Sashe 3
Yar Kwalliya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
saikin waye cewar Binta Abinda Binta tafada yabatawa Abu rai yasa tayi gaba ta barta a baya . Wani yarone yazo siyan gurjiya gun binta Binta zuba min gurjiya Karki zuba mai cewar Abu Tinda na ganka nadawo mekace min jiyama Meka ce mata Eh cewar Binta Shiru yayi yakasa cewa komai saida ya gano yayanshi yace ' *YAR KWALLIYA* nace Ohh me dadtin dankwali itace *'YAR KWALLIYA* cewar Binta Barshi dani yanzu nanuna masa kalata Yasin harni zaka tsokana ka gudu anhi kudin nahi Binta cewar Abu Binta ta ansa tace kuma bazan siyar maka da gurjiyan ba na karfine Gaya mihi binta waihi Wannan dame yake dakama ne naga saiwani jijjidakai yakeyi cewar Abu Kasa ta diba ta watsamai a ido Binta tasamai kafa ya fadi suka rufeshida duka abin mamaki kato a kasa mata na duka abinda mutane ke cewa kenan Yayan shina kara sowa ya daka musu tsawa Suka bar dukanshi suna Harar shi Lpy kaikuma meya kawo ka kasan muko suwaye cewar Abu Suwaye Ku inbanda kucakai marasa hankali dalla dubeki kafa furu furu komai be ganiba dubi kayan jikinki fuska saikace Aljana waike kinyi KWALLIYA Ap abanza yafi na tsohuwa kaga ka gaggauta barin gurin nan inba hakaba kuma hmmm cewar Binta Karkusake suce zaku yimin haukan da kuka saba danni bazan daukaba wlh Ko Binta mu gwadamai aiki dan nakula saimun koya mishi hankali cewar Abu Waige Binta tafara can ta gano dutsa tace haryanzu bakinka be mutuba ko tsaya ka gani Dutsen ta dauko da buga mishi a kai Banza a banza cewar Abu Jini ya fara zuba a kanshi Abu da Binta suka zuba a guje suka wuce gidansu Binta Umma ga gurjiyar ki yau an hana talla inji me gari cewar Binta Ke Binta waya fada miki cewar umma Umma Nifa ganauce ba jiyauba Gashi can ya baza yan *DOKA* A gari cewar Abu Kunga bana son shegan taka waca tsiyar kuma kukayi na sanku da kyau cewar umma Wani ne ya nemi tso kanar mu hine muka fasa mai kai cewar Binta Eh banjiba naji kamar kince fasa kai Allah na gode maka daka bani Binta nidai shikenan bakina baze zauna shiru ba saboda inada Binta cewar umma Kofar gidan su Binta aka siga duka da karfi Kufito mana dasu ko mushigo yara sun gagari kowa wlh yau zamu sharewa kowa hawaye kufito dasu cewar mutanan da suka zo Kuna jiko yara kunzama dan kuka mejawa uwarsa jifa Umma kinga jeki kiji dame suka zo idan da sulhune kusulhunta idan kuma akasin hakane kikira womu katkenan cewar Abu Kushiga ciki bari naji dasu . Wai baza a fito dasu bane Eh mumafa yan zama nine kofar suka bude suna kokarin shiga Haba dan samari gidan matan aure ne fa Nasani ina 'ya'yan Allah banin nan suke Binta da Abu Basa nan sun fita Karyama kenan ina ganin su suka shiga gidan nan dan haka ki fito dasu kawai mu baza mu hakuraba dan uwanmu suka fasawa kai gashinan sai zubar jini yakeyi yanzu haka yana Asibiti Allah yabaku hakuri kuje idan sun dawo nida kaina zan kawo muku su cewar umma Eh to na yarda dake saidai be kamata mu tafi haka ba bari mu bar miki sheda idan sunzo ki nuna musu Yadaga gora ze sauke mata dagudu tabar gurin ta shige gida tarufo kofa Yauni umma naga ikon Allah ina kuke Umma sun bar miki sheda banzaye sokaye sun yarda ba ma nan gamunan muna jinsu kuma cewar Binta da Abu Au kujin dadin kune a bar min sheda saboda kun amsa sunan Ku Binta da Abu ko Allah yate makeku suna nan suna jiranku kuna fita sai abinda hali ya yiwu cewar mama Basu isaba yanzuma ba barinsu zamuyiba narike muryar su zan ne mesu 1 bayan 1 cewar Abu Umma kawo mu kai miki dan dali cewar Binta Gashi nan kutafi amma dan Allah karku nemi tso kanar kowa kuma Ku canza hanya karsu ganku cewar umma To sai mun dawo suka fada gaba dayansu suka fita . Suna fita umma taji wani hadeden wari Umma taja dogon nun fashi Wannan wani sabon yayi ne kuma Abu irin Wannan bugawa haka nida Allah yasa kar Binta tadau Wannan halin na rashin Wanka Suna tafiya suna waka suna ciye ciye suna neman tso kana Abu ta gano bishiya tace Binta ajiye gorjiyar nan muhau bishiya kinga yanzu basu fara zuwaba zuwa anjima sai muje dan dali To muje suka tarar da yara a jikin bishiya suna wasa Kubar gurin nan Abu da Binta sunzo ko sokuke jiki yayi tsami cewar Binta Tinkan Binta ta karasa magana yaran suka bar gurin dan sunsan halin Abu da Binta Suka cire takalmi suka haye bishiya suna wasa kamar yara Wasu yan mata suka zo wucewa suka gano Binta da Abu suka kwashe da dariya Abu na ganin su ta sauko Binta ma sauko wa tayi Wakuke wa dariya Eh daku nake magana Abu ta fada tana dungure musu kai Karki sake dun guremin kai kinsan kowaye babana kuwa A garin nan . koma waye hi beda meniba abinda yasa kika kallemu shine yanzu ze Ja miki dukan tsiyama kuwa cewar Binta Jiki ko kayama baki iya sawaba ji hodar fukarki janbakin ma tsohon yayi ne amatse ciki asai sabo cewar Abu Kaji wai harkurace zata ce da kare maye jiki kalli kafarki kalli fuskarki ji wani wari mara dadi da kikeyi gaskiya kinci sunan ki HODA BA WANKA Nanfa Abu tayi kukan kura ta rufesu da duka Binta nadukan daya Abu ma na dukan 1 . Duka sukai musu bana wasa ba harda yaga riga Cikin muryar kuka yarinyar tace saina nuna miki bakida wayo Saikin ga gatana Abu tace Jeki turo duk wanda kika gadama ni Abu ina jiran hi banza qazama Eh nice qazama idan ni kazamace ke kuma fa fada min cewar yarin yar Bakinki be mutuba ko Abu saimun zubar mata da hakwara tukun na cewar Binta Kuyi duk abinda kuke so lokacin kune yanzu nima lokacina nanan zuwa cewar yarin yar . Tana gama fada ta mike ta debi takal manta a hannu ta kalli kawarta da suke tafe tare Tace 'YAR KWALLIYA suka zuba da gudu Matsoratan banza kawai harni zakibawa tsoro da baban ki Wannan kalmarta zakiga me rama min yazama tamkar tatsoniya a gurina ni Abu naci dubu sai ceto Sukayi dariya Kinga dauki tallar mu karasa dandali yanzu kowa yazo zamusha kallo kai ni harnaji ma bana son zuwa cewar Abu Binta tace meyasa Tiraren jikina Akoda yaushe shine matsala ta dana je dandali daga kallo sai tohe hanci a gurin sama ri cewar Abu Binta tace dagaske kike Abu warin najan hankalin samari Abu tace bana son wula kanci binta wayace miki warine kanhidai nibama nason irin kallon da sama rin suke min nasani nafi matan dandali kyau da kanhin tirare sosai ma nice kadai nasan sirrin Nanfa Binta ta tafi tuna ni Ke tina ninme kikeyi Abu gaskiya nima zan fara fashin Wanka konima turaren jikina zefito kwana nawa zanyi banyi wankaba Abu tace yauwa yar gari kinga bake ba Wanka indai kinaso tiraren yazauna tareda ke duk inda kika higa ansan kin higo Binta tace To hi kenan nagode kawata Tadauko farantin gurjiya tace debi kici iya San ranki aikin bani sirri babba Abu tace Bakomai yiwa Kaine Binta amma ya zakiyi da umman ki idan tagane kin dena kwanka Kibari kawai nikaina bansan abinyi ba mutafiko kinga yamma tayi kar a fara bugawasa bama nan Abu tace ga aiki zan saki indan mun higa dan dali ki ki zuba ido kiga abin mama ki gurin sama rida yan mata To hikenan muje Abu Suka je dandali hakan kuwa akayi Abu nazuwa masu toshe hanci nayi masu dariya nayi Abu harda sake tafiya Kawata Abu gaskiya nima na rike sirrin nan hannu 2 Sukayi dariya suka tafa Suka sha kallo sukayi tsokana iya son ransu suka koma gida Daga ina kike Waye Wannan Abu tace tana daga kai taga Nura Daga dandali nake Yariko hannunta yawuce da ita ciki ya watsar da ita kamar kayan wanki Nura ya fara shin shine shin shine Yace Inna bana tunaninda Abu ta shigawanka tayi Inna tace Ko hmm zata aikata nasani Wannan nan gaba kadan nizan fara yimata Wanka da kaina . Abu tace Waaa niii tab bawanda ya isa dan bakin ciki turaren nawama rabani dahi za a yi Nura ya Wanka mata mari tafashe da kuka Inna abinda ya dace kenan kifara yi mata da kanki tinda ita bata yi Nifa bawanda zemin wanka Nifa yaya anyi walkiya na ganka bakin ciki kawai ka keyi dani dakaji kanhin tirarena saika dinga yamutse fuska saboda bakin ciki Tirare ko wari kinga kidena shiga cikin mutane kina kiran waikin fesa tirare dariya zasu miki Wannan warine warinma mara dadi qazama cewar Nura hi kenan Inna kina jinhi ko ni ya kira qazama tafara timami akasa Nura yace Inna kice mata ta tashi kokuma yanzu jikinta ya fada mata Bashiri ta mike tana gunguni harya fito fili tace nagaba yayi gaba kanshi kuma nayi bawanda ya isa yakwace Ehhhe Waye ze kwace inbanda Wanka Inna duk sanda kika tashi wankar *'YAR KWALLIYA* kitanaji kwalin sabulu saboda tsoro Inna saida safe Yana fada yayi fice warsa Allah yakaimu Inna kinji shi ko Yasin yaya kajawa budur warka Allah ya hadani da ita Kinga Abu bana son neman tsokana karki sake kitaba musu 'ya kisamu wanda yamiki badai itaba ki kwanta saida safe To Inna Allah ya kaimu WASHE GARI DA SAFE Abu ta fito tana hamma . Inna Allah dai yasa kin gama abinci dan yau yunwa nakwaso abaccin Bagai suwa ba komai sai Neman abinci baza kiciba saikin goge baki kinyi sallah tukunna cewar Nura Tamatso kusa dashi tace yaya a gidan nan kaine kwai matsalata yanda sauran suka tafi suka barini kaima zaka tafi ko ince kagaji kabarni Yatoshe hanci tinda tafara magana harta gama Nura yace Wai Wannan bakin naki Abu ai sai ya kashe me rai yaushe rabonki da goge baki AF anzo wajan nikaina na manta gawayin da gihirin na ban wuya Yasin hiyasa na dena wankewa yawan goge baki na kahe hakori Nura Yana nesa da