Sashe 11
Hariji Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Knocking ta cigaba dayi tana kuka wai wai
A hasale ya zare buransa kiri Na dibarta ta rasa me zata saka kurum ta yayi jallabiyarsa ta saka ,ta fito idonta mici mici
"Lafiya?" Ta bude dakin tana mata kallon uku saura kwata
Qyam yawun bakinta ya qafe,ganin rigar mewada a jikin ta ,wanda tasan shi ya saka
"Nazo in taso mijina mu kwanta"
"Wani dan iskan ya ce maki yina nan?"
"Ke mana er iskan da na ganki saye da rigarsa ,inkuma anyi wani abu a kwanana Allah ya isah ban yafeba ,kidan bani waje in taso shi"
Zaro mata Ido tayi "ke in kinacin qasa ki kiyayi Na shuri,kina takamun daki zan Bazar dake ,dabba sakarya mai tsuliyar mata-maza,bai samun gamsuwa dake ,so kike ya nema a bariki? Ki gode allah kinada wanda zatayi dutyn da kika kasa ,dayaje ya kwaso mana qanjamau "
"Ke inada history dinki kakaf,banza gwangwani ai ni tun Randa aka kawo ki gidan nan nasan qaddarata ta tsaya ,nida cutar sida,mun qulla abota ,bansamun kwanciyar hankali sai kin bar gidan nan"
"Ahayye ,ayyururi to aikuwa saidai depression ya kashe ki,don kinsan nida mewada ba soyayyar yanzu bane ba,don haka tunanin rabuwa in kika sashi a ranki hawanjini kadai zai min maganinki ,don maiwada dai da kika gani saidai ko in rufeshi ko ni ya rufeni...shashasha ,mace har mace "
"...Amma ba wife material ba" ta qarashe mata amsar a gaggauce
Aikuwa kafin ta rufe baki uwale ta dauke ta da mari "nikike cewa ba wife material ba?yau zan lallasaki ,inga me qwatanki Darene saidai in Aljannu zasu raabamu "
Da sauri ya fito daure da towel ,gindin sa yina tokare kamar bindiga.
"Ya isah ,ke zomuje " ya janye uwale ya sakata a daki "barni inci uwar uwar ta" shidai bece uffanba ya kamo uwargidan ya yi hanyar dakinsa da ita ,hawaye ke biyowa a kuncinta
"Baby Ina zaka ka barni da guntun sha'awa ?" Uwalen ta daga murya tana tambayarsa
"Ina zuwa ai nima ban qoshinba" zame jikinta tayi da sauri
"A gabana? Wai wannan wani yankan qaunace haka?"
"Ya Isa zan biya ,kije kiyi barcin ki ki huta " shiru tayi shaye da mamakinsa ,duk ya susuce akan bura yau kuwa zatayi maganinsa .
Tana kallo ya janyo waya yayi mata transfer 50k
"Ga dubu Hamsin nan kyayi ankon bilkisu ko?"
Harara ta bankada masa ta dage rigarta sama "Nima wallahi malamin durina sha'awarka nikeyi" ta fada tana janye rigarta sama
"Ke bansan sakarci ,ba a gaban ki nayiwa Jameey alqawari ba? Ko ban siya bane ?"
***
Hajjo juyi takeyi tana hawaye ,sosai tayi nadamar haduwa da ciroman shantali,yasanta a keken mazanta ,sunci durinta shi da abokinsa ,to meye zai ce sai ya aureta ,itafa gaskiya a lissafinta ba auran tsoho
*"Hajjo ,ke kyakyawa ce,durinki ba kalar wanda kowani namiji zai saka ya zuqi ruwa ya zubar bane...kinfi dacewa da irin mu ,mu gatantaki mu baki kudi ,mu alkinta quruciyarki a gidanmu kiyi nazari ,qanwarki tayi aure harda twins ga kudi ga farinjini zuriyar larabawa,ita auran tsohon ya kashe ta ne?? Ga bazawaran yanki tayi auran ta tana fantamawa ,bakiso kema kiyi ,in jiyar dake dad'in da ke cikin auran Sunnah?? Wannan za6inkine hajara,amma ki sani ko ki aureni ta arziqi ko kuma In dan shugaban qasa ya fito auranki sai Na soke,haka in yafi 6eran masallaci talauci..."*
Kuka mai sauti ta fashe dashi "Na shiga ukuna ,garin yawon cin bura ,Na hadu da cingam ,me zanyi dashi , wadataccen qarfi bayi dashi,ga bura guntuwa wallahi ban iya auren wahala ,duk gayuna ya kwashe ,inaaa!"
Shiru tayi ,gamida kasaqe jin sake shigowar message ,gabanta har bugu yikeyi fat fat fat .
*"Inkin amince da za6ina gobe zan aiko da kayan Na gani inaso wajen baba,ni ba yaro bane sati biyu za a saka ranar ,ke kadai nikeson...!"* Kafin ta gama karantawa ta fara tura masa da reply
"To inkuma bana ra'ayinka fa? Tsohon dan bariki,ni namiji nikeso in aura saurayi,da be ta6a kusantar qazantar zina ba"
Shiru yayi yina juya wayarsa ,lallai yarinyar nan taci ganye,bacin yina tsananin sonta da ba abunda zai hana ya qyale ta,kamata da izzah ta ,take kirana *Tsohon dan bariki ?* Ita ba a barikin muka hadu ba ?,in kinsan wata ai baki San wata ba.
Qyaleta yayi ya juya bayansa ya hau barci mai cike da samun hajjo a matsayin mata,hajiya Jummai sai mamakin ciroman takeyi Sam ya sauya ,ko kallon ta yau yaqiya
Shikansa wataran yikan mamakin kamuwa da son hajjo da yayi ,at first sight ,sonta ya huda ilahirin jijiyoyin ganinsa ya kaima qwalwarsa saqo a take ya fassara masa da Kalmar sha'awa ,saidai daya kasance ta bayan ta bashi gamsuwa ,sai ya nitsa kogin Soyayya
_Hmm nikuwa nace kwallin mai gida idonka idona yayi aiki,Hattara en mata masu saka kwallin mallaka,da maza masu kule kulen enmata_
***
Uwale kam tun tana jiran dawowarsa har aka Kira sallah,haka ta qaraci matse matse cinyarta taje tayi fitsari ta wanke da ruwan dimi. Tayi wanka ta fara salla amma ta qwafi matar nan ,a ranar kwananta Na gaba.
***
Shagalin suna ya qawatar sosai ,Adnan ya aiko da sunan yara *El-kabir da kulthoom* sannan ya bata haqurin zuwansa da zaran ya gama uzurinsa .
Sun samu kaya Na futar lissafi da asset iri iri ,daga qarshe aka rabawa su ummi gadonsu ,inda Na yaran ta barwa en uwansu su Kula masu dashi companies dinsu da kudadensu Ana juya masu .
***
Ciroman shantali ya turo iyayen sa ,kuma duk yanda hajjo taso ta turje. A wannan karon babansu ya fito masu a shi din namijine. Kuma batada wani maga Isa sama dashi don haka ,bai shawara da ita ba ya kar6i komai Na aure zuwa sati biyu.da iqirarinsa ya fito daga dakinsa ,da ya sallami baqin ,da kayan Na gani inaso ,ya ajiye a babbar falon gidan yina kiran ummah
Fitowa tayi cikin mamakin ganin kayan aure ,da drivern ummi keta shigowa dashi "Na menene wannan baban ummi,kamar kayan aure "?
"Eh Na wannan ja'iran ne ,auran ta da ciroman shantali nanda sati biyu,inshaallah"
"Kutuma wallahi Abba bai yuwuwa "
"A da ne Banda iko sanda Banda kobon kaina ,amma yanzu er Albarka ummi ta tamfatsamun shaqo maqare da kayan masarufi Na miliyoyi kina mun gargada ,zan tsine maki ki lalace ,kin ma samu duk kun auru mutane masu rufin asiri? Dukda uwarku da ta lalata ku? "
"A'ah en watsatsakun kudin da kakeji a aljihunka ,bazai sa in juri rainin hankali ba,kai din banzanka ,in Bacin nayi tawakkali jinina ne fa yaran nan garesu ,sunada yawan buqatuwa ,me kake iya mun? Wallahi haqurin 'ya'yane ummi Na aure nima zan 6alle insamu me dauke mun bukatuwata ,don har yanzu da saura ta "
Cikin jin kunya ya fita ,yina masu addu'ar shiriya,ummi kam ta kasa fitowa a dakin ,anan ma kamar ta nitse don kunya
Uwale fitowa tayi daga kicin hannunta dauke da fulas tayiwa ummi salalan farar shinkafa da sassaqen magunguna.
"Umma dama kinada damuwa da Abba kike 6oye mana? Ai yanzu mun tashi a uwa da 'ya'yan ta ,mun koma qawaye inada maganinsa ki barni dashi da daddare sai yayi maki kukan dad'i"
"Ni rufemin baki ,tunda kin samu mewada irin ki ai dole kiyi ta fada kina sakin duwawuka yina baki madara jikinki Na fresh,wallahi hallitar ciroman nan bazata daukeni ba,ko naje sai Na dawo,kuma ni banson in auri dadirona da yasanni Na sanshi ,Kar wulaqanci ya shigo"
"Ni wulaqancin me Na gani? Indai don rashin nagartan burane bakida matsala ,zan hada masa magani kita banbara ma mugu ,saikiji shiru ,kishiya kuwa ,Ina kika Kai bakinki,komin yaransu kici ubansu,ki kuma janye mijin ganin ido sai ya gagaresu "
"Shikenan anty uwale zan kwatanta shawararki " "da yafi maki,arziki ba kiranki ,kina juya mata qeya"
****
Ummi yanzu satin su goma da kwana uku cif da haihuwa ,yaranta kam sunyi 6ul6ul suna shan madara ga nononta me kyau ,tayi dumurmur ta Zama classic baby ,wankan manyan suturu takeyi gayu Na fitar arziki ,tanada nanny mai mata raino ,tare suke fita duk inda zata driver ,don haka yaran basu sata ta wahala ba,saima qiba da tayi saboda komai yinmata akeyi ,ita dai matsalarta dayane sha'awa!! Kuma tana qoqarin daurewa gamida shan maganin dauke sha'awa dukda ance mata yina da illah to ya zatayi ?
Yauma kamar kullum Tasha wankan ta cikin wata dandatsatsiyar leshi mai ruwan zuma ,ammasa dinki Abj bubu yaja stone work ,ta yafa tafkeken mayafi samfarin en Pakistan ,mai ruwan madara tana tafe yina sharar qasa ,da takalmin half cover mai ruwan zuman ,duk inda ta wulga tana sheqin gwal ,abunta Shar ga quruciya ga naira ,suna shiga inda zasu za6a ankon da zasu futar Na bikin hajjon nasu su kadai en gida Banda maqota ,lesuka da manyan sufofi ake zaro masu ,jikin ma'aikatan sai rawa yikeyi suna nan nan dasu ,itakam tana hakimce a kan kujeran wajen tana girgiza baby kulthoom(Hibba) datake dan rigima taqi Zama a hannu Nannynsu dake mota tana jiransu da mai sunan quliya(Hibban), itakuma hajjo Na Dada zazza6an kayan a cikin wanda ake fito masu dashi .
Wani sassanyan qamshi ta juyo daga kujerun bayanta wanda saida taji duk wani secondary sexual characteristics dinta sun kama ayyukansu, bata gama tsorata ba saida taga wani kyakyawar hannu fari tar ,dauke da qashi luf luf har gurin ga66an yatsunsa ,a hankali ya daura hannunsa akan cikakken hannun baby Hibba
Cikin mutuwar jiki da saukar kasala ,ta sauke tafkeken tabarau din fuskarta da taje eye center aka yanka mata musamman ba don ciwon ido ba ,saidon gayu me aji.
A galabaice,ta sauke a hankali tana son ganin wanda ya kamo hannun babynta datake kan kafadarta .
Sauke hibba tayi ,ta daura akan cinyarta hakan yasa hannunsa janyewa aikuwa dasauri ta saiga
*"I proud of you my world"* Murtsuke ido tayi da sauri ta watsa a kan fuskarsa ,maganarsa Na mata amsa kuwwa
"Your world?"
"Yes queen out of kyawawan duniya"
"Na naushi bakinka" ya fada cikin tsiwarta da ta saba
"Go ahead durling" huro hanci tayi ,da qarfi ta firzo numfashi "Wai Ina wasa da kaine Adnan???"
89&90
*Alheri writers asso.*