Sashe 4
Binta Yar Jagaliya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dan uwar ka a she baka da hankali tunda har ka iya zuwa gidan mu kana nema ka lallata meragaje rayuwa
Jikinsa rawa ya fara yace
Dan girman Allah ki haƙuri
Uhmmm ke kuma shiga gida ko inyi kasa kasa dake kai kuma zamu haÉ—u a way zanyi maganin ka
Ki yi hakuri
Baza tayi mai
Meragaje ta shiga gida da gudo tana kuka
Cikin sauri uwani ta fito tace
Meragaje lafiya kike kuka
Koroni tayi muna tare da É—antala we zai lallatani
Kan uban can ita daga ina take ke gwara kina gida ita fa
"Daga gidan uban ki ,
Hantar cikin uwani ce ta kaÉ—a batayi zatan zata jiba ta zata ta tsaya suyi tujara da ta saba ashe ta shigo
cikin sauri ta kama hannun Meragaje suka shiga É—aki
Kama ƙugu tayi jin alamar ringing a jaƙar ta da sauri ta ɗauka ganin sunan yasa ta ja ƙaramin tsaki ta ɗaga tayi shiru
"Haba Binta kin sa fa dake muka do gara na tabbata in ki kayi wannan aikin Wallahi za mu sami kujera kin san fa ni zan fito ta karar gwamna nayi miki alkawarin biliyan shidda har da mota wacce ba kowa ke hawan ta ba,
Shiru tayi ta shiga tunani anya kuwa za ta bar kuɗin nan tana da buƙatar nemo mahaifin ta saboda rashin kuɗi
bata sami zuwa Saudiyya ba domin mamanta har address É—in sa ta bata kawar da wannan tunanin tayi tace
Amma Alhaji datti baka ganin duniya zata zage ni sannan taya zan kulla mai sharri har a yarda
Wata irin shu'umar dariya yayi yace
Wannan ba matsala bane domin kinsan na iya kulla sharri da maƙirci zamu kulla mai gadar zare kuma keee zaki je zan baki karamar camera ki sa a jikin ki tunda Allah yayi miki halitta da zaki ɗauki hankalin duk wani ɗana miji in de me lafiya ne
Samin gu tayi ta zauna tace
"Alhaji tsiraici na zaku nuna wa duniya akan mulki tab Wallahi da na san Wannan banzar maganar zaku zomin da ita Wallahi da tuni na daÉ—e da dena harka da ku kai hmmmm,
Kin daka ta kiji mana ko fusƙarki ba wanda za a nuna sannan kuma za'a rufe jikin ki kawe hugging ɗin sa zaki yi kin fahimta sannan sai kinyi taka tsantsan muna sakin video nan zaki dawo gidan gwamnati da zama
Okay na yar da
Yauwa ko ke fa kashe wayar tayi ruwa ta ɗiba ta zuba a buta ta nufi bayi bayan ta fito ta tora ƙofar ɗakin ta da sauri ta kunna fitilar wayar ta wa zata gani cikin baƙin ciki tace
"Kut melesi jajar uban can Wallahi yau kowa ba zai bacci ba jajar uban can lalle ,
Iya da take sharar bacci bata san wacce wainar Binta ke toyawa ba
A fusace ta fito ta fara dukan ƙofar ɗakin kahu labahani
Cikin magagin bacci yace
Wane mara neman albarka ne yake tashi na tun asuba da na fita nema ban dawo ba sai hudu
Wata da bara ce ta haɗo mata ta maƙe murya tace
"Fatalwa ce ,
Cikin É—aki kuwa tuni wani irin tashin hankali ya ruske shi Oni labahani a haka mutuwa ta zo ban cika burina ko É—aya ba a duniya ashe a fili yake
Gyara tsayuwa tayi tace
"Ai kuwa yau zaka baƙunci lahira domin mun gani ana ta'asa a gidan ,
Dan girman Allah fatalwa kiyi min rai Wallahi ban sani ba cikin yar da bara ya sa ƙafa ya doka a wa uwani domin Wallahi ba zai fuskanci tashin hankalil nan shi ka ɗe ba yace
"Uwani tashi daman ance in da rai zaka sha kallo yau ga fatalwar gimbiya nan ta dawo kan mu,
Aikuwa cikin masifa ta É—auko tasar da taci abinci É—azu ta buga mai tace
"Zan fasa maka kai kafin ni ka fasamin fatsarmama in ban da ka mai dani mara hankali fatalwar gimbiya ce za tazo gidan nan?"
*Ya ku yan adam har kuna da lokacin yin faÉ—a alhalin yau zaku mutu*
Innalilahi dan girman Allah ai bansan gaskiya yake faÉ—a ba kaimin rai Wallahi bacci nake ya ta sheni
Ai kuwa yau zaku yi kwanan barzahu
Tuni uwani ta saki gudawa a zaune yayin da numfashin labahani da ƙƴar yake fita saboda ta shin hankalin da yake ciki ko mutsi ba yaso yayi Æ™oÆ™ari yake ya tuno addu'a amma ina ya kasa sai mun jaye nu'ara kulya li'ilafi yake mai mai tawa tun yanayi ahankali har ya dawo da Æ™arfi.........…..âœðŸ¼
*BINTA YAR JA GALIYA*
free page
Dariya ce ta kusan kuɓucce mata ta danne tace
"zan baku zaɓi ku zaɓa in kuna so in barku da ranku sai kun hana saurayin meragaje zuwa gidan nan in da gaske yake ya fito ya aure ta
ko in hana ku ba haya na tsawan shekara ɗari ko in saƙar maka gudawa ta tsawan shekara tamanin ,
zaro ido yayi tuni wata gudawa ta kuɓucce mai ji kake tsuuuuuu yawa an saki fanfo taɓa ƙasan shi yayi ga wani irin wari da ya game ɗakin a zuciyar shi yace
"anxu gun har an fara saƙar min tawa yasan wataran ba gudawa zaiyi ba sai de ya kashayar da ƴa'yan hanjin sa ,
duban uwani yake amma a baɗini wasu taurari yake gani sun za gaye shi yau yasan ƙar shan sa ya zo shekara ɗari ba kashi ko ƙwana ɗaya mutum beba yake ji balle mutum yayi shekara ɗari
futsari ne ya biyo baya jin har da gudawa yo rana daya mutum yayi gudawa yake fita hayyacin sa balle shekara tamanin ai kawe mutuwar tsaye zaiyi da kÆ´ar ya iya buÉ—e baki yace
Innalillahi fatalwar gimbiya ku yimin min rai dan allah wallahi ba laifina bane laifin uwani ne na matsani yaron nan ita ta dage sai ya zo gun mairo
Zuface ta ƙaryowa uwani tace
Wallahi sharri yake mun kullum sai ya bashi kuÉ—i ko mero
MERO da ta fita hayyacin ta tayi dana sanin shigowar ta É—akin nan tace
"Eyyy eh wayyo allah,
banzan kallo labahani yayi mata yace
"tsakani na da gimbiya a ƙwai ƙauna ta gaskiya da amana kowa na garin nan ya sheda,
FATALWAR GIMBIYA ni na zaɓi na farko zan hana shi zuwa
a'a ke naki da banne waccan tsohowar da ta kwanta a ɗakin binta zaki taso ta sannan ƙarta ƙara ƙwana in ba haka ba mu shanye muku ƙafafuwa ke da ita
"To, zan taso ta insha allah haka baxata faruba ,
Duk da halin da yake ciki be hanashi zabgawa uwani wata uwar harara yace
"hmmmm ai duk ke kika jamini saboda san ƙuɗin ki shegiya me subfar ƙaguwa ,
"kun ceci kan ku ni zan tafi chaina ,
Ɗif suka ji da sauri uwani ta tashi ta fito domin tada iya mahaifiyar ta da tazo daga ƙauye
da gudu binta ta waÉ—a ban É—aki cikin ta har murÉ—ewa yake saboda dariyar da ke cin ta in bahaka tayi ba iya ba zata fitar mata daga daki ba in tujara dake ji da ita to iya tafita
Jin alamar gudu yasa uwani ta dafe kanta domin a tunaninta fatalwar gimbiya ce ta tashi sama domin ƙarta warce mata kanta yasa ta dafe shi
"IYA IYA IYA ,
sosai tsohowar ke sharar munshari har da yahun bacci
Hannu uwani tasa ta buga matashin iya a fusace iya ta sa hannu ta buge hannun uwani tace
Dan allah ku barin na huta tun É—azu kuke ta shina yawa wanda na ciwa wani bashi
"hmmmm iya yau fatalwar gimbiya ta zo gidan nan ɗazu ta tafi wallahi tace ƙar ki ƙara ƙwanciya a ɗaƙin ƴar ta in ba haka ba sai ta shanye mana kafafu,
cikin sauri IYA ta tashi ta zabgawa yar tata harara tace
Owani lami me yashin madina ƴar da na haifa da cikina ita ke sharara min ƙarya uwani bura'uban ki uwani na yi miki kama da wacce fatalwa zata ambaci sunan ta to yasin har in bar gidan nan a ɗakin nan zan ƙwana
Wasu hawayene masu yaji suka zubu a idon uwani tace dan girman allah iya ki zo mu tafi ƙar suji ja'in jar da muke da ke
zani ta gyara ta fyace majina ta sai ta matashin ta ƙwanta tace
Alƙur'an uwani ki fita adona in rufe wallahi uwani ina raga miki da iliyane da tuni na zubar mai da haƙura ai ɗazu itama shegiyar ina jinta nayi mata shiru domin ban zo gidan nan in ƙwanta a tabarma ba nazo inji laushin katifa ai gashi ta haƙura ta fuce tasan duk tujararta na fita hhhhhhh gaba da gaban ta aljani ya taka huta
majina uwani ta face ta haÉ—a hannuwanta biyu tace
"IYA dan girman Allah ki haƙuri ki taso mu tafi ,
wata uwar ɗirga sukaji a lamun abu buwa sun sauka tuni hanjin cikin uwani ya cure gu ɗaya ta fara zare idanuwa domin ba baƙin magana IYA ta ja musu da ta taso da duk haka bata faru ba
"wani irin ƙugi su kaji guggugug wata ku bil adama kuna da taurin kai na baku dama ku fita ƙunƙi gashi ni har naje chaina na dawo kuna zaune ,
zaro ido IYA tayi ya dafe ƙirji daman tun zuwan uwani da ta bita Allah sarki ashe sona uwani ke yi oni lami na shiga ukku yau sai ta Allah tace
*"UWANI* in kin sami kuɓuta ina bin matar me gari naira hamsim kuɗin daddawa ki amso kiyi min sadaƙar ashirin da biyar sannan ki gina min masallaci da raguwar kuɗin tun huri na keso in iya sa'alun amma sakalci na ya hanani
yanzu da tayi min rana ina zuwa ƙabari ana tambayata in amsa kuka tasa domin ba haka ta so ba taso abar mata jiran duniya ,
zuba mata ido uwani tayi da alama IYA ta fita hayyacinta bata san me take faɗa ba yanzu har yaje chaina ya dawo ji tayi fa a radio ance ba ƙasar da takai chaina nisa