Sashe 1
Binta Yar Jagaliya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*BINTA YAR JAGALIYA*
_story and writing_
_By_
Oum yasmeen
*🎃 wannan labarin ƙagaggene duk wanda yaga yayi dede da rayuwar sa to ya ɗauko a rashine sannan paid book 🎃*
Marubuciyar
*AFIF*
*YA ÆŠIN MAGE*
*RASHIN SANI*
MUZU BA MU GANI
https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k
Ƙarfe 4:50 pm
____________Ƙasar limon garin kura tun daga baƙin lungun su yake ganin gungun yan siyasa da yake yanzu lokacin siyasa ne an kusa zaɓe
gyara babbar rigar sa yayi wacce duk ta koɗe jar shadda ce amma ta zama milk saboda zama a rana bawe sana'a yake ba aa yawon bara yake ƙafar sa na duba
Yawa wanda aka tono shi daga rami takalmin ƙafarsa ya ɗaure da leda
zuciyar sa ce ta ƙara tun zura ganin gungun yan siyasan nan sun fara ta fiya da alama sun gama taron da suke yi
takalmin ƙafar shi ya cire dan a cewarsa shi yake hana shi sauri har ya ƙasa ƙarasawa gun yan siyasar nan a hammata ya saka shi ya zura a guje yace
"Gwara inyi gudu domin Wallahi ba zan yi rashi biyu ba ga na wannan dan iskan yaron we shi na matasa mai idanuwa yawa an soya gyaÉ—a shi yasa nake yin siyasar Alhaji datti mai tasa ,
Kash kafin ya ƙarasa har sun shiga mota sai sauran yan daba su ma kowannan su yana kama han yar inda zashi
gumi ya share ya nufi kangon gidan sa domin ko katanga babu sai langa langa a kasa tun daga ƙofar gidansa yake gano layin yan siyan a'wara koda ya ƙara miƙa huyan sa sai yaga ashe awarar ta ƙare mutanan da ya gani yan zaman hira ne annurin fusƙarshi ne ya ɗauke yace
"Wayyo Ni labahani tunda shegiyar yarinyar nan ta ajiye min shegiya a gidana na dena ganin samu sai de inga rashi to Wallahi da sake a gaskiya gimbiya ta cuce ni ta haifa min jaraba
ta mutu ta barni da ciwon ido dana zuciya yo ganin Binta yar jagaliya ai ciwon idone ka taɓa ya zame maka ƙamaya maya ka barshi ya hanaka bacci wasuma ce mata suke Binta yar daba ga shegen ƙarfi yarinya kamar ba mace ba tsiyar shege kenan ,
Ji yayi an roƙo rigar sa a fusa ce ya jiyo yawar ce kayar sa yace
"Malam lawandi kuturu na ce maka ka de na taɓa ni na lura nima so kake in kamu da cutar nan ,,
hannu sa ya kai kusa da hancin labahani yace
"Wallahi yazu na fara taɓa ka tun da na lura gudo na kake,,
Ganin lawandi da gaske yake yasa ya shiga gida a guje duk kayan da yaci karo sai yayi bal da shi uwani ce ta fito tayi ɗaurin ƙirji ta karka ta ɗauri gaba ta ce
"We Kai me isa malam baka tafiya a hankali ne duba fa kaga yar da kayi min jifa da kaya jifa jikin ka yawa wanda katafila ta baje ka ?"
I donsa ya kai kan kayan tuni yayi farin gani combos ɗin binta yar jagali ya gani a ramin gidan su wanda gun yazama kamar ƙwata tuni gumi ya tsastsafo masa a ransa yace
"Lalle yau na taɓo tsuliyar dodo ,,
Cikin kawar da maganar yace
"Uwani zan sami dan wani abu da zan sa a bakin salati ne ?"
hmmmm ina zaka sami wani abu tun da baka bayar ba ita yau me bayar War ta ce ta gaji
Uhmm kawe ya ce ya sami kujera yar tsuguno ya zauna ya zuba ta gumi domin abin duniya ya fara isar sa tun safe yake baki titi daya ga yamma tayi suka haɗa kai shida abokin bararsa suka tafi gidan mai soyayyun idanuwa yawa an soya gyaɗa malam Shehu yace yana raba kuɗi kullum ga talakawa tun da uban sa ya tara mai shi kaɗe ya haifa gashi ya mutu shi ma yaron Allah yayi mai ƙashin arziki a she baya bawa mabarata sai wanda basu da shi dole ce ta sasu yin Bara koro su yasa akai a she da safe da ya fito ya gane su ya basu sadaka bazzawarar shi iyatu ta cinye tace sai min wannan tun da taga kuɗin ya ƙare tace mai rana tayi zata zagaya ko Allah zai sa wani ya bata sadaka
duba gabas tayi ta duba yamma tace
Tun safe tana ƙwace ko fitowa ba tayi ba sai dare yayi ta wanke ƙafa ta fita yawan siyasa kasan fa yanzu ya rinyar mai tasa ce dan majalisar tarayya jiya fa lado cemin yayi baƙar mota ce ta kawo ta we daga ƙasar limon take kasan fa na matasa ya zo garin nan campaign saboda shi yake son yaci zaɓen ƙasar nan ina zamu zabi gauro kofa auran fari beba ance we aljana ce ta aure shi mutum ya girma ga kuɗi ba aure
Jin karar buÉ—e É—aki nayi da sauri na kalli É—akin domin tun shugowa ta gidan É—akin ya tsone min ido jine ance
"Kanbura uban can lalle yau akwai bidiri a gidan nan wanne shegenne yayi min hulli da takalmi na "
Kallon kallo aka shiga tsakanin uwani da labahani........âœðŸ¼
BINTA JA GALIYA
Oum yasmeen
Chapter 11-16
_________Ganin sun yi shiru a lamar marasa gaskiya tace
"Magana nake kunyi shiru yau Wallahi sai na hana kowa zaman lafiya a gidan so nake ya bushe nan da ƙarfe tara in fita club shi ne a kai min tamola da shi ƙwafa tayi ,
Labahani hulal sa ya gyara yawa an kefa lutsassiyar tasa duk ta jeme koɗaddiyar rigar sa yasa ya share gumin fusƙar sa Wallahi yasan binta sarai wannan ƙaramin aikin ta ne ni labahani na shiga ya duk gimbiya ta jajamin ta haifamin jaraba gashi kaf mazan garin nan tsoranta suke ji balle ince in zan Mata aure in huta duk magananar a zuciya yake yinta da bara ce ta faɗo mai da sauri ya tashi ya ɗauko ta ƙalmin ta ya ajjiye su da sauri ya ɗago jin wani uban kiɗa akan sa
Ayayye rass a nayi muna jin dadi sosai matashin yake rawa yana juya É—uwawu kai ka ce mace ce ya ci irin kayan nan na wezaye
Cikin fusata labahani ya ɗauki ta ɓarya ya bishi a guje tuni matashin ya fara gundun cetar rai a bakin ƙofar gida yaji kamar ansa mai ƙarfe a huya zare ido yayi zai jiyo yaji ance
"Muje ciki oga ce ta bani umarni ka koma cikin gida in kuwa kaƙi Yanzu in maka billan barebari
Cikin rawar murya yace
"a'a ba batunƙi ai ni me biyayya ne a gare ku
muje ina ni ina billan barebari kaf dangina fulani ne muje nasan ni me laifi ne duk abin da yake ƙarfin haline domin shi baƙin sa baya mutuwa shiga yayi ya zauna a inda ya tashi
"Kahu labahani wa ya yimin cille da takalmi na har ya shiga cikin ƙwata sannan yanzu takalmin da nasiya sati ɗaya daya huce shi kai wa haka we yau she zaka de na shiga harkar kayana ji bi fa har leda ka saka mai duk ya fita daga kaman nin sa ?"
Wani irin gumine ya yan kowa labahani ai take ya tuna karon su da Binta cikin hikima yace
"Yar gidan gimbiya Wallahi bani da takalmin da zan sa shine na ɗauki naki amma ki haƙuri zan wanke in gyara miki shi ,
"Wanne ƙwallon shegenne ya yi min jifa da ta ƙalmin na kahu labahani?,
me ya faru kike zun duma wannan ashar É—in ni kin ga yanzu na dawo daga nema ba abin da na samo ga uwar yunwa ina ji ?"
Juyowa ta yi nan na sami damar ƙare mata kallo baƙa ce amma ba can ba dan za'a iya kiranta da Black America bata da tsayi sosai dai tsayin ta dai dai misali ne bata da jiki sai de diri da Allah yayi mata domin ƙirjin ta cike yake dam ga hibs cikin ta a shafe yake yawa bata cin abinci ko babu hanji a cikin ta ga dara daran idanuwa farare tas ga suma me kyau yawa komai ita tayiwa kan ta lips ɗinta pink colour baƙinta dan ƙarami saboda tsabar cikar girar ta har haɗewa take sexy eyes ɗinta ta ɗago ta dubi uwani
"Ni yanzu binta in tafi nemo abin da zan ci tun da kin gane bani da laifi sai ki tambayi uwani ko ita ta sani kai kuma matsamin da ga kai da fusƙar ka yawa anyi ɗaurayar zunubi.... ,
cikin jin zafin maganar sa yasa dan daban nan ya zaro huƙa yace
"Yasin in daba dan darajar ki ba da tuni da daÉ—e da sumar da tsohon nan ,
Wani kallo Binta yar jagaliya ta watsa mai domin duk yar tsamar dake tsakanin ta da kahun ta bata bawa wani ƙofar cin zarafin sa ba
Cije baki yayi yace
"Yi hakuri oga dawa dai dawa an buga dake anbar ki maƙiyan ki fadawan ki kinci dubu sai ce to ke murucin kan dutsai ce baki fito ba sai da kika shirya,
Gyara rigar sa yayi yace
"In tafi Binta dan girman Allah ƙarki saƙar mana muciji a gida Wallahi shegaran jiya da ya naɗemin huya ko bara ban fita ba har gudawa nayi a zaune kai kuma a haka zaka ƙare kana cije baki yawa wani maye ,
banza tayi mai domin ta tsani barar da yake zuwa tace
"Wa ya yimin wulli da combos É—ina ?"
Ɗaurin ƙirjin ta ta gyara tace
"Yo ina zan sani kina ga fa tun da na gama aikin tatar koko na koma É—aki na kwanta kuma kin ga meragaje bata dawo ba tana faÉ—ar haka ta shige É—aki ,
Hmmmm kawe binta tace
Hamdallah labahani yayi ransa Allah ya temake shi bashi da rabon huya domin yana tuna karon su na bara be jindadi ba kare tasa yayi masa kaca kaca da katifa kai kace markaÉ—ata a kai a inji
shi a haka dadi yaji da bashi suka yagal gala ba tashi yayi domin tun da ansa mu tayi shiru da zancan gwara ya fita waje ya nemo abinci da ya tambaye ta lamarin ya ƙara caɓewa