← Book details Waye Mijina Takon Farko Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 5

Sashe 2

Waye Mijina Takon Farko Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Itakam mebo tafiyarta takeyi hankali kwance tafiya me cike da birgewa da ɗaukar hankalin duk wanda ya kalleta daga mace ko har naji sedai yanayin kallon ne kowa da yadda zeyi maza na sha'awa mata kuwa sedai birgewa🤩 ahakan harta ƙarasa wurin fatin, wayyoo Allah zukoga yadda ake ihu da sowa na shigowarta tsakanin samari da ƴanmata tamkar zasu cinye ta ɗanya, domin kuwa ba ƙarya mebo mace ce ta nunawa sa'a gatadai ƙaramar yarinya tun da yanzu take cikin 15 batama cikasuba amma idan ka kalli yanayin ha littar jikinta zaka ɗauka yar 27 yeah ce abinda cika da ɗaukar hankali keyi. Itaba ƙiba ba amma tafi wata me ƙibar abin birgewa👌 ihu akeyi sosai ana mata watsin nera tun bata fara rawarba, kafin asaka mata wani shegen kiɗa na yarbawa wanda ko Bakaso kaji seka taka, aiko ta ɓitsare tashigayin rawa abin kwanin sha'awa dama gata gwanar iya rawa, wani irin juyi takeyi da mazaunanta tana wujijjigasu tamkar zasu faɗo kasa sabi yadda suke juyawa cikin salo da gwaninta. Habawa idan bakayi bani wurin ihu akeyi ana mata liƙi gabaki ɗaya ƴanmatan dake wurin sunkoma yan kallo hakama mazan se zuba mata kuɗi suke yi suna matsar cinya domin ba ƙarya duk namijin dake wurin seda ya kwaɗaitu da yarinyar domin kobayi wannan rawarba seta ɗauki hankalin me kallonta balle tayi.

Acan gida kuwa agigice ola ya shigo yana tambayar origo ina mebo tayi domin yanzu nan wani abokinshi yaje wurin arkinshi yana sanar mishi abinda ya faru data fito, kuma shine yace gaski suhanata wannan shigar domin koda su ba musulmai bane wannan shigar zataja aci zarafin yarinyar balle kuma suna musulmai, wannan abin shine yadugunzuma zuciyat ola yadawo gidan babu shiri. Sedai itako origo tace masa itakam batasan ina mebo tajeba, domin masan fitartaba. Tashin hankali kenan zuciyar ola tamkar zata fashe hakan ya koma fita domin yanemota sedai yana fita yaga wasu samari sunci gayu suna faÉ—ar wlh basaso fara bikinnan badasuba domin kuwa sonsan yau za'a huta da baby's dayawa awurin. Habawa ai tuni idon ola suka fara rufewa dudda bayada tabbacin mebo nacan amma jin kalaman wannan samarin ya kwaÉ—aita masa zuwa wurin domin yasan mebo mayyar rawa ce inkuwa ina ciki to ba'abarinta koda kuwa ba'a gayya cewa ta ba domin kawai taje tayi rawa, aikin hanzari yabi bayansu yana addu'ar Allah yasa yaganta dawuri.

Ƙerau S.tet.

Cikin shiri mama bintu tafito itada jalila É—aya jikarta tawurin Alhaji Salman domin itace ke mata rakiya idan zata fita. Mota suka shiga deriver yana sukabar S.tet É—in suka nufi unguwar gurum.

Acan gun bikin kowa ola nashiga yahango anyi taro wuri ɗaya anata ihu da fito shedar abin yayi musu daɗi kenan. Cikin hanzari yake kutsawa cikin mutane har ya kai inda yake son zuwa, wani irin waro ido yayi ganin yadda ƙanwar tashi taɓitsare tana rawar eghbo setakai ƙasa tataso sama sekace ba ƙugunta ne take juyawaba, cikin wani irin mugun fishi ya ɗauketa da wani irin mari seda tayi baya tamkar zata faɗi, dasauri wasu samarin sukaje tare ta, aiko cikin hanzari yafigi hannunta yayi waje da ita. Dudda saurayin daya sha gabanshi yana faɗar "haba oga Ina zaka Kaita bayan kaga abinda..aibeƙarasa faɗar abinda yake son faɗa ba yayi gum da bakinshi ganin mugun kallonda ola kejifansa dashi, hakan yasa yabasu hanya dole badan yasoba suka fice. Mebo kuwa tashaƙa iya shaƙa domin ko bata tambaya tasan yayan nata ne kawai keda zarrar dukanta hakan kuma har acikin ƙawayenta..

Janta ola keyi sosai cikin fishi har suka isa gida, ai suna shiga tun a soro yafara ball da ita yana jibgarta tako ina cikin ƙunar rai da ɗacin zuciya, domin duk ya kalli shigar ta jiyakeyi tamkar yakasheta...origo na cikin ɗaki tafara jiyo ihun mebo da yadda yayan nata ke kirɓata tamkar ze rabata da duniya, ai babu shiri tafito ta karɓeta ahannunshi daƙyar se haki yake. "Ola kanada hankali kakeyiwa wannan jinjirar wannan dukan? Idan ka rauna tatafa mizakace? Origo tafaɗa tana kallo ola cikin jin haushin wannan dukan. "Wlh garama na raunatata origo datajaza mana bala'i a unguwar nan dubafa kiga shigar dake jikinta kuma acikin gardawa maza tabaje tanada rawa sekace ita kaɗai ce mace a duniya wlh Allah da nasan yadda zanyi wannan shegun ɗuwawun dakike taƙama dasu subar jikinki senayi sedai kidawo jinya. Yaƙarasa zancen tare da koma kaimata harbi. Cikin sauri origo ta koceta tana faɗar "wlh kudaiyi jinya tare indai mebo ce kai kanka kasan bashi kaci kuma ramuwar dazatayi setafi dukan da kayi mata, shiyasa adebo yace kadena shiga shirginta domin katsira da lafiyarka amma bakayi tun da hakan kakeso ai sekayitayi. Tana gama faɗar hakan taja mebo suka shiga ɗaki...suna shiga itama tarufeta da faɗa sosai ganin kalar shigar jikinta, seda tayi mata faɗa sosai kana tadawo yi mata nasiha, hakama tadawo rarrashinta amma fir mebo taƙi kulata kukan kawai takeyi, gajiya origo tayi tabarta domin tasan idan zasu kwana anan ba zata huceba seta rama hakan yasa tashareta kawai tana tausaya wa ola domin tasan gamuwarsu ba daɗi zata mishi ba.

Tofa yau kam hakan mebo tawuni babu salla babu salati balle wani cin abinci domin batamaga inuwar ola ba balle tarama hakan yasa har yanzu zuciyar taƙu sauka. Shi kuwa yana sane ya gudu domin baya Fatar yasake shiga tarkonta wannan dukanma da yayi mata tamazace kawai yayi dan karta lale musu. Ana hakan bayan anyi sallar la'asar motarsu mama bintu ta iso ƙofar gidansu mebo inda taci karo da uncle adebo yazo gidan zeshiga kenan motar na tsayawa. Fitowa mama bintu tayi suka gaisa cikin mutunci da girmama juna dudda ahaife ta haife shi domin mama bintu da origo suna zuwa sa'anan juna tun da girma duka yakamasu yanzu. Nidai mamakin ganin mama bintu a wannan unguwar yahanani motsi har bansan lokacinda suka shiga cikin gidan ba.

Origo na zaune akan sallaya tagama salla tana lazimi suka shigo. Cikin farin ciki ta tarbi mama bintu kana tayi mata shin fiɗi suka zauna aka sake sabuwar gaisuwa. Cikin jin daɗin ganin mama bintu origo tace "bintu yau kece agidanmu gaskiya naji daɗin zuwanki kuwa, yagida yasu Alhaji dayara duka fatan suna lpy? "Lpy qalau alhmdulillah origo yarama duk suna lpy. Masha Allah Ina yan saudia kunada labarinsu kuwa? "Wlh suna lpy qalau in sha Allah.. "to Masha Allah ƴanmata kina lpy ? "Inawu cewar jalilah domin tunɗazu tagaidata sedai batajiba shiyasa tasake wata jin tsohuwar nagaifata dakanta. "Lpy qalau ƴarnan wannan autarki ce bintu? "Aa auta kuma origo wannan kam jikace yar autanace domin yayanshi ce, ai yar wurin Salman ce. To Masha Allah yara kan sun girma tubarkallah. "Wai nikam Ina FATEEMAH ne? Cewar mama bintu.."Humm wani mebo, tana ciki yau rigima take ji dashi ai shiyasa baki ganta ba datuni tafito dataji kinzo domin tanajinmu kawai halinne akai yau. Murmushi mama bintu tayi kana tace takwara rigima. Dama wani abinne yakawoni gunki origo bara muyi maganar kafin takwara tafito. "To inajinki bintu Allah yasa lpy...."Lpy qalau se alkhairi. Cewar mama bintu. Itako origo tayi murmushi. Kallon jalilah mama bintu tayi kana tace jalilah jeki gun fateemah ki lallaɓata kinji. "Okay kawai tace tamiƙe tashiga ɗakin. Uncle adebo ma muƙewa yayi yana faɗar bara naɗan baku wuri kafin kugama nasa anemo ola yazo kugaisa. "Aa yizamanka ai zancen nakane adebo kaida kake matsayin mahaifin fateemah. "To toshikenan mama badamuwa yafaɗa lokacinda yake ƙoƙarin komawa zaune.....seda mama bintu tayi addu'a sosai aranta bayan wadda tayi tayi agida taneman samun amincewarsu, kafin tanisa tashiga gaya musu abinda ke tafe da ita nason nemawa jikanta auren mebo, amma taɓoye rashin lafiyarshi, seda takai ƙarshe kana tace "abinda yasa nakeso na aurawa Hakeem fateemah kuwa shine, Aliyu nason amaida karatun fateemah Saudiya domin yaɗata da yarshi haseenah sucigaba da karatu tare, domin kunsan a wannan lokacin idan ba waje mutum yayi karatuba balle bane yasamu ingantaccen aiki acikin ƙasarnan, niko inso yaran su tsaya daƙafarsu kodan sutemaki maraicinsu domin idan mune yau bamu ne gobe ba, kuma Kinga mu shekaru sunja balle iya sarrafa rayuwarsu ba, hakan yasa najewa iya salmu da zancen, shine tace idan har haka ne gara a aurawa ɗaya daga cikin yayan Aliyu ita hakan zefi tun da gidan akwai yara maza kuma Kinga ita ba muharra marsu bace, gara ya kasance akwai aure. To nikuwa senaga gara a bawa babban shiyasa nazo muku da wannan zancen ina Fatar ba wata damuwa? Shiru kowa yayi awurin daga origo har uncle adebo suna jinjina girman wannan abin domin mebo rayi ƙarama sosai da yin aure duka fa 15 yeah take dashi. Nisawa uncle adebo yayi ya buɗe baki zeyi magana kenan yaji origo na faɗar......!

WAYE MIJINA???
TAKON FARKO 🥰

PAID BOOK NE akan nera 1k kacal 👌 zaki iya tura kuɗinki ta wannan account ɗin 👉 7037092176 opay sha'awanatu kasim, kana kitura shedar biyanki a wannan nomber 👉 09112799371 or 07037092176 on Whatsapp 🙏

Autar alheri ✍️
[7/17/2025, 7:00 PM] Dr zarah: *🤔WAYE MIJINA🤔*

TAKON FARKO 🥰

BY AUTAR ALHERI ✍️

Love and hot story 💋💓💋

Page

17 & 18

"Wai akan wannan zancen kika wahalarda kanki bintu? Aida yarama kika turo tawadatar domin kuwa ba wanda zehanaki iKon da jikokinki, sabida Hakan ba wata damuwa duk lokacinda kuka shirya munajiranku. Wani irin kaya taccen murmushi mama bintu tasaki tana hamdala ga uban giji da yasa su origo suka amince.....shikuwa uncle adebo cikeda tsoro yake sauraren su domin shi kam Allah yasani bazeso mebo tayi aureba ayanzu aurenma da ƙabilar mahaifiyarta amma ba yadda zeyi tunda tashi mahaifiyar ta amince..
Cikin jin daÉ—i mama bintu tace "Masha Allah amma kuwa naji daÉ—in wannan al'amarin, sedai agaskiya bamaso a É—auki lokaci sabida ayanzune suke É—aukar yara amakarantar sabida Hakan mukeso ayi komai acikin satinnan, shi yasa nake neman alfarmar zan tafida fateemah domin agyarata tare da sauran Æ´an uwanta da za'ayiwa aure acan......."To shikenan bintu baba damuwa amma ayi mana afuwa zuwa nan da kwana biyu se akaita can wurinku É—in domin akwai abubuwan al'adarmu da akeyiwa yarinya idan zatayi aure, amma in sha Allah zuwa jini uncle É—insu zekawota daga nan seyaji lokacinda zakuyi É—aurin auren.
Chapter 2 · 0% Book details