← Book details Amrah Macijiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 9

Sashe 8

Amrah Macijiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A hankali ya shiga ya nufi gurin gadonta kallon ta yayi sai kawai yafara hawaye a ransa yace "da ynx nine akan gadon nan ashe xata iya sadaukarda ranta a kaina, hannunta ya kama afili yace *amrah* but shiru ya sake cewa *amrah* still shiru yace pls amrah ki tashi karki tafi ki barni wlh idan kika mutu nima mutuwa xanyi a karon farko na rasa soyayyar mahaifiya banason akaro na biyu narasa soyayyar ki pls ki rayu koh Dan sbd ni Dan Allah, ya fashe da wani marayen kuka,

*yayanah* yaji anfada da sauri ya dago ido 2 suka yi da amrah wacce eyes dinta sunkara rinewa sunxata green sosai, ai da sauri ya saki hannunta ya fita da sauri yakira dacta imran da sauri aka shiga room din suka kara duddubata suka mata allurar bacci, nan take tayi bacci,

Suka fito waje inna tace ya jikinta? Da sauki inna ki shiga ciki pls ki kwana da ita ni xan xauna a mota dakinga wata matsala ki kirani,

Toh shikenan amma da ka tafi gida mana, aa xan xauna a mota, shikenan ta shiga ciki, shi kuma ya fita gurin motarsa ya shiga ya kwantar da sit dinsa ya kwanta.

💫Rabeauty 💫
*please vote comment nd share*
[8/23, 3:12 PM] +234 808 332 3233: 💫AMRAH MACIJIYA 🐍🐍🐍💫

By Rabeauty 🥰💫💫💫

(14)
Yayanah!!! Dan Allah ka taimakeni xan mutu wayyo Allah nah, amrah ce ke wannan mgnr, tana kasan wata bishiya rabi mutum rabi maciji, shi kuma jalal yana daga nesa duk ya rikice idan ya matso kusa da ita saita kara rikidewa har ta xama shirgegiyar macijiya tayo cikinsa.

Ai a firgice yafarka daga mummunan mafarkin da yake "innalillahi wa'inna ilaihirraji'un innalillahi wa'inna ilaihirraji'un innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, kawai yake maimaita wa duk yayi gumi, da sauri ya dauko wayarsa yaga 6 harta wuce gashi koh sallah ma beyiba ruwa ya dauko a cikin motar yayi alwallah ya dauko sallaya yayi sallah,

A bangaren amrah koh ta farka amma duk jikinta ciwo yake mata kuma ga fatarta ta fara sabulewa amma ta hannu kadan kadan bama xaka gane ba sai idan ka tsura mata ido, dalili kuwa, allurar da aka mata kunsan maciji bayason karfe a jikinsa kuma kunsan an mata allura, kuma sai annemu wani magani a wani kasungumin daji,

kuma ita kadai xata iya xuwa wannan dajin domin fa idan mutum ya tafi baxai dawo da raiba, amma ita kunsan ba mutum bace xata iya xuwa,

amma kuma ta yaya bayan batada lfy hmmm🤔🤔🤔

Jalal ne ya shigo dakin bakinsa dauke da sallama, amsawa inna tayi suka gaisa ya nufi gurin amrah wannan mafarkin yana dawo masa acikin kwakwalwa,

Yayanah ta kira sunansa cikin mawuyacin hali yace "Kanwata yah jikinki? Da sauki yayanah, Allah yakara sauki, Amin,

Yayanah Dan Allah mu koma gida, sbd me Kanwata ki bari harki kara jin sauki mana, waima kinyi sallah, aa banyiba, OK, inna pls taimaka mata tayi alwallah, toh shi kuma ya fita dan yaje gida yayi wanka ya siyo musu abinci,

Bayan fitarsa inna ta taimaka mata tayi alwallah a xaune tayi sallah, amma fah ita amrah koh kadan batajin xafin bullet dinda ya shiga jikinta sbd kunsan ba cikakkiyar mutum bace, kawai dai karfenda akasa aka huda jikinta neh ya jawo mata rashin lafiya wato allurar da doctor yayi mata.

Direct gida jalal ya tafi ya shiga part dinsa yayi wanka ya shirya ya fito saiga najeeb ya shigo yana layin maye da sauri jalal ya rikesa suka xauna kan ku jera tsura masa ido jalal yayi yana tunu when last yaga najeeb indai Bai mantaba tun kafin yabar kasarnan rabonsa dashi,

Wayarsa ce tafara ringing yana dubawa yaga daddy gaban sane ya fadi kardai mommy tagaya masa abunda ya faru daren jiya, dauka yayi "assalamu Alaikum daddy barka da safiya" barka dai jalal kaxo Airport ynx ynx ka daukeni sbd tun jiya mahaifiyar ku tagayamin abunda yafaru ynx haka jirginmu ya sauka ina Airport kayi sauri, ya kashe wayar,

Kallon najeeb yayi yace "najeeb meyasa ka maida kanka haka meka nema a duniyar nan ka rasa kagayamin ya daka masa tsawa, koh kala najeeb be ceba ya tashi yana layi ya nufi hanyar part dinsa, girgixa kai kawai jalal yayi ya dauki key dinsa ya nufi airport ya dauko abba,

A bangaren amrah koh jikinta ya rikice sosai dan duk fatarta ta xama ta maciji amma rabi daga kugunta xuwa sama yananan a mutum, inna dukta rikice ta rasa wane taimako xata mata kafin jalal ya dawo ya ganta a haka,

Amrah kan kuka kawai take ta rasa yadda xatayi Dan tasan idan har ba wannan ganyan maganin ta shaba tohfa baxata warkeba a rabi mutum xatata xama,

Bayan jalal yakai abba gida shi kuma ya wuce gurin sadeeq momin sadeeq ta bada abinci a kaiwa su inna tace xuwa anjima xasuxo su dubata itada khairat kanwar sadeeq,

Harsun fito sunshiga mota sun kama hanyar asibiti daddy ya kirasa yace yaxo ya daukesa suje asibitin tare yaga ya jikin yarinyar,

K'ak'a k'ara K'ak'a yaufa ake yinta, daddy da jalal harma da sadeeq xasuga abunda yafi karfinsu,🐍 hmmmm muje xuwa kawai💃💃

💫Rabeauty 💫
*please vote comment nd share*
[8/23, 3:12 PM] +234 808 332 3233: 💫AMRAH MACIJIYA 🐍🐍🐍💫

By Rabeauty 🥰💫💫💫

(15)
Inna dan Allah so nake ki sakawa kofarnan mukulli kafin naje na dawo,

A tsorace inna take kallon ta kafin tace "fatima ban gane abunda kike nufiba ina xakije"

Inna xanje dajin da xan samu maganin sbd banason jalal yaxo ya sameni a haka, ba ynx bane ya kamata yasan gaskiyar koni wacece ba,

Ki kwantar da hankalinki ba dadewa xanyiba duk da nasan dajin yanada hadari sosae amma ga Wanda ya kasance mutum, dan haka nasan baxan sha wuyaba gurin shiga dajin,

Kwana biyu akeyi ana tafiya amma fa idan bil adama neh, amma ni cikin kankanin lokaci xanje na dawo,

Kawai abunda nake so dake shine ki rufe kofar, karki kuskura ki bude saina dawo tukunnah,

Dogon numfashi inna taja tace"shikenan fatima Allah ya tsare ki amma dan Allah kiyi sauri domin nasan jalal yana hanya, karki damu inna tana gama fadar haka ta tashi ta shiga toilet,

Wasu irin maganganu naji tanayi Wanda bana fahimtar komai kafin wani dan lokaci ta b'ace b'at,

Inna kam ganin amrah ta shiga toilet, tayi sauri ta tashi taje tasawa kofar key dukda haka saida tasa sakata, tadawo ta xauna addu'ah kawai takewa amrah, na Allah ya kubutar da ita Dukda koh ta kasance ba mutum ba amma tasan tana bukatar addu'ah.

💦💦💦💦💦💦

Jalal kam tuki kawai yake amma hankalinsa yana kan amrah koh wane hali take ciki ynx,

Wani dutsi mai tsini ya taka ji kake fatttt taya ta fashe Allah yasu ba gudu yake da motar ba, gangarawa yayi gefen titi yayi parking daddy yace "kamar fa tayarce tayi faci, eh inajin amma bari na duba suka fito shida sadeeq,

Aiko dai tayarce ta fashe gashi bashida wata ballantana ya canxa, kallon sadeeq yayi yace" buddy ynx ya xamuyi gashi na barsu koh abinci bbu a gurin su ga taya ta fashe,

Koh ka jira nahau napep naje gida na dauko wata tayar, koh ya kagani, eh hakan yayi amma pls kayi sauri, karka damu, ya tare dan sahu ya shiga, shi kuma jalal ya koma cikin motar, ina kuma sadeeq yayi, daddy ya tambaya, yaje dauko wata tayar, OK bbu laifi, wayar daddy ce tayi ringing yana dubawa yaga "alhaji ma'aruf wato mahaifin sadeeq, dauka yayi suka shiga gaisawa.

💦💦💦💦💦

Amrah kam saida ta wahala sosae tasha fama da miyagun aljannu, sannan kuma taga wasu miyagun halittu suna nufu inda take, ta tsorata ainun amma da yake jarumace sai bata nuna tsoron ta a filiba,

Daukarta suka yi suka b'ace tare sai ganin ta tayi a gaban wani bakin aljani 🧟‍♂️marar kyan gani Wanda idan da mutum ne yayi toxali da shi tohfa bbu shakka xai iya suma,

Wata irin dariya ya kece da ita marar dadin ji, Wanda tasa amrah xabura yace cikin kakkausar murya "keeeee macijiya nasan abunda ya kawoki dajin nan, kuma xan baki wannan ganyan kisha amma kuma shine na farko shine na karshe idan kika bari aka kara huda miki jiki tohfa karki kuskura kixo nan dan bama taimako sau biyu daya mukeyi dan haka ki kiyaye, ya daga hannunsa sama ya fara wasu maganganu sai kawai wani gane ya fito daga hannunsa ya bata yace maxa ki taune shi ynx ynx,

Karba tayi ta taune, ya kalli aljannun da sukaxo da ita yace ki dauke ta ku mayar da ita inda kuka dauko ta karku bari wani abu ya same ta.

💫Rabeauty 💫
*please vote comment nd share*
[8/23, 3:12 PM] +234 808 332 3233: 💫AMRAH MACIJIYA 🐍🐍🐍💫

By Rabeauty 🥰💫💫💫

(16)
Karba tayi ta taune, ya kalli aljannun da sukaxo da ita yace ku dauketa ku mayar da ita inda kuka dauko ta karku bari wani abu ya same ta,

*****************
Sadeeq ne ya kawo tayar suka canxa sannan suka nufi asibitin,

💦💦💦💦💦💦
*TIGADAM*
Gwaggo dan Allah kici abinci duk kin fige kinyi baki dan Allah ki daure kici koh kadan ne sai kisha maganin ki, harira ce ke wannan mgnr,

Kallon ta gwaggo tayi tace "harira kina tunanin zan iya cin wani abu, bayan bansan wane hali jikanyata takeba,

Inshaa Allahu gwaggo amrah tana cikin koshin lfy, ki kwantar da hankalinki dan Allah, inna ce ta shigo mayafinta ta aje ta kara so ta karbi abincin dake hannun harira tace "harira je kiyi wanke wanke bari ni na bata abincin,

Tashi harira tayi ita kuma inna ta fara bawa gwaggo abincin, loma uku tayi tace ta koshi, haba dai da dai kindan kara, kanta ta girgixa,ta balli maganin ta tasha, sannan ta tashi tashiga daki, ta kwanta sai tunanin jikanyarta ya fado mata "fatima Allah ya bayyanamin ke ya bayyana mahaifinki, Amin"
Chapter 8 · 0% Book details