← Book details Waye Mijina Takon Farko Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 5

Sashe 4

Waye Mijina Takon Farko Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Ido su siddiƙa suka waro cikin mamakin mansurah domin wannan abin sam be isa yazama wata lalurarba....kafin su yi wani tunanin sukaji ihun mansurah ya ɗauke a parlor, sakamakon ɗaukarta da mebo tayi taraɗaya akan glass tebble dake tsakiyar parlor kana tabita ta danne tana jibba, sosai take dukan mansurah cikin baƙar zuciya domin dama can aƙule takeda abinda yayanta ola yayi mata har yau bata huceba yanzu kuma mansurah zata kawo mata renin hankali aigara taci uwar shegiya zataji ɗan daɗi aranta...sosai mansurah ke ihu dudda itama tana dukan mebo amma ƙarfi ba ɗaya, gaya dai ta girme mebo nesa ba kusa ba amma baza'a haɗa renon kabila dana ƴaƴan hutuba.

Da sauri duk ƴanmata sukayi kansu suna neman suraba, amma ina abin yafi ƙarfinsu domin mebo takoma kamar wata me iskokai. Daƙyar iya meri tasamu ta ɗauke mebo takoma bedroom da ita...itako mansurah sister's ɗinta suka tadata ransu fall murnar yadda mebo tayi mata koba komai zasu samu salama da iskancin datake musu...mama bintu ce tashigo tayiwa mansurah faɗa sosai akan abinda tayi domin Hafsat takira tasanar mata...itako mebo sosai iya meri tayi rarrashinta, kuma abinda yabawa iya meri mamaki yadda mebo tayi saurin saukowa dudda baƙar zuciya tasanta dashi, (Humm abinda iya meri basaniba shine mebo na zuciya idan aka mata bata ramaba, amma yanzu dukan datayiwa mansurah ya cire mata hadda haushin Yaa ola ɗinta) Hakan duka fito fuskar mebo fyas kamar ba itace ɗazu kecin raiba. Cikin farin cikin datake ciki tagaidardasu siddiƙa abinda yayi bala'in bawa jalilah mama kenan domin tun ranar da sukaje gidansu mebo bata mata magana ba se yanzu. Humm to ahakan dai aka fara gyaran amaren babu inda suke zuwa ko part ɗin mama bintu kuwa. Sosai me gyaran da mama bintu ta ɗauko ke nata idan tagana iya meri tafara musu lecture amma har yanzu ita bata fara bada nata gyaran ba.

Dukkansu zaune suke tsakiyar parlor inda mama meri tafara basu bayani kamar Hakan. "Ƴanmata lecture mu na yau shine tsagen kwamciya, mungama babin abinci da kuma gyaran jiki, da gyaran gida, yau zamuyi magana ne akan yadda yadace kikula da mijinki.

Da farko dai tsafta wanda narigada nasan nayi magana akai, sekuma oyoyo, yarana kunsan cewar yiwa mai gida oyoyo a duk lokacinda ya dawo daga kasuwa ko gurin aiki abin na matuƙar tasiri aranshi, kusani duk mijinki yafita koda ƙofar gida ne idan ya dawo kizo da gudu kiyi rungumi abinki kana kibashi kiss kowanne gefe a fuskar shi daga ƙarshe kisauke bakinki akan lips ɗinshi kibashi zazzafan kiss cikin salo kamar dai Hakan. Tafaɗa tana nuna musu yadda zasuyi kissing ɗin da wata ƙatuwar babyn roba dake hannunta, kiss take nuna musu wadda acikin scc zaka zautarda duk wanda kake yiwashi, seda tayi sosai kuma ta tabbatar sun fahimta kana tace "Wannan yana kara rura tuwar soyayyar ki azuciyar mijinki. Kusani Banda kunya kar wacce taje da kunya agidan aurenta domin kuwa kunya tana bada gudun muwa wurin cutar da mazajenku, dudda cewar kunya na daga cikin imani, amma kuma tanada muhalli domin babu wata kunya tsakanin mata da mijinta. Kudaure ku ajiyeta a ɗakin iyayenku domin kusamu damar bawa mazajenku zuma yadda yadace., tafaɗa tana kallonsu. Ganin dukkansu ita suke kallo cikeda gamsuwa yasa ta janyo wata ƙatuwar jaka datazo da ita, buɗewa tayi ta zazzage akan kujera tana fidda abinda ke ciki..ido dukkansu suka waro amma Banda mebo da batasan ko minene ba, su kuwa bakomai yasakasu ware duka idonsuba face ganin penis ɗin maza naroba irin wanda yan less ke anfani dashi kala kala azube, ga manya sosai masu kauri da tsayi ga ƴan ƙananu gakuma ma daidaita. Kallonsu iya meri tayi babu alamun wasa acikin idonta kana tasaka Hanna ta ɗauki ɗaya me girma sosai, kana tace kowacce tazo taɗauki ɗaya kuma kowa ya ɗauki ƙatuwar. Ba musu kuwa suka zo suka ɗauka cikeda jin kunya. Ita kuwa ta haɗe rai ta mau dan karsu kawo mata wargi. Abakinta tasaka cikin wani iskan salo tafara lasar Abar taroba tana musu nuni da suma suyi yadda tayi, aiko ba musu suka duk sukayi cikeda kunya, yayinda mebo tafayi ita kam ko ajikinta kodan tana ƙabila ne oho, domin shine banbancin ƙabila dakuma Hausa Fulani kunya🫣 sosai iya meri ke koya musu yadda ake shucking ɗin namiji idan penis ɗinshi nada girma kuma cikin iyawa da salon zautar dashi. Aiko suka zage sunayi barinma mebo dakejin daɗin abin abakinta. Aiko iya meri baƙaramin daɗi tajiba ganin yadda yar tata tazage tanayi dudda batasan ma'anar Hakan ba kuma ita batasan da zancen wani aure da za'ayimataba. Ganin sun iya sosai yasa iya meri ajiye babbar ta ɗauki madaidaiciya, itama ta koya musu yadda zasuyi, daga ƙarshe ta ɗauki ƙarama itama ta koya musu yadda zasuyi, amanufarta ko wacce kayi dede da ita agidan aurenka kasan yadda zaka da ita. Seda ta tabbatar sun iya kana ta kwashe kayanta kafin ta shiga yi musu bayanin mahimmancin abin agun mazajensu. Kuma ba laifi suna ɗaukar darasinta sosai,. Hakan iya meri keyi dasu kullun da lecture dazata musu kana idan angama se an ɗauko wannan abin an ƙara jaddada koyarshi tukunnah amaida, ina saura kwana biyu ɗaurin aurensu, kana tafara basu haɗin nata maganin domin mace bazata iya jurar anfani dashi na tsawon lokaci batareda mijintaba, kuma maganine me matuƙar tasiri agun ma aurata kana maganine mazaunawa ajikin mace har seta haihu tukunnah ze dena aiki, idan kuwa baki haihuba to yana jikinki. Sosai iya meri kebasu tsimi da garin magani, gakuma wanda take dafa musu acikin naman rago kona kaza ko kifi, gabaki ɗaya tahanasu cin kowanne irin abinci se naman datake dafa musu kawai kana basashan normal ruwa, sedai amarkaɗa kayan fruit ko nono kindirmo da zuma sune kawai abinda take yadda susha, aiko anyi wunin farko lpy awuni na biyu kowacce tafara birkicewa baranma mansurah datasan daɗin maza. Mebo kuwa sarkin rigima kuka tariƙa yiwa gwaggon tata domin ita sam batasan abinda ke damuntaba, su kuwa sauran dauriyace kawai suke yi zamansu manya amma suma kam gab suke dagaza daurewar. Hakan kayi wannan kwana biyun adaddafe, iya meri kuwa ko ajikinta aikinta kawai takeyi yadda yadace....aranar ɗaurin aurenne aka fito dasu. Woww Masha Allah watafarakallah, haƙiƙa wannan amre sunyi kyau ba kaɗanba sunmurje sunyi kyau wanda suke farare sun ƙara haske wanda suke black sunyi fresh wanda suke chocolate kuwa fatarsu taƙara murjewa se glowing sukeyi. Sosai mama bintu tayi farin cikin ganinsu Hakan suka zauna Pert ɗinta tana kula dasu har ƙarfe 2 lokacin ɗaurin auren yayi.

Acan cikin babban masallacin S.tet ɗin kuwa duk wani wanda keda alaƙa da wannan family yana nan, ancika masallacin sosai hadda su uncle adebo da yaa ola, gawasu daga cikin family su dasuga gayyato, taro kam yayi taro Abba baki yaƙi rufuwa wato alhaji Salman, da duka yan uwanshi, su Alhaji jafar ma Hakan abin yake wurin su. Anyi sallar jimu'a an idar ananne aka fara gudanarda dauren auren kamar yadda addini yatanar. Meshela ne yafara faɗar"Masha Allah, an ɗaura aure. MISBAHU HAMISU BUHARI ƘERAU DA AMARYARSA JALILAH SALMAN JAFAR ƘERAU...SE KUMA MANSURAH GHAZALI GAMBO ƘERAU DA IMAM MUSFATA SULEMAN ƘERAU....SEKUMA MUBEEN GHAZALI GAMBO ƘERAU DA AMARYARSA HAFSAT FARUK FAJAFAR ƘERAU....SEKUMA MARYAMA(Baby)JAMEEL IBRAHIM MAMZA ƘERAU......HARUN FARUK FAJAFAR ƘERAU, DA SIDDIƘA ISHAM BUHARI ƘERAU....JAFAR SALMAN JAFAR ƘERAU DA NABILAH ISHAM BUHARI ƘERAU, wannan auren Allah ya sanya albarka acikin shi yabawa ma auratan zama lpy. Shiru yayi sekuma can yace "tofa jama'a gawani an ƙara ɗaurawa na *HAKEEM ALIYU JAFAR ƘERAU DA AMARYARSA FATEEMAH YUSUF OSOM (MEBO)* dukkansu akan sadaki nera dubu ɗari biyar biyar, Allah ya tabbar da alkhairi acikin wannan auren baki ɗaya. Da Ameen duk aka amsa, kana iyayen suka fito anata gaisawa da mutane. Yayinda Alhaji Salman yasamu yaɗan fita nesa kaɗan da mutanen yakira ƙanen nashi zuciyar cikeda farin ciki.

Alhaji Ali na zaune parlor shida duka samarin domin yau kwana biyu kenan da sallamo Hakeem daga asibiti, Kiran Abba yashigo wayarshi, ɗauka yayi cikeda zumuɗi yana faɗar "assalamualaikum yaya salman..daga ɗaya bangaren Abba yace "na'am Aliyu yau dai aurawa yarona aure Hakeem yakaiga mata kuma ƙanwarka yar wurin margariya ummo Salmah in sha Allah gobe zan kawo masa matarsa harnan..ido Alhaji Ali yawaro cikin tsananin farin ciki dajin daɗi domin tun bega yarinyar ba yaji yana mugun sonta kodan yaso mahaifiyarta ne oha, cikin matsanancin farin ciki "Masha Allah yaya rabbi kasawa wannan auren albarka yahaɗa hankalinsu. Ameen Ameen Abba yace yaname yanke wayar sabida mutane dasukayo kansu. Hakeem kuwa dake zaune tunda yaji zancen aure zuciyarshi ke dukan tara tara. Cikin zaƙuwa Usman da khamal sukace dady wa aka ɗaurawa aure? "Hakeem yabasu amsa cikin jin daɗi. Aiko anan suka hau tsokanarshi suna ihun murna.

Anan gida kuwa tun da akace an ɗaura auren mansurah keta faman ihun kuka domin ita sam batasan aure za'a Daura mataba sabida tasaba da yayanta dake haƙarta kullun yanzu da akayi mata aure ana nufin anrabasu kenan.
Chapter 4 · 0% Book details