← Book details Binta Yar Jagaliya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 8

Sashe 2

Binta Yar Jagaliya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kujerar da ya tashi ta zauna tana kar kaɗa kafa yawa wata sarauniya yana nufar soro a guje ya dawo a she binta kwantan ɓouna ta yi mai ɗane kan bishiya yayi tuni karun nuka suka za gaye bishiyar suna

haushe gashi ko za'a kwana a yini inba tayi musu magana ba baza su bar shi ba

Ƙibƙibta ido ya fara domin yau yasan me raba shi da Binta yar jagaliya sai Allah ba bakin sa ya buɗe a walale yace

"Binta kiwa Allah da Manzonsa ki barni haka ,

Jikin ta ne yayi sanyi yasa tace

Cleaner,reza ku zo tuni suka tawo gunta a jiyar zuciya yayi ya sauko

*KURA GOVERNMENT HOUSE*

Yanzu yaya kuke ganin za muyi da yaron nan ya taso da masoya ya za muyi mu batar da siyasar sa ni Wallahi har far gaba nake gani nake Kamar ba zan koma kujerar mulki na ba

Honourable Nasir yace

"Haba excellency me akai kayi shi duk da ya sami ɗaurin gindi a gun kakan sa amma Wallahi ba zai kai ga ci ba kana ganin al'ummar limon za su zaɓi gauro ne ba shi da aure fa,

Alhaji datti mai tasa ya ce

"Ku barmin ku mai a hannu na zan sa sojojin baka su ɓata shi a gidan Radio da social media ni Wallahi ko yanzu na sami dama sai na kashe kura domin tsohon nan ya tsaya min a rai ,

Excellency yace

"Ko ni dama nake nema in ban zama shugaban ƙasa ba to Wallahi sharrin kura ne ,

Ƙar ku damu ina da Binta yar jagaliya ku ɗauka yawa anyi an gama

dukan su dariya suka sa domin sun san binta yar jagali ba ƙanwar sala bace

Wannan kenan

Kallo É—aya za kai wa tsohon kasan hutu da jin dadi sun zauna kuma za kasan tsohon dan siyasa farine tas shi yasa a lokacin siyasar sa ake cewa sukari bakai farin banza ba kai bangon sukari ne kowa ya jin gina da kai sai ya sami arziki yana yi dim tawa al'umma shi yasa yanzu yake so jikan sa ya gaje shi badan komai ba sai dan cin hanci da rashawa sun addabi al'umma musamman wannan gwamnatin me ci a yanzu

ya ruƙe muƙamai da dama har yakai matsayin shugaban ƙasa yanzu da ba mulki sai ya dawo gidan sa dake garin taura yana zaune cikin yan uwa da abokan arziki ba kowa ne sai

*Alhaji Ibrahim Bashir kura* duban jikan sa yayi yace

"Azzaman naji yan jarida suna so suyi hira da kai ?"

a hankali ya ɗago kan sa da sauri nayi ƙasa da nawa idon saboda kwarjininsa da ciƙar kamalal sa

farine tas yawa Balarabe babbane amma ba can a ƙalla zai kai shekara talatin da tara yana sanye cikin manyan kaya yadin kubta ne a jikin sa brown colour anmai aiki da milk colour irin na sarakan nan fusƙarsa cike da ƙasumba kwance lub hulal sa ya cire yayi aski sama sama cikin husky voice ɗin sa yace

"Eh baffa amma har yau banyi approval ɗin ta ƙar dar ba ,

Lumshe idon sa yayi yace

"Kai abu me kyau sosai sai na gab da primary election sannan sai ka fara baza manufu fin mu ɗazu a bu gomin yawa su mai tasa sunyi taro a kan rusa ka kabi a hankali sannan ka iya ta ƙunka sannan dole ka bar gidan ka na j.r.a kadawo kura estate ɗin nan mu zauna tare ,

Cire farin glass É—in sa me kama da medical yace

"insha'Allah Zan kiyaye sannan zan dawo,

Cikin ƙausar murya ya ce

"Mu'azzam mu'azzam mu'azzam dole ka fito da matar aure kar ka ɓarar min da abubuwan da na shirya wa ƙasar nan nasan wannan dalilin ne zai sa a ƙi baka takarar ka kasan ko su yanzu da wannan suke ganin za su rusaka sannan wannan yarinyar yar social media nasan zaka iya ganin ta musamman wannan ƙafar ta Tiktok nasan zaka iya gani tallata dan takarar shugaban kasa wato sunusi dalhatu mai rawani gwamnan garin nan tana da mabiya da yawa amma tambas ta taɓo mu wallahi Wallahi Wallahi sai na shafe ba bin ta dole ta zamu ƙar ƙashin ikona ko naka ? ,

Da sauri ya É—ago manyan idanuwan sa domin ya girgiza da zan can baffan sa

Gyara zaman sa yayi ya ɗora ƙafa daya kan ɗaya yace

"Eh kai a kwai wani shiri da nake yi in har ta kus kura ta taɓo mu ta ƙarɓi kwangilar rusa mu,

Hmmmm kawe yace domin yasan sarai kakan sa baya maganar banza

Sannan ina so kayi fallowing É—inta zaka ga user name É—in ta princess Fatima zarah

"Baffa ni kuma inyi fallowing É—inta ?"

Eh kayi zaka ga irin abin da take yi duk da bata shigar ban za sai dai rashin kunya sannan zan sa aimin bincike a kanta

Hanky ya ɗauko ya goge fusƙar sa yace

"Zan buÉ—e wani account É—in amma ba zan yi da nawa ba zata É—auka ita wani abun ce ,

Sosai tsohon shugaban kasar yayi wata dari yace

"Good idea tambas Bilal ya haifamin copy na me kama dani me suna na Allah ya jikan sa da rahama,

Ameen baffa tashi yayi ya mai da hulal sa ashe dogone ga kiba ya zura wayar sa a aljihu yace

"Zan tafi limon yau saboda jikin Hajiya ta ciwon ta ya ta shi ,

Allah ya bata lafiya ka ce ina mata sannu sannan kace................✍🏼

*BINTA YAR JA GALIYA*

*

Bourn page

"Ta fito da kuÉ—i ki manin biliyan hudu za muyi campaign da su nan da wata me kamawa,

Kallon kakan nasa yake cikin rashin fahimta yace

"Baffa biliyan hudu fa bata yi yawa kasan fa ita siyasa mace ce me ciki ba a san me zata haifa ba ?,

Azurfar hannu sa ya murza ya É—auki limon tatatcan inibi ya sha ya ajjiye akan Centre table yace

"A dukiyar mu in mun ɗauki biliyan hudu kamar mun ɗauki naira biyar ce hidimtwa talakawa mukai ko mun rasa ba baƙin ciki,

Azzam yace

"Hakane baffa Allah ya sa mu dace sannan dan Allah baffa ƙar Musa yan daba a siyasar mu sai ma mu jawo su a jiki muga sun shiryu sannan in na hau mulkin kasar nan zan kama duk wani wanda ya ke siyar da kayan shaye shaye da dilolin sai na kama su,

Yayi kyau Allah ya temaka

yace

"Ameen"

ya fita gida ne babba ya tsaru ga jami'an tsaro sai zagaye su ke inda yayi parking motar sa ya nufa cikin sauri driver sa ya jiran sa ya buÉ—e mai gidan me zaman banza ya shi ga

"Oga ina zamu?,

Shiru yayi na wasu sa ƙanin san nan yace

"Kura international airport ,

Musa driver yace

"To,

driver yace domin in da sabo ya sama da halin sa tun mahaifin sa na da rai shi yake kai shi ko ina yanzu shekara goma sha bakwai yana tare da shi yana jin dadi aiki da shi yana girmama tsofan sa hawa kan lafiyayyan titin da zai sada shi da airport da yake yanzu gari yayi duhu an kusan magarib sosai ya buɗe ido yake ganin komai na garin kura sun zo kusa da government house gani yayi an tare hanyar ana taron siyasa ga yan shaye shaye da yan daba sun tare hanyar suna ta busa hayaƙi

Kau da kai yayi yace

"We yau she za a de na wannan siyasar ne ?"

Aikuwa wannan siyasar gari nan sai addu'a

Allah yasa mu dace

"Amin ya Allah ,

Ammasu mai tasa sun lalata ƙasar nan

Shiru yayi yana ɗan ne a wayar shi shaf ya manta da zan can yayi fallowing ɗinta harka business ɗin sa yake isa airport sukai nan da nan aka yi mai tarba me kyau sai nan nan ake da shi prevent set aka kai shi nan jirgi ya tashi sai ƙasar limon driver sa ya yo gida da motar da yake shi kaɗe zai je ban da shi headphone 🎧 yasa a ƙunnan sa bawe waƙa zai jiba a'a karatun Alkur'ani mai girma yake ji lumshe idanuwa yayi yana sauraran a hankali yake motsa labɓansa yana bi a hankali har suka iso ƙasar limon a hankali yake tattaka stairs case ɗin jirgin yayin da brief case ɗin na hannu zan wata kyakkyawar motar baƙa har ta glass ɗin baƙi ne yar gidan Benz ta tsaya a gaban sa

security ɗin sa suka tare shi saboda irin ciƙar da akai a waje tarbar sa sosai ya shiga mamaki saboda shi be sanar wa kowa zai zo garin ba tuni security suka shiga tare hanyar shiga cikin sauri ya shiga mota driver da Hajiya ta turomai ya ja shi yana fita sosai mutane suka rufe shi hannu ya ɗin ga ɗaga musu ganin irin soyayyar da suka nuna mai

ya ciro kudi wanda shima besan a dadin su ba ya ɗin ga watsa musu har ya samu hanya jilibal j.r.a ya nufa da shi unguwar wance da wane duk wanda kagan shi a unguwar to yaci ya tada kai anan zone 1 nan faɗar shugaban ƙasa take shi kuma yana zone 2 a gaskiya iya tsaruwa limon ta tsaru yawa a ƙasar waje kake jami'an tsaron sai yawo suke da bindigu tsayar da su Ku kai katin shi ya ɗauko na shedar shi ɗan cikin gun ne yasa suka barshi ya shiga amma ko tsutsune ba su yarda da motsin shi ba sai sun harbe shi da yake ba sabo kullum da irin wa'yanda za'a kawo

gaban wani tamƙameman gida suka tsaya sojojin dake tsaron gidan suka buɗe mai suna sara mai da yake mahaifin shi babban soja ne lokacin mulkin soja ya ruƙe kasar na shekara bakwai bayan ya sauka farar hula ta ƙarɓi mulki tun da lokacin soja be ƙara ƙar ɓa ba har kawo i yau gidan girma gare shi ga an ƙawata shi

Kai kace wata ɗaulal ƙasar larabawa kake parking space suka nufa yana dai dai ta tsayuwar motar sa ya fito a cikin nutsuwa yake tafiya har ya isa ɓangaran hajiya Turai tsayawa a kwatanta ƙyan gun ɓata baki ne sallama yayi
Chapter 2 · 0% Book details