Sashe 9
Amrah Macijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
💦💦💦💦💦💦
Kofar aka shiga kwankwasawa jikin inna ya fara rawa tace "innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, inna lfy ina knocking kinki budewa, jalal ya fada, Kofar toilet aka bude amrah ta fito, ajiyar xuciya inna ta sauke tace" fatima kin tayar min da hankali" murmushi tayi tace ya hakuri inna je ki bude amma ki murxa idonki yadanyi jaa sai kice bacci muke, tana gama fadar haka ta haye kan gado,
Saida ta murxa idonta sosai sannan ta nufi Kofar ta bude, ah ah JALALUDDEEN kaine, ta fada tana basu hanya shigowa suka yi yace "inata knocking baki budeba, eh wlh bacci ya daukeni shiyasa, OK kawai yace ya nufi gurin amrah,
Ita kuma inna ta gaida daddy, sannan Sadeeq ya gaidata,
Kanwata ya jikinki?
da sauki yayanah,
Allah ya kara sauki,
Amin,
Daddy ne ya matso yace" 'yata ya jiki?
Da sauki abba,
Allah ya kara sauki, yayi miki albarka,
Amin abba ngd.
Kallon ta jalal yayi koh ya akayi tasan shine mahaifinsa oho🤷♂️
Ita kuma amrah kallo daya tayi masa tasan shine mahaifin jalal,
Sadeeq kam tunda suka shigo yake ta kallon ta yana kara ganin kamar ta data baba mai gadin gidansu, tabbas wannan kamar tayi yawa,
Kallonsa amrah tayi tace yaya Sadeeq ina wuni,
Lfy qlw amrah ya jiki?
Jiki alhmdllh,
Allah ya kara sauki,
Amin yaya nagode,
Inna ce ta kawo mata abincin da jalal yaxo dashi tace ga abinci ta xauna ta fara bata,
Fita suka yi domin ya mayar da abba gida,
Tana gama cin abincin tasha magani sannan ta jingina da gadon,
💦💦💦💦💦💦
Suhaima ki tashi mu tafi asibitin nan, ni gsky aunty bbu inda xani yarinyar da na tsana kuma xanje na duba ai wlh saidai ta mutu, waike Suhaima meke damunki a haka kikeson jalal ya aureki, kina nuna bakya son abunda yake so, toh wlh gara ma ki canxa ki nuna kina sonta koya soki shashasha kawai dallah tashi muje,
Tana turo baki ta dauki Jakarta suka wuce,
Suna zuwa suka duba jikin amrah suka wuce gidan hajiya Sarah,
Basu dade da wucewaba su ammi suka shigo bisa jagorancin jalal, aka shiga gaisawa dayi mata ya jiki,
Khairat kam kusa da amrah taxo ta xauna tace sister yh jiki, da sauki, Allah ya kara sauki, Amin, ya sunanki murmushi amrah tayi tace sunana fatima amma ana cemin amrah, gud, ni kuma sunana khairat kanwar Sadeeq, xaki xama kawata, murmushi amrah tayi tace eh, itama khairat murmushi tayi suka yi exchanging number sannan suka wuce,
A hanya khairat tace ammi bakiga amrah tana kamada baba mai gadiba, na gani khaireey wlh kawai shiru nayi, ikon Allah khaireey ta fada
Hmmmmm amrah fans koh kuna ganin wannan baba mai gadin shine magaji wato mahaifin amrah, amma ku biyoni danjin yadda xata kaya. 💃💃💃💃💃💃💃
Kuyi hkr ba yawa sbd har ynx ban Ida warware waba, ngd sosae da yadda kuka nuna kunajin dadin littafina ina godiya sosae da kuma addu'ah da kukamin Allah yabar xumunci 🙏🙏🙏🙏
💫Rabeauty 💫
*please vote comment nd share*
[8/23, 3:12 PM] +234 808 332 3233: 💫AMRAH MACIJIYA 🐍🐍🐍💫
By Rabeauty 🥰💫💫💫
(17)
Dan kallon ta jalal yayi sannan yace fatima, dagowa tayi ta kallesa dan tunda suke betaba Kiran ta da real name dintaba sai yau, sannan yace kinaso mu kuma gida, da sauri ta daga kai, murmushi yayi sannan yace OK ina xuwa,
Yana fita yaga doctor imran yana shigowa, murmushi yayi masa yace likita bokan turai da ina xakaje, gurin ka jalal yabasa amsa, OK toh mukoma ciki, ciki suka koma ya kara duba jikinta ya juyo ya kalli jalal yace, alhmdllh aiki yayi kyau kuma jikinta yanada kyau sosae dan naga gurin yafara warkewa ynx ga paper sallama, Allah ya kara sauki,
Kallon amrah yayi yace "Yammata Allah ya kara sauki ya tsare gaba, Amin tace sannan yafita dg dakin,
Hada kaya inna tayi takai mota shi kuma ya taimaka mata ta tashi, fitowa suka yi tana gaba yana binta a Baya duk inda suka gifta sai an kallesu,
Jiri tafara gani amma ta daure taci gaba da tafiya sun kusa kai gurin da yayi parking kawai tayi Baya xata fadi da sauri ya tarota ta fadu jikinsa wani irin yarrr yaji ga fatarta kamar bata mutane ba, tana a jikinsa suka ka rasa gurin mota ya bude mata ta shiga sannan shima yashiga suka nufi gida,
***************
Direct dakinta ya kaita sannan ya nufi part dinsa,
Ruwan wanka inna ta hadawa amrah sannan ta fita ta nufi nasu bangaren na yan aiki,
Bayan ta gama wanka ta fito daure da towel Wanda ya tsaya mata a cinya, hannunta tasa ta shafe bayan ta inda bullet yashiga nan da nan gurin ya dawo yadda yake, murmushi tayi sannan ta nufi gaban mirror ta shafa mai sa saka body spray sannan ta nufi wardrobe ta dauko wata abaya black taji stone mai bala'in kyau ta saka saka ta kara fesa turare sannan tayi fakin gashinta Wanda ya xubu har West dinta bata saka dan kwaliba, sai powder da pink din xanbaki wanda ya xaje da kalar bakinta sannan ta nufi main falo,
Tana saukowa suka yi ido hudu da jalal tsayawa kallonta yayi dan ta bala'eeeen yimasa kyau, kallon kanta yayi da bbu dan kwali akai ya bata fuska ya nufi inda take wani irin axababben kamshi yaji Wanda saura kadan ya sume lumshe idanunsa yayi sannan ya bude ya xubasu a kanta yace ina Dan kwalinki? rau rau tayi da ido tace wlh yaya jalal kaina yake ciwo shiyasa ban sakaba, tayi maganar a shagwabe,
Wani irin yarrr yaji ya kara lumshe ido sannan ya bude yace "toh nemi hula kisa", dan Allah yaya jalal ka banni a haka,
Kawai hannunta ya kama yayi room dinta yana shiga ya nufi wardrobe ya dauko mata wata hula baka mai kyau ya tattara gashin yasaka a hular sannan yasa mata akai, amma me saiga hular a kasa sbd gashin yayi yawa baxai shiga hularba,
Mayar da hular yayi ya dauko dankwalin abayar ya daura mata akai amma sako sako, ydd baxai dametaba,
Fitowa suka yi tayi saving dinsu abincin da inna ta dafa musu macaroni ce jalop mai hade da kifi sai kamshi take, wannan abincin duk nida waaa,
Mu biyu xamuci mana, kallon ta yayi amma bece komaiba harta gama sanna suka fara ci,
Suhaima ce tashigo tana ganinsu sunacin abinci tare ta kurma uban ihuuu tayo kan amrah gadan gadan, ihun ta yasa suka xuyo a tsorace danshi jalal yaxata wani abu ya same ta,
Amman ganin ta nufu inda suke yasa shi mikewa amma kafin me Suhaima ta wankama amrah mari, cikin wani irin xafin nama jalal ya dauke Suhaima da mari Wanda yasa tayi baya xata fadi da sauri mommy wadda ynx a shigo warta ta taruta tanama jalal wani irin mugun kallo sannan ta maida kallon ta ga amrah wadda take rikeda kunce dan gsky marin ya shigeta,
Jalal ynx akan wannan shegiyar marar asali xaka mari yar uwarka lalle,
Amrah da ranta inyayi dubu ya bace sbd kalmar shegiya da mommy tace mata, sannan tace "mommy ki tsaya a matsayinki kija girmanki dan wlh kika kara xagina saina illataki wlh saina halakaki, Ko kuma na batar dake!!,
Ta fada da karfi idanunta suna kara xama green, sosae mommy ta tsorata da yanayin amrah, da sauri suhaima taja hannun mommy sukahau sama, juyo wa jalal yayi dan yayima amrah mgn,
Amma me bbu ita bbu dalilinta a gurin, ita kuma amrah tana gama mgn tayi fuuu ta nufi part dinsu inna sbd fatarta ta fara sabulewa shiyasa tayi saurin barin gurin.
Banida caji ayi manage plssss 🙏🙏