← Book details Tales Of Wazeeris Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 65

Sashe 65

Tales Of Wazeeris Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

duk dama shima din kansa har yanzu a mugun kulle yake yanata tunanin ta inda akayi har ushna tazo lagos nigeria har tasan wann kamfanin..

mamaki yakeji aransa kamar zai kashesa gashi ya yaga matarsa rihanna tajata cikin office tana rarrashinta duk sai ya rasa ta ina zaije yaji sanyi...

shamsan yana tsaye shikansa yarasa meyasa ma ya tsayar dashi anan din cos deep within his heart yasani inbadan wai ushna yagani ana ciwa mutunci ba da bazai taɓa iya tsayawa anan ana surutu meyawa haka agabansa ba.

sectariyarsa tagama sawa akan a fitar da mr jafar kenan ta juya sai taga shamsan ya koma cikin elavator din quietly da alaman zai haura sama can can karshe inda bababan conference room dinsu yake.

Da barin jiki mr yusuf ya tashi akasa da hawaye sharbe sharbe yafara cewa sir sirr please ..sirrr..give me a chance sirr pls sirrr

baiko kallesa ba ya kalle sectarynsan adake yace "Suspend this moron till further notice... nd schedule my next meeting now.

da sauri tace yess sir.

tana juyowa taga mr yusuf ya fadi kasa a rikice gwaraf kamr buhun masara yanata karkarwa yabi ya dora hannunsa a kirji yana nishi me karfi kamar mei heart attack jin wai anyi suspending dinsa till further notice..

akabar farees yana tsaye a kangare yanata jin tsananin mamakin yadda shamsan ya rufe idonsa ya kore top experts within minutes kuma duk wai akan laifin da akama ushna
......
ALHAMDULLAHI
ANAN NAKAWO KARSHEN BOOK 1 ABUNDA MUKA FADA DAIDAI ALLAH YA BAMU LADA WANDA BAMU FADA BA ALLAH YA MANA AFUWAM.

*KARKU MANTA WANNAN GABAR KAMAR SHARAR* *FAGE NE,TALES OF THE WAXERIS LABARI NE ME* *CIKE DA ABABEN NISHADI SOYAYYA ME KAMA ZUCIYA DA KUMA KAYAN AL'AJABI ME CIKE DA DARUSA NA RAYUWA*..

*TALES OF WAZEERIS BOOK 2🦋🦋🦋*

ZAI FITO NE *BAYAN SALLAH DA SATI DAYA.*

DAGA ZARAR NA FARA BAZAMU JIRA WANI BA

KUDIN KARATUNSA

*WHATSAP: 700: AMMA ZAKI IYA BIYAN 500 daga daren yau har zuwa ranar wednesday wato SALLAH day KACAL*

_THIS IS MY BIRTHDAY GIFT TO FANS❤️❤️❤️_

*VIP TELEGRAM; 2K*

*VIA 09132352275*
MOHD SURAYYA SULE
OPAY
TURO SHAIDAR BIYA
TA 08060712446

MASU MANHAJAR AREWA PEN ZAKU SAMESA A KUDI ME RAHUSA ACT DIN
*@ SURAYYAHMS*

show your love to writer...

saimun hadu bayan sallah

thanks for all ur unwavering
love nd support

SURAYYAHMS
20226
Chapter 65 · 0% Book details