Sashe 4
Yar Kwalliya Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
ita yanda bazeji warin bakin ba Injiwa Yau saikin goge baki yaushe rabonki da sallah dan Inna tace rabonda taga kin kalli gabas harta manta cewar Nura Eh hakane yaya hadasu nakeyi hiyasa bata ganina Hadasu kamarya Abu Nasati1 nakeyi a rana1 sauran ranakun kuma ina hutu tafada tana dariya Nura yace Abin ma dariya yabaki ko Abu amma kin dena zuwa isilamiya ko Tab tsohon zance tin yauhe nadena zuwa bari kaji laifi nayi yace ze dakeni nikuma nace be isaba shine yasa yara suyimin waka waini *HODA BA WANKA* hine na sace mai tayar keke hine fa yake ne mana ruwa a jallo . Tana fada tana Sosa kai da jikin ta Inna haka lamarin Abu ya kara lala cewa cewar Nura Inna tace kaji da kunnan ka kakuma gani da idonka yazu kuma abin zekara finnada tinda ta hadu da Binta Ido yazare yace Binta gagare Ita dai yanzu kawartace sosai duk inda Abu take zakaga binta Cewar inna Dole nakara samiki ido Abu jeki kwanke baki kiyi Alwala kizo kiyi sallah a gabana kuma ma inbanda rashin hankali irin na Abu a i na akace miki hada sallah a keyi kowacce ana yinta akan lokacin ta kina jiko cewar nura Abu tace Yashiga tanan ya fita tanan bayan kai ba malami bane me zaka fada min nayarda bayan sanin ma nafika Na yarda jekiyi alwalar kizo Taje tayi ta zo gabanshi tace yaya na hutar dakai dama yau nake hadesu guri guda barima nayi ka gani Nura yace Ke bana son hauka fa sallar Asuba raka'a nawane Lallaima yayan nan nawane inbanda 2 Sallama Alaikum Nura yajiyo sallama daga kofar gida girgiza kai kwai yayi yatashi yatafi Nura ya Inna taku Lpy kalau cewar nura To Alhamdulillah megarine yace kuzo dakai da inna dakuma Abu Allah daiyasa lpy cewar nura Ehhhhhto lpy ba lpy ba saidai koma meye idan kazo fada kaji To gamu nan zuwa yace yakoma ciki Inna yarinyadai tasake ballo ruwa megarine yake Neman mu To Bakomai bari ta idar da sallah saimu tafi cewar Inna Abu tace Inna Nifa ba inda zani idan banci abinci ba Ehhhhe Waiba sallah kike yiba Abu cewar Inna Abu tace Inna kwantarda hankalinki na idar bani na bawa cikina tukunna Inna ta bata ta ansa tana hannu baka hannu kwarya harta gama Tasha ruwa Tace Inna saura kwalliya idan banyiba bazan iya sa kafata wajeba Nura yace kin isa waye ze zauna jiranki Inna tace kai kanka kasan hakan baze yiyuba kabarta tayi mutafi Abuta baje kayan KWALLIYA tayi kamar yanda ta saba fukarnan kamar Aljana Inna mutafi naga ma Warin bakinta yadoki hancin Nura Kaiiiiiii Abu baki wanke bakiba ko Eh ban wankeba bakina ko naka . Tayi gaba abinta sukuma suna binta a baya harsuka karasa fada kowa na gaida megari amma banda Abu Megari yace Ke Abu me yarin yata tai miki kika daketa jiya tareda bakuwar gidana Tawatsawa yarin yar harara tace kuma na dake ta nadaki banza ba uwar dayasa tace min HODA ba Wanka Ke Abu baban nawa kike fadawa haka cewar yar megari Anfada mihi ubanki ubanane cewar Abu Kaji yarinya mara kunya me garin kike fadawa haka Ayi hakuri yarin yace cewar Inna Abu tace Inna saboda ni karki fara karya niba yarinya bace hekarata goma shabiyar Inna nayimata alama tarufe baki amma ina zance kwai Abu take saki.. Writing By Jabeer Rabiu Idris.. Whatsap Number.. 07034488635...