insha Allahu zaki mamaki cikin qanqanin lokaci....
***
Sai bayan wata biyu,lokacin aka sanya tarewar ummi,yara digirgir dasu har suna tafiya a 1year 1 month ,Tsohuwa aka qara masu mai raino sai Nannynsu aka zubasu a part din yaran sune masu Kula da yaran acan gidansu na Abuja

Ummi kam tasha kayan d'a'a taba uku lada ,don yanzu hajjo safaransu takeyi gari gari ,itakuma daga qasa qasa ake shigo mata dashi ,kamar Sudan ,Nijar da sauran su ,ta Zama wata babbar hajiya ,ta gama da ciroman shantali tsoro da shayinta yikeji,ta kuma dauki shawarar uwale ,bata raina uwargidansa har cikin ranta kuma takeson diyoyinsa ,don maganin qarfin maza da Na qara sha'awa har ba ma uwargidansa takeyi tayi amfani dashi ,ta kuma ba wa ciroman,shikam yinajin dadin gidansa,kuma yina alfahari da auren Hajjo,yanzu haka,tazo tarewar ummi da cikinta Na wata biyu da kwan takwas

Saidai uwale ne bata samu zuwa tarewar ba saboda fafatawan da akeyi da mewada yace alankatafir bata fita ko Ina sai ta janye duk qudurin rashin mutuncinta,kuma tazo ta baiwa matarsa dashi kansa haquri.to taurin Kai ya hana uwale ,shine fa suka hada waya su ukun ,hajjo ,ummi da uwale a gadon ummi Na Abj ,bayan an kaita ,suna waya...

"Anty Naga aikin Virginie cream kinsan allah inkika matsa ya qara maki ni'ima,sati biyu yina aiki a jikinki,matsi gagam ,ya kashe infection,to ni wallahi saboda uwargidana duk ranar da ya dawo dakina sai nayi amfani dashi ,inkika ganni cartoons Nike ajiyewa"

Zaraf ummi ta kar6e "wallahi anty hajjo bakiyi lissafi ba,saboda da namiji da kishiya kije ki qare da vaginal cancer kiyi abu saffa saffa mana,nifa kinga Ina tsoron irin wa'innan abubuwan dan duk sunada side effect...ke kuma anty uwale shawara daya ce,ki cirewa ranki kishi da qyashi ki zauna lafiya da mijinki da eruwar zamanki sai yafi maki ankhairi ,inba haka ba to wallahi za'a maimaita Na wancan gidan kindai ji zawarci in da dad'i kinjita inma akasin hakan ne to....kiyi haquri mijinki Na sonki tarairayi abinki ku zauna lafiya ,zaman aure dafa'an"

Abunsu gwanin sha'awa,komai suna shawara da juna ,haka gagarumin bikin da aka shirya ya watse kowa ya fashe aka bar Adnan da er amaryansa Ummu kulthoom.

****
DON MAZAJEN MU KADAI

Maganin lalacewar Sperm ga maza

Sassaken dinya
Sassaken qirya
Sassaken sabara
Sassaken tsada

A daka Ana deban 1 spoon Ana dafawa da tafarnuwa Ana ba me gida bayan yayi break

Cin danyar Albasa da zuma yina maganin basir ga maza,da qara qarfin sha'awa kuma shima yina taimakawa wajen gyara tsinkakken maniy

In mijinki kuma bayi iya gamsar dake

Ki nemi
Kwazbara 5spn
Habbat 5spn
Kiyi mix din garirrikan kina diban 1 spoon ki soya masa a cikin qwan Kazan gida guda 4 kullum

But ki fara da duba underline course saboda yawancin mazanmu sanyi ,zaqi da basir ya gama dasu ,wasu kuma cutuutuka ne kamar hawanjini,ciwan sugar ,shaye shaye,da yawan duty 🙈🍌 all d time da sauran su

So observe well in akwai abunda ya jawo shi za'a fara magancewa kafin magani
99&100
*Alheri writers asso.*
🔚🔚🔚🔚🔚🔚

_Godiya_
Ina miqa godiya ta ga Allah madaukakin sarki,wanda cikin ikonsa ya nufeni ne da fara wannan littafin mai Albarka,kuma na kammalasa a yau,ina roqon Allah kurakuran da suke ciki Allah ka yafe muna,daidai da mukayi Allah ya bamu ladansa

Sannan Ina miqa dimbin dubun gaisuwata ga tarin masoyata,naso in tagging sunayen ku,sai naga rashin dacewar hakan saboda tsaro amma kusani ,ina alfahari daku haqiqa da bazarku Nike rawa, Allah ya bar zumunci,One love✌️🥰

*Manufata*
Kamar yanda na fadi manufata nayi book dinnan don mu taitayo martabar auren mune,Zawrawa da en mata masu neman miji ,kuma na Nemo muku sirrika ta hanyar addu'oi Na mallaka ,but gaskiya munyi shawara da en uwana marubuta ,saboda zamani ance Kar in rubuta,amma duk wata mai matsalan da kike buqatar abunda muka tanadar ,ta sameni ta 09065990265 inshallah daga 08/11/2021 zuwa 14/11/2021 inshallah inada lokacinku,matuqar abunda kika buqata baifi qarfin sannunmu ba.
amma duk wacce zatayi mun magana ta tabbatar ta siya book dinnan don in baki siyaba bazan saurareki ba,Allah kasa mu dace ,amin

Me neman complete 1,2&3 document Na book din #300 ne Na MTN card via my number above👆 ko ta bank account 7782217014,fcmb,mohammed Hassana
Chapter 18 · 0% Book details