Sashe 5
Waye Mijina Takon Farko Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Mama bintu kuwa tun da taji zancen an ɗaura auren ta shiga yiwa Allah godiya tanafatar wannan haɗin dasukayi yazama alkhairi. Wucewa tayi bedroom ɗinta inda tasamu mebo ita kaɗai zaune tayi shiru kamar wadda akayiwa wani abun. Zama tayi itama kafin tariƙo hannun mebo tace "fateemah. Ahankali tace "na'am cikin sweet voice ɗinta. Nisawa mama bintu tayi rana kallon kankantar mebo dayin aure, kafin tace "a kinji an ɗaura miki aure ko? "Eh tace kanta aƙasa domin uncle adebo dayazo ɗaurin auren kafin afara seda yazo nan yasameta ananne yagaya mata tare da yi mata nasiha meratsa zuciya wadda tasaka jikinta yin sanyi.. cikeda kulawa mama bintu tace "Masha Allah ƴar albarka ina Fatar zakiyi mana biyayya kizauna da mijinki lafiya ko fateemah Kinga gobe zaku wuce Saudia idan kunje kuma Seki fara zuwa school ko? "Eh tace da sauri domin Tana mugun son zuwa Saudia tun wata marana da mama bintu tabata labarin tanada baba acan...murmushi mama bintu tayi cikin jin daɗi ganin farin ciki a fuskar mebo tace "yawwa takwarata tashi kigani ayi miki kwalliya Kinga duk anyiwa sauran yayunki. Ba musu kuwa tamiƙe mana bintu ta rakkata har inda me makeup ɗin kana tadawo. Masha Allah awurin narar dai anyi ɗan abinda ba'a rasaba dudda cewar bawani taro akayiba sune kawai iya family su amma kakusa kuga yadda suka cika wurin. Washe gari da safe su mebo suka yi shirin tafiya Saudia itada Abba. Yayinda akace da ma yamma za'akai sauran amaren gidan mazajensu, su kuwa suka nufin airport tareda rakkiyar abbu, wato Alhaji faruk dakuma harun se jafar ƙarami, suna zuwa ba'awani ɓata lokaciba jirginsu yatashi zuwa ƙasa me tsarki semuce Allah yasaukesu lpy...!!!!!
End book 1
Tofa free page yaƙare
Jama'a akwaifa ƙura🤔
Wai yaya za'ayi tsakanin wannan ma auratan dukansu? Hummm badaƙala fa na ƙasa domin yanzu ne asalin Sunan labarinmu ze bayyana WAYE MIJINA 🤔 shin ko mebo zata iya bambanta mijinta acikin wannan twins ɗin?? Muje dai zuwa.
Ga duk me bukatar wannan book 1k ne kuÉ—in shi, ze iya tuntuÉ“ata a wannan nomber 👉 07037092176 or 09112799371 on Whatsapp ðŸ™
Autar Alheri âœï¸
End book 1
Tofa free page yaƙare
Jama'a akwaifa ƙura🤔
Wai yaya za'ayi tsakanin wannan ma auratan dukansu? Hummm badaƙala fa na ƙasa domin yanzu ne asalin Sunan labarinmu ze bayyana WAYE MIJINA 🤔 shin ko mebo zata iya bambanta mijinta acikin wannan twins ɗin?? Muje dai zuwa.
Ga duk me bukatar wannan book 1k ne kuÉ—in shi, ze iya tuntuÉ“ata a wannan nomber 👉 07037092176 or 09112799371 on Whatsapp ðŸ™
Autar Alheri âœï¸