Sashe 6
Tales Of Wazeeris Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
lokaci ne da zata tsaya ta dauki tsauraran matakai na gaba dan takare zuriarta da jininta, snn ta jefa wann laananen zuria ta zamkora da sukayi sanadiyar da ruhi ya jawo karshen rayuwar babban danta khaleefa a wann dare.
cikin shanye alhinin mutuwa da zafin dake ci a ranta tace"..Atiqa ya isa haka kidena kukan nan...kitashi kawai kije ki kiramin jakade me rubutu. ki sanar da imran, da zafar, akan zancen mutuwar. snn a aika sako can lagos wa yar uwarsu ummu salma acemata umarni na ne marmaza ta tattara ta dawo gida kafin safiyar gobe dan ina bukatr ganin duka yarana taredani agidan nan kafin safiya.
jiki a sanyaye Nana A ta miqe tana share hawayenta batare da amsa ba cikin ladabi ta fice, bata jima ba sai ga tanan ta dawo da jakade me kula musu da duk wata aika da rubutun sirri., a babban falon sashen suka tarar da uwarjini tafito da complete baqin kaya ajikinta tana tsaye tana lissafe lissafe.
yana isowa ta bashi umarni agaggauce akan da ya rubuta sakonnin gayyatar meeting din gaggawa ma duk wani babban masarauta dake nan karkashin ikonsu gobe da safe take bukatar ganinsu a fadar mulki saidai wann karon bata cire zamkora aciki ba.
sosai kansa ya daure dan shikansa bazai iya tuna shekarar da aka yanke duk wata alaqa tsakanin tharim vale da masarautar zamkora ba.
amma dake suna matukar shakka da tsoron uwar jini bai iyayin tambaya ba har saida ta fice, nan da nan ya hau rubuta sakoninsa wa dukan masarautunsu guda bakwai da kuma hakimai da gomnonin dake karkashinsu.
bangaren nana A kuwa kai tsaye suka nufi sashen Shugaba khaleefa tare da uwar jini dan uwar jinin taje taga gawar danta
suna shiga ta samu jikanta abdallah datake bala'in ji dashi sabida tsabar uban kyansa da kwarjininsa, mutum ne nitsattse sosai tunda khaleefa ya haifesa take matukar kaunarsa sabida bakaramin kama da asalin mijinta marigayi shugaba wazeeri tharim vale yakeyi ba. dadin karawa abdallah shine jikanta na farko daya haifi ɗa namiji a shekarar farko da yin aurensa da matarsa hajarat-sakeena wacce itama jinin zuriarsu ce.
kallo daya tamasa lkcin yana tsaye tare da dansa shamsan agefensa yana kan shirin yadda za ama mahaifinsa wanka a shiryashi domin gbtr da kwanan keso dan washe gari da sassafe suka yanke hukuncin za'a masa sallah sann a binneshi.
tunda ta shigo ta je gaban gawar ta bude fuskarshi ahnkli tafi minti goma atsaye tana kalla kafin nan ta rufeshi daga nan sai bata kara cewa komi ba araunace tanemi waje zauna akan royal kujeran iko nana A ne kawai take xaune kusa da ita..
daga gefe kuma nana hafsa ne, da surkuwan ta, matar abdallah hajarat-sakeena jinin sarauta ce daga yankin maruwa, ta dan rungume yar autarta mace rihanna wazeeri babbn danta shamsan kuma yana tare da babansa suna shirya gawan atsanake.
anakan shirya gawa harsai can wajajen 10pm na dare snan shugaba imran wazeeri shine 3rd born kuma namiji aciki uwarjini ya samu shigowa daga garin Abuja...
shikadansa ya taho agaggauce sabida saqon mutuwar dan uwansa khaleeefa ya girgixa sa baitsaya ma yaxo da matarsa da yarsa ba.
isowarsa tharim vale bada jimawa ba saiga nan autansu zafar wazeeri ya taho daga garin zamfara shima agaggauce shida matarsa bilqessu da take dauke da katon ciki dan shi bai jima sa yin aure ba.
anan sashen shugaba khaleefar duka aka taru anakan aiwatar da wasu al'adu da adduoi
..
har alokcin uwarjini batace uffan ma kowa ba, dan ko angaisheta saidai ta daga kai a nitse sbd tsananin baqin ciki yariga ya saka bata iya furta ko kala itadai tana xaune ne kmr mutum mutumi akan kujerar iko acikin tunanin zuci mezurfi da kaifi.
Wann daren kusan shine mafi muni acikin zukatansu tsawon lkci suna tare a waje guda da gawar khaleefa da aka kammala gyarawa aka masa komi,wani irin shirune mei nauyi ya mamaye daren.
kowa yana zaune da iyalinsa agefe sai kusan da asubah kfin anty ummu salma, 2nd born na uwarjini ta iso cikin gidan arikice cikin kuka da dumbun alhini tareda da jikarta leelah wadda tay kusan sa'a da shamsan a shekaru
ummu salma itace immidiete sister na shugaba khaleefa wacce ko kadan ba taso datazo duniya amatsayin ƴa mace ba, dan tsabar son mulki yasaka tayi auri da wuri wuri da tunanin zata haifi ɗa namiji da shima zai gaji kujerar iko acikin tharim vale wata rana, sai kuma cikin ikon Allah duk dama tariga shugaba khaleefa yin aure amma Allah bai bata namiji ba sai ya bata ƴa mace me suna suhaila wazeeri, tanaji tana gani shugaba khaleefa kuma ya haifi dansa abdallah.
nan ma bata rusuna ba da kankantr shekaru tay maza tama suhaila aure da tunanin zata haifa musu namiji su samu magaji, but still itama suhailar bata jima a duniya ba awajen haihuwa ta rasu tabarwa ummu salman yarta mace mesuna falilah amma LEELA ake ce mata..
tarin baqin ciki yay yawa aranta musmn da abdallah ya haifi da namiji me suna shamsan, sai ta soma ganin kamar duk wani abu datake muradi aranta shine kawai Allah ya tattara ya bawa dan uwanta khaleefa ita kuma ya hanata.
tafi shekaru araba'in tana zama a lagos tana lira da business na familynsu amma wann dumbin baqin cikin data jefa kanta aciki yasaka da wuya kaga ta kira gida ko taxo zumunta tharim vale. tana rayuwrta ne a garin lagos da ita da mijinta shima jininsu ne ana cemai alhaj fuad wazeeri da yar jikarta leela data dauki sangarta da son duniya ta daura akanta
tunda ummu salma ta iso kukan baqin ciki kawai takeyi tana kururuwa tana harbe harben iska dan ita macece me tsananin rashin imani, baqin hali da gajen haquri, ya mata zafi sosai daya zamto she dint get the chance to see her brother for the last time duk dama ta jima tana kullatarsa aranta akan duk abunda ke faruwa da ita na rashin samun magaji, tsabar raqin ta kusan babu wanda ya runtsa ido har aka kira sallahn fajr, sann akazo aka fara shiri. kafin kace wani abu dukannin masarautu da sakon uwarjini maqboola hanim yaje musu jiya cikin dare har sun shirya hallarowa da duka hakimai da gwamnoninsu face yankin zamkora.
wanda tunda aka kai musu sakon uwarjini xallan mamaki da girman kai da tsananin kiyayya da tsana shi ya hana sarki murad zamkora bude takardan bare harma yasan me ake ciki bare harma ya bari a aika sakon asanar da masarautar dala.
masarautar Zamkora wani yanki ne babba akarkashin ikon garin dala (kano emirates) wanda uwarjini ke iko da yankin sun gabaki daya...
dolene saqo yabiyo ta hannun sarki murad kafin nan ya isa sama zuwa masarautar kano
sarki murad yasan idan har yabari sakon uwarjini ya isa dala sarkin kano zai iya turasashi suje tharim vale shikuma baiga dalili ba dan haka ya hana sakon isa ga dala
daga dayan bangaren kuwa gabaki daya yankin Maruwa, baushe, nabutu, daura,Talashir, maru,
biram, duk sun amshi sakon manyan hakimai da gwamanoni da ministocinsu iyakan wanda aka gayyata sunxo cikin tharim vale da sassafe.
atakaice dai zamkora ne kawai da dala basu ko karanta saqon ba bare su aiko wani maijin musu ba'asi....
ganin haka yasaka uwarjini bata damu ba dan saida har mutanen da ta gayyatan duka suka iso tharim vale snn tasaka danta na biyu imran waxeeri ya sanar dasu labarin mutuwar shugaba khaleefa sabida abune na sirri basu kaunar bayyana ciwo hakama basu tsananta labarta zancen mutuwa.
wajajen karfe bakwai da rabi na safiya aka taru duka with all the nobles and pure blood na wazeeri snn aka ma shugaba khaleefa sallar jana'iza aka kaisa killataccen wajen da ake binnesu acikin garin maruwa.
garin maruwa kmr maxaunar kakaninsu ne, acikin zazzau din shima garin yake, dan baida nisa da tharim vale, duk wata mace da aka aurota daga waje aka kawota cikin ahalin wazeeri toh daga garin maruwa kawai tafito sbd sune kadai ahali da suke da tsaftaccen jinin zuriar wazeeris ajinin su.
maruwa is like their ancestral town, suna da babban sarki,gari ne da babu gurbattacen jinin bayin wani zuria ko kadan sai zallan family blood line na wazeeris snn anan ne ake binne gawakin ahalin wazeeris gabaki daya tun kakan kakani.
bayan an binne shugaba khaleefa haka duka aka taru a fadar mulki dake can sashen uwarjini anata karban gaisuwa...
babu kowa dayazo daga masarautar dala hkma babu kowa daga zamkora amma sam uwarjini bata damu ba saima dadi dataji aranta da suka fada acikin tarkon data ɗana musu...
dan ta riga tasan ahalin zamkora suna tsananin gaba da ita ba zuwa amsa kirarta zasuyi ba, dala kuma sun fada tarkon da zai saka ta samu sauki wajen sauke sarkinsu sann tadaura jikanta abdallah.
duk wannann wasu lissafi ne data bugasu a kwakwalrta tun tuni
********
kwanaki uku bayan jana’izar shugaba Khaleefa lkcn hawaye sunriga sun fara bushe wa a idanuwa iya abin da ya rage shine wani shiri mai kaifi a zuciyar uwarjini Maqboola Hanim.
haryau bata sake tay kuka ba, bata sake yin wani magana a fili ba. amma sosai tagama lura da yadda sauran masarautu suma suka dau zafi tarefa kullatar masarautar xamkora da dala aransu musmn da basu xo amsa kirar tharim vale ba dan aganinsu ai mutuwar shugaba khaleefa ya wuce gaban komi.
saida ta lura da cewa kowa yana riqe da abun aransa, yau da akayi zaman kwana uku ana gama addua nan ta gayyace kowa cikin babban zauren fada aka rufe kofa tareda da royal coucils da hakimai da wakilai da manyan malamai fa alkalai da gwamnoni ba mai shiga ba mai fita.
shugabannin dukknin masarautu da yankuna dake karkashin su an zauna fuska da fuska da juna domin duka atattauna sauyin tsaruka saidai babu wanda ya yake iya kallon cikin kwayar idanuwan Maqboola dan itace kullum take da cikakken power tare da ikon dire sharuda na karshe akowani irin hukunci da za'a zantar.
a kujerar sama tahau zauna ita da yaranta maza imran da zafar da suka rage mata sai yarta ummu salma datake kama da ita sosai.