← Book details So Sirrin Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 11

Sashe 3

So Sirrin Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

*********=====°°°==°°√√••``•÷¶¶¶{=^¢¢¢¥℅[]][℅™™©\©©©℅[[{{℅®©\¥{}=¢¢Π¶∆∆{℅®<\\=
Page. 13-14.
Yanashiga gdn direct dakinsa yawuce sai bailura da Aunty da kemasa mgn ba domin yanacikin wani hali maiwuyar fassarawa, yanashiga yarupe kopar da key sbd baison Adamesa gun wani katon photunta dake manne Abango yatsaya kallon photon yake yanata paman xuba surutu kmr itace ba photoba, yc haba Fadeellah why do this for me? Shin bakisan kece rayuwataba? Shin bakisan iya Adadin shekarunda Nina dauka inasonkiba? Narasa iyayena dan allh Fadeellah kada kibari narasaki kema wlh baxan jure rashinkiba kukane maikarpi yakwacemasa kunnuwansa sai muryata suke tariyo mishi daidai inda takecewa kyakykyawa ne nima inasonshi, xamewa kasa yy yanata kuka maitaba xuciya waddan rabonsa da kuka piye da Shekara 20 yanxu wani irin tari yake mara sauti ga xcyrsa sai xapi take kirjinsa km jiyake kamar Andauramasa katon dutse. Banyi sa'aba gsky kuke padamin Hassan kaida Aunty nadauka *~~~~~SO~~~~• SIRRIN ^^^^`~~~~ RUHINE ~~~~~`|•••••√√√ Ashe bahaka bane nayi danasanin barinsa Amatsayin SIRRIN RUHI....... Kuka yake sosai hadida birgima Adakin """"""" NIKAINA MUJAHEEAH YABAN TASAUYI HAWAYENE SUKE NEMAN XUBOMIN DASAURI NABAR DAKIN DOMIN YABAN TAUSAYI"""""
Daganinsa hkn Aunty tasan yanacikin hali mara dadi shys Batawani takurasaba amma ko ita batayi bacci maikyau ba BASHEER sai tanbayarta ko Akwai wata matsalane amma tadake Akan babu, ,,
Fadeellah kam baccin parinciki tayi domin saida sukasha pirar d
Soyayya itada Naseer tareda cemasa yaxo gobe......
Washegari. ,, Fadeellah taci uwar kwalliyar tashirya Abinci kala-kala tagyara dakin baki tayi waya da Naseer yc yana kan hanyar xuwama. Fadeell takira wadda kexaune A bakin gadonsa yaxubawa pics dinta idanu. Saida wayar takatse tasake kiran sannan yasami kuxarin dauka saita muryarsa yy yc Abokiya yadai lpy ko? Tc klau Aboki kayi sauri kaxo domin Naseer nahanya. Dakyar ya iya Ansawa da to ganinan xuwa. Shiryawa yy batareda yaleka su Aunty ba yapice koda yaje har Naseer yaxo basa hannu yy sukagaisa yaxauna gepe kallo daya yamata yadauke kansa domin irin yarda taci kwalliya da Murmushinta puskarta xakagane tanason Naseer. Xapin xcyrsa sai karuwa yk, Fadeellah tc Dear wannan shine Abokin nawa wadda nacema xamuyi SHAWARA dashi km ya Amince kan eh nakarbe soyayyarka dan hk na Amince. Dagskene dear kin Amince? Gyada kanta tayi tana murmushi, fadeell kuwa ji yake idan yacigaba daxama Anan to bashakka XUCIYARSA TARWATSEWA xatayi. Naseer ne yadawo dashi dg duniyar tunaninda Lula, yc NAGODE sosai Aboki da kaxama silar samun parincikina dga yau Nima Abokine gareka km xanyita lallabaka sbd makullin XUCIYAR masoyiyata yana gareka, fadeela tc wannan gsky domin da bai'Amince ba wlh Nima baxan Aminceba km koyanxu idan yc najanye wlh xanjanye koda sanadin hkn xaisa nabar duniya to wlh xanyi dankawai nasakashi parinciki, fadeel murmushin yake yy wadda keda Axabar ciwo Axuci yc kaga Abokina wasa take dama hk take da xolaya. Tc wlh ba xolaya gsky nake padama dear shidin maimahimmanci ne GARENI,, Axahiri murmushi yy Acikin xcyrsa yc dik wani mahimmanci danakedashi gareki Fadeellah wlh Nabanxane tinda bakya sona, ganin sunata xuba pirar masoya yasa yamike yc xanwuce yarana yanajira Sallama Sukayi dashi yawuceeeeeeee gd.........√√√√√√√√√••••••`````````````Π∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆÷÷÷÷÷÷÷××××××^^^^℅℅℅℅℅℅℅℅®©©©©©©¥¥®™™{}}][℅®©€
Page 14-15.
Harxai shiga dakinsa Aunty tace fadeel xonan xama YY Akasa tareda boye damuwar puskarsa tc Auntyna gani tc yayanka yc Agayama gobe Monday xakapara pita Aiki A company ninku yc idan kaje daracter xaiyima bayanin komai kuma saika kula domin yanxun ma'aikata kusan 150 xaka rike domin kaine manager company sbd kagashi yanada Asibiti wadda tashi ce shys yabar ragamar aikin company nin gareka kaxama mai Gsky da Amana dacika Alkhawari da tausayin nakasa dakai, key tamikamasa ga wannan motar tana waje takace sai karika xuwa aikin company nin da ita,, gdy yamata tace bayan wannan fadeel inason kapadamun gsky meke damunka Ayankwanakinnan? Dik karame kana neman pita dg hayyacinka, murmushi yy yc Aunty bakomai tc me photunan fadeela keyi dakinga gasu dayawa?????? ............ Ido yadan xaro yc Auntyn kinshiga ciki ne? Eh kwarai nashiga domin yayanka yc nakiraka koda nashiga baka dakin. Fadeel kanason fadeela wadda nadade dasanin hkn kawai nakyalekane sbd naga baka bukatar nasani Amma ganin irin pics dinda katara Nata natabbatar bakaramin so kake mata ba, .........

||√√√√√√√√√√√√√∆××÷ΠΠ√√√√√•€£¢€€€^^={{}]][℅™\\©©©®®™℅™™®©©\®™™¶×^¥€¢©°=¶¶×Π√€€©™ DAN ALLAH IDAN AKASAMU TYPING ERRORS AYI HKR MASOYA,,,,, INAYINKU OVERRRRRRRRRRRRRRR WLH

Written by Mujaheedah
So SIRRIN XUCIYA. SHORT STORY.
16-17
Ajiyar XCY yasauke yc Auntyn xangayamiki Lalle inason Fadeellah wadda NABARSHI Amatsayin SO SIRRIN XUCIYA,, Aunty inajin idan narasa XAN iya mutuwa, Aunty tc to meyasa baxaka pada mataba? Lokaci YAKURE Aunty Fadeellah bani takesoba tanada masoyinta wadda takeso, naje daniyar pallasamata SO SIRRIN RUHINA Amma saidai kash Anan tagabatarmin muradin xuciyarta. Naboye nawa so sbd parincikinta Banaso tarasa masoyinta sbd ni Aunty kimin Alkhairi baxaki pallasa sirrin xuciyata ba, ,
Ajiyar XCY Auntyn tasauke cikin tausayawa tc baxan padaba amma idan kasa damuwa Aranka to xanpada km idan naga XAKA cutu wlh saina pada Fadeel sbd baxanso wani ABU yasamekaba murmushin karpin HALI yy yc insha allh aunty xankiyaye,,,
""****"""""**"----:""""!!!!!;'"*#$%€\©®®®℅℅℅.
Haka Rayuwa tacigaba dik da fadeel yadaina samun bacci natsuwa NISHADI walwala amma Ahakan yake dauriya sau tari saidai yakulle kansa Adaki yaxauna kusa da photunan Fadeellah yyta kuka •Π©©®®®®®®™™℅[[[[
Page 18-19.
Xaune yake A office sai Aiki yake amma fadeelah napadomadasa ganin number ta tanakiransa da kamar xaishare km saiyaji baxai iyaba dagawa yy cikin col voice dinta tc haba Aboki sbd kasamu aiki shys kamanta dani ko? Aa waye ni daxan manta dake? Kawai Aikine yamun yawa Amma xansamu lkc naxo insha allh, tc to Aboki sainaganka
Tari yapara jinwani Abu maisanyi naxuba Abakinsa koda yaduba jini yagani. Murmushi yy yc nasan hkn xaiparu Fadeellah sonki nataba xcyta,
Dakyar yakarasa gd. Murmushi yake yk ygaida aunty. Aunty tc wai kasan saura 1 week bikin fadeelah? Cikin raxana yc 1 week bikin fadeelah? Mikewa tsaye yy tangadi yapara tari yake jini naxuba Abakinsa kapin aunty tayi wani yunkuri tuni fadeel yafadi kasa warwas bako Alamar motsi,,,,,
******************""******""*"""""""""""""""""""""''''''''''"""""'""*
Pg 18-19-
SO SIRRIN XUCIYA SHORT STORY, WRITTEN BY MUJAHEEDAH %%%/SHAPA'ATU ALEEYOU %%%/ WHTSAPP NUMBER 07031012948********" INASONKU MASOYANA,,,,,,
Chapter 3 · 0% Book details