← Book details Uncle Abdallah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 5

Sashe 2

Uncle Abdallah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

staffroom ta iske abdallah zaune shikuma Ahmad kusa dashi gogan ko dago kai baiyiba yacigaba da aiki a laftop dindake gabanshi tanazuwa tacema Ahmad sir gani yace kece fatyma Ahmad alpha race yes sir yace ok u can go tao sannan ta tafi, Tana shiga class khadija tace kodai uncle Ahmad yana ciki ne fatyma kawai tayi murmushi batace komi ba tun daga ranar ita khadija take tunanin Ahmad son fatyma yake, Ana haka yaya abbakar akayi baikonshi da wata yarinya mai mutunci mai suna bilkisu inda akasa 2 mnths hmmm zokuga murna gun fatyma kasancewar shine biki na farko da za'ayi a gidan su fatyma baki har kunne itada iyayenta ranar da daddare take fadama abdallah ansa ranar bikin yayanta 2 months shima yayi murna sosai har yana cewa isha allahu a ranar zai nunamata kanshi tace to fatyma murna biyu ta hade mata ga murnar biki gashi zataga wanda take chat dashi har tayi mugun sabo dashi wanda sumtyms har takenjin sonshi sosai duk da baice yana sonta ba ga son uncle abdallah dukda taji yanxu babu son sosai saboda yanzu tafi son abdallah dinta wanta suke chat, Akwana atashi babu wuya gurin Allah har gashi saura 1 week bikin yaya abbakar duk hidiman biki yasa bata zama online sosai kuma wayanta a kashe yake sbd Bilkisu matar yaya abbakar din tajata a jiki sosai shiyasa tadinga zarya tsakanin gidansu da gidansu bilkisu hakan yasa abdallah yake tamata complain akan batada lokacinshi sosai tace yayana kayi hakuri wallahi hidiman bikine yaboyeni amma kayi hakury yace to kanwata tace ranar Thursday za'ayi kamu zakazo ko yace kanwata kiyi hakuri wlh ranar bana gari zanje abuja wani meeting amma Friday zan dawo tace to saikazo launching yace tao.... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 66*70 Tana faduwa abdallah yayo wajen da gudu yana zuwa ya dagata ya daurata kan jikinshi yana jijjigawa yana"don Allah fatyma kada kimutu ki barni kika mutu nima mutuwa zanyi fatyma dn Allah kitashi"duk ya rude baimasan yana maganganunba dayaga dai bazata tashinba kawai ya dauketa kamar wata baby yayi motanshi da ita yasata a baya uncle Ahmed yazo yaja motan saboda abdallah yadda ya rude dinnan bazai iyaba direct asibiti suka wuce da ita nan likitoci suka amsheta dakyar ta farfado suka samata drif suka mata alluran bacci har lokacin abdallah baidawo daidai ba saida doctor yacema abdallah yabiyoshi office yamai bayani sannan yabiahi doctor yace mensuration pain ne takeyi dama duk wata wasu matan sunayi yace to doctor miye magani dr yace kawai dai shawarana shine kumata aure saboda ciwonta yayi tsanani da yawa nan abdallah yashiga hada jibi sannan yatashi yafita, Direct gidansu fatyma ya nufa yana zuwa yakao iske yaya abbakar zai fita ya tsaidashi yafada mishi abinda ake ciki shikuma yaje yafadama umma suka rankayo sai asibiti, Kwananta 5 tasamu lafia aka sallameta taci gaba da harkokin ta akan ranar Monday sunada exam zata shiga ckull ranar dama sauran wa'inda akayi batanan abdallah da kanshi yake mata students kawa sai gulma suke dama abdallah yanada budurwa yan black stomach har sun farajin haushin fatyma ranar dakao ta koma ckull tasha kallo, Akwana atashi ba wuya har sun gama exam yanzu suna gida ne fatyam tana zaune falo tana kallon wani drama a Bollywood maisuna geet sadat yazo yace mata abba nakira tace to tana tashi zata tafi taji gabanta na faduwa sosai kamar yafito nan dai a daddafe ta isa dakin tayi sallama ta shiga ta iskeshi zaune yana karnata jarida tace abba gani ya aje jaridan ya dago ya kalleta yace fatyma....... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 51*55 Yana juyowa wazata gani??? Uncle abdallah dai na ckull dinsu shitagani nan tahao waige waige ko zataga wata mai mota 406 sky blue din amma bata ganiba, bata kaiga waigowaba taji yace kanwata nan tai saurin juyowa tana in ina tace na....na'am yayana sannu da zuwa yace yaowa nan ta hango wasu kujeru a gefe tace ga wajen zama can muje ko, yace eh suka nufi wajen daga gefen wasu flawers babu kowa wajen suka gaisa yacemata ya taron biki tace lapia lao saidai har yanzu fatyma cikin mamaki take dakuma tambayoyi da yawa abakinta tacemai ya hanya yace lpia lao daganan tayi shiru alamar rashin sabo, yace mata yanajiki shiru babu surutun yau ne tace hmmm yace kinyi mamkin ganina ko tace sosai ma ni ai badakai nike chat da wayaba yayi dariya yace to dawaye tace da yayana abdallah yace toni yasunana tace uncle abdallah nan yakara dariya yace to nine kawai ban nunamiki nibane dama sai kalar yau nakeson kigane ni, Yace amma ke ranar da kika turomin pic dinki tao tundaga ranar kullum saina duba lpianki sannan duk wani movement dinki nasani fatyma tace Aa nifa baka sanniba sai yao yayi dariya yace to bari in fara fada miki kisan nasan komi naki tace to, Yace rana ta farko ranar da nasa Ahmad yakiraki staffroom kawai don in ganki inji dadi, Rana na biyu ranar da kikama mai biology dinku laifi ni na kirashi nace yayi hakuri shine yana zuwa yace kitafi class nan fatyma ta tuna ranar littafinshi ta yaga ya fiddata waje ranar tasan saita duku wajen mai biology amma abin mamaki yana zuwa yace ta tafi class, Rana ta uku zuwan da kikeyi playground kina kallona, Na hudu zaman da kike in anyi break abdallah yace akwaifa abubuwa da yawa innafara rado mikisu sai mukwana nan fatyma kanta ya daure dama da uncle abdallah take chat kuma har yasan duk wani motsi nata lallai kao tama rasa dadi zataji ko akasin haka saboda itadai Allah yaga zuciyanta tanason uncle abdallah sosai amma tunda tafara chat da yaya abdallah taji tafi sonshi akan uncle abdallah wata zuciyar tace to miye abin damuwa ai duk shine nan tayi ajiyar zuciya wani sanyi ya ziyarceta a zuciya, Nan abdallah yake fada mata sonta yake kuma da aure ta taimaka ta yadda fatyma tayi ajiyar zuciya a zuciyanta tace yanafa da matsala ta yawan sha'awa yanzu inkika aureshi bakida sauran hutu nan wata zuciyar ta kwabeta da wannan tunanin afili tayi murmushi tao Allah ya zama abinda yafi zama alkhayri.... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 56*60 Abdallah yace ameen fatyma tace mushiga ciki ko yace to nan suka mike suka nufi hanyan hall din suna shiga kallo yadawo kansu kamar wasu amare sunyi bala'in kyau kowa ya kuramusu ido sbd sun dace da juna abdallah ya matso kusada ita yarada mata a kunne kinga mutane suna kallonmu saboda suma sunsan mun dace da juna fatyma tayi murmushi kawai suka nufi wajen ango da amarya fatyma tacema ango Cwt bro ga yaya abdallah na chat dayaje dama duk yan gidansu ansan labarin yaya na chat nan suka gaisa ashe sunma san juna da abbakar da abdallah sunyi class daya a secondary, Suka gaisa da amarya sannan suka nufi wajen su twins nan sukaita fira da abdallah kamar dama sunsan juna dashi nan yake cemusu don Allah suyimai gyaran hanya wajen fatyma saboda shima yanason ayi nashi bikin nan kusa sukace to Kada yadamu nan akaita chasu har aka tshi alhmdllh launching yayi kyao anyi an gama lapia su fatyma a motan abdallah suka koma gida nan sukayi sallama akan sai gobe zai dawo sukace to sukamai godia suka Shiga gida.... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 61*65 Suna shiga gida suka wuce dakin fatyma nan sukayi wanka sukayi sallah sannan sukaje suka shaidama umma sundawo, Wace gari ranar aka daura auren yaya abbakar da amaryarsa Bilkisu wanda dunbin jama'a suka halarta aciki kuwa harda abdallah, Karfe 1 za'a wuce da amarya kasancewar Kaduna za'a kaita saboda can yaya abbakar yake aiki nan aka fara shirin tafiya acikin masu shirin harda fatyma Wanda su motan abdallah zasubi kasancewar shim a yace zashi kadunan, Alhmdllh ankai amarya lpia tsantsareren gidansu wanda ya tsaru iya tsaruwa abinka ga architecture ya tsara gidanshi yadda ya kamata nan su fatyma suna isa kowa cikin yanmatan ya canza wanka saboda duk sunason sushiga gari abdallah yazo ya dauki su fatyma sun shiga gari sun yawo sosai daganan yabiya yasiyo musu abubuwan kwadai ya maidasu gida akan washe gari su shirya da wuri zaizo su tafi nan su twins suka bude mota suka fita fatyma ma harta bude yace jimana yan matana nan yabata kunya tayi murmushi ta koma ta zauna nan sukayi firansu na masoya sannan sukayi sallama tashiga ciki, Washe gari tun safe suka shirya yazo yakarama yaya abbakar murna sannan sukayi sallama dasu fatyma suka tafi,sun isa gida lapia taro yatashi lapiya sun baro ango da amaryarshi saidai aimusu fatan samun zuri'ah nagari, After 4 months soyayya tsakanin fatyma da abdallah tayi nisa sosai har baka iya musaltata saboda wani lokacin dakanta take mamakin son da abdallah yake mata, Su fatyama sun gana waec sun fara neco wata rana suna cikin rubuta jarabawan economic dama fatyam batada lapia kawai tajene saboda batason tasamu matsala tana ciwon mara duk wata in zatayi period saitayi ciwonnan kamar ta mutu tao yanzuma tanajinshi sama sama hakanan ta shirya ta tafi makaranta nan aka fara jarabawa dama abdallah yana cikin hall din yana kallonta sai yamusta fuska take tao baison yamata magana kasancewar babu Wanda yasan meke tsakaninsu, nan dai tayi objectives a daddafe ai tana fara essay ciwo yace ganinan cikinta yanayin wani juyi ai batasan sanda ta kwallara karaba ta fadi sumammiya...... Feedy luv馃槏馃槝 9/27/16, 7:56 PM - Queen Safiyyert馃憫: 馃帓馃帓馃帓uncle abdallah馃帓馃帓馃帓 Feedy luv馃槏馃槝 46*50 Ranar Friday ranar launching kenan tun safe fatyma da twins suketa doki yau launching zasu chashe itakuwa fatyma murnanta zataga yayanta da suke chat, Karfe 6 suka fara shiri masha Allah sunyi kyao kamar a daukesu a gudu babu kamar fatyma ma tasa wani blue din material da pink din head da post dik pink tayi kyao harta gaji da kyao dama ga kwalliya ta tsantsarama kanta, Takira yaya abbakar ta shaidamai sunshirya yace tao gashinan zai turo a daukesu tace to tana kace wayan kiran abdallah yashigo tadauka suka gaisa tacemai sunshirya yanzu zasu tafi launching din don Allah yazo da wuri yace to
Chapter 2 · 0% Book details