← Book details Uncle Abdallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 5

Sashe 5

Uncle Abdallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Godia ta musamman ga masoyana a duk inda kuke..

Sadaukarwa ga mai little prince Abdallah ahmad mai takalma..

Ban manta dakuba yan kawayena xpcially safiyya uthman,feedo Nana,khadija dayyab,asma'u sagir da shafa'a2

Yan group dina ina alfahari daku.
Duniyar makaranta 3

Nagode sai mun hadu daku a sabon littafina mai suna UMMUL AULAD

Nice taku fareedah ahmad mai takalma funtua
Feedy luv馃槏馃槝
9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle Abdallah馃帓馃帓馃帓
Feedy luv馃槏馃槝
91-95
Yana direta yace dama kece matata itama tace dama Kaine mijina nan suka cigaba da ba juna lbrin halinda ya shiga sai can fatima ta tuna kayanda ke jikinta ai dagudu tayi yaki Abdallah yayi murmushi yace yao zan cire kunyan nan kuwa wunin ranar haka suka wuni suna fira amma Abdallah yana dan kakkaoce mata saboda yanzu zai birkice mata saboda gogan akwai saurin sha'awa a haka akayi sallah yatafi masallaci acan yayi isha'i daganan yawuce yayo musu takeaway yana zuwa ya iske tashiga wanka shima yatafi dakinshi yayo yazo sukaci abinci daganan labari ya canza babu juyin da batayiba akan ya kyaleta amma Abdallah yace ai yao sai yayi ajiya a cikinta nan ya bare matarshi a leda sabuwa gal amma fatyma tasha wahala sosai saboda gogan babu sauki saidai tasha albarka harba iyaka.
Washe gari dakanshi yayi mata wanka yabata magani ya gyara shimfidar sannan ya rungume matarshi suka koma bacci.
Ahaka suka barji amarcinsu sunje gidnsu sun gaidasu sannan sunzo gidansu fatyama ma sun gaidasu abba.
Bayan wata 2 fatyma nada dan cikinta lokacin bilkisu ta haihu sukatafi kd suna amma saidai da Abdallah ta tafi saboda gogan bayada hakuri ko kadan ba karamin kokari fatyma takeyiba wajen daukar dawainiyarshi sun isa kd lafiya sun kama hotel sannan ya kaita gidan yaya Abbakar yatafi fatyma da Bilkisu suna fira anan ne take fadamata ai kowa yasan aure za'a mata a lokacin abba ya hana a fadama kowa shima Abdallah abbansu ya hana a fadamai nan dai sukaita fira har dare yayi Abdallah yazo daukarta Bilkisu nata mata tsiya.
Feedy luv馃槏馃槝
Chapter 5 · 0% Book details