Sashe 6
Binta Yar Jagaliya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
banza yayi mata ya shiga ban É—aki domin gaskiya fatalwar gimbiya su ta raina gashi ta hanashi fita nema ta tsame yarta a ciki duk ta'asar da binta keyi
ringing É—in wayarta taji da sauri ta shiga É—aki ganin sunan alhaji ta saki murmushi domin har ta ganota tana fantamawa da kuÉ—i hello alhaji
"my beb yau zai zo kura zan toro miki address É—in sa kije mu gwada sa'ar mu kowa ya dubi halittarki dole ya yaba ,
fari tayi da ƙƴawawan idanuwanta tace
"okay toromin amma da sharaÉ—i inga kuÉ—ina ,
binta shegiyar kaya duk wata hanya da zaki cutu sai kin ƙauce mata
Alhaji kenan ina tare da ku ba dole in koyi fusaha ba ai sai abarni abaya
hakane my beb yaushe za muyi aurene
"hmmmm alhaji sai na gama cin duniyata da tsinke ,
ni kuma zan baki allurar kidinga tsiƙarar ta
dariya tasa sukai sallama
WANNAN KENAN
shugaban jam'iya yace
mu'azzam zaɓe na ƙaratowa amma banji maganar auran ka ba kasan a tsarin ƙasar nan ba a bawa mara aure takara mu gashi mun tsayar da kai ƙar ka bamu kunya fa kowa ya zuba ido yaga yarda zata kaya kuma kasan jam'iyar hamayyah ce ke mulki suna da damar kawar da mu......
*BINTA YAR JAGALIYA*
By
Oum yasmee
Free page ya kusan karewa fa ku hanzarta mallakar naku
Shiru yayi nawasu sakanni yasan gaskiya suka faÉ—amai amma shi har yanzu be jin zai iya aure domin bega wacce ta kwanta mai a rai ba yace
"Insha Allah zan kawo ƙarshan matsalalnan Allah ya dafa mana,
gabaki É—ayansu suka amsa da amin taro ya watsai fito wa yayi ya sami sam na jiransa ya shiga mota yace me ya kaishi airport domin jirgin 10:45 zai hau gashi goma saura waya ya É—auka ya kira muzamfar bugu É—aga ya É—aga yace
Aslm muzamfar
daga can ɓangaran yace
"wslm gauro ya gari ,
tsadadÉ—an murmushi shin sa yayi yace
"tsoho ya sanran ka ?,
wallahi azzam shan tablet ne be ishe ka ba wata ran zai maka illa nasan ka sani sai ka ƙarar mana da ƙwaiƙwayan mu ko
Lumshe sexy eyes 👀 ɗinsa yayi sai kuma ya fasa ya buɗe yace
A gaskiya muzamfar baka da kunya ya kasuwancin komai na tafiya daidai
"Alhmdllh na rabawa kowa na turo maka da komai ta email sai ka duba ,
Masha allah ina daughter ta tana lafiya
tana lafiya qalau tace tana so taga É—an daddy É—inta
hhhhh ai wannan da ku take ba dani ba wallahi wayon yarinyar nan yana ban mamaki
wani zancan intayi wallahi cikin mu ƙullewa yake kai ma da tuni kana da yar ka ko ɗanka
"to to sai anjima ai ka haifamin shikkenan ,
be bari yayi magana ba ya kashe wayar ya lumshr idanuwansa ya shiga tunani wanne mataki baffansa ya ɗauka zai kawo ƙarshan matsalalnan ne ko kuwa me son ɓata mai suna zai ci gaba da ɓata mai suna har suka zo airport be sani ba sai da sam yayi mai magana ajiyar zuciya yasake ya fito ba abin da ya dauko sai brief case ɗin sa kaya ma yana da su a nan ya shiga reception sai nan nan ake dashi masauki ma me kyau a ka bashi kafin jirgin su ya tashi
wannan kenan
"ƙawas ƙwas kina ina ?,
jin muryar rufaida da sauri ta fito daga É—aki tace
"RUFAIDA sannu da zowa shi go ,
kayan ta ta tattare domin a ƙwai ƙwata a gun tace
wallah ƙawas ni ba zuwa gidan ku ba sai mutum ya ɓaci
wani banzan kallo ta jefe ta da shi tuni ta haɗiye sauran zancan baƙinta
ta sani sarai duk amintar dake tsakanin ta da binta yanzu za aji kan su tace
"Allah ya baki haƙuri ƙawas ina su kahu naji gidan shiru ko anfita nemane,
kallon ƙofar ɗakin sa tayi tace
"tun safe suna É—aki har iya me yashin madina ,
haɓa rufaida ta kama tace
"Topa lafiya?,
haÉ—a rai binta tayi tace
jeki ki tambaye su ta shige É—akinta
bata da wata da bara ban da ita mata ta bita domin alƙawari ne ta ɗauƙar wa ƙanta sai ta raba binta da kuɗin nan a komai ta fita ita ta jawota harƙar siyasa amma sun yada ita sun ɗauki binta mutumin da take bala'in so suke ƙwallafa rai a kansa alhaji me tasa yana son binta da aure duk da haryau binta bata san irin alaƙarsu ba shi da ita
shiga ɗanki tayi ta sami gefen katifar binta ta zauna mayafin da ta ruƙe shi a hannuta ta rataya a huyan ta tace
"ƙawata ashe haka abin alkhairi ya faru ?,
kallon rashin fahimta binta take mata
dafata tayi tace
"zancan yiwa azzam ƙazafi nake nufi,
shiru binta tayi ta saki a jiyar zuciya tace
"rufaida na fasa shigowar ki nake jin wani wa'azi duk da banyi wani karatun addini me zurfi ba nagane ba abu bane me kyau ina tsoran randa ubangiji zai tsayar dani da shi yayi mana hisabi sharrin zina ba ƙaramin sharri bane abin duniya fararrene ƙararre bansan ko ina cikin yin masa sharri in mutu ince da ubangiji me da wanne ido zan kalle shi kina ina shekaran jiya jami'an tsaro har gidan nan suka zo suka tafi dani we yan unguwar nan sun kai musu ƙara zan ɓata yaran su Rufaidah abubuwa summin yawa ga yawan mafarkai marasa daɗi danake,
wani kallo rufaida tayi mata na baki da hankali tace
"BINTU anya kuwa ba asami wani ko wata sun jefe ki ba domin wallahi wannan maganar da kike kama tayi da wanda aka jefe iya sanina ba ƙƴashan ƙwaya anya kuwa lafiyar ki qalau ƙawata kuɗi fa yanke taƙaicin duniya ,
dan murmushi tayi tace
"Sister wallahi lafiya ta ƙalau kawe yanzu bana son wannan aikin,
Dafa ƙafar ɗarta tayi tace
"Dan girman Allah bintu ki rufa mana asiri ki duba fa ki gani mu muke ci da kanmu sittira gashi kina so ki nemo mahaifin ki in bata wannan hanyar ba ki faɗamin ta ina zamu samu kuɗi har gwarani jikina shine jarina kefa kinƙi sakin jiki ki mori duniyar ki ,
shiru tayi tana auna zancan rufaida tambas ta wannan hanyar ne zata nemo mahaifin ta tunda bata da wani kudi sai wanda yan siyasa in tayi musu posting su bata na kashewa
ganin tayi shiru rufaida tace
"ƙawata tashi muje gidan gwamnati kinsan fa yau muna da taro ko ankusan primary Election ko ?,
ajiyar zuciya ta saki tace
"Eh gobe ne ,
yauwa yar gari tashi yanzu lokacin samun mune yau ba zamu dawo ba sai dare
tashi tayi tace
Bara in shirya gashi wannan yaron be kawo min abin kari ba wallahi tsiyar aiƙen saminu kenan zani ta dauka ta cire kayan ta
duban ta rufaida tace
"Wallahi bintu da zaki fara harƙar nan zaki sami kuɗi komai naki me kyau ne ,
Wani banzan kallo Binta ta jefe ta dashi tace
"Wallahi wallahi rufaida kika ƙara yimin maganar nan sai nayi maganin ki wato ke kin sulhuntar da naki so kike nima in bayar dashi ba lada sai huya da zunubi ko ,
kwanciya tayi kanta na kallon rufin ƙwano tace
'Allah ya baki haƙuri na dena,
ƙwafa tayi ta fita
Wannan kenan
MU'AZZAM ita siyasa kasuwar buƙata ce wasu mutanan kana zamane da su bawe dan suna sonka ba a'a sai dan akwai abin da suke nema a gunka lokacin da ya ƙare to zasu gudune su Barka ka kula sosai da kowa in Allah ya baka kujerar nan
sai a lokacin ya iya duban kakan nasa yace
"BAFFA ina tunanin ajiye takarar nan baffa abin har ya kai da yi min ƙazafi lamarin ƙasar nan bashi da lokacin gyaruwa komai an lalata ,
kaf cikin jikoƙina kai na dauko saboda nasan zaka iya zuciyar ka irin tawa ce ko mai nawa naka ne ƙar ka zamo me sarewa kai al'umma ke jira in ka fasa gwiwowin su zasu sare bame iya kula da ƙasar su in sukai rashin adalin shugaba wa zai maye gurbin ka sau da yawa muna kuskure amma in muka dawo muna iya gyarawa ina gab da gama binkice akan yarinyar nan
Duban sa yake da manyan idanuwansa yace
"BAFFA wacce yarinya,
Binta yar jagaliya nasa a dinga bibiyar ta ko inta kanta bata sani ba saboda tana da mahimmanci a tafiyar su me tasa dole ta dawo ƙarƙashin iƙon ka bayan mun gama sai mu jefar da ita saboda amfaninta ya ƙare zata iya sawa kujerarka ta waɗi amma in muka ɗauke ta komai yazo ƙarshe bazan yafewa kaina ba inhar ka waɗi saide ban cika me faɗa aji a ƙasar nan ba suwane dadtawan in bamuba su me tasa yarana ne butulcemin sukai
baffa banga amfanin sako mace a cikin siyasar mu ba
tashi yayi ya É—o gara sandar sa ya fara tafiya yace
zaka iya tafiya ni kaifi ɗaya ne na gama magana duk abin da na ce maka dole kabi bazan taɓa cutar da kai ba maganar aure kan tana hannu na insha Allah baza kai dana sani da ni ba
yana fadar haka ya shige ciki yabar shi da kallon hanya gun hajiya babba ya shiga domin su gaiyasa sosai tayi murna da ganin jikannata tace
Mijina yau kaine a gari
Zama yayi yace
Hajiyan kura ina huni
"Lafiya qalau ya Maman taka ?"
Tana lafiya tsohuwa
Akwai tsohonwan tuzuru irinka shekaru na ja ba aure anya ba zan zaɓo yarinya in aura maka ba wacce zaka iya haifarta kaga girma ya wadi ko
tanƙwashe kafafunsa yayi yace
"Uhmm kina auramin a ranar zata zama karamar bazzawara ya kikaji wannan zancan,
Muzuba mu gani (next book É—ina )
ba yarda zakai dani wallahi dole ka zauna da ita
Hajiya ina da taro na tafi ki gaida su hajiyan taura
pillow case ta jefu mai tace
Ja'iri anya ba aljana ce ta aure ka ba ana maganar aure sai guduwa
Au tsohuwa baki sani ba ai sunan ta yar mero yafita yana É—an murmushin
Ya mu'azzam sannu da zuwa
Yauwa jiddah ya Maman taki