Sashe 7
Binta Yar Jagaliya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana lafiya shiga gun hajiya tayi shi kuma ya fita kullum addu'ar ta Allah ya mallaka mata azzam amma ko kallon ta baya yi ......âœðŸ»
*BINTA YAR JAGALIYA*
By
Oum yasmeen
Ƙarshan free page
Ku hanzarta mallakar ci-gaba.
*BINTA YAR JAGALIYA*
Me suna
*JIFAN GAFIYAR ÆEDU*
(Ba tsuntsu ba farko)
Ku biyoni domin jin harda zata kaya domin kowa yasan
*Ramin kura da wuyar shiga a gayawa kare ya yi hankali*
Ya wasan zai kaya tsakanin mu'azzam da binta yar jagaliya
shirya wa tayi cikin wani lace onion colour an mai ado da flower blue ba wani me tsada bane amma saboda kwalliya ta zauna mata sai ka rantsai me tsada ne anmai dinkin have bubu da strength skirt me tsaka É—aurinnan tayi ture kaga tsiya ta yafa mayafi a kafada tasa have shoe ta feshe jikinta da turarurruka agogo tasa da sarka tace
"Rufaida taso ba muga ta zama ba ,
tashi tayi ta ɗauki jaƙar ta da wayar ta suka fice tsayawa tayi dai dai ƙofar su iya domin ita wallahi tayi dana sanin abin da tayi musu ta buɗe labule tace
"Uwani kahu saminu zai kawo muku indomie sai kuci yau bani da wani kudi sai wanda zan hau napep ,
idon su a rufe uwani tace
"mun gode binta ,
Kahu kuwa da ƙarfi ya ƙare mai yana jin zancan ci ya taso yace
"Bara in kar ɓo,
karab iya tace
Wallahi labahani kar ka sake ka fita ba fatalwa ta hanaka fita ba kuma in kafi ta balalle mu sami abincin ci ba saboda nasan halinka cinyewa zakai danni yau zan tafi gida
Iya we wacce fatalwa kuke zance
Uhmm yar nan ba za'aji mutuwar sarki a bakina ba
Uwani ce tayi ƙarfin halin kwashe komai ta faɗa mata
Wallahi ku saki idanku ba wata fatalwa
Banza sukai mata dan ba ita za'a yi sama da itaba
Sister kawe ki ƙwace abincin ki tunda sunki yar da kowa yayi harkar gabansa
Kahu labahani yace
"to manna illir khairi irin ku ubangiji ke faɗa shegiya me yawo da fuska yawa ta hoda bahur duk kin kwaye fata jijjiɓar kawe matsamin daga gani ba shakka tauraruwa me wutsiya ganinki ba alkhairi ba hammata duk wari a daure a dinga aski ni wallahi ina tausaya wa masu neman ki yo ubangiji ya kamaki duk warin zina kike,
fuuuuu ta fice yawa kubu buwa dan yasin ta gaji da cin mutuncin da kahun binta yake mata wataran sai ta rama dan tana tsoran binta
Kahu kahu kahu wallahi kaji sau uku nakira Sunan ka kadena ciwa ƙawata munci in kaƙi ba zaka ƙi ganiba su cleaner zan ɗauko maka ku kuma tun kafin in saƙar muku muciji kubuɗe indon ku
ae suna jin haka suka buɗe idon su saidai basu saki jikin suba dan gani suke za ayi sama da su tafiya tayi ganin sun dan warware ta saki ajiyar zuciya ae hakkin sai yayi mata yawa masu majalisar gidan su suna zaune ana zaman banza juyowa tayi zata yiwa rufaida magana taga anliƙa mata poster din azzam cikin bala'i tace
"Wanne dan bura ubanne ya manna min hotan ko dadÉ—an mutumin nan wallahi yau alo tsiya alo danja ,
ganin ta fara bala'i wani ya taso yace
"Ki haƙuri bara in ɗaye wanine ya manna yau su namatasa zai fito zagaye ,
banza tayi mai ta kama hannun rufaida suka tafi ko da suka je gidan gwamnati a waje suka tsaya suda yan da ba Alhaji ne ya fito yana gyara babbar rigar sa yace
"Yauwa binta ke zaki ja wannan runduna ku watsa taron wannan shegen ƙwaron kai laboss,
Tashi yayi yana lanƙwashe ƙafafuwa yana cije baki yace
"Yess oga gani ,
da ga yau binta ce shugabar ko wanne shege a gidan nan sannan duk wanda a Ka kama karya sake ya ambaci sunana ni zan san yarda na fito da mutum duk da mun hada maki da yan sanda
Angama oga amma zuciyarsa cike take da haushin binta ko wanne matsayi ta ƙwace musu
Binta ungu ki raba musu ku tafi daga nan inaso yau media ta É—auka da zancan nan yau kura ba zai bacci ba Insha Allah.
murmushi tayi tace
"To ,
Mota biyu sukai sosai gari ya cika an kashe tituna domin tarbar sa da yake ya boyar yiyar hanya ya shigo cikin garin har yaje kura ba wanda ya sani
Yana cikin mota yana ɗagowa mutane hannu sosai zuciyarsa take cikin farin ciki ashe ba ƙaramin so suke mai ba el'bashir ya duba wanda shine mate maƙinsa yace
"Allah ya bani iƙon cikawa al'ummar ƙasar nan burikansu,
Murmushin jindadi yayi yace
"Ameen ya Allah kai me nake gani yan daba suna kaiwa mutanan mu sara,
Cikin sauri ya dubi yan daban tuni mutane suka fara yin ta kansu wasu masu taurin kai na tsayawa cikin sauri ya ɗauki waya domin kiran c.p na yansanda amma har ta katsai be ɗauka ba ƙara ƙira yayi
EL'BASHIR yace
"Bisa duk kan alamu c.p yasan da wannan abun shi yasa yaƙi ɗauka kasan gwamnatin nan bata da imani kafin ya ƙarasa,
ansa madoki an bugemai glass É—in mota ido biyu sukai da binta wacce taci É—amara raga raga tayi mai da glass tuni security É—insa sukai Kan ta zasu har beta fitowa yayi
Kallonta yayi idanuwanta a tsaye bako tsoron murÉ—adÉ—un security É—in dake kanta sun saita ta da bin diga mace har mace amma ta zubar da kanta shi wallahi rayuwarta tausayi ta bashi tuni yan jaridu suka saita camera Jira ake a ga me zai faru kau da kansa yayi da barin kallon ta yace
"Ku sake ta ƙar ku taɓata ku kununa mata kunsan darajar mace tun da ita bata san ciwon kanta ba kamata yayi ki nutsu ki aure shekarunki ƙanana amma kin biyewa ruɗin duniya ,
yawu ta tofa ya fallatsai mai fuska ta É—aga murya tace
"Munce bamayi anayi dole ne mazinaci kawe ,
Tuni idanuwansa suka ƙada sukai jaaa yarinya ƙarama ta jefeshi da mugayan kalamai inda yayi aure da huri da tuni ya haifi kamarta domin bazata huce shekara goma sha takwas ba
handkerchief ya ɗauko ya goge fusƙarsa tuni mutane suka yo kanta ɗaga musu hannu yayi alamun su dagakata matsowa yayi kusa da ita yarda ba wanda zaiji me yace
"Yanzu wasan ya fara ƙarki ga kinyi ban dau ection ba aa ki jira lokacin wasan bazai miki daɗi ba sai na koya miki hankali I well teach youuuuuuuu,
yana kaiwa nan ya shiga mota yace su sake ta jikin ta asanyaye ta koma gidan gwamnati gwamna yace
"Ina tafa miki bisa namijin ƙoƙarin da ke kai zamu baki makafa zuwa gari ya dai dai ta sannan a yanzu zaki ga kuɗin ki zamu baki hannu da hannu saboda gudun matsala ba zamu sa miki ta account ba ,
murmushin jindadi tayi tace
"Nima ina godiya amma kahuna Kar su taɓa shi ,
Alhaji mai tasa yace
"Ƙarki damu ba abinda za su yi mai mu yau kin gama yi mana komai wallahi kin biyamu kina ga har jaridon kasar waje anɗora al'umma ƙasar laimon basa son dan takarar shugaban ƙasa ,
Tuni wani wayo ya zowa rufaida tace
"Saiki bani kuÉ—in in ajiye miki kafin ki koma normal ko?,
Shiru tayi tace
"Ki saiwa su kahu abinci ki dinga bashi kuɗin cefane ko Allah zai temaka ya bar bara har kaya ki siya musu sannan ki faɗa musu ina lafiya ƙarya damu rabi zan baki sai in ruƙe rabi a hannu na har gida ki siyamini ,
murmushin cimma nasara tayi tace
"Okay ba matsala ,
Sannan dubu É—ari ki É—auka naki ne
Bayan an sun bawa binta makafa
Wannan kenan
Kahu binta ce ta aiko ni
Kallon hadarin kaji yayi mata yace
Ina jinki bintar da ake cewa an kamata yau ƙwana na ɗaya ina neman ta
kahu binta tana lafiya qalau tace ma in baka dubu hamsin
Keee rufaida bana son hulaƙanci
Wallahi kahu jaka ta buÉ—e ta É—auko kudi ta bashi
BuÉ—a yayi yace
KuÉ—in aure ya samu
To ni kahu na tafi
Uhmm ke gaida babarki
Banza tayi mai ta fita domin miliyan ukku binta ta bata tayi take domin har mota ta siya wani gu ta tsaya inda tayi danne danne a waya tace
nazo ta kashe wayar wani koÉ—addan mutumine ya fito yace
Hajjaju iƙon Allah gani an samo gida fa
Glass ta É—aga tace
"ka samo gidan ?,
washe baki yayi yace
"Na samo amma dubu É—ari biyu,
Yauwa hayar wata zan kama
"Okay ki bada dubu dari kawe ,
Okay muje Ka nunamin
Wanna kenan
Baffa wata alfarma nake son nema
Shiru yayi yace
"Ina jinka Allah isa bata fi ƙarfina ba ,
ƙasa yayi da kansa domin yana ganin Baffa ba lallai ya amince ba da bukatar sa yace
"Bani da wata hanya da zan ƙuntatawa binta sai ta in aure ta in hulaƙanta ta ina ganin zan iya hucewa,
Baffa yace
"Kai ka rasa wazaka aura sai wannan banzar yarinyar zaka jawowa zuri'ar mu abin faÉ—a mu'azzam sake wata alfarmar ,
Muzamfar yace
"Baffa ka dubu yar da ta kunya tashi a gaban jama'a bashi da hanyar a zai a zabtar da rayuwar ta sai ta wannan ka duba munyi nasara a primary election muna saka ranci tasan sirrin su me tasa sun ɓoye abubuwa da dama ka duba ƙisan mahaifinsa da akai ana zargin suna da sa hannu fa kaga binki can mu zai zamo cikin sauki fa ,
Tambas kunyi tunani me kyau a yau zan yi komai sai kafin nan da ƙwana sittin mun jefi tsintsu biyu da dutsai daya kaga a idon jama'a ka zama mai aure sai dai mu muka san manufar yinsa
Wannan kenan
Murna take tunda komai ya lafa yau zata kwana a gidan ta kwashe komai nata tayi ta fito ita da rufaida shiga motar ta tayi ta fara tuƙi tace
Wallahi rufaida yau jina nake wani sa kayau nasan de yanzu ya haƙura ya zubar da makamansa
Uhmm Allah yasa
Ameen kin mai da su kahu
"Eh jiya suka koma ,