Sashe 10
So Sirrin Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
24-25
Cikin hasala dadynta yajata dakarpi yanapadin Bakida hankali da Aure Akanki kina kokarin cinxarapin Auran, wuce muje kona sassabamiki Anan wlh, Sakin hannunsa tayi harsunkai kopa tajiyo takalli fadeel tace inasoka fadeel baxataba rabuwa Dakaiba kada kamutu kabarni, Ahankali idanuwanta suka rupe take Anan tapadi momy tayo kanta tana Salati daidai lkcin fadeel yasauke wani irin kakkarpan numpashi take computers din suka para Aiki cikin sauri da parinciki su docter BASHEER da Kasim Sukayi kansa Oxygen Suka sake saka mishi, tareda gyara masa kwanciya Aunty kuwa harda sujjadar parinciki tayi,
Anan dakin kusa da gadonsa Akakwantar da fadeelah yayane yadubata dataimakon Kabeer domin Kasim haushi babanta yabashi, cikin kankanen lkc sukadawo da numpashinta, doctor Kasim yc bawani Abu dake damun yarka pace soyayya km itama dapkuke darasata wlh muddin kuka hanata Abin da Abinda takeso, cikin Sanyi dady yc to yaxamuyi bayan tariga taxama mallakin wani? Aikoda mutuwa xatayi Bamuda yadda xamuyi,
Cikin tausayi Baban Naseer yc Akwai dole Naseer kasaki fadeelah domin basonka takeba idan ka Aureta tamkar kacutarda rayuwartane sbd hka Amatsayina Na mahaipinka inamai umurtarka dakasaki fadeelah Saki 3 Ayanxunnan, yaya yc a'a baxa'ai hknba idan hkn taparu munxama masu sunkai,,, doctor Kasim yc basonkai ACIKI kawai Ana mgnr ceto rayukane,, Ajiyar xcy Naseer yasauke yc hakika inason fadeelah saidai sanda fadeell kemata dama wadda ita kemasa to yaninka nawa. Idan har kasami lbrn soyyarsu dole kajinjina musu fadeel domin kuwa yadauke so Amatsayin SO SIRRIN RUHI,,, Donhaka inason KU shaida kamar yadda kuka shaida bikin Auren da fadeell to Ayanxun ma KU shaida ni Naseer Naseer Auwal nasaki fadeelah Saki 3 km ba idda Akanta haka xalika bana bukatar Amaidamin kayan lepe nabarwa fadeelah sadaki kawai xa'a maidamin, doctor Kasim yc kayi kokari km ni xanbiya ka sadakin Account number yakarba Atake yamasa transfer inda kayan daki km Akace Aje Akwashe,
Anan docter Kasim yanemi Auran fadeelah ga Mahaipinta Atake Yaya yabiya sadaki dubu 500 ,000 Tareda shaidun ma'aikatan Asibitin Aka daura nantake,,,,,,,,,,,,,,,
\\\\\\\\\\[™©©©©®®™℅™®. NIKO NACE MGN TAKARE FADEEL DA FADEELA YANXU KAM SAI ASAMU LPY KM NATABBATA BAXAKU SAKE DAUKAR SO SIRRIN XUCIYA BANE,,, \\\\\\€¥^°===℅™® IDAN AKASAMU TYPING ERRORS AYI HKR DAN ALLAH,,,, AMIN APUWA √√√∆€ΠΠΠΠΠπΠΠΠΠΠΠ√€€^°{{{=^€¢€^=¶}°^^^^
Page 26-27
Short and brief story
Written by MUJAHEEDAH.
Tarigashi palkawa ido taxubamasa wani irin Axababben sonshi nakara shiga xcyta Ayan kwanakinnan yarame yy BAKI dik yapita hayyacinsa, Mikewa tayi tareda cire drips dinda akasamata tanupi gadonsa xama tayi kusa dashi tarankwapa daidai kunnensa tanapadin katashi hk masoyina nayi kewarka kaine haske maikore duhu daga sashena km kaine pitilar xcyta, kalamai masu dadi tacigaba da purtamasa, Ahankali yapara bude idanuwansa kyar yaxubasu Akanta itama shitake kallo dukansu sun shapa'a da kallon juna domin sam basuji shigowarsu ba, danjuyarda Kai yy dayatina itapa matar wanice. Kokarin cire oxygen din yake amma yakasa sbd hannayensa sunsha Allurai. Danbataba puska yy tareda dagama Autnyn dan yatsa, cikin sauri takaraso alama yamata dataciremai oxygen din, dasauri tacire masa Ahankali yc fadeel kibar nan kepa mtr wani ce. Ganinki kan dawomin da Abubuwa da dama plxxx kipita. Runtse ido yy hawaye naxuba masu xapi. Cikin dry Kasim yc fadeel ai Komai normal yanxun fadeela mallakinka ce matarka km har'abada cikin sauri yabude ido yakurawa Kasim tareda kallon iyayen fadeela dama Naseer dukansu kai sukadaga Alamar eh kokarin Mikewa yake xaune amma yakasa dataimakon fadeelah da Naseer yamike xaune tareda jinginawa Kan pillow. Hannun Naseer yarike cikin murya mara sauti yc wai dagaske ka barmin fadeelah? Dagamasa kai yy alamar eh. Yc tomeyasa xakamin hkn? Alhalin kasan kai takeso baniba km ya'akai taxama matata bayan kai ka aureta? Rupe masa BAKI Fadeellah tayi cikin raunin murya tc kadaina padin hkn fadeell kainawane Kai nakeso kaddara tajepo Naseer km gashi tapitardashi wlh fadeel nima nadauka so Amatsayin SO SIRRIN RUHI, kuma Ashe daukar hkn kuskure ne kaina para so km kai xancigaba da so,,
Murmushi yy najin dadi yc ngd Naseer kadawo min da rayuwata hadida parincikina, nima nayi kuskure nadaukar SO SIRRIN XUCIYA,,,,
. .........
28-29/////// written by Mujaheedah
WhatsApp number 0703102948
Ahankali fadeel yapara samun sauki Akarkashin kulawarsu
Xaune yke yajingina da pillow Fadeellah saipaman lallabashi take yasha magani, Aunty ce tashigo dakin kallonsu tayi cikin sha'awa tace to yaudai wannan soyayyar da kuke xubamuna Anan takare, daidai nan yaya yashigo yc wlh kuwa dan hk gatakardar sallamarku kutattara kuje Chan kukarata, cikin murmushi fadeel yc au ABIN harda kora kuma hademana Kai xa'ayi, yaya yc sosai makuwa driver ne yashigo domin yaya ykirshi nunamasa kayansu yaya yc kaje dasu duka wannan gdn na sabuwar Anguwa chanxa ka kaisu , Rakasu harmota sukayi da nasiha mai kashe jiki sukamusu ,,
Gidane babba maikyau wadda kedaukeda DAKI 5 daki 2 Ajere amma saikahau step-step kusan 10 sannan kacimma dakin fadeel fadeela kuwa natane Akasa, dayan bangaren kuma dakin palourn and beedrom hade wannan dakin bakin ne, dayan sate kuma kitchen and store wadda suke shake dakaya bayan gdn kuwa Akwai garding nahutawa gsky gdn yykyau km yatsaru yaya YAKASHE kudi over. , .... *©®®®\\\®℅℅[==||
Kwana biyu banyi typing ba wlh yankewa nayi Ayatsana. ,
Brief and short story
Page 30-31
Saida yy wanka Sannan yashigo dakinta itama tashirya sallama yy tareda xama bakin Gadon yc Amarya bara nasiyo Abinda xamuci gyada kai tayi tareda padin ALLAH ytsare yc Ameen fadeelah naaaah dry kawai tamasa shima hk sannan yapice. Restaurant maikyau yashiga ymusu take away Sannan yakira Hassan Acewarsa shi yau angone Arakasa dakin Amaryarsa Hassan natamasa tsiya harsuka karasa Sunyi barkwanci da Addu'o'i hadida nasiha Sannan Hassan yawuce , dakansa yabata Abincin saiwani sadda kai kasa take murmushi yy yc yau kunyata AKE? Murmushi kawai tamasa daga kai alamar eh. Yc yakamata MUYI napila mugodewa allh dayanuna muna wannan babbar ranar maidauke da parinciki, fadeelah danarasaki da wlh mutuwa xanyi napara sonki tunban iya tantance so bane napara kishin ki tinsadda xcyta tapara bugawa Akanki dan Allh🙏 Fadeellah kitaimakamin kisoni koda Rabin sonda nake mikine. Yakarashe mgnr dahada hannaye Alamar roko, hannayen TARIKE tc napara sonka tinbansan meye so? Napara jinka Araina tinbanda tabbacin samunka wlh nima inasonka fadeell fiyeda yadda bakina xaipurta I love you more than everything. Hugging dinta yy tareda hada bakinsu guri daya yana tsotsa kamar yasamu sweet ganin xaiwuce gona da iri takwace bakinta tc sallarphaaa Aboki , cikin kasa yamike yc Adai chanxa suna wollah bana son Abokinnan , dry tayi tc to sweet hearth. Cikin murmushi yc to Gwanda wannan, sallah Sukayi tareda mata tanvayoyi A Akunyace ta ansa harsuka gama kwantawa tayi tc ni gsky nagaji baccina xanyi, Nima shinake ji Gadon yahau yapara SHAPA bayanta yc kai dapa muncuce kanmu Baby wai SO SIRRIN RUHI. Saura kadan yaxamemuna sirrin mutuwa dry tayi tc wlh kuwa baby daka wahalar dani daka mutu nima binka xanyi domin xama batareda kaiba Baida wani Alphanu,,, Hakadai suketa jipan junansu d kalaman soyayya ganin sunpara sauya harkar napice waje,,
Saidai nace Assubah tagari Aboki da Abokiya HUNM KODAYAKE yanxun Ankoma baby da baby HAHHHHHHH
**"'':;;;!!;;::''''!!!!;::®®©©©©©©©©®®™™®®©©√Π•••√ΠΠΠ√••••÷÷×¶{=℅©®®℅℅
Pg 31-32
RAYUWA maidadi daso dakaunar juna suke basuda wata matsala kullum suna manne da juna inkuwa yaje Aiki to suna tare Awaya haryadawo,,
After 7 months Fadeellah nahango da cikinta saipaman shagwaba takema fadeel shikuwa sai biyemata yke iyayenta sonsu taje gd tahaihu amma ganin irin shakuwa da kulawa datake samu dga mijin harxuwa matar yayansa domin tanaxuwa dubasu Akai-Akai Suma suna xuwa gurinta yasa dole iyayen suka hkr suka barta,
Bayan wata 9 Fadeela ce a labour da fadeel domin sam yki xama waje gabansa yakeso tahaihu, Batawani wahala sosai ba tahaipe baby boy dinta pari Sol kamar ubansa murna gun fadeel ba'a mgn,,,,
Ranar biki taxo yaro yaci sunan Abdullahi wato sunan mahaipin fadeel inda suke kiransa Abul-khairi.
Page 32-33
Ganin kullum cikin xarya fadeel yk fadeelah nayin 40 taxaga dangi Akamaidata gdn fadeel Aran kam tasan fadeel yy kewarta domin sun darje juna
""""""""""""""""" AFTER 3 YEARS
Xaune naga wasu kyawawan yara guda 4 namiji 3 mace 1 maccen kamarta daya da fadeela maxan kuwa duka fadeel ne Abdullahi Abul-khairi Ibraheem dady wato mahaipin fadeelah sai Xainab mami wato mahaipiyar fadeel sai karamin Naseer,, Naseer yaji dadin karar dasukamasa dama tini shima yy AURE harya haihu km yama fadeela takwara,
Dikansu parinciki da xumunci suke, yayinda faddeela da Fadeela sukace SO SIRRIN WAHALA BADAI RUHIBA DOMIN SUN AXABTA DA DAUKAR SO SIRRIN RUHIIII!!!!!!!!
√√√√√√√√√√
ANAN nakawo karshen wannan littapin nawa inda nayi kuskure ALLAH KAYAPEMIN inda nayi daidai ALLAH kaban lada.
&%%%%%%%% mugane Abu daya masoya idan kana ko kina son wani kada kiboye domin hkn Baida wata Alphanu pace danasani da dinbin nadama, Allh kahadamu da masoya nagari Adik inda suke Apadin duniyar nan, Ameen %%%%%%&%%+
Yauwa mgnr cewa littappaina basuda tsawo"' yawa""" ABINDA nakeson makaranta su pahimta Anan shine bayawane Abin so A littapi ba a'a ma'ana shine Abinso kaxauna katsara littapi koda Baida yawa Indai yanada ma'ana dakuma wa'axantarwa yapi DIMIN badan NISHADI kadai nake typing ba domin napadakar dakuma wa'axantarwa, Adik yanayinda kasamu littapina to Kayi ammani dashi Ahaka km kanaxarceshi domin Akwai sakonda nakeson isarsa ga makaranta,, ........
*****"""'';++(;:""""#**?!!
Adik inda MUKASAMI kanmu miji tsoron ALLAH,
Ayi hkr dani ABOKAI Adik inda AKASAMU typing errors Ayi hkr dan Allh🙏
. baxan sami damar yin wani littapi Ayanxuva domin typing Akwai wuya km ni nadaukarwa kaina xan iya domin bawadda keban konaira,,, Lura da Aximi xaixo to sai bayan sallah idan ALLAH yakaimu, """"** ALLAH KANUNAMUNA PARAWAR AXIMIN LPY KM ALLH YAKARBE IBADUNMU ALLH YANUNA MUNA KARSHENAI LPY,, TO INAJIRAN KAYAN PARA AXIMI ABOKAIIII,,
DAN ALLH KURIKA SANI A ADDU'O'I NKU AKAN BUKATUNA ALLH YABIYAMIN,
,,