← Book details Uncle Abdallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 5

Sashe 4

Uncle Abdallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

nan su mommy suka taho cikin 1 hour ta haifi yayanta yan biyu mace da namiji yaron kyawawa kamar babansu nan families aka hau murna. Ranar suna macen taci sunan umman fatyma ana cemata princess namijin yaci na abban Abdallah anacemai prince taron suna yatashi lafiya an barar da kudi kamar bagobe. Princess da prince sunyi wayau sosai har an sasu makaramta yayinda fatyma take dauke da wani karamin cikin haihuwa yao ko gone. After 5 years prince,princess da yarinyar da suka sake haihuwa aka samata sunan umman Abdallah sunace mata pretty ne a cikin wani shop rite suda iyayensu suna shopping daga kan da zatayi ta hango kawarta khadija da mijinta suma da yayansu biyu duk maza nan suka gaisa khadija tace fatyma sai kuma mukaji labarin uncle Abdallah kika aura fatima tace eh wlh khadija tace shima uncle din tunda muka gama exams yabar ckull din ance yakoma abuja da aiki fatima tace eh nan sukayi exchanged din digits suka tafi suna tsakar tafiya fatyma tacemai bakaga tsohuwar lover dinkaba don wlh yadda khadija tasoka koni ban sokaba haka lokacin nan danan Abdallah ya hade rai waishi ala dole yayi fushi an hadashi da wata nan fatyma ta shiga bashi hakuri sai yamiko mata hannu yace fanshi kanki nan danan ta gane nufinshi tace yo bari muje gida suna isa ya lallaba su prince sukayi dakinsu shi kuma ya suri matarshi sukayi daki don dabbaka sunnah..... ALHAMDULILLAH
Chapter 4 · 0% Book details