Sashe 6
A Gidanmu Take Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Polina tana ganin mutum ta buɗe ƙofa kuma ta faɗi kasa take, sai kawai tadiro akan gadon ta tsala ihu,
Alokacin Bash yadawo daga siyan abinci yaji ihun polina amma shi yazata iskanci ne kawai"
Polina takara zabga ihu tana cewa azo ataimaketa, Bash yatashi da sauri yaje bedroom ɗin, yaga mom akwance ƙasa kamar ba rai, ai da gudu yaje frij ya ɗauko ruwan sanyi yazo wajen datake kwance.
*BINTU*
"Bintu ce kwance akan gado tana chatting awayarta kirar samsung, yayinda Beebah take kwance agefenta tana bacci.,
Bintu ce tanaɗawa Beebah duka tace ke tashi kiga nayi saurayi sabo Haɗaɗɗe, Beebah ta tashi tana matsifa
Waike bakida hankali ne Bintu? ya mutum yana bacci zaki tadashi? Bintu tace ke dallah tashi kiga wani saurayin dana haɗu dashi a IG. Beebah ta tashi tana tsaki".
Bintu tace kalleshi fa gayen ya haɗu wallahi yashiga raina lokaci ɗaya.
Beebah taga hoton gayen ya haɗu gashi kamar ɗan india, atake taji zuciyanta ya buga,
Sai kawai tayi tsaki ta tashi tabar ɗakin
Bintu kuwa tayi shiru tana mamakin halin 'yar uwar tata.
*******************
"Bash ya zubawa Mommy ruwan sanyi ahankali tasauke ajiyar zuciya, tafara buɗe idonta tana salati.
polina kuwa sai rarraba ido take,
Ahmad kuma baya hayyacinshi amma yaji an fara lasa mishi zuma kuma an daina, kawai saiya fara kiran sunan Polina a hankali, dayaji shiru saiya tashi akan gadon yana dafa bango har ya iso inda polina take ita dasu mom.
polina tace my Ahmad sai kawai Ahmad ya rungumeta yafara shafa jikinta, polina tanajin haka tafara biye mishi a idon mommy,
mommy kuwa tana ganin Ahmad abuge yana neman mace a idonta takara sumewa awajen".
Bashir yatsaya sokoko yana ganin ikon Allah, yakara zubawa mommy ruwa afuska tana farfaɗowa tacewa Bash yakaita Asibiti, da kyar take iya tafiya harta shiga motarta tabawa Bash makulli suka ɗau hanyar Asibiti.
Suna zuwa Asibitin Doctor yagwadata yace "gaskiya Hajiya am sorry to say kinada hawan jini wanda yayi chronic ajikinki idan har kikasa damuwa aranki zaki iya rasa rayuwarki!"
Mommy tace nagode Doctor insha Allah zan kiyaye.
"Alokacin da Ahmad yadawo hankalinshi sai yaga Bash bayanan amma yaji karan ruwa a toilet, kuma yasan Bash bazeyi wanka ahalin yanzu ba sai dai idan 'yammata yakawo. Yana wannan tunanin yaji karan buɗe kofa a hankali yaɗago kanshi yana kallon kofan, nan yaga polina tana fitowa daga ita sai towel, taƙaraso kan gadon tana yauki, tace "well done my Ahmad gaskiya yau ka jiyar dani daɗi sosai"
Ahmad yayi shiru yasan polina ba karamar karuwa bace ba abunda bazata iya ba gara yayi maganinta tunda wuri.
"Yatashi akan gadon kamar be damuba yaje wajen kayanshi yacire belt"
Polina tana son tamaida kayanta taji duka kamar tayi hauka tsabar zafi Ahmad yadinga watsa mata Belt tana ihu,
Dataji zafi yakai zafi ta kwasa da gudu tayi hanyar waje, Ahmad yasa mata ƙafa tafaɗi ya taka ruwan cikinta sai kawai ta suma yaje frij yaɗauko ruwan sanyi me ƙanƙara yazo ya buɗe marfin goran yana tsaye yafara watsa mata ruwan, ta buɗe idonta da karfi tana ihu yakara watsa mata belt yace kimin shiru.
Ubanwa yakiraki? Tace Bash ne, yace me kikamin? Tayi shiru ya kara watsa mata belt, dataji azaba saita fara faɗa mishi duk abunda yafaru,
Ahmad yanajin haka ya haukace da dukan polina idan taji azaba saita suma idan yawatsa mata ruwan sanyi ta farfaɗo yakara fara dukanta, da kyar polina taja jikinta tafita agidan.
"Yana ganin tafita yaɗau makullin mota yanufi hanyan gidan Mommy,
Yana zuwa yayi parking a kofan gidan domin yasan ko yayi horn megadi baze buɗeba dan Mommy tahana"
Yana fita a motanshi yaga motar mommy ma ta tsaya abakin kofar, sai kawai ya daƙe ze wuce cikin gidan, yasa kafarshi na dama kenan yana shirin sa nahagu acikin gidan yaji muryan Mommy tana cewa
"idan ka kara taku ɗaya daga inda kake kashiga gidannan Allah yatsine maka Albarka!!!
Ahmad yatsaya da ƙafa ɗaya asama ɗaya akasa, ya kasa sauke ɗayan kafarshi.....
✍️🗒️ *jiddah S mapi*
[6/23, 12:48 PM] Ummi Tandama: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*A GIDANMU TAKE!!!*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story/written by
*Jiddah S Mapi*
_Dedicated to all my fans_
*WATTPAD*
Jiddahpretty
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
Page 31&32
"Ahmad yakasa juyawa, mommy tace Ahmad ta sanadin baƙin cikinka mahaifinka ya mutu, ka kashe 'yar mutane yarinya me hankali, sannan nima yanzu naje an gwadani ance inada hawan jini, kaga saura ni idan ka kasheni, saika kashe Fareedah ko? To baka isaba, kayi kaɗan bazaka kasheni ba! Ahmad idan ka kara taka gidannan Saina tsine maka! Kafice kabar anguwannan ma gaba ɗaya banson ganinka,
Ahmad ya durkusa akasa ya rike kafan mommy yana rokon gafara".
Mommy ta tureshi tashiga gida tana me taƙaicin Ahmad,
Haka Ahmad yatafi gida yana kuka kamar ranshi yafita,
Yana zuwa gida ya buɗe frij ya ɗauko kwalban giya yafara sha kamar ba gobe.
*HABEEB*
Habeeb tin ranan daya bar gidan Ahmad yashiga bincike kullum yana hanyan gidan marayu yana tambayansu ko akwai wacce aka tsinta? Domin shi jikinshi yana bashi Fateemah bata mutu ba! Ko Mommy batasan yana bincike ba haka ze shirya yace ze tafi makaranta Amma yana fita ze tafi nemawa Ahmad Fateemah, karatunshi yaɓaci baya attending na class, yazama busy wajen nemawa abokinshi matarsa.
Duk da shima yanada nashi damuwan amma yana ganin damuwan Ahmad yafi nashi.
"Yau takama ranar juma'a babbar rana Habeeb ne yayi shiri yacewa mom ze koma makaranta mommy dasu Beebah suka haɗa mishi kayanshi, suka rakashi wajen motarshi yatafi"
Habeeb gidan Ahmad yanufa A Kaduna yana zuwa yatarar da Ahmad yana bacci Alamun yashawu, haka ya zauna yayi musu girki ya zuba a flask yashiga toilet yayi wanka yayi alwala, yana sallah Ahmad yatashi daga bacci, yace wow suprise Habeeb agidana yau kai naji daɗi, shima yatashi yashiga toilet yayi wanka yayi alwala yazo ya tada sallah, bayan sun idar da sallah ne Habeeb yakalli Ahmad yace "Ahmad kayi min alkawarin bazaka kara shan abu ba! amma nazo naganka a buge meyasa? Ahmad yayi shiru, Habeeb yace tambayarka fa nake?
"Ahmad yace Habeeb bazaka ganemin bane, haka yabashi labarin duk abinda yafaru, Habeeb shiru yayi dan Ahmad yamugun bashi tausayi, yaƙarasa dacewa Habeeb mommy ta tsane ni! Gara nayi ta shan giyar ina neman matan ko zanji sauki a raina.
Aa Ahmad karkace haka shan giya ko neman mata baya ragewa mutum baƙin ciki da damuwa karatun kur'ani shine idan kayi zaka samu sauki aranka."
*BINTU*
Bintu sunyi nisa a soyayyarsu da saurayin data haɗu dashi a IG a halin yanzu har maganan aure yafarayi mata, inda tace mishi yashigo gidansu asanshi tukunna. Yace mata insha Allah zai shigo ayi magana.
Beebah idan taga Bintu tana chat da mutumin sai taji ranta yana ɓaci tarasa meyasa
Gashi kuma Bintu kullum suna tare awaya.
Yau suna zaune afalo da mommy, Bintu tacewa Beebah zokiga hotunan my Abdul kinga yanda yayi kyau, Beebah tamatsa kusa da ita tana kallon hoton,
taja tsaki tace "kiga yanda yake dariya kamar ɗan tsintuwa yasamu gidan masu kuɗi"...
Afirgice Mommy taɗago kanta tana kallon Beebah.....
✍️🗒️ *jiddah S mapi*
[6/23, 12:49 PM] Ummi Tandama: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*A GIDANMU TAKE!!!*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story/written by
*Jiddah S Mapi*
*dedicated to my Eeshart❤️*

Page 35&36
"Tana zuwa ɗakin tashaƙo wuyar Beebah ta rinƙa zabga mata belt tana huci, Beebah taji wuya sai zazzare ido take ihunma takasa"
Suna cikin haka Mommy tashigo ɗakin, taga Beebah a hannun Bintu sai zare ido take, ita kuma Bintu sai huci take tana zaneta, Mommy tayi saurin shiga ɗakin tana ƙoƙarin kwatan Beebah Amma takasa,
Dataga Beebah tana jujjuya idanu Alaman zata suma, tafita a ɗakin da gudu tana ihu takira Baba me gadi da driver.
Tace kuzo zata kasheta ranta yaɓaci dama haka take idan ranta yaɓaci, da gudu suka shiga ɗakin, sukayi kan Bintu suna ƙwatan Beebah Amma ina Rikon da Bintu tayi mata bana wasaba!
"Da kyar da suɗin goshi suka ƙwaci Beebah, ai kuwa tanajin an saketa ta kwasa da gudu tayi cikin toilet ta kulle ƙofar"
_Ahmad_
Ajmad ne yake tambayar Habeeb meyake faruwa awayar? Habeeb yace wallahi Ahmad narasa ganewa Bintu wani irin zuciya ne da ita idan ranta yaɓaci, tanada hakuri sosai Amma idan ranta ya ɓaci ba'a gane kanta, yanzu fa dukan Beebah takeyi kamar 'yarta, Ahmad yace ay dama haka me hakuri yake idan ranshi yaɓaci ba kyau, saidai kuyi ta mata Addu'a.......
Kafin yakarasa yaji wayarshi tana kara, daya duba saiyaga sunan Abdul ne, yayi dariya yaɗau wayar, yace "hello dude ya kake?" ɗayan bangaren akace lafiya ya jikinnaka? Ahmad Yace da sauki, Albishirinka? Ahmad yace goro, nasamu matar Aure anan Adamawa, Ahmad yace kai banason ƙarya, yace wallahi nake faɗa maka kuma Aurenta zanyi insha Allah.
kaima ina maka Addu'a kullum Allah yabayyana maka Fateemahnka idan har tana raye, idan kuma bata raye Allah ya musanya maka da mafi Alkhairi,
Ameen cewar Ahmad cikin sanyin murya yayi maganar sukayi sallama.
"Abdul abokin Ahmad ne yakasance me bashi shawara ako da yaushe, bayason damuwar Ahmad ko kaɗan, sannan yana taƙaicin yaga Ahmad yana tafiya da Abokanan banza, shima yana daga cikin masu bincikowa Ahmad Fateemahn shi".
_Bintu_
Bintu takicin abinci taki yiwa kowa magana agidan, har na tsawon kwana biyu, abun yadami Mommy sosai yau ta tarasu a falon ta tanason ta sasantasu, zaman dasukeyin baya mata daɗi ko kaɗan.
kuma haka akayi dan Bintu ta sakko Beebah kuwa tabata hakuri komai yawuce.
Yau friday Bintu ce ta dami Abdul sai yazo gidansu, shikuma Abdul yana gudun wulaƙancin Beebah yace mata gaskiya yau bazan zoba Babyna, tace mishi dan me? Yace babu, tace idan badan wulaƙancin da Beebah tayi maka ba nasan bazaka ki zuwa ba!
Yace mata Aa wallahi bahaka bane, tace to kazo, da Abdul yaga ta nace yace mata to zanzo Amma sai bayan juma'a tace tom.