Sashe 12
A Gidanmu Take Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
_Ahmad_
Jinshi yake kamar wani sabon halitta, suna zuwa gida yakwanta akan gado yafara tunanin wai yau Fateemarshi ce tazama mallakinshi? Yanzu gobe war haka suna tare da ita amatsayin mata da miji,
Can't wait to see yafaɗa da murya.
Habeeb dake gefe yace "Wai me kake faɗa ne Ahmad?"
Wallahi ina ganin kamar karya ne wai gobe nida my Teemah a ɗaki ɗaya kan gado ɗaya?
Can't wait to see wallahi cewar Ahmad,
Habeeb ne yaji zuciyarshi tabuga!!!
Yanzu gobe Bintu a ɗakin Ahmad zata kwana? Kuma kan gado ɗaya?
Dasauri yafara faɗin Astaghfurullah Ashe yanzu ita matar wani ne.
Ahmad ne yaga yanayin shi yace "lafiya Habeeb?"
Habeeb yace lafiya lau ba komai
Kai dai kafiye zumuɗi,
Ahmad yace ba dole nayi zumuɗi ba!
Rabona fa da mace tun muna tare da Bash.
Habeeb ne yayi dariya yatashi yashiga toilet da niyan Alwala.
Beebah ce tacewa su Bintu ku baza kuyi sallah bane?
Bintu tace nifa bana sallah tin jiya!
Fareedah ma tace ita sai jibi zata fara.
Ita kuma Beebah yau period nata yazo!
(Tofa kunga Amare da period ranan biki)
*Washe gari*
Mommyn Habeeb da Mommynsu Ahmad ne suka tarasu babvan falo,
Sukayi musu nasiha me tsima zuciya.
Daga karshe Mommyn Beebah takira dukka Amaren a ɗakinta, tayi musu nasiha irin na zaman Aure
Sannan ta basu wasu sirrikan yanda zasubi da mazajensu.
Ta ɗauko wasu turare acikin jakanta, tace "ga wannan ku tabbatar sai idan zaku kwanta kafin ku shafa kada ku kuskura kushafa idan zaku fita anguwa"
Turaren matan Aure ne!
Sukace "to"
Suna fita bayan kofa Beebah ta makale ta buɗe turaren tashafa kafin ta rufe tafita.
Taje tasamu kowa yahaɗa kayanshi, musu suke, wai mommynsu Ahmad tace a motar haya zata tafi bazata bi motar mijin kowa ba!
Sunyi sunyi tabisu amotar Ahmad taki,
Haka suka hakura, kowacce tashiga motar mijinta
Suka ɗau hanyar Kaduna garin gomna.
Bintu ce take kukan rabuwa da mommy acikin motar,
Ahmad juyawa yake yana kallon yanda tarufe ido tana zuba kuka kamar karamar yarinya.
A hankali yarike hanunta me laushi da tsantsi yafara wasa dashi,
Ta sauke ajiyar zuciya jin hanunshi cikin nata yana murzawa!
"Beebah kuwa uwar kauɗi, tana shiga Abdul yazuba mata ido Yana kallonta, jin kamshin turaren data shafa yasashi lumshe ido.
Tazauna agefenshi kamar mutuniyar kirki,
Yace matso!
Tayi shiru tana kallonshi, gashi Idonshi arufe amna yana mata magana.
Yasake cewa matso mana
A hankali ta matso wajenshi
Yarike hanunta yace "wani irin turare kika shafa?"
Tace "turare nane"
Yace ban yadda ba! Kifaɗamin gaskiya,
Tace gaskiya nafaɗa maka,
Yace "ok".
"Fareedah kuma tana shiga motar
Ta sunkutar da kanta tana wasa da yatsun hannunta,
Habeeb yace "kisaki jikinki ni mijinki ne"
✍️🗒️ *Jidda S Mapi*
[6/23, 12:52 PM] Ummi Tandama: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*A GIDANMU TAKE!!!*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story/written by
*Jiddah S Mapi*
_Dedicated to all my fans_
*WATTPAD*
Jiddah S Mapi
*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*Godiya dubu ga masoyana masu bibiyar littafin Agidanmu Take!!! Banso labarin tazo muku a short story ba! Amma ya na iya Haka Allah yatsara, nagode da nuna soyayyarku gareni, banyi tsammanin first Novel ɗina zan samu masoya har haka ba! Sai gashi Allah yasa nasamu, alhmdllh ina godiya gareshi sannan ina godiya gareku*
*Special thanks to mrs sardauna bazan manta dake ba!*
*godiya ga Eeshart tnx for your comment i really appreciate*
*Bazan manta dakai ba! Aliyu Ibrahim*
*Much love to my Sister walidation S Mapi*
*Ina miƙa gaisuwata da kuma godiyata ga ɗaukakin jama'ar kungiyar KAINUWA dashen Allah*
*kuna raina kanne na! Walidation S Mapi da Hafsat Ibrahim Khalil*
*Godiya ga ɗaukakin jama'ar group na Agidanmu Take!!! Bazan manta da kuba!*
Page 57&58
🔚🔚🔚🔚
"Fareedah taɗan saki jiki kaɗan da Habeeb, ahanyansu nazuwa kaduna ansha love amota musamman Beebah data rikita ɗan mutane da turare,
Bayan sun iso ne kowa yafito amotar a gajiye kamar an dakesu.
Ahmad ne yanunawa Habeeb wasu gidaje tsararru kerarru haɗaɗɗu, guda uku yace "Habeeb kazaɓi gida ɗaya acikin waɗannnan"
Habeeb yace "kowannema nagode basai nazaɓa ba! Allah yasaka da alkhairi sannan yabar zumunci" Ahmad yace "Ameen"
To tinda gidan uku be kuma ajere komai naciki kala ɗaya ne nizan zauna a tsakiya tinda nine karami
Dukka suka kwashe da dariya
Habeeb ne yarike hanun matarshi yace sai kun karaso.
Ahmad yace daɗin Abin dai baza'aci fuskarmu ba! Kowama yanada tashi.
Duka suka wuce gidansu,
Bayan sun idar da sallan mangariba da isha ne Ahmad yaɗauki wayarshi yakira su Habeeb da Abdul yace idan ba matsala yanason zasuyi magana agidanshi dukkansu da matansu,
Sukace ba komai.
Jim kaɗan saigasu sunzo suka zauna a babban falon da yake mallakin Bintu ne da Ahmad,
Bayan sun zauna Habeeb yabuɗe musu da Addu'a.
Ahmad ne yayi gyaran murya yace "da farko ina godiya ga Allah me kowa me komai wanda shine yayi sanadin taruwanmu anan,
Sannan ina mika godiya ga Abokaina Kuma Aminaina Wato Habeeb da Abdul, hakika kunmin inuwa wanda ba kowa bane zai iya yiwa abokinshi Awannan zamanin" Ahmad yatsunkuyar da kanshi yafara hawaye yace
"Habeeb kasan irin wahalar danayi a neman Fateemah kuma kaima ka tayani nemanta alokacin danake cikin taahin hankali,
Sai wani ikpn Allah ashe Fateema A gidanku take!!! Bamu sani ba!
Matar da Allah yarubuta zata zama matarka ashe A GIDANMU TAKE!!!
nasan kanason Fateema Habeeb Amma Allah bai rubuta kai zaka Aureta ba!
Matar da Allah ya rubuta zaka Aureta
A GIDANMU TAKE!!!
Habeeb ne yace "kayi hakuri Ahmad kadaina kuka komai yawuce kamar yanda matar dakake nema A GIDANMU TAKE!!! haka zalika matar danakeso yanzu A gidanku take!!! Ikon Allah kenan".
Abdul ne yace "godiya yakamata muyiwa Allah daya nuna mana wannan rana ba kuka ba!"
Ahmad ne yace "ku yafeni dukkanku nasan nashiga hakkin ku"
Habeeb yace kadaina irin wannan maganar Ahmad komai yawuce.
Muyi addu'a dai kawai Allah yajikan Daddy yasa mutuwarshi shiyafi Alkhairi mukuma idan namu yazo Allah yasa mucika da imani
"Ameen" cewar duk mutanen falon.
Kasancewar Amaren duk suna off hakan yasa mazajen duk suka hakura dasu,
Banda Ahmad da saida ya yayi wasa da Fateemah Bintu.
Bayan sati ɗaya,
Ahmad ne naji yana yiwa matarshi sannu duk ya rikice,
Dana leka ɗakin sai naga Fateemah Bintu kwance akan gado ba alamar motsi gashin kanta abarbaje,
Naga Ahmad yashiga toilet nabishi naga ruwan zafi yahaɗa Bahon wanka,
Naga yadawo Dali yaɗau 'yar mutane yayi hanyan toilet da ita, nikuma kasancewar ban kai age ɗin dazan san me sukayi ba! Yasa na ɗauki biro na da takadda na naɗaukan rohoto nayi waje sai gidan Habeeb.
Ina zuwa naga Fareedah kwance akan cinyarshi tana zuba shagwaɓa kamar wata baby shikuma yazage sai biye mata yake, nace to abun nakun na yarane, nayi gaba sai gidan Abdul da Beebah uwar kauɗi.
Ina zuwa naji abunda yafi karfina!
Beebah ce take cewa Abdul "Baby anya ba ciki ne dani ba? Kaduba kaga yanda nake Amai fa"
Abdul dayake rungume da ita yace
"Allah yasa cikine, da bawanda zai kaini Farin ciki"
Nayi gaba nace bada niba.
***********
_Bayan wasu shekaru_
Gidan Ahmad ne naga wasu kyawawan yara suna wasa su biyu mace ce dakuma namiji farare kamar Auduga.
Ahmad ne kwance atsakiyarsu yana cakulinsu sunata dariya,
Sai naga wata kyakkyawar mata tashigo tace "Hubbie wai ina su mommyy karama sukaje ne? Tin ɗazufa suka fita wai wasa"
Daga baya naji wata mace tace "Ai mommy karama A GIDANMU TAKE!!!
Tin dazu suna wasa dasu Daddy karami"
Juyawar dazanyi sai naga Polina da hijabi.
Ashe wai Bash ya shiryu dayaga Ahmad ya gyara halinshi, Polina ma ta musulunta tayi Istibra'i sannan Bash wanda yanzu ake kira da Bashir ya Aureta!
Suna zaman lafiya harta haifa mishi yara 'yan biyu Haneef da Haneefah.
Suma suna zaune ne agefen gidansu Ahmad wanda shi Ahmad dakanshi ne yasaya musu.
Ahmad ne yace to Alhamdulillah yanzu dai kinji inda suke,
Tinda itama ga 'yarta tin ɗazu A GIDANMU TAKE!!!
Alhamdulillah!!!
Alhamdulillah!!!
Alhamdulillah!!!
Nan nakawo karshen littafina me suna A gidanmu take!!! Kuskuren danayi ko tuntuɓen harshe Allah yagafarta mani.
Saimun haɗu a littafina na gaba me taken MAKAUNIYA CE!!!
*special thanks to WALIDATION S MAPI sisi forever*
✍️🗒️ *Jiddah S Mapi*
Taku ce 👍🏻