Sashe 7
Yar Kwalliya Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
NA shiga dasu au baza kibaniba bari na dauka da kaina Binta na shiga ta juye kayan KWALLIYAR a Jakarta tafito Binta tace bata cikifa Abu tace hakane yanzu ta fita zomuci Abinci bayan sun gama cin Abinci Nura ya kaisu maka ranta Duk wanda yaga fuskar Abu ba KWALLIYA sai yayi mamaki dan bata taba fita ba KWALLIYA ba Suka shiga Aji Binta tace Abu Albishirin ki Abu rai a hade tace goro Binta ta bude Jakarta tace kalli Abu cikin mamaki tafasa kara ta rungume binta ta tsalle a aji Hankalin daliban ya koma Kansu Abu tace muna fukai me kuke kallo da sannu duk zanyi maga ninku . Daliban Suka dena kallon su Suka baje kayan KWALLIYA sunayi malami ya shigo aji akatashi ana gaisuwa banda Abu da Binta KWALLIYA kawai suke yi Malamin ya karaso gurin su yace Ku meye haka kwalliya a cikin aji me kukeyi a nan aji bantaba ganin kuba Abu tana shafa Jan baki tace baza kasan muba hime maka rantar be sanar dakai komu suwaye bako hege wato ya cinye kudin ko to hikenan Yace bagane me kuke nufiba fa Binta tace kaga waimu sa babbin dali baine kuma nanne ajin mu kana jiko jeka to Yace kee Nifa malamin kune kibani girma bakowana magana zaki dinga fada minba Abu tace inji kaba girma idan karike girmanka mutayaka rikewa idankuma kaki rikewa mubi takai mu wuce Malamin yayi murmushin keta yace kugoge fuskarku sannan kubani kayan KWALLIYAN Abu tace tab ba abinda zamu baka kuma ni Abu bazan goge KWALLIYA ta ba Binta tace nimadai bazan gege ba malam kabar daliban naka a tsaye fa Yace kuzauna yayi murmushin yaje gaban Allo yafara koyar dasu kamar yanda ya saba Abu tace gaskiya nagaji baza a yi wani abin bane bayan Wannan kazo ka I hemu da surutu Binta tace a he kekina jin hi tinda yafara har I yanzu banji komai ba ni yunwa ma nakeji Yace Anya karatu kuka zoyi kuwa Abu tace waya sani Abu a duhu Nifa karatun higa wutan nan beda meniba dahi da bahi duk1ne bokoko Awuta Binta tace gaya mihi kadai koyarda su dan naga kamar suna gane wa Yace anya Ku muta Nene kuwa ke dawani fuskarki kamar aljana waya gaya miki karatun shiga wuta nake koyawa Binta tace baka jiba bokoko a wuta hine zakace bakaratun higa wuta bane Yace kutashi Ku fita daga ajin nan kufita kuyi shir menku a waje Abu tace seme danka koremu kahiga wutar kaika dai kacike gurin karkabari asa wani Yace keni zaki fadawa haka Tamurguda baki Yadauko bulala ya zuba mata Tasaki kara . Binta tace meyasa ka daketa kai ko a qauyen mu mune muke yiwa maza duka hmmm Yace me kike nufi nima dukana zakuyi kenan Abu tace meze hana tinda ka dakeni saina rama Yace waya gaya miki idan malami yadaki daliba tana ramawa Binta taja hannun abu Tace Abu rabu dahi zomu fita ze fito ya same mu damu yake maga mekoya karatun higawuta dole mukoya mihi hankali Suka fita Abu kinga ya aika a siyomai abinci Abu tace waye ya aika asiyo mihi abinci mekoya karatun higa wuta Binta tace Eh hine zomuje Yaron ya siyo abincin zekai wa malam binta da Abu suka tsare shi Abu tace Kai bamu abinci kaje kadebo min ruwa zansha kagani ba quwace Yace malam ya aikeni bari nakai mishi nadawo saina debo miki Binta tace harna hadiyi yawu banga abin dake cikiba amma nasan zeyi dadi tafada tana dariya.....