Sashe 7
So Sirrin Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin tajima bataxoba yamike yanupi gurin yanamita waitadade ganin yy gurin mutane duk sunkewaye wuri harxai wuce km wata xcyr tace kaduba kagani menene? Lekawarda xaiyi yaga fadeelansa jini napita Abakinta da hanci gyalenta tuni yacireshi gashi Ahannunsa sai dry suke shida yaransa itakuwa kuka mai karpi take rusawa tanaja baya Axaune,,,,,,, ..... DOMIN SANIN MEXAI FARU KUKASANCE DANI AKARO NAGABA WRITING BY. MUJAHEEDAH \\ SHAPA'ATU ALEEYOU \\\\\
ΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠ~~~~~~~~~~∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆https://faq.whatsapp.com/general/26000015?lg=en&lc=US&eea=0∆∆∆∆∆~~~~~~~~~~~∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆•••••••••ΠΠΠΠΠΠΠ
Pg 8-9 Ransa yy mugun baci ganin irin walakancinda Akama fadeelansa cikin mutane wani wani irin cakuma yyma wuyan Garwashi wani Axababben mari hadida naushi yakaimasa take hancinsa yapashe yapara xubda jini Aikuwa cikin bacin rai yaransa suka Apkamasa duka suke kamaisa tako ina dik duk sunpasama jiki kota ina jini kexuba harsun kaishi kasa , kukan Fadeellah ne yatsananta tarike kapar ogan nasu tana kuka tana rokonsa kada su kashe shi dan allh suyi hkr ita suhukuntata sbd itace tamusu laipi bashiba, cikin xapi Garwashi yatureta yc sbd namareki yasa yapitarmin jini to idan nayi raping dinki Agabansa mexaiyi? Watakil kasheni xaiyi? Wurinta yanupa damuguwar manupa kuka take tana bashi hkr hakama fadee cikin galabaita yk rokonsa ka kyaleta nace plxxx karabuda ita kada kamata komai ni kakasheni dan allh karabuda ita, mutanen gurin duk sunbasu tausayi amma bawanna xaisaka kansa Amasipa domin sunsan Garwashi yanada daurin gindi piye da tinanin maitinani, ganin yapara yagar rigar Fadeellah wani irin karpi yaxomasa dik yawatsarda mutanen kan Garwashi yanupa wani katon karpe dake wurin Adaure yapisge duk mutanen wurin mamaki suke ga kapa yakwadama Garwashi yapadi jini naxuba sai ihuuuu yake harda yaran yke duka duk yahaukace musu, mamaki hadida tsoro yahanata komai ganin yana kokarin kashe su yasa masu wurin suka kira police ba bata lkc sukaxo Dakyar suka dagashi Kansu Garwashi mutanen wurin suka bada shaidar su Garwashi ne basuda gsky dan hk Akakamau, jikinsa duk jini cikin tangadi yakarasa Wurinta cikin muryarsa dabata pita sosai yc kiyi hkr kibar kuka ai inanan ba Abinda xaiparu dake Abokiya rigarsa tasama coat ce danhaka yacire yasamata tashi mutapi, Mikewa yy taku daya biyu idanuwansa suka rupe luuuuuuhh yapadi kasa ba numpashi Atare dashi wani raxanannen ihuuuu tasaki tana kuka wayyo sunkashemin shi ,kutaimakamin cikin sauri police din suka daukeshi suka sakashi motarsa suka nupi Asibiti sauran kuwa suka saka su Garwashi Amotarsu ta police sukanupi Asibiti,, dukansu,
KOYA XATA KASANCE????? KOXAI MUTU KOXAI RAYU? DOMIN SANIN TAKAMAMMIYAR ANSWER MUKASANCE TARE TAKU HARKULLUM MUJAHEEDAH,,,,,,,,, SHAPA'ATU ALEEYOU √√√√√√√√√√√√ΠΠΠΠΠΠΠΠ^÷÷∆∆∆∆∆∆∆∆∆°°°^^^®©©℅¶ΠΠ√|~~~~~~∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆ΠΠΠΠ√¥°°°==°°°==={{{}∆∆√¥ Page *8-9*
Asibiti mapi kusa sukaje yayinda Fadeellah keta risgar kuka, daya dg nursing din takira docter bashir wato yayan fadeell koda yaga fadeell ne yc innalillahi wa'inna ilaihin Rajuun fadeel ne taimakon gaggawa yaparabashi cikinn kankanen lkc fadeel yadawo hayyacinsa amma yamasa Allurar baci pitowa YY ciki sauri Fadeellah takaraso tc yajikinsa yy? Wane hali yake ciki yanxu? Calm down Fadeellah everything going normal kawai bacci ykk,, xan iyaganinsa yanxu yeah you can enter,,, cikin sauri tashiga kusada shi taxauna sai kallonsa take tana ayyana Abubuwa da dama xcyta saipaman kai da komowa take Anya fadeel baisonta kuwa? Irin wannan kasadar dakuma kishi datagani Akan puskarsa xuwa idonsa Anya baso bane? Wani Sashen xcyrta yc basobane kawai shakuwace da tsananin damuwa dake, Amma sam bai sonki. Tana kawowa daidai nan taruntse Idanta sbd xapin da xcyrta kemata inkuwa hkane tinwuri taroke allh yaciremata son fadeel dan gsky tana sonsa. Tanacikin wannan tinanin Aunty MARYAM tashigo wato matar BASHEER yayan fadeel Adan rude takarasa gun gaidata fadeela tayi tareda Matsawa gurin xama Aunty tayi tareda Ansawa damata yamai jiki? Kanta Akasa ta Ansa dasauki HANNUNTA Autny takama taxaunar da ita gepe tc bai tashi bane haryanxu? Gyada kai tayi alamar eh puskarta dik takumbura ga idanuwanta Sunyi ja , janta tolet aunty tayi tawankemata puska tareda dan daddannamata puska, itadai Aunty tanason yarinyar tayaba da Hankalinta tarbiyarta dama natsuwarta, tabbas tinda taji lbrin Abinda yaparu tasan Akwai so tsakanin su saidai kowa yaboye tana ptn kada suma kansu illah Akan SO SIRRIN XUCIYA,,, koda sukapito toilet din suka gansa xaune yajingina da pillow idanuwansa A rupe karasowa sukayi tareda masa sannu, murmushi yy yc Aunty KINXO nipa bawani ciwo najiba yanxu hk am ohky amma dai inajin yunwa, yakarashe mgnr da langabarda kai kmr karamin yaro, dry yavasu musamman Fadeellah domin ita Aunty tasaba da wannan shagwabar tasa. Kallonta yy yc kema kinajin yunwa dagani dukanmu Abamu Abinci, itakam kasaci tayi shidinma kadan YACI,, docter BASHEER ne yashigo yaga sai pira da dry suke dukansu yc eyyee lalle Kasamu sauki tinda harda pira bara nadauko takardar salma hk kuwa Akayi saida docter bashiri yatsaya Akamusu tsakani da Garwashi Sannan suka wuce gd suka sauketa sannan suka shige nasu,,,,,
Bayan wasu KWANAKI Fadeel yawarke sosai harda iyayen fadeela sunxo dubashi,, shiri yake domin pita xasuyi shida yayansa special ringins dinda yasamata yapara kara cikin murmushi yadaga yc Abokiya tc Aboki yau muke bikin yaye dilibai tindaxu banga kaxoba, Am sorry Abokiya wlh yanxu hk inashiri pita xamuyi nida yaya wurin enter view xamuje Na neman aiki indai har mundawo dawuri to xanxo inkuma lkc YAKURE to kiyi hkr ,, kmr vanda kallon maxa then kada kiyi kwalliya,, km tc to badamuwa kasamuna budurwa cikin gwadashi tayi mgnr, shikuwa cikin para'a yc Bakida matsala gameda wannan budurwa tintini nasamu, km Akwai Albishir maidadi daxanmiki cikin raunanniyar murya tc to saimun hadu takatse kiran,, shikuwa murna yk yau xai pallasa SO SIRRIN XUCIYARSA°°°°°°°°°°°°°°°°∆∆∆∆ΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠ===°°°℅℅℅℅℅℅℅℅.
Pg 10-12. Written by Mujaheedah.
Cikin takaici takatse kiran tana rayawa Aranta lalle fadeel baya sonta danhaka yakamata tacireshi Aranta. Dawannan tinanin takoma holl dinda Ake bikin Ancika anbatse maxa da mata, bayan sunpito be wani yabiyo bawani bata lkc yagabatar Mata da soyayyarsa harda number wayarsa dik Abinda tayanke tapadamai, Naseer kenan pari dogo siriri wadda naira kudi kemasa kugi, gd tanupa tanatinanin Naseer dakuma Amincewa soyayyarsa domin batada wani xabi dayapi wannan amma saitapara neman shawarar Aboki, shikuwa ganin kusan 6:00 tayi baije nemantaba domin yasan tadawo gd, wani wurin HUTAWA yaje shida Hassan Abokinsa, Hassan yc wai Anya mitimina bason yarinyarnan kakeba kuwa? Dry yy yc kuncika rigima wlh dabiyar kwakwkwapi Toni bansonta itama hk hasalima mu Abokaine kawai. Hassan yc haba wace Abota tace xatasaka kasa rayuwarka Ahadari. Kai inmadai bakasaniba to the wlh kasani kanason fadeela km inamai baka shawara kaje Kayi gaggwar padamata tinkan lkc ykurema wlh domin ba'a boye so wlh. Fadeel yc naji amma ni bana sonta itama hkn mu Abokaine kawai , kai nayi enter view Ayau km inajin Alamar samun Aiki son. Hassan yc ayya ALLAH yataimaka. Yaupa bakaga mutiniyarba wlh tayi kyau kai dole fadeela taxamo daya cikin kyawawan duniya kaga yadda Ake Kallonta daxun? Maxa saipaman shishshigemata suke kai wlh duk wadda ya Aure fadeela to yayi babbar sa'a wlh ,
Fadeel kuwa jiyake kamar Hassan nadabamasa wuka A xuciya dik yanayinsa yachanca dg para'a xuwa daure puska tareda tsananin damuwa, ganin hkn yadan daga hankalin Hassan domin yanason fadeel sosai tasu taxamo daya, cikin kulawa Hassan yariko hannunsa yc yadai Ko bakada lpy ne? Gyadamasa kansa yy, Hassan yc amma daxunnan pa normal kake yanxun kawai mode dinka yacanxa koxaka padamin meke damunka? Murmushin yake yy yc kawai kaina yasara AYANXU saiyapara ciwo, subhanallah kodai muje Asibiti? Mikewa fadeel yy yc a'a kawai xanje gd nasha maganine ai inada magani A gd Hassan yc ohky ALLAH yabaka lpy ya ansa da Ameen yawuce. Yanaxuwa gd Aunty tagansa wani iri tc fadeel lpy dai ko? Eh Auntyn kawai kaina ke ciwo amma nasha mgni inason nakwantane kawai. Aunty tc to ALLAH yabaka lpy xankawoma Abinci cikin sauri yc a'a baisai KINXO ba bacci xanyi da natashi xanxo dakaina nakarba tc to, Amma ita bata yarda wani ciwon kaiba Adai kwai Abinda ke damunsa km kullum yana rupe daki bayason ashiga dakinsa takudurta Aranta dole tagano meyake boyewa.
%%%%*******×^°°°°°°°° NIKO NACE SO SIRRIN XUCIYARSA YAKE BOYE MUKU. JINJINA GA ALL MEMBERS GROUP OF NOVEL'S OF MUJAHEEDAH. INAJIDAKU NANA FIDDASY DAMA QUEEN MERRY INAYINKU OVERRRRRRRRRRRRRRR WLH
~√√√√••∆=℅℅℅™™™™™®®©©©©<>£¢¢¢€€€¥^™°={{}}][[℅℅Π√√•••|••|||∆¶¶÷÷÷ΠΠ^¥¥℅℅℅℅℅℅℅℅℅
Pg 11-12. Written by Mujaheedah
xaunesuke dukansu puskokinsu dauke da parinciki ga yanayin wurin Akwai iska maidadi, fadeela tc Aboki Naxo maka da Albishir maidadi wadda natabbatar yapi wadda xakamun dadi, cikin menaji yc yaxakisan naki yapi dadi Alhalin banma PADAMIKI nawaba, washe baki tayi tc bansaniba Aboki amma nawa yapi dadi, Aransa yc allh yasa tapurta tanasona, Katse masa tinani tayi tahanyar cewa To Waxai para bada nashi? Fadeel yc dagani puskarki koba'apadaba lbrnki mai mahimmanci ne km dgani yanataba ranki danhaka bismillahi kexaki para. ,, gyara xama tayi tc Aboki kasan munje bikin yaye dilibai ko? Gyada kai kawai yy tacigaba dacewa Acan nahadu da wani kyakykyawa harya purtan kalmar so wlh yanada kyau km yanaso na sosai dg jiya xuwa yau yakirani yapi 20 textsis km xasukai 12 ,,,, tonidai bance masa komaiba nc ybari nayi shawara da Abokina tokai mekagani Akai, ido takuramushi , shikuwa tinda take mgnr xcyrsa tapara halbawa da karpi kansa yayi mugun sarawa yawon bakinsa Atake suka kape. Shikansa baxai iya padin halinda yakecikiba. ,ganin mode dinsa yachanca tc lpy Aboki? Cikin karpin hali yc am ohky tareda murmushin dole yc kawai INA mamakin yarda yasace xcyrki hk nantake, itama murmushi tayi tc Nima INA mamakin hkn Aboki amma inasonsa Nima, dik sadda yaji ta padi wannan kallamar saiyaji xcyrsa takara kunci, cikin dakewa yy lalle lbrnki yapi nawa dadi danhaka basai napadi nawaba kd nabata parin cikinki, SHAWARA tindadai kinasonai normal saiki Amince kawai, danbataba puska tayi Amma meyasa bayan kaji nawa kaikuma saikaki padamin naka? Murmusawa yy yc sbd naki yapi dadi kawai Abar nawa xuwa wani lkc, yanxun tashi mutapi gd Akwai Aikinda yaya ysani xanyi shi yanxu, Mikewa tayi suka para tapiya tc xangayamai Na Amince Amma idan yaxo dole kaxo kaima Ayi komai gabanka, , yc to kawai Sukawuce"