← Book details Uncle Abdallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 5

Sashe 3

Uncle Abdallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dayazo zai kirata tace to sukayi sallama, Motanda zata dauki su fatima tazo ta daukesu sai tankamemen hotel dinda za'ayi launching din aciki suna nan kallo yadawo kansu tunbama fatymaba tawuce wajen amarya suka gaisa tace cwt sis kinga yadda kikayi kyao tace kema kinyi kyao sosai aunty amarya nan sukayi daria takoma wajen zamanta, An fara program komi normal ita kuwa fatyma takosa abdallah yazo tana wannan tunani mc yace suna bukatar ganin fatyma Ahmad alpha babbbar kanwar ango nan tafita akace da sauran yan uwan ango su twins suka fito aka samusu shoki馃拑馃徎suka kao dunga debota suna tsakar rawa taji vibration din wayanta tai sauri tafito filin ta dauki wayan tana dauka yacemata ya iso tace to yace zataga mota Peugeot 406 sky blue tace tao tana fitowa ta hango motan tan a zuwa ta tsaya gefen motan saiga mai Motan yafito tao bataga fuskanshiba saboda yajuya mata baya yanajuyowa WAZATA GANI???? feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 41*45 Fatyma ta tashi tayi wanka tayi sallah sannan ta pito falo wajensu umma da yan uwa a falo nan ta gaidasu umma tace kun dawo tace eh tace to sannu a tashi a debo abinci aci tace to nan ta tashi ta dibo abinci kitchen tawuce daki sannan ta dauko wayanta tana cin abinci tana turama yayanta pic dinda ta dauka, Nan yafara yaba pic din yana wow kanwata kinga yadda kikayi kyau kuwa tace yayana kacika zolaya da yawa nan sukaci gaba da firansu cikin nishadi, Har dare yayi sukayi sallama ta kwanta, Washe gari tun safe yabiyo flight daga abuja yadawo kasancewar abdallah yana business sosai tsakanin kasashen waje teaching dinda yake kawai yana ra'ayine amma ko deracter din makarantar ai ko rabin dukiyar abdallah bekai ba dukda itace babbar makarantar yayan manya a gombe, Yana isowa yayi ma driver waya yazo ya daukeshi sai gida, Fatyma tun safe aka fara shirin launching har su twins namata tsiya(yayan kanwar umma) sunacewa wannan doki haka tace wallahi sisters nakosa in debo shoki ne 馃拑馃徎 nan sukayi dariya gaba dayansu, Abdallah yakirata yace ya iso gombe tamai sannu da zuwa yakashe wayan..... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle Abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 71-75 Tace na'am abba yace yayanku yace kishirya zaki koma can da zama kafin result dinku yafito ki shirya gobe zai wuce dake fatyma tace to abba duk da bataso hakaba sbd batason tayi nisa da abdallah, daganan sukaita fira da abban sai da yatashi yace zai tafi masallacin sannan itama ta tashi tana zuwa daki ta daoki waya ta sanar da Abdallah amma abin mamaki saitaji baidamu ba yace duk weekend zai riqa zuwa nan taji dadi sukayi sallama ta fara shiri. Washe gari tun safe suka kama hanyan kaduna sun isa da wuri aunty bilki taji dadin ganinta itama taji dadin hakan nan ta tayata kwashe kaya suka kai dakin datake zama intazo. Zaman kd ya amshi fatyma ta kara kyao gashi duk weekend Abdallah yana zuwa yayi kwana 2 amma a hotel yake saoka tayi tayi yarinka sauka gidan amma yaki hatta yaya Abbakar saida yamai mgana amma yace aa. Yao takama Saturday sbd haka tun safe take shirin itada aunty bilki na tarban Abdallah karfe 2 sun gama komi sun shirya a dining suna jiran isowanshi..... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle Abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 76-80 Karfe 2 dai dai yakirata yace ya iso tace to gatanan ka sake shafa powder da lipstick ta fesa turare ta fita tana zuwa tamai sannu da zuwa ta yimai iso seatroom nan tacikamai gaba da kayan ciye ciye sukaita fira amma saidai abinda fatyma ta lura dashi shine abdlah baya cikin walwala ta tambayeshi maike damunshi amma yace babu komi dayace haka saita basar suka cigaba da fira jefi jefi can wajen 6 yace zai koma masaukinshi saboda gobe zai koma fatyma tai saurin kallonshi tace gobefa kace yace eh wannan karan bazanyi kwana 2 ba tace to Allah ya kaimu nan tarakashi yatafi itakuma ta koma cikin gda ta fadama aunty bilki yadda sukai. A bangaren Abdallah kuma damuwa ce fal a ranshi sakamakon auren da abbanshi yace zaimai nan da 1 month diyar amininshi wanda sukayi secondary tare seat dinsu daya amma tunda suka gama basu sake haduwaba sai wata daya daya wuce suka hadu dashi a Dubai a nan ne yake cewa yanada da namiji mai zai hana su hadasu aure da diyarshi domin a kara donkon zumunci nan da nan kao mahaifin yarinyar ya amince akasa ranar biki wata biyu tao gashi yanzu saura wata daya yafadama abbanshi akwai wadda yakeso amma yace ya hakura da ita kuma yakasa fadama fatyma halinda ake ciki. Washe gari yazo sun sallama yatafi tadawo rakiyarshi kenan saiga mamansu twins aikao fatyma da gudu tazo ta rungumeta tana murna nan aka sauna aunty bilki ta cika mata gabanta da kayan lashe lashe sai bayanta huta da daddare ne ta fiddo wasu maganunnuwa taba aunty bilki tace gashi na fatyma ne tayi mata bayanin yadda ztayi amfani dashi fatyma tace mommy maganin miye sai mommy din tace in kinasha zakiyi fresh kiyi kyao lokacinda zaki koma gida yan gidan su kasa ganeki ranar Friday ma mai gyaran jiki zata fara miki habawa nan danan fatyma tahao murna saboda dama akwai son gayu. Washegari mommy ta tafi ranar Friday mai gyaran jiki tafara aikinta maganinda takesha wajen aunty bilki ma kullum saitasha wani lokcinma in akace tasha kadan saitasha da yawa ita a nufinta yadda zatayi fresh da yawa haka fatyma taketa shan gyara har hutunta yakare tayi wani kyao wanda saita ruda mutum inya ganta... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle Abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 86-90 Yau ne za'a daura auren fatyma da angonta da kuma Abdallah da amaryarshi saidai shi Abdallah bayama kasar. An daura aure lapiya ankai amarya fatyma gidanta amma saidai abin mamaki bataga angonba kuma babu wanda yamata maganarshi sai dai taji ance bayada lafiya yaje India ganin likita hakanne yasa da aka kaita sai kanwarshi tazaona kafin jibi yadawo nan danan fatyma tasana da ita saboda yarinyar akwai surutu kuma taga tana mata kama da wani wanda tasani amma takasa gane waye. Yao kwanan fatyma biyu a gidanta yaone angonta zai dawo shiyasa tun safe kanwarshi driver yazo ya daoketa. Karfe 4 dai dai taji shigowan mota gidan tanaji tai saori takoma daki ta kulle tanajinshi taki fitowa tao dayake shima angon danyine ko kofar dakinta bai kallaba yayi wucewarshi daki a haka sukaita rayuwa harna 2 weeks basu taba haduwaba wata rana yana zaune yana tunanin wannan wace irin miskilar mata abbanshi ya aura mai baima saniba ko tana cin abinci tunda amanarta aka barmai kawai saiya tuna ai yasa computer a gidan wadda zata daukarmai komi na gidan nan danan yajanyo system dinshi ita kuwa fatyma batayi tunanin yana gidanba tayi tunanin yafita tafuto zata dauki abu a falo daga ita sai vest da wani dan gajeran wando. Yana kunna system din sai yafara duba bedroom dinta yaga batana sai ya kunna na falo ai yana kunnawa abinda yagani yasashi saurin goge ido yaga shin da gskene koko mafarki yake da gudu ya duro kan gado yayo hanyan falo yana isowa yaga daidai ta shiga daki zata kulle kenan kafin ya isa ta kulle yana zuwa ya fara bubbuga kofan yana cewa fatyma bude ga Abdallah dinki sama sama fatyma taji muryanda tayi tunanin tayi bankwana da jinda ai da gudu tayo hanyan kofa tana budewa taga kao shi dinne ai kawai saita daka wani tsalle ta rungumeshi shima kawai ya dagata yahao juyi da ita.... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle Abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 81-85 Damuwanta daya shine Abdallah bai kara dawowa ba tun daga lokcin kuma da suna waya daga baya kota kira baya shiga a haka dai ta koma gombe tana zuwa gda taga gidan ya yamutse mata da alamadai wani hidiman ake nan dai ta wuce daki tayi wanka tai sallah sannan ta kwanta ta dan huta cikin bacci sama sama taji muryan abba a falo tayi sauri tafito ta gaidashi yace mata ya kadunan tace lafiya lao sannan ta koma daki ba'a jimaba sadad yazo yace mata abba nakira tace to ta tashi tafito ta wuce part dinshi tana zuwa tyi sallama tashiga tasamu gu tazaona yace mata fatima tace na'am yace dama magana zanmiki kada kimata wata fassara saboda mu iyayenki bazamu cutar dakeba abinda nikeso dake shine dama nasanki da ladabi bakiyimin musu tao wannan karanma ina fatan bazakimin ba fatyma tace insha allah abba zaban baka kunya ba ashirye nike da inma ladabi yace yaowa Allah miki albarka tace amin yace fatyma abinda zan fada miki shine jibi ne daurin aurenki da dandan abokina alh Abdallah nan fatyma tasoma ganin juwa amma ta daure tace shikenan abba Allah ya kaimu yabani ikon yimiku biyayya a kowane hali yace amin fatima Allah yayimiki albarka tashi kije kifara shiri. Tana fita bata zarce ko inaba sai falo tana shiga ta fada kan mommy tana kuka kamar ranta zai fita nan aka hao bata hakuri ita kao umma cewa tayi a kyaleta kukan sakanta ne nan su Anty bilki sukaita bata hakuri harta hakura ta tashi ta shiga daki tana zuwa kamar ance ta kira wayar Abdallah tana kao kira kamar da wasa taji tafara ringing bugu biyu ya daoka yana dauka ko sallama batai maiba ta fashemai da kuka nan ya rude yana tambayarta lafiya tana kuka tana fadamai jibine daurin aurenta shima yake fadamata haka nan kukan ya karu daganan sukayi bankwana yace shi bayada lafiya yau aka sallamoshi asibiti nan dai yaita lallashinta harta hakura ta amshi kaddarar ubangiji.... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle Abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 96-100 Anyi suna lafiya inda yaro yaci sunan abba ana cemai adill. Bayan wata bakwai cikin fatyma ya isa haihuwa anyi anyi takoma gida wanka amma kirikiri Abdallah yaki hakan yasa aka barta amma gata kao tana shanshi kamar zai hadiyeta. Wata rana suna kwance da daddare fatyma tace cikinta na ciao nan ya dauketa suka tai asibiti likita yace haihuwace nan da nan aka shiga da ita labour room Abdallah yayi waya gida yafada
Chapter 3 · 0% Book details