Sashe 11
So Sirrin Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
'**""""""' KADAN DGA LITTAPINA NAGABA MAISUNA SAINA KASHE MIJINAAAH!!!!!!! Wani kasaitaccen holl ne yakawatu sosai koba'a padaba kasan naira tayi kuka Awurin, manyan mutane yanboko ne Awurin dika sunxo taya dr.Umar pharouk murna cika Shekara 30 dakuma Karin girma dayasamu Na xama in charge na Nageria gabadai dakuma murnar cika Wata 2 da Auransa,, bayan gabatarda Kai yc shi sai matarsa takaraso xai Yanka cake domin tana hanya. Bayan wasu hours kuwa saigata sanye take cikin wata tsadadiyar Atampa wadda tayi matikar yimata kyau, xama tayi kusa dashi Akabasu damar Yanka cake din saida yadaura hannunsa kannata sannan suka Yanka itakuwa sai harara take aikamasa yanasane amma yashareta domin inda sabo shi yasaba da wannan, itakuwa tinani take Aranta mexa tamasa takunyatasa taci xarapinsa Awurin? Chan dabara tapado mata, cikin murmushin mugunta tadauko cake din shikuwa tinda yaga tana murmushi yaji gabansa yapadi domin bata murmushi Abanxa sai in xata cuta masa intatanadi wata mugunta garesa. Baikare sake-sakensaba yaji takipamasa cake din Apuska tana sheka dariyar mugunta,, duka mutan gurin suka mike cikeda tsoro dakuma mamaki mgn tapara tahanyar karbe scipeker tc ni bana sonshi Auran dole Akamana nayi nayi yasakeni Amma yaki, to wlh nayi Alkhawari muddin yacigaba da xama dani wlh wlh wlh SAINA KASHESHI SAINA KASHE MIJINAAAH NAYI ALKAWARI,,,,,,,,............................ TABDI RIGIJI GABJI KUNJI WATA SABUWA KOYAXATA KAYA?????????????? OHOOOH SAIMUN HADU A BAYAN SALLAH NGDEEE ABOKAI.............................
Akwai tirka-tirka Tausayi Anan AKWAI soyayya dakuma son xuciya, gadin maison jin wannan littapin yabiyo Abayan sallah insha allh xaiji,,,,,, Akoda yaushe number ta itace
07931012948 User name face book kuma Usman Mujaheedah
Jinjina ga ilahirin group din members na NOVELS OF MUJAHEEDAH.
Yaba wata GAREKU besty nana fiddasy dama besty merry queen INASONKU Nima..........
ASTAGFIRULLAHI WA'ATUBU ILAIHI, ,
ALLAHUMMA SALLI WASALLAM ALAH NABIYINA MUHAMD,,,,,,,,,,
D,,,,,,,,,,