Sashe 4
A Gidanmu Take Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A razane Ahmad yaɗago kanshi yana kallon Daddy,
Ya buɗa baki zaiyi magana Daddy ya ɗaga hannu yace "Banason jin komai daga bakinka kuma babbar kuskuren da zaka aikatamin shine sakin Fateemah ko wulaƙanta ta"
Sannan kuma daga gobe zata tare zuwa side naka,
Idan naga yanayin zamanku ba matsala kuma idan kun fahimci junanku saiku koma gidanka na jambutu,
Yace zaku iya tafiya.
"Tofah dahaka suka wuce ɗaki kowa jikinshi a mace,
Ita kuma Fareedah murna take kamar me, suna shiga ɗakin ta rungume Fateemah tana ta tsalle, ita kuma Fateemah shiru kawai tayi ta rasa me zatayi,
Dahaka Fareedah tafara haɗa mata kayanta tana cewa gobe a ɗakin yaya zaki kwana kai ammafa i will miss you,
Fateemah shiru tayi batayi magana ba tana ganin anya bazataje wajen Daddy tace a raba Aurennan ba? ,
Kai idan tayi haka kuma batayi daidai ba domin sunyi mata halacci"
Azuciyar Ahmad kuwa yanata kulla salon muguntar daze yiwa yarinyan,
Lalle zakici ubanki Ai nagodewa Allah ma dayasa babu Wanda yasani acikin abokai na dako nasha kunya,
Ina yaro dani ace nayi Aure ay Akwai raini.
"Haka Fateemah da Ahmad suka fara rayuwa,
Inda Ahmad yake mugun takura Fateemah,
idan dare yayi sai yayi ta sata tsallen kwaɗo kuma yace idan ta faɗa saiya kasheta,
Haka Fateemah tayi ta hakuri dashi idan Fareedah tashigo saita saki fuska tayi ta dariya idan suna hira,
Amma da zarar taji muryar Ahmad tofa zuciyarta tafara tsinkewa kenan"
"Dahaka Fateemah tayi ta hakuri da Ahmad wulakancin yau daban na gobe daban haka zatayi ta hakuri dashi, babban abinda yafi daminta dashi shine shaye shaye dayakeyi, tanason tafaɗa ma Fareedah amma tana mugun tsoronshi dan yace mata idan ta kuskura tafaɗa wa iyayenshi yana shan abu saiya kasheta!"
Me karatu Fateemah tasha wahala a wajen Ahmad fiye da misali.
Yauma kamar kullum Ahmad ne yashigo gidan A buge yana tafiya yana tangaɗi,
Fateemah kuwa tana kitchen tana itada Fareedah suna girki,
Kawai se sukaji karan buga kofa Fareedah tayi sauri zata je taduba ko menene, Fateemah tayi saurin katseta.
Tace ki bari zanje naduba dan ita tasan halin Ahmad may be yaje yasha abune yadawo,
Tana leƙa ɗakinshi taga ya kwanta rub da ciki.
Ai kuwa tarufeshi a,
Dataje kitche tacewa Fareedah ay ba kowa.
"Tofah har dare Fateemah kwata kwata ta manta da ta rufe Ahmad a ɗaki, haka Har tayi abincin dare ta ci tayi wanka ta kwanta har bacci yafara ɗaukanta, amma taji zuciyanta yanata tsinkewa tarinka cewa astaghfurullah!
Shi kuma Ahmad lokacin da ya dawo hankalinshi yayi wanka yanason yaje club amma me yana buɗe kofan yaji gumm!
Ya rasa yanda zeyi gashi yanajin yunwa kuma ana ta kiranshi awaya club yacika saura shi kawai ake jira,
Yadinga buga kofan yana kiran sunanta amma shiru.
Haka ya zauna yana tuna abinda zeyi mata yau idan ta buɗe kofan,
Wato raini yafara shiga takaninsu kenan!
tana zaune kawai ta tuna yau Ahmad be zageta ba anya lafiya kawai seta tashi tafita tace bara na lekashi nagani,
Tana zuwa taga kofanshi a rufe, taɗan buga ƙofan kaɗan.
Kamar jira yake yace waye tayi shiru, yace oya open the door
Sai alokacin ta tuna abundance yafaru da rana😳ta zaro manya manyan idanunta tace kayi hakuri zan buɗe na mantaka ne wallahi,
Cabɗi ni ta manta?
✍️🗒️ *jiddah S mapi*
[6/23, 12:47 PM] Ummi Tandama: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*A GIDANMU TAKE!!!*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story/written by
*jiddah S mapi*
_Dedicated to my lovely daughter AFRAH_
_✅ote me on wattpad Jiddahpretty_
Page 19&20
"Yace taɓɗi ni ta manta lalle zataci ubanta, ai kuwa da gudu Fateemah taje taɗau malullin ɗakin tazo ta baɗeshi"
Tana buɗewa taji mari tass, dan ubanki ni kika manta! Gidan ubanki ne? Dazaki rufeni kice kin manta yau sena nuna miki kuskurenki!
Ya rike hanunta da karfi yana janta Yabi ta kofan baya da ita ya buɗe motarshi yasata aciki, yafita da gudu acikin gidan,
"Yana gudu tanata bashi hakuri shi kuma hakurin datake bashi yana kara bashi haushi"
Dahaka har ya iso wani gida,
Tangameme me Ƙaton get yayi parking,
Yafita agidan da kanshi ya buɗe get ɗin yashiga cikin gidan yace mata fita!
Tafara cewa dan Allah kayi hakuri wallahi mantawa nayi.
Yau zakisan kin manta ni!
Haka ya ɗauke ta a motan Ya fita da ita
Yana ɗaukan ta be ajeta ako ina ba se a wani bedroom wanda ya kayatu da abubuwan kyale kyale,
Haka tana gani yafara yayyaga kayan jikinta tana bashi hakuri amma ina.
Haka Ahmad yayiwa Fateemah fyaɗe (eh mana ai wannan fyaɗe ne),
Haka Ahmad ya ɗauki Fateemah A sume yasata a mota ya kama hanya,
Saida yayi tafiya me nisa kadin ya tsaya ya buɗe motar yana daga ciki ya cillar da ita waje yaja motarsa ya tafi.
****************
"Bayan Ahmad yakoma gidane ya fara wani tinani me ze faɗawa Daddy idan ya tambiyeshi ina Fateemah, kai anya bazan koma in ɗaukota ba! Kodai nabarta ne! *(Nace duk kai kaɗai)*"
Haka yayi wanka ya kwanta yayi baccinshi,
Washe gari da safe Fareedah tazo ɗakin dan takirawa Mommy Fateemah,
Tana zuwa tayi knocking,
yace waye? tace Fareedah ce yace mene ne? Tace mommy ce take kiran Fateemah!
Dumm yaji zuciyarshi ta buga,
Kije ina zuwa tace toh,
Yana zuwa ɗakin mommy yace "inakwana mommy"
Tace lafiya ina Fateemahn?
Yace Fareedah fita ki bamu waje,
Fareedah tafita yasamu bakin gado ya zauna,
Yace Mommy wato yarinyannan ta rainani ne jiy ta kulleni a ɗaki har dare wai ta manta ni,
Shine me? Inji mommy,
Yace shine itama nakaita inda za'a manta da ita!
kana hauka ne ko ka fara shaye shaye ne?
Yayi shiru,
Ina ka kaita?
Yace bayan gari,
Ji kake tass tass tass Mommy ta wanke shi da mari har sau uku,
kayi hauka ko?
Yayi shiru ba magana nake maka ba?
Shiru har yanzu,
Tashi ya tashi Tace muje,
Yashiga gaba suka fita! Suna fita yaga Fareedah a kwance lub abakin kofa kamar ba Rai,
Da gudu Mommy taje wajenta tana kiran sunanta amma shiru, mommy ta kwala ihu tana kiran sunanta, shi kuma Ahmad ya rikece yarasa me zeyi.
"Suna cikin haka Daddy ya sauko da sauri yana tambayan meyake faruwa? Mommy tace mishi Fareedah ce ta suma! Yace wa Ahmad kawo ruwa. Ahmad yatashi da gudu ya ɗebo ruwa aka Zuba mata a hankali tafara buɗe idonta tace ina Fateemah? Da alama taji duk maganganunsu, Ahmad yayi shiru Daddy yace wace Fateemah? Mommy tace Fateemah ce Ahmad yaje ya yadda ita!"
Daddy yace what are you saying Mariya? Mom tace katambiyeshi kaji mana wai ta kulleshi a ɗaki shine yarama,
Daddy ya ɗago idonshi yana kallon Ahmad
Yace me nakeji,
Yayi shiru, Daddy yace tashi muje suka ɗunguma duka suka shiga mota.
Ahmad yajasu suka tafi sunata tafiya sukaga wajen yayi nisa mommy tana ta Addu'a a ranta,
Har suka iso bayan gari kafin yatsaya, Daddy yace ananne?
Ahmad yace eh ok ina take yayi shiru,
Mommy kuwa tazuba ma wani dutse ido Taga kamar jini ne akai, tacewa Alhj kalli can, Daddy yana kallo yaga jini ne awajen!
Suna zuwa sukaga jini dayawa akan dutsen harya fara bushewa,
Daddy yace Wannan jininfa? Ahmad yayi shiru Daddy have ba tambayanka Nake ba?
Daddy Nina ban Sani ba!
Tass Daddy ya wankeshi da Mari.
Ina kakai 'yar mutane? Inji Mommy yayi shiru...
Ba tambayanka ake ba?
"Shikamma yarasa ya zeyi idan yayi magana su mareshi yayi shiru suyi ta tambayanshi ya rasa ya zaiyi"
"Suna cikin dubawa sukaga wani mutum yana zaune dagacan gefe, Daddy yaƙarasa wajen mutumin yace mishi, bawan Allah bakaga wata yarinya Acan Akwance ba?
Tsohon yacewa Daddy, eh ai ɗazu wasu mutane sunzo sun ɗauki wani gawa acan kuma a yadda nagani gawan kamar mace ne........."
Ai kafin yaƙarasa Daddy yafaɗi awajen, da gudu suka ƙaraso wajen suna tambayan tsohon meya faru? Yayi musu bayanin komai, kafin yakarasa zancanshi ai Fareedah ma tayi ƙasa, mutumin yarasa meyake faruwa. Mommy tadinga zabga ihu shikuma Ahmad atake jikinshi yafara rawa da ƙyar suka ɗaukesu zuwa Asibiti
**************
Tun daga wannan rana Alh Kabeer yazama bashi da lafiya harya kasance jikin yayi tsanani hawan jini yake daminshi,
Ɓangaren Fareedah ma bawani lafiyane da ita ba tazama shiru bata da yawan magana. Shikuma Ahmad yarasa meyake mishi daɗi Abu kamar wasa gashi yazama gaske, shima yazama shiru shiru dama gashi miskili.
Alh Kabeer jiki yayi tsanani yana jinya sosai, yau kam jikinma yafi na kullum an kaishi Asibiti rai yayi halinshi saide muce Allah yagafarta mishi da duk musulman da suka mutu "Ameen"
✍️🗒️ *jiddah S Mapi*
[6/23, 12:47 PM] Ummi Tandama: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*A GIDANMU TAKE!!!*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
_Story/written by_
Jiddah S MAPI
_dedicated to my daughter Afrah_
_✅ote me on wattpad Jiddahpretty_
Page 21&22
"Tun daga Wannan ranan Hajiya Mariya tadaina yiwa Ahmad magana, Fareedah ma ba magana take mishi ba ko yayi musu magana ɗauke kai kawai suke Abun duniya yayi mishi yawa ya rasa ina zesa kanshi shi fa a Azuciyarshi yanaji bata mutu ba! Haka yazama kamar wani mahaukaci duk inda yaji ance Fateemah saiya juya yaga meshi, abokansa sun kasa gane kanshi baya zuwa club yadaina bin mata ko ankirashi awaya baya ɗauka sai shaye shaye yake kamar mahaukaci"
Akwai wata rana daya kira Fareedah yace tazo tasaya mishi magani Fareedah batayi magana ba sai yaga kamar ta rainashi ne haka yarike Fareedah yayi ta dukan ta.
Mommy tana dawowa taga Fareedah jiki a fashe tace meya sameki? Fareedah tace Ahmad ne ya daketa! Mommy tafita a ɗakin taje ta sameshi a kwance kan gado, mommy tace Ahmad bazaka kashe 'yar mutane ka kashe mahaifinka sannan kazo ka kashe Ƙanwarka ba, baka isa ba kayi kaɗan
Katashi kabar gidannan cikin minti goma idan kasake dawowa saina tsine maka Albarka!!!Ahmad yabuɗe baki zaiyi magana amma Mommy tace idan ya kuskura yayi magana Allah ya isanta haka ya tattara kayanshi yabar gidan.
Ahmad ya rame bashi da tinani saina Fateemah a halin yanzu yafara tuninin yana son Fateemah ne idan ya tuna da hakurinta da juriya, Sai yayi ta kuka kamar me, haka Habeeb yazo ya tarar dashi haka,
Yace meya sameka Ahmad yayi mishi bayanin duk abinda yafaru.
**********
*cigaban labari*