Sashe 6
Yar Kwalliya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hikenan goggo kiyi hakuri da abinda zakiji sai Abu takara sautin kun da takeyi Binta ma kukan karya takeyi tace yi hakuri Abu bakomai sakai yar daze mata kenan Nanfa hankalin goggo ya tashi tace kunga kufada min duk kunbi kun daga min hankali Abu tace goggo dagir manki da komai liman ze miki kishiya Gogo ta mike tsaye tarike kirji tana huci . Ni liman zewa haka zezo ya sameni bemin kishayaba tin ina yarinyata saiyanzu dana tsufa Goggo abinda ze kara daga miki hankali hine irin kalaman da yake mata idan yaje zance cewar binta tafada tana kuka Dan rahin mutunci hine ta aiko mu da kala man soyayya muzo mu fada mihi Takuma ce karya manta yau yazo zance ita kadai tasan abinda ta tana dar mihi cewar Abu Kafar goggo ya haurawa taji juwa na ibanta tajin gina da bango ta ciji lebe a nan gidan ze kwana daiko badamuwa ina jiranka cewar goggo Binta takara sautin kuka tace babban abin hine mahaifin yarin yar yace liman yaturo anbahi ita Suna fada goggo ta zube kasa ba nunfashi Munhiga 3 Abu munyi kisa cewar binta Abu tace ke bata mutuba tsabar kihine kawo ruwa kigani Binta takawo ruwa Abuta watsa mata taja dogon nunfashi tabude ido tana Cewa ina yake kumiko min shi Abu tace goggo aibaya nan bari zahigo saiku yita takare Goggo tace bakomai zaka dawo kasa meni liman nida kaine yau agidan Goggo mu zamu tafi Nagode muku binta da Abu Allah ya muku Albarka Goggo me tuwo macace me kishi akan kishi zata iya yin komai sanin hakane yasa Abu da binta sukazo gurinta sunsan ita zata hukun ta musu liman yanda suke so Ameeen goggo aiyiwa kaine suka ce suka nufi hanyar fita harsun sa kafa zasu fita Abu ta gano liman yana ta howa da alama gidan zezo da sauri ta riko binta suka boye cikin wani duhuwa dake zauren gidan liman Liman yayi sallama ya fada gida kai tsaye ya nufi bandaki Goggo na jinshi binta da Abu Suka dauke sawun takalmi suka matso tayanda zasuji kuma suga Abinda ke faruwa Liman yafito yashiga daki yasa sababbin kaya yafesa tirare Nanfa kishi ya turnike goggo me tuwo tashiga waigen Abinda zata samu tarike ta hukun tashi dashi Me gari ya fito yana gyara hula yace in na kike na fito zan tafi Goggo tafito tana huci tace nasani kagai sheta wato danka raina min hankali nika ajiyeni a gida kaikuma ka fita kana neman aureko har ance katuro Yace ni liman a ina kikaji zan cen nan wlh bana ne man aure a ko ina ni liman ke kadai kin ishe ni Tace karyar banza ba abinda zaka fada min na yarda bayan nasan komai yanzu kayan nan dakasa kafesa tirare ina zaka Abuda binta na labe suna ji kuma suna ganinsu suna dariya Yace daliban malam rabi'u ne zasuyi sauka yau shine aka gai yace ni na shirya yanzu zan tafi Bata gamsu da abinda yace ba yasa tafara buga kafa tana tsaki . Tace malam malam ni goggo ni zakai wa kishiya Tana juyawa taga murhuna cida wuta ta Ciro icen dayafi ci tasa mai ababban Riga wuta yafara ci liman na ihon temako yana kokarin cire baban riga dakyai ya samu ya cire abin beyiwa gogoba ta dauko tukunyarda ta gama hada kayan hadin miya ta kwaramai a fara ren kayan shi Binta da Abu dariya harda faduwa Ta rarimo bokiti tana jifan shi dashi ganin abin nata bana Kare bane yasa liman ya mike ya zuba da gudu Binta da Abu suka Tsaya a gaban shi Abu tace liman mun girma aure zamuyi ko toga auren mun gwada maka tafada tana dariya Binta tace waiyoo cikina liman mezan gani haka yazaka gudu kaida yadace kai mata fada kamar yanda kayi mana dazu Amma dai yaran nan kwai shedanu kune kuka hadani da matata bakomai dani kuke magana Abu tace gogo me tuwo gashinan Liman yasa gudu binta da Abu na dariya Raina fesa cewar binta Duk wanda yace ze higa harkarmu to yadebowa kanhi kwarkwasa cewar Abu Sukayi dariya suka tafa Suka nufi gidan su Abu Liman be tsaya ko inaba sai fada gurin me gari wayanda suke tareda megari ganin liman yashigo da gudu suma suka mike zasu gudu Megari yace kudawo Ku zauna liman mezan gani haka da girmanka da komai Allah yabaka yawan rai ai duk abinda ya sameni kaine sila saida nace ba fadan da zanwa Binta da Abu kace kaisam saina musu gashi abin daya jamin dagir mana da komai na yanko ta cikin unguwa da gudu kowa na kallona Yanzu binta da Abune sukai maka haka a garin nan cewar me gari Liman yace hmmm ni nasan su sarai shiyasa tin farko naki kadage kace sainayi yanzu gurin saukarma ba halin zuwa ta kona babban rigar sukuma wayan nan kaga dai yanda tai musu harda manja a jiki kamar za a Kada miya gashi badamar na koma gida yanda ranta yake a bace Kai kutashi kuje Ku ne mo min su A'a kudawo Ku zauna Allah ya baka yawan rai nayafe Abarsu kawai nidai goggo me tuwo itace kadai damuwata ita taimin hakafa . Nan yakwashe duk abinda ya faru yafada wa megari Shine zakace a barsu gwara mu koya musu hankali cewar megari Eh Bakomai a barsu cewar liman To shi kenan zansa a kiramin gogo me tuwo zan mata bayani karka samu damuwa To shikenan godiya nake Allah ya baka yawan rai Kai tsaye suka shiga gidan ba sallama Yaushe zaku girma abin naku kara lala cewa yakeyi ko Abu da Binta cewar Inna Saida suka samu guri suka zauna sannan sukace salama Alaikum Inna tace Allah nagode maka binta da Abu Nura yatafi maka rantar boko Yinme inna cewar Binta Inna tace Yaje saku a maka rantar boko daga nan yamai daku isilamiya dan harda rashin ilimi a abinda kukeyi Abu tace Boko tab ba inda zani Inna bokoko awuta kike nunfin zamu toko su yan bokokon Awuta tsoron bokon sukeyi ba inda zani saidai ko binta gata nan Waaaaniii tab namutu Allah yasani awuta ba bokon da zani cewar Binta . Wlh baku isaba haka kuke so mu zauna daku a jahirce cewar Inna Yasin bazani ba wuta tsilim cikin sauki bokoko Awuta bada niba cewar Abu Binta ta tashi daga inda take ta koma kusa da Inna Tace Inna kisa baki akahe maganar nan dan baze taba yiyuba Yasin haka kawai ze Kaimu lahira da kanhi Kanshi kanshi inna taji yana tashi A jikin Binta Tato she hanci tace Binta warin me nake ji haka kardai kema kinhau layin rashin yinwanka Dariya Abu tayi tace Inna nice nan nadorata alayi tam bayeta kiji ita kanta tafijin dadin jikinta yanzu fiye da da Rufemin baki sakarai qazama nayi dake *'YAR KWALLIYA* Binta kiyiwa Allah karki bari Abu ta koya miki rashin Wanka da Wannan maya taccen KWALLIYAR nata Inna saidai kar a kuma dankuwa karatu yamin qanhi yabi jiki bakiga irin kallon da megari yake minba nikadai nagane meyake nufi cewar Binta Abu tace Nagani rabu dahi binta ze fado hannu banda hima ya tema kawa kanhi besa bakiba aida tuni munkoya mihi hankali kamar yanda muka koyawa liman Oohni Inna ina zansa kaina nan nasamu lbr anga liman yana zuba gudu a gari har ana zaton ya Hauka ce ashe ba Hauka cewa yayiba gamo yayi da 'ya'yan Aljanu binta da Abu babban gamo yai cewar Inna Abu kwaso kayan KWALLIYAR muyi muje gidan Amaryar da aka kawo nan bayan layin ku cewar Binta Abu tace Hakane fa banjeba kuwa Tashiga ta dauko ta ajiya a gaban binta Inna tace shiyasa tin farko banso qawan cen kuba wlh nasani sarai cewa abinda kuke da NA yanzu saiya fishi kuma gashi na gani Suka kafe inna da idanu Inna tace bance komai ba ni badaku nakeba Allah yabaku hakuri Suka juya suka cigaba da KWALLIYA Salama Alaikum inna nadawo Wa'alaikumus salam gonda da Allah ya kawo ka Yi shiru Inna nasamu lbr komai inaji nasan sune zasu aika tawa liman haka komai yazo karshe na sasu amaka rantar boko hakama isilamiya ga kayan maka rantar nasu Alhamdulillah shikenan kurinkus kandan bera boko Saikun je kokuna so ko ba kwaso cewar Inna Abu tace Boko Boko dai hikenan naji duk abinda ake fada akan boko ance yan wutane hine mu za a kaimu saboda ba a sonmu Ba a San naku gobe zaku fara zuwa daga nan idan kuntaso saiku wuce isilamiyar malam rabi'u Binta ta tashi ta daka tsalle tace rabi'u Yasin ba inda zani Wannan bakin mugun baki da Wannan kan nahi dayake kyalli kamar an cirohi A tandun mai Malamin naku kinga binta nasan irin takun sakar da kukeyi da malam rabi'u idan kika bari yakawo min karar ki kikuka da kanki irin dokan dazan miki baze faduba harda ke Abu cewar Nura Abu tace hikenan dai zamu leka wutar bakomai amma idan mukaji da zafi bazamu sake koma waba Tsaki Nura yayi yatafi ya basu guri Sukaci uwar KWALLIYA suka fice basu cewa Inna komai ba . WASHE GARI Abu tana tashi tasa kayan maka ranta ta janyo kayan KWALLIYA zata yi Nura yace karki sake kiyi KWALLIYA makaranta zaki ba dandaliba Abu tace Tab yaya Nura gaskiya bazan iya fita banyi KWALLIYA ba ga kanhin tirare i nayi Amma ba KWALLIYA a fuska ta Nura yace Eh ba a KWALLIYA idan za aje makaranta Abu dole kidena wasu abubuwan yanzu tinda kinfara zuwa makaranta Binta ta shigo ba sallama agaban kayan KWALLIYA ta zauna zatayi KWALLIYA Nura yace ke Binta ba sallama Bakomai kiwani zo gaban kayan KWALLIYA Binta tace yaya Nura tinda nafito banyi magana da kowaba Gahi yanzu kasa nayi magana Almiskin bakina yafita Hanci yatoshe yace naji Almiskin kice kema kinbi layin qazantar Abu ko makaranta zaku zakuje kuga yanda Ake safta Binta tace *'YAR KWALLIYA* mezan gani haka meyasa bakiyi KWALLIYA ba Abu tace Binta kibarni kibarni kwai ni Abu *'YAR KWALLIYA* ni za a hana yin KWALLIYA badole kiga haka ba Binta tace shine kike daga hanka linki ina Inna Abu tace tana ciki Binta tace yaya I na bayanka gwanda daka hanata bani kayan KWALLIYAR