Sashe 1
Uncle Abdallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
9/27/16, 7:56 PM - Messages you send to this chat and calls are now secured with end-to-end encryption. Tap for more info. 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓Uncle Abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 1-5 Tafiya take zata tafi ckull amma hankalinta yana kan malaminsu mai masu mathematics kawai babban burinta shine data shiga ckull ta fara ganinshi sannan ta shiga aji takaoyi sa'a saiga mai bos ta shiga sai makaran tana shiga takaoyi sa'a zai fito daga admin block takoma gefe taita kallonshi har ya wuce sannan ta shiga cikin class dinsu ta wuce seat dinta ta fiddo littafin math tacigaba da maimaici tana solve dukda bawai iya math din taiba saiga kawarta khadija nan suka zauna khdja din tana koya mata har malamin English dinsu yashigo daya fita ne mai chemistry ya shigo daga nan taita Allah Allah aiyi break tafita taga uncle abdallah ana haka kao saigashi a buga break tai sauri ta maida books dinta a jaka ta fita tana fita ta ganshi zaune a staffroom ta window ta hangoshi nan kau ta zauna taci gaba da sana'ar tata ta kallonshi saidai taji kwalla tana bin fuskanta tai sauri ta goge don tasan ko da wasa uncle abdallah bazai kulataba don tasan da yasan da ita yake chat kila da yanzu yasa an babbala mata kafa a cikin mkrntar nan da duka ko kuma da dizgi... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 6-10 Tana zaune tana ainkin kallonshi har aka koma break sannan tai sauri ta shiga ckull shop dinsu tai siyo biscuits da drink ta wuce class haka rayuwar wannan yarinya ta kasance kullum har batason friday tayi sbd zatayi missing din kallon prince dinta sunan da ta lakabama uncle abdallah din..... Shin wacece wannan yarinyar??? Fatyma Ahmad alpha shine cikakken sunanta yarinya ce yar kimanin 18 yrs ita kalace mai tsada ma'ana chocolate color doguwace mara kiba amma akwai boobs da hips馃檮tanada gashi har gadon bayanta akwai kyau kamar ita tayi kanta suna zaune a garin gombe babanta dan kasuwa ne yanada dukiya amma ba irin kudinnan masu yawaba sosai,mahaifiyarta hajiya zainab macece kamila amma ita yar bokoce ita yar kadunace ya auro babanta sojane tao ita tayi boko sosai gidansu su 3 kawai Allah yaba mahaifinsu ita kadai ce mace sauran duk maza yayanta Abbakar Wanda akwai shekaru 10 a tsakaninsu yanzu ya gama karatunshi a udus yanzu cikakken Architacture ne sai fatima wadda yanzu take ss3 sai kaninsu mai Sadat wanda yake jss3 wannan family suna zaune cikin rufin asiri da kwanciyan hankali ... Fatyma tana shiga class tayi sauri taji abinda tasiyo kafin malaminsu yashigo nan yashigo ya yagama yafita taita duba time saboda takosa yafita takoma gida tayi chat da prince dinta duk da ta san bawai yasan ita bace kuma yadda yasaba da ita har in bata online ya dinga kira kenan yana tambayanta lpia dukda babu maganan soyayya a tsakaninsu ita dai tanata dakon sonshi dukda tasan baisan tanayi ba.... Wanene Uncle Abdallah???? Abdallah A Abdallah shine cikakken sunanshi shima dan gombe ne gidansu sunada kudi sosai don sunfi gidansu fatyma dukda suma sunada su, Gidansu abdallah yan boko ne sosai mahaifinshi babban custom ne wanda govnati keji dashi,mahaifiyarshi hajiya aisha likitace, Abdallah kalane mai tsada (chocolate color) dogone yanada faffadan kirji yanada kyau sosai sannan akwai aji baya magana kila saboda yaji anacewa muryanshi nada dadine irin na cikakkun mazannan馃檨yanada dogon hanci sannan ga wasu sleeping eyes dayake dasu shiyasa 80% na students din makrantar suke bala'in son shi.... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 11-15 Acikin masu sonshi kao hada kawarta khadija khadija bala'in sonshi take kamar tayi hauka har saida ta hada baki da wani malami yabata number dinshi amma data kira saida ta gommace dama bata kiraba databa fatyma labari daganan fatyma ta tabbata da yariga yafi karfinta.... DaWOWA LABARY.... 1:30 aka tashi makaranta ana tashi fatyma tanata Sauri taje gida suyi chat da prince dinta tana fita kao ta iske yaya abbakar yazo daukanta motan kawai ta hango ta gane ta gidansu ce dagudu ta idasa ta rungumeshi tana cewa cwt bruh saukan yaushe yace dazu wlh na iso tace tao sannu da zuwa yace yauwa suka shiga mata suka wuce gida... Suna isa tawuce daki tayi wanka tayi sallah sannan ta kunna wayanta ta hao online tana hawa kuwa taganshi saiga message dinshi yashigo oyoyo kanwata kin barni inata jiranki fatyma tace "yi hakuri yayana wlh yanzu na dawo ckull" sai yace ayya tao ya gajiyan makarantan anyi karatu dai ko tace eh yace tao madallah nan suka cigaba da chat dinsu.... Taya suka hadu dashi har sukayi wannan sabon haka??? 6 months back tana zaune ta bude wayanta tashiga fb kawai saitaga wani mai kalar sunanshi tana gani tace laaa ga mai kalar sunan uncle abdallah tace bari induba inga ko shine nan tamai friend request tana nan minti kadan ya amsa tace salam amma ananma saida yanuna halin nashi don saida yayi sati sannan yace wassalam馃槤馃槤馃槤 tace kana lpia yace lao daganan tace wannan mutumin yacika rainin wayau kamar uncle abdallah anamai magana yana wani jama mutane aji daga rananr bata sake mai maganaba sai bayan 4 months yace salam itama saida tayi sati sannan tace wassalam yace ya hutu tace wannan nakune yace ko tace eh yace aa kowa yasan ke yar hutuce tace aa zolayace kawai amma ai kune yan hutu tace hmmm yace wani gari kike tace gombe..... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 16-20 Yace nima gombe nike yace wanne unguwa tace G.R.A yace OK wane unguwa yace wanne ckull tace wisdom intrnatinal ckull yace wane class tace wannan questions din har ina kaida bakasan ckull dinmu ba ina bayanin tanbayan class yace nidai fadamin tace ss3art yace ok yace in bazaki damuba Kidman turomin pic dinki nace babu yace don Allah, Tace to ta turamai yana gani yafara wow sister kinga yadda kikayi kyau kuwa yace kaidai zolaya kawai yace Aa Allah ba zolaya bane sai fatyma ma tace katuromin yace to data a shiru bai turoba tace bai zoba yace tao bari sai anjima tace tao,yace sister inason kizama kanwata tace tao ba matsala daga rananr fatyma da abdallah suka saba sosai dukansu batare da sunsan junaba... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 36*40 Yace a ina za'ayi ta fadamai yace to zaki ganni insha Allah nan sukai ta firansu daga baya sukayi sallama ta tashi ta shirya ta tafi gidansu bilkisun daganan suka tafi saloon da kunshi, Yau za'ayi kamu dan haka tun safe su fatyma ake ta hidima da baki gashi abokan yaya abbakar a gidansu suka sauka part dinshi tao ita ke kula dasu da kai musu abinci dayake dama duk sun santa tana shiga suka fara Cwt sis saura ke kema tadaiyi murmushi kawai ta fito ta fara shiri saboda karfe 4 za'a tafi, Fatyma tayi wanka da ita da wasu yayan kannan mamansu saointa su biyu da yar wan babansu nan sukayi wanka kowacce tafara shafa dama fatyma gwanace wajen makeup nan ta tsantsara kwalliya tafiddo ankon wani fitinannen lace da sukayi anko yellow sai head dark blue wowww datasa kayan tayi wani kyau koni feedy saida na dasa馃檮kamar in dauketa in gudu nan yanmatan da suke tare sukaita yaba kyan datayi itadai sai murmushi take yaya abbakar yakirata yace sis kun shirya ga motanan naturo a daukeku tace eh munshirya yace tao kufito nan suka fito suka nufi inda za'ayi kamun, Suna isa har ango da amarya sun shiga kowa ya halarta nan suma suka samu wuri suka zauna nan kallo yadawo Kansu nan fatyma tace sisters kumatso muyi selfie nan suka cigaba da pic Bilkisu ta zunguri yaya abbakar tace kalli cwt sis anfara sana'ar pic din yayi murmushi yace yanzu zakiga tayo nan saikao gata ta taso nan aka fara haskata ita da Ango da amarya, Masha Allah kamu yayi kyau anci ansha antashi kamu lpia kowa ka kalla fuskanshi na cike da farinciki nan su fatyma sukayi gida tana shiga gida saiga kiran abdallah ta dauka yace ya kamun tace lpia lao har antashi yanzu muka koma gida yace to aturomin pic in ga kwalliyan tace to yayana nan sukayi sallama... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 26*30 Tana daukan wayan yake cemata kanwata banada lpia fa nan danan jikin fatyma yafara rawa tanace wa yayana meke damunka yace wlh ciwon cikine tace ayya Allah yabaka lpia yayana yace ameen nan sukayi sallama saida ta aje wayan sannan ta fara tunanin ciwon Prince dinta saboda dama tasan abdallah yana fama da wani lalura na saurin sha'awa abdallah yanada karfin sha'awa kamar me hakanne dalilin da yasa baya kula mata saboda yana kare kanshi ne daga sharrin shaidan dan yasan muddin yafara hulda da mata tao wata rana zaije yayi aika aika, Akasarin students din ckull din sunsan wannan matsala ta abdallah shiyasa masu sonshi suke yawan hadamai tarko amma Allah yana fiddashi ciki, Abdallah yana son basketball sosai shiyasa a ckull din kullum Indai za'ayi basketball tao yana cikin masuyi tao dayake makarantar ta yayan masu hannu da shuni ne shiyasa mata da maza da teachers ake haduwa ana basketball din tao ta nan ne suke hadamai tarko da yarinya tayi tsalle zatasa ball din kawai sai ta fado a kirjinshi ko kuma da yayi tsalle shi sai su matso batare da yaganiba zai fado kansu hakan yasa kullum in aka gama ball sai yayi wankan tsarki ko yayi a ckull ya canza kaya ko yaja mota yatafi gida ita kao fatyma kullum sbd shi take zuwa playground din makarantar kawai sbd ta dunga kallonshi har intaka wata ta hada jiki dashi ta dunga jin haushi kenan turn kafin tamasan da Wanda take chat don da farko bata gane dashi takeyi ba, Sai daga baya da wata rana tana zaune a class akazo akace mata uncle ahmad na kira shikuma duk duniya bayada aboki samada Ahmad nan gabanta yashiga faduwa tana Allah yasa badai wani laifin tayiba sannan ta miki hanyan staffroom..... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 31*35 Tana shiga