Sashe 49
Tales Of Wazeeris Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bayan ta fito daga bayin zaune tayi gaban vanity mirror ta kunna hair dryer data ganshi anan tafara drying long wet hair dinta ahankali.
pink lips dinta sun dan kara jaaa saboda sanyi idonta kuma har yanzu bai gama sakewa ba...
karar hair dryer ne ya cike dakin tanata Allah Allah ta gama dan ta sha wani pain reliver ta samu tadan kwanta..
adede wann lokacin ne kuma kofar dakin tan ya dan budu ahankali batare da taji karar shigowar kowa ba...
Areesha ce ta bayyana cikin sanda da spare key din a hannunta..
tana daga idanunta sama kuwa caraf sai ta hango Ushna wani irin tsayawa cak tay takasa yin gaba ta kuma kasa yin baya jin numfshinta ya dauke cak na seconds biyu
ahnkli kwayar idanunta suka fara bibiyar fresh hadadden jikin Ushna ryt from her long wet natural hair to her bare fresh smooth glowing glass skin to her soft rounded boobs nd hips ga wani mayen atrctive long legs datake dashi
wani irin muguwar ruwan kishi atake ya tsaya mata a kirji..
Ushna looked too beautiful, taga alama tamafi yin azaban kyau data kara girma, the dangerous kind of effortless feminine beauty wanda baya bukatar kwalliya kwata kwata...
Areesha ta hadiye yawu ahankali tana cigaba da kallonta har wani romanticising perfect body dinta takeyi aranta with intense envy nd jealousy.
“how can someone's skin look this clear..."
tafada aranta ayayinda ruwan idanunta suka kara sauka akan long fresh healthy legs da chest din ushna dake motsawa softly along with her breathing.
then her hips again...
atake wani irin disgust mixed with jealousy ya murde ma arisha zuciya.
deep inside her heart she wish everything was hers, that soft body....the natural beauty..that delicate look. musmn ma inta tuna daxu yadda ko acikin kuka da datti ko kadan kyaun ushna bai gushe ba
wannan tunanin kadai ya kara bata mata rai ta kasa yin wani motsi har saida ta gama kakalo wakanta nitsuwa
A hankali tayi calming yanayin fuskarta snn tayi karamin gyaran murya emm emmm.
Ushna data razana ta dago kai da mugun sauri saida dryer din dake hannunta ya fadi kasa gabanta yanadan bugawa ta mike tsaye
lokci guda suka hada ido da Areesha dake tsaye daga bakin kofar tadora ma saman fuskarta wani irin fake melancholic exprssion kamar irin itace tafi kowa jin ciwo abunda ya faru.
very softly tace
“little sis.....
da sauri ushna ta dauke kanta batare da amsata ba kawai ta sunkuya ta dauki hair dryer dinta daya fadi a kasa...Areesha tay shiru ta xuba mata ido tanata kallonta kwayar idonta cike da wani irin taushin karya mai boye da wani kalar mugun quduri a karkashinsa.
Slowly ta takaraso har tsakiyar dakin batare da tadauke idonta akan ushna ba, yanayinta kamar zata fashe da kuka tace ushna can we talk please?
Ushna ta mugun hade ranta batace komi ba tamike tsaye tana fmr kokarin juya mata baya dan tamaida hnkalinta wajen busar da dogon gashinta.
kafin ta hankara sai taji Arishan harta karaso kusa da sauri tarike hannunta bibbiyu cikin wani irin yanayin damuwa muryarta na rawa rawa kamarna wacce take kokarin danne kuka
da sanyin jiki tace Ushna please don’t do this to me...ki min magana mana koda zanji sanyi araina.
nan hawaye masu sanyi suka fara sauka a idonun ushna murya kasa kasa bada sakin fuska ba tace ni me zance..??
cikin lumshe ido da budewa arisha tace ni fa yar uwarki ne ushna, when you looked at me like i was one of those people hurting nd abandoning you ...wallahi it hurt me so much. dan Allah kiyi hakuri..Yes, i made sm mistakes okay? i shuld have answered your calls amma karkisa hakan yazama wani matsala atsakaninu dan wallahi bansan zaki dawo nigeria yau ba i was just travelling almost the whole day
..nayita tunanin kina dubai ne dinne har yanzu..
dede nan kwayar Idanun ushna ya kara kadawa da ruwan hawaye ahnkli tace "okay..ainaji..
da wani irin yanayin damuwa Arisha ta matso hannunta with soft guilty voice tace
"haba ushna karkice haka mana bawai nace miki banga missed calls dinki bane, i saw it amma very late by then kuma komai ya rikice min i tried calling back kawaide inaga bai shiga bane
Ushna na tsaye itade batace komi tanata kallonta ita bata cire hannunta daga cikin nata ba bata kuma ce mata komiba
Arisha data lura da kmr maganganuntan basu wani saisaita zuciyar ushna sosai ba sai takara matsowa kurkusa da ita da wani kalan muryan lallashi Numfashinta har yana tsinkewa kamr tana kokarin danne kuka.
..“You have no idea how much i love you...i can swear on anything holy cewa i would nver intentionally hurt you. Never....Tana fadin hakan ta saka hannu ta tallafo fuskar ushna suka hade ido lkcin sosai idanunta sukai jajur cikin sanyi jiki tace...i hate seeing you cry like this little liss you have no idea how much i love you..
ushna dake kan jin muryar Arishan na shigewa xuciyarta da kunnuwanta saidai gaba daya ynxu kanta a rikice yake, zuciyarta yagaji da bambamce kalaman gaskiya da karya.
Arisha tafi minti goma daga tsaye tana famar saukewa ushna hwaye dakin yabi ya dauka da wani irin shiruuu sbd ushna batace uffan ba
sai can daga baya cikin muryar rauni da gajiya kafin tace...i just want to be alone for now..
for some seconds Arisha ta dago kai tana kallonta cikin sanyi can tace toh shikenan but atleast tell me something abt ur trip
..kinma ci abinci kuwa?
Kai ushna ta girgiza mata ahankali tace ...
"No.
Da sauri Arishan tace toh bari naje na kawo miki wani abu mana kici saiki gaya min abunda kike ciki ko...
da wani irin tsantsar fake vulnerability ta jawo hannun ushna ta zaunar da ita akan gado tana cewa u have to tell me everything, if there’s one person in this family i can never bring myself to hurt
...it’s you. kema kinsani
Tana gama rufe baki ushna tace but i am not hungry.. kuma bacci nakeji ni gaji.
fuskar Arisha atake ya dan sauya da haushi sai kuma ta sauke ajiyar zuciya tanajin ranta na baci ta ciki amma babu yadda ta iya,cikin danne komi aranta da wani irin fake affection tafara shafa gashin ushna tana cewa"toh shiknan its okay, u can rest
...duk abunda kikeso ai shi za'ayi..kawaide ina so kisani ne you are my little sister, i can never intentionally hurt you...never.
Ushna bata dago kai ta kalleta ba tadan gyada mata kai
lura datayi cewa ba wani sa'a zataci akan ushna ba yasaka ta juya ahankli da niyyar fita daga dakin tana abu sum sum gwanin ban tausayi kamar irin zuciyarta ya karye innan .
Har ta isa bakin kofa ushna batace uffan ba face saida arishan ta sake juyowa cikin raunanniyar murya tace..Goodnight little sis...please try to sleep okay?..
Still ushna batace mata uffan ba kawai tagyada mata kai ta tsaya tanata kallon kofar har sai dataji an rufeshi kirif snn wani
Doguwar ajiyar zuciya ya kwace mata
A hankali ta karasa bakin kofar zata kulle shi da security code taciki ta yadda spare key bazai sake budeshi ta waje ba.
tafara dannawa kenan taji ana Kwankwasawa tawaje after few scnds ta bude kofar ahankli
Wata maid tagani a tsaye rike da golden food tray mai kyau ga wani uban kamshi da ke tashi daga ciki
Cikin girmamawa maid din ta gaisheta snn ta sanar da ita cewa kakarta ummu hareera ce tace a kawo mata abinci...
Ushna ta dan tsaya tana kallon tray din na wasu lkci kafin daga bisani ta karba ahankli.
Kamshin abincin kadai shi yakara tunasar da ita irin yunwar datakeji dan tun safe rabonta da abinci banda few snacks dataci ajirgi.
tana sallamar maid in ta kama kofar ta rufe
Direct kan darduma dinta ta karasa ta aje tray din akai sannan ta daga murfin silver din ahankli danta menene aciki.
Wani irin hadadden kamshi mai mugun dadine ya bugi ramin hancinta, Spaghetti jollof ne me yaji da kayan lambu ga wata mayyar crispy yam balls datayi golden colour tay kyau sai manyan samosas da aka soyasu dai dai yadda takeso, gefe kuma akwai chilled grape drink cikin glass bottle mai sanyi.
tunda Idonta ya sauka akan abincin zuciyarta yake bata kamar wn ba abincin ummu hareera bane
from the look, the aroma nd everything look like her mother’s recipe saidai tasan mamanta ta jima da denayin girki agidan kusan komi servants ne suke musu akowani lokaci ba lallaine taje tamata girki bayan duk abun tashin hankli da yafaru tsakaninsu dazu ba
saidai tun daga yadda aka yanka vegetables har qamshin din dake tashi cikin abincin
Ushna tariga tasan wnn hannun mamanta
duk dama bataso taci ba amma yunwa takeji kamr zai kasheta dan haka sai takawar da tunanin komi aranta
A hankali ta dau plate ta debi abincin ta fara ci acikin nutsuwa duk dama sosai take turawa acikinta kamar wacce tay kwana uku masu kyau bata saka komi acikinta ba
Lokaci zuwa lokaci take kurban grape drink din dayake kara tabbatar mata cewa wnn abincin ba na kakarta ba ne
Saida taci ta koshi sai can snn ta lumshe ido jin komi daya farun na dawo mata kanta...
Ata dayan bangaren kuwa maid din ce a tsaye agaban gimbiya Amani noorain cikin yanayin girmamawa
tanakan mata bayani.
murya kasa kasa tace ta karba abincin ranki ya dade kuma tana ci yanzu..
Wani irin sight relief ne ya kubcewa gimbiya Amani har saida ta dan sauke ajiyar zuciya me nauyi snn tafarajin duk wani tension din dake kirjinta na sauka
kin tabbata?..ta tambaye maid din da muryar kasa kasa
da sauri maid ta gyada kai tace “Eh ranki ya dade.
A hankali gimbiya Amani noorain ta juya kanta gefe tana kkrin boye hawayenta daya ciko mata a ido cikin ranta tana cewa Allah nagode maka Atleast dai ushna bazata kwanta da yunwa ba.
Hakan sosai ya dan sanyaya mata zuciya cikin nitsuwa tabar kitchen din ta koma cikin chamberta tana shigewa dakinta kuwa tafada wajen wanka dan rabonta datayi girki agidan zaikai shekara 15 inma be fi ba.