Sashe 1
Waye Mijina Takon Farko Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
[7/10/2025, 8:38 PM] Dr zarah: *🤔WAYE MIJINA???🤔*
TAKON FARKO🥰
BY AUTAR ALHERI âœï¸
Love and hot story 💋💓💋
Page
13 & 14
"Sukaga yazube ƙasa sumamme. Ihu suka saka atare sukayo kanshi suna Kiran sunanshu cikin tashin hankali da firgici. Shi kuwa khamal cikin gidan yanufa da gudu yana Kiran dady, sedai kafin yaƙarasa yaci karo dashi domin shi ma ihunsu ne yafito dashi. Hannu dady yaja yaja yana faɗar "mu shiga ukku dady hafees ma bayada lafiya gayacan yafaɗi wlh. Wani irin faɗuwa gaban dady da mom dake bayan shi yayi, suna addu'a aransu ta neman sauƙi agun ma haliccinmu, aransu nata maimaita Sunan hafees indai ba shi ma irin matsalar Hakeem ɗin ce dashiba. Suna zuwa ahaji Ali yaga halinda ɗan nasa ke ciki, cikin sauri yace su ɗauke shi zuwa hospital domin wannan kam ba aikin gida bane. Hakan suka saka shi mota se kuka suke yi, fahad yatada sukabar gidan, mom kuwa tarakasu da addu'a tana sharar ƙwallah.
Suna zuwa hospital aka shiga dashi emagency room, dady ma kasa shiga yayi se abokanan aikinshine suka duƙufa kan Hakeem ɗin. Hafees se kuka yakeyi hakama su khamal da ƙyar dady ya rarrashesu dudda cewar Shima kukan yakeyi amma na zuci. Kusan awa ukku da shiga dashi emagency room amma ba doctor ɗin daya fito, dady seyaje shiga kuma yafasa.
Ana cikin hakanne Kiran Alhaji Salman ya shigo wayar dady wato Abba, yana ɗagawa kuwa ya sanyawa yayan nashi kuka domin dai anan kam ba wanda zeyiwa tun da duka ƴaƴane. "Subahanallah Aliyu Mike faruwa ne hakan? Yatambaya cikin tashin hankali. Da sauri babu dake zaune yaɗago yana kallan Alhaji Salman. (Idan baku mantaba kunsan Alhaji jafar ne ƴaƴanshi ke kiransa da babu, kakansu hafees kenan) domin dukkansu suna zaune ne turakar babu ɗin, Alhaji Salman Alhaji faruk, da mahaifiyarsu wato mama bintu. Dukkansu ido suka zubawa Alhaji Salman suna jiran suji miyake faruwa. Shi kuwa hankalinshi nakan ƙanen nashi da yake yi masa bayanin abinda ya faru da Hakeem ɗin, kana yace babban tashin hankalinshi anan shine alluran da ake masa sun ƙare a wannan watan kuma babu wata mafitar ayanzu. "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un kawai Alhaji Salman ke maimaitawa kafin yace "ka kwantar da hankalinka Aliyu in sha acikin makonan zan ɗaurawa Hakeem aure kuma dakaina zan kawo mishi matar har saudia. Wata irin ajiyar zuciya dady ya sauke yana jin son ƴan uwanshi har cikin ranshi, sosai Alhaji Salman ya kwantarwa da dady hankali kafin sukayi sallama.
"Ciyon Hakeem ne yatashi ko yaya Salman? Alhaji faruk yatambaya cikin Alhini. "Kai kawai Alhaji Salman yaɗaga mishi domin gabaki ɗaya tausayin yaron yagama kamashi kuma ga alƙawarin da yayi na ɗaurawa Hakeem ɗin aure batare da yasan waze aura masanba.
Shiko babu yana kallonsu amma bece komaiba, domin shi yaso ayiwa Hakeem ɗin aure tun yanada shekara 20 aduniya amma iyayen nashi sukaƙi tun da yace bayaso suka biyewa shirmenshi acewar babu ɗin. Mama bintu kuwa nisawa tayi kana tace "to yanzu wacece zaka aura masa ɗin? Ta tambayi Alhaji Salman. Shiru yayi na wani dan lokaci kafin yadubeta yace "wlh Nima tinanin danakeyi kenan mama domin dai duka yaran gidannan da suka isa aure kowa danata mijin mansurah ce kawai bamu tsayarwa ba ita kuwa Ina duban fitinar hajje da saudatu. "Ai namayiwa mansurah miji domin yaseer yace ita yake so to inaga dashi kawai zamu haɗa su awuce wurin gaskiya domin har munyi magana da baba Buhari, cewar Alhaji faruk.
"To shakenan inaga kawai bara munemin dangin mahaifin takwarata idan za su amince kawai se anema mishi ita domin inaso tadawo hannunmu amma sunƙi amincewa kuma wlh banason zamanta cikin ƙabilu. "Tofa wannan rigimammiyar jikar taki kuwa zata amince mama? Cewar Alhaji faruk. "Humm aibama amincewarta ba shi Hakeem ɗin ze iya zama da ita ne? Kunsan yaranfa ba anan suka taso ba akwai banbancin al'ada da halayya itakuwa mesunanki kam akwai ƙiriniya. Alhaji Salman yafaɗa Shima yana jinjina abin. Murmushi mama bintu tayi kafin tace "sabida wannan dalilinne yasa nakeso a aura mishi ita ɗin domin kuwa sanadin aure ne kawai zesa subamu ita kunga ita zata nutsu, shi kuwa Hakeem yasamu mata, ancefi tsuntsu biyu kenan da dutse ɗaya, taƙarasa zancen tana murmushi. Suma duka murmushin sukayi kafin sukaci gaba da firarsu, anan mama bintu tashe da musu gobe dasassafe zataje unguwar gurum domin tayi magana da dan gin mahaifin yarinyar..
Saudia kuwa tun da dady yagama wayada yayanshi se hankalinshi ya kwanta, hakan yadawo ya zauna suna jiran tsammani, kusan minti 5 dagama wayarsu kana ɗaya daga cikin abokanan aikinshi yafito yana faɗar "Dr Aliyu Bismillah mana muje office. Da sauri dady yabi bayan shi hakama su khamal suka miƙe zasu bisu, cikin sauri dady yadakatar dasu domin bayaso afaɗi abinda hankalinsu baze ɗauka ba su birkice masa, badan sunsoba hakan suka zauna suna jiran dawowarshi.
Bayan sunje office ɗin Dr Ziyad ya kalli dady cikin alamun tuhuma yace "Dr Aliyu miyasa kukabar yaron nan hakan haryakawo wannan matakin baku nema masa mafitaba? Shifa ƙaramin yarone kuma akowanne lokaci akace za'abar yara da ra'ayinsu to baza'asamu yadda akesoba, tobara kaji zance na gaskiya wlh muddin kuka bari wannan matsalar taƙara tasar masa ahakan komai ze iya faruwa domin ciwon yafi ƙarfinshi abu tun yarinta Dr Aliyu sekace ba Dr ba. Yaƙarasa zancen nashi cikin mamakin rashin ɗaukarwa abin mataki da Dr Aliyu beyiba.
Nisawa dady yayi cikin tausayin yaron nashi yace "yanzu Dr Ziyad awanne hali yake ciki? "Da sauƙi domin mun samu numfashinsa yadawo daƙyar amma yanzu bacci yakeyi kuma badan wannan abin yasakeshiba domin babu allura ko magani dazeyimai aiki ayanzu. "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, shakenan Dr ngd sosai in sha Allah kuma acikin satinnan za'akawo ƙarshen matsalar Allah ya bashi lpy. Ameen Ameen Dr Ziyad ya amsa kana dady ya bar office ɗin zuciyarshi tab alhinin wannan lamari. Yana fitowa yaran suka taso suna tambayar shi lpyr ɗan uwansu? Amma gudun yagaya musu asamu wata damuwar secewa yayi "yana samun sauƙi yanzu hakan yafarka amma bacci yakeyi suzo suje suganshi....aiko sunyi farin ciki sosai lokacinda suka ganshi kwance yana bacci amma yarame sosai a cikin ƴan awanni. Zama sukayi duka suka zagaye shi suna masa addu'a.
Kusan awa huɗu suna zaune tukunnah yafarka, aiko zo kuga farin ciki agun waƴannan ahalin kai base angayamaba kasan suna matuƙar kaunar junansu. Hafees kam kusan biyunin nashi yazo rungumeshi kawai yana hawaye domin Allah yasani baya ƙaunar abinda ze raba tsakaninsu. Sunjima ahakan har dady yadawo yasamesu nan.
Jos
Cikin ɓarar ta data sabayiwa uncle adebo tazo ta zauna kusanshi tana faɗar "my uncle kaga anjima zamuyi bath Day ɗin s.ta kabani kuɗinda zanyi sabin kaya nawa duka yayi tsufa kuma wanda bintu ke kawo mana yayi babba ba wanda ƙawayena ke saka irinshi. "To yar autan uncle tashi muje kasuwa musiyo kinji. Cewar uncle adebo yana muƙewa tsaye, cikin farin ciki itama tamiƙe tana tsalle. Iyabo ce matar uncle adebo tafito tana faɗar "a'a ina kuma zakujene mebo? Cikin nishaɗi mebo tajuyo yana faɗar"kasuwa zamuje maah mikieso musiyo miki? "Tofa banason komai yar uncle adawo lpy. Ita kuwa mebo jin iyabo tace batason komai yasa takwasa aguje tabi bayan uncle adebo domin tuni yafice daga gidan.
Kasuwa sukaje yasiya mata wasu arnayen kaya nakecen reni abikin ƙabilu domin wannan kayan suda tairara duk ɗaya Wasune kawai keda ɗan mutinci, kuma itace ta maƙale akan su takeso, shi kuwa yabiyewa haukar ƙuruciyarta yasiya mata domin sam bayason abinda ze taɓa mishi yar lelenshi, kusan kala takwas yasiya mata hadda takalma da jaka kana suka dawo gida ranta fal murna. Origo batasan sirrin kayanda uncle adebo yasiyawa mebo ba har lokacin zuwanta biki yayi ta shirya warta tsab cikin wata arniyar riga mekama da roba bashara shara takeba kam amma roba ce sosai domin daƙyar ma tashiga jikinta rigar Marron ce tayi mata kyau sosai yadda ba'atinin tafito da asalin halittar jikinta domin mebo ko atamfa tasaka sedai ka ɗauke idonka sabida wannan ɗima ɗiman boom boom ɗin sesun bayyana balle kuma yanzu data fidda dukiyar Fulani domin kam tabbas maƙerin budurci ya fara aikinshi ba ƙarya. To ayanzu kam data saka wannan rigar kai kace ɗuwawunta zebewa ƙasa zasuyi sabida tsabar yadda suke kaɗawa tamkar mazari, hakan tafito tamkar wata tauraruwa tanufi wurin bikin. Sedai me tun da tafito ƙofar gidansu tafara haɗa accident 😂🫣 domin kuwa wani me motane yasawo kai unguwar ga wasu samari agefe suna fyanti, gabaki ɗaya hankalinsu ya koma kanta dukkansu baki sake suke kallonta tamkar basu taɓa ganin wata halittar mace ba aduniya, sunacan duniyar shauƙi basuyi auneba sukaji.....!
WAYE MIJINA
🥰 TAKON FARKO 🥰
Paid book ne akan 1k kacal👌
Duk me buÆ™atar wannan book É—in ze iya tura kuÉ—in shi a wannan account É—in 👉 7037092176 opay sha'awanatu kasim. Kana kitura shedar biyanki a wannan nomber 👉 09112799371 or 07037092176 on Whatsapp ðŸ™
Autar alheri âœï¸
[7/11/2025, 10:08 AM] Dr zarah: *🤔WAYE MIJINA???🤔*
TAKON FARKO 🥰
BY AUTAR ALHERI âœï¸
Love and hot story 💋💓💋
Page
15 & 16
"Sukaji me motar yadaki bencin da masu fyantin ke kai duka suka rikito akan motar atake fyantin tarufe gaban motar wanda hakan yasa motar tayi cikin wani gebe dage kefen yanha, su kuwa masu fyantin tawatsar dasu can gefen. (Humm lallai kallon mata yayi armashi👌)