Gabatarwa
A Babban Gida Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read
[18/09, 6:55 a.m.] 💎Diamond Bhatool 💎: ______________★★★_______________
Typing 📲
🏡 *A BABBAN GIDA*🏡
_(It is a big house🏠)_
★TAKUN FARKO★
[Labari/Rubutawa]
*©Fadimatu Adamu Hassan*
*A.K.A DIAMOND BHATOOL*💎
️
_______________★★★________________
______________°°°°°_____________
*__GABATARWA__*
Bismillahir Rahmanir Raheem. Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah mamallakin Ranar sakamako, tsira da aminci su ƙara tabbata ga shugabanmu kuma masoyin mu Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama, da iyalen shi da Sahabban shi, da duk wanda suka bi shi zuwa ranar sakamako.
Ina ƙara gode wa Allah maɗaukakin sarki da ya bani ikon fara rubuta wannan littafi Mai suna “A BABBAN GIDA” ina roƙon shi da ya bani ikon gamawa lafiya ya kuma yafe min kuskuren da na tafka cikin labarin yasa ƴan uwa su amfana da shi.
Ameeeen.
Labari ne ƙirƙirarre, haka nan sunayen cikin shi ma ba a yi su dan cin mutuncin wasu ba, sai dai duk wanda wani ɓangare na littafin yayi daidai da rayuwar su sai su gyara kuskuren su da suka fahimta daga ciki.
DIAMOND LADY 💎
*___SHIMFIƊA___*
Littafi ne mai ɗauke da soyayya, cin amana, rashin tausayi, gwagwarmaya ƴan uwan taka, cakwakiya da kuma zanen ƙaddara.
*___GARGAƊI___*
Babban gida littafin mallaki na ne, ina da haƙƙi a kan shi saboda haka ban amince a karanta min shi zuwa audio ba sai da izini na, ban Amince wasu su haɗa min document ɗin shi ba.
Takun farko garaɓasa ne, haka na biyu (ƙarshe) ya kasance na kyauta shima bisa sharaɗin samun comment, votes and shares har da reacting..
Comments ɗin ku kawai nake buƙata...domin shine ƙarfin guiwa tah.
*____SADAUKARWA____*
Dukka littafin Babban gida sadaukarwa ne gare ki Aishatu Usman (Baby UNA).
Tabbas kin kasance ta musamman gare ni. Bazan taɓa mantawa da alkhairin ki gare Ni ba. Allah ya cika miki burukan ki baki ɗaya ya bar ƙauna💋
_____________°°°°°______________
______________★★★_______________
Typing 📲
🏡 *A BABBAN GIDA*🏡
_(All in a big family🏠)_
★TAKUN FARKO★
[Labari/Rubutawa]
*©Fadimatu Adamu Hassan*
*A.K.A DIAMOND BHATOOL*💎
️
_______________★★★________________
﷽