← Book details So Sirrin Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 11

Sashe 4

So Sirrin Zuciya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

. cikin tsananin tashin hankali Autny tayo kansa tanakiran sunansa hadida jijjigashi amma shuru ko Alar numpashi batagani Atare dashiba. Pitowa tayi waje takira garba mai bawa flow's ruwa dataimakonsa suka dauke fadeell xuwa Asibiti gudu Aunty kexabgawa shys nantake suka iso Asibitin mijinta docter BASHEER. Wadanda sukasan matarsace saikallonta suke sbd Arude take koba'apadaba kasan tanacikin tashin hankali, TAPIYA take hartana tintibe dasauri takarasa office dinsa dik da mutanenda keciki ita sam batalura dasuba ko sallama batayi tapado cikin mamaki docter yamike yc lpy. Cikin tsoro tc inapa lpy ga fadeell xaimutu yanxu hk gayanan Naxo dashi yana mota amma ko numpashi bayayi, cikin karaji yc what's? Meyasami my fadeell tc bansaniba haka kawai yapadi Plxx muje gayacan A mota cikin sauri yanupi motar, dik da nursings subiyosa da Gadon tura mara lpy Amma ko kallonsu baiyiba yasabashi Akapadarsa sai Emergency room, kokarin ceto rayuwarsa suke amma Abin yapaskara , kapin kace me Asibitin tacika da manyan Kwararrin likitoci domin bawa fadeell taimako BASHEER mutumin kirkine km mutumin mutane Akwai kyauta km sam bashida keta shysa ykeda mutane dayawa koyanxun docter kamis yarika kiran manyan likitocin sukuwa jin kanen BASHEER ne yasabata lkc saikaxo, Akalla Ankai kusan 3 hours sannan Akasamu nasarar pisgo numpashinshi,
Ahaka anaganin Alamun sauki ga fadeell amma haryanxun baya mgn, yayansa yanacikin mamaki da pargaba domin ganin ciwon xcy maikarpi Atare da fadeell danhaka yatsaya kaidapata domin ganin kanensa yasami lpy,,,
After 1 week. Yaune Ake daura Fadeellah. Sam bata cikin parinciki jitake kmr Apasa itapa sam bata pahimce batason Naseer ba sai yau km gashi lkc ykure domin kowane lkcn xa'a iya daura Auran, kamar Anmintsileta tamike tsaye tasaka mayapinta tana kokarin pita kawayenta suna padin lpy. Cikin damuwa da tanvayar tasu tace kujirani batajira Ansarsuba tapice, Allh yasa bawanda xai iya hanata pita A palour danhaka dasauri tapice,,, koda taje gdn bakowa A palour km gate man din yadan xagaya tabaya lkc shys tasamu shigewa gdn,
Ganin bakowa A palourn yasa direct tawuce dakin fadeel gabanta natsananin paduwa A bayyane tapurta yau xanga mekake boyewa Adakin harkake hanani shiga, kamshi maidadi yatareta kanta tadaga Abin mamaki photunan tagani birjik Adakin kowane sako da kalar pics dinta kan dressing mirrow ga karamin photonta Sannan dik kalar turarukanda take Ampani sutagani kan dressing mirrow, cikin mamaki tsoro kaduwa tapito waje Anan tagamu d Aunty tana shigowa domin ance tadauko masa KAYA yau ysami sauki bakar kullum ba,, tc Aunty me photunana keyi dakin fadeel? Meyasa dik irin Abinda nake Ampani dashi fadeel nadashi? Ajiyar xcy Auntyn tasauke tc yau xanpalsamiki Abinda fadeell keboyewa........................
page 20-21
SO SIRRIN XUCIYA SHORT AND BRIEF STORY ,,,,,,, 2021,,,,, 25 mach.
Fadeel yanasonki yadade da sonki Axuciyarsa yaboye badan komai ba dan kada yatauye parincikinki lkcnda yaje yapada miki Anan kika padamai kinada wadda kikeso wadda sanadin hkn yasa yasami bugawar xcy maikarpi YANXU hk yana Asibiti yc kada napadamiki wannan SO SIRRIN XUCIYA NE amma nikuwa na pallasa sbd yanadap darasa rayuwarsa, batajira jin sauran bayanin Aunty ba tawuce daguduuuuu tanupi Asibiti Auntyn tanapaman kiranta amma ina tuni tapice,,,,,,,
22-23.
Short and brief story. ,,written by Mujaheedah. ,
Fadeel kuwa kwance yake yarupe idanu kmr mai bacci, wasu nursings 2 sukaxo dubashi sunxatama bacci yake drip suka sake daura masa, dayan tace amma gsky wannan guy din Akwai kyau wlh, amma Abin takaici yana neman kashe kansa Abanxa Akan wadda yanxu haka Andaura Auranta, dayan tace kina nupin wadda yakeso haryasa yaxo Baida lpy ita Akadaurama Aure? Tc sosai Ainasan Fadeellah Naseer ne mijinta ai, dayan tace Amma iyayenta basu kyautaba gsky,, jin Tace Andaura Auren fadeelansa yasa dik yaji wani Sashen jikinsa Hadida XUCIYARSA sundaina aiki wani irin daci xapi yaxiyarce kirjinsa da xuciyarsa. Numpashinsa kebaraxanar daukewa duka. Yayinda bugun xuciyarsa keyinkasa bakinsa hadida hancinsa sukapara xubda jini tari yapara tareda pisge-pesge dik wani drips ko Blood da Akasa masa, nursings Sunyi kokarin hanasa amma sunkasa sbd tamkar wani Mahaukacin xaki yakoma sai sabbatu yake Narasa Fadeellah ni meye Ampanin rayuwata gwadda Namutu,, """""""" SHAWARATA GADIK WADDA YAKARANTA WANNAN LITTAPIN IDAN DAN'ADAM YASHIGA DAMUWA KOWATA MATSALA SAIKAJI YANACEWA DAMA BANXO DUNIYABA KO DAMA BA'AHALICCENIBA KO MEYE AMPANIN RAYUWATA????? %%% WALLHI PADAR IRIN MAGANGANUNNAN KUSKURENE KUMA BABBA. , RASHIN IMANI DA KADDARA KO RASHIN TAUHIDI KO RASHIN ILIMI RASHIN HAKURI DIK YANAJAWO MURIKA PADAR IRIN MAGANGANUNNAN KUMA WLH KUSKURENE DIMIN KOWANE BAWA AKWAI HANYAR YIMASA JARABAWAR RAYUWA DOMIN GWADA KARPIN IMANINSA. ,, To DAN ALLH🙏 YAN'UWA AKOWANE HALI MUKA TSINCE KANMU MUYI HKR ANCE MAHAKURCI MAWADACI,,,,,,,,,,, %% INA AMPANI DA WANNAN DAMAR DOMIN MIKO GAISUWAR BARKA DA JUMU'AH DINA. ALLH YAXAUNARDA KASARMU LPY ALLAH KASA MUCIKA DA IMANI ALLH KAGAPARTWA IYAYENMU ALPHARMAR ANNABIN RAHAMA√√√√√√ HAPPY JK ALL MUSLEEM UMMAH , ...
KAI WLH TYPING AKWAI WUYA TIN KARPE 3 NADARE NATASHI INAMUKU TYPING ABOKAI BATAREDA KO SISINKUBA, NA HANA IDONA BACCI NA HANA WAYATA HUTU NAHANA KAINA HUTU KUMA DUKA SBD KU AMMA DIK WANNAN WASU BASUGANIN KOKARINA INSHOURT MA XAGINA SUKE,,,,, NIDAI DIK WADDA YAXAGAN NABARSHI DA ALLH,,,,
®©©©©©®®®®©©®®®©®®®®®®®®™™™®©©•••••••••••••••~``~```````~ Cikin tashin hankali sukapito waje sukapadawa docter BASHEER daidai lkcin fadeelah da iso domin dakapa tayita gudu,, cikin sauri likitocin sama da biyar sukayi kansa kokarin dawo da numpashinsa suke amma YACI tura hakoransa sai datsewa suke jini Nata pita Abakinsa Alkcin dik wadda ya KALLE fadeel saiya tausayamasa, nikaina bansan sadda kwallah taxubominba, wasu manyan computers masu janyo numpashi hadida nuna limit dinda Rayuwar mutum yake Aka jona masa 100 Abin yake Ahankali yake raguwa numpashi nayin kasa Aranar Asibitin sunga dinbin tashin hankali, Dik Abinda Ake Fadeellah nawaje tana kallo ta kopar glass din kuka take sosai tama kasa purta komai, ita kanta aunty dataga yanayin fadeel saita pashe da kuka kuka suke dukansu bamai lallashin wani. Acan gd KUMA ANYITA neman Amarya amma bata hankalin kowa yatashi musamman iyayenta da mijin nata nemanta aketayi amma ba lbrinta kawayenta dake dakin sunce tapita ammapa basusan inda tajeba domin dasuka tanbayeta batabasu ansaba tapice, momy tc bako tantama tatapi gdnsu fadeel cikin bacin rai Abba yace wannan ai iskanci ne da Auran wani xataje gdn wani? Cikin pushi yashiga motarsa yanupi gdnsu fadeel hakama Naseer momy ma tabi bayansu domin itama ranta yabace gameda wannan. Koda suka isa gate man yc ai bakowa gdn duka suna Asibiti fadeel ne ba lpy, faddeela taxo nan? Cewar Naseer, yc eh itama naga tapita hankali Atashe ina kyautata xaton cewa cantayi , cikin bacin rai Abba yc wane Asibitin? Gate man yc wannan wadda maigidan ke Aiki,,,, basu jira sauran bayaniva suka pige motoci sai can ,,,, Ganin ABIN yadawo saura 3 doctor BASHEER yamatsa gepe wani matsanancin kuka yake gsky yanason kanensa dayawa baisan hknba sai yau dayake dap darasashi domin yanada tabbacin allh ne kadai xai iya ceton Rayuwar fadeell kuka yake sosai,""" NIKAINA KUKAN NAKE DOMIN FADEEL NACIKIN WANI HALI""""
Dik da sunmasa alluran bacci amma kodaya batayi AIKI jikinsaba Anacikin Hakan computers din suka dauke dip dik jikin fadeel yadaina motsi yasaki, , .. Sauran likitocin duka sukaja gepe kukan docter BASHEER yatsananta.
Daidai lkcn iyayen fadeelah sukaxo, wani ihuuuun fadeelah tasaki tashige dakin da Saurin TARIKE hannun fadeel kuka harda majina tanapadin wlh banason kowa saikai fadeel kada kamutu kabarni gani naxo gareka idan katapi kabarni wlh nima TAPIYA xanyi meyasa Xaka sadaukarda rayuwarka sbd ni? Meyasa baka fadamin kana sonaba? Meyasa xakabari a Auramin wani bakaiba? Wlh fadeel baxan iya xama dakowaba saikai dan allh katashi jijjigarsa take dakarpi kamar wata sabuwar hauwaka, dika iyayenta sun tausayamata Amma ai aikin gama yagama tinda har Andaura Auran dawani km ga fadeel din yamutu, shikansa Naseer tausayi da kishi sukamasa dirar mikiya, cikin karpin HALI yashiga dakin hadida janyo hannunta yc kixo muje kiyi hkr yariga yamutu yanxu nine xabinki km Mijinki,, cikin tsananin bacin rai tapisge Hannunta tc idan kasake kiran mutuwa ga fadeel dina wlh kaine xaka mutu ni fadeel dina baimutu ba sake riko hannunta yy yana kokarin rabata dajikin fadeel wani bahagon mari tawatsamasa tc idan kasake kokarin rabani da rayuwata wlh saina illata ka duka dakin mamaki suke musamman Naseer, cikin xapin rai yapisgeta da karpi saida tayi kara domin taji ciwo jitayi hannunta dake cikin na fadeel yarike cikin sauri tawaigo eh yess yarike hannuntane, wani irin karpi taji yaxomata Atake tatureshi Naseer dakarpi saida yabigi bango sam bata damu da kararda taji yyva cikin sauri tahaye kan fadeel tahade bakinsu guri daya tasoma basa taimakon gaggawa tahanyar hura masa iska Abaki, , NASEER tamkar xaimutu sbd bakincikin ganin wannan Abun datayi gabadaya dakin yy tsit kowa da Abinda yake sakawa Aransa....... . .
~~~ΠΠΠΠΠΠΠ√√ΠΠ∆¶¶¶¶¶ΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠΠ€€©®®™™®™™™. Wai wai wai wlh NAGAJI OVERRRRRRRRRRRRRRR tinkarpe 3 nake typing bantsaya nahutaba kuma banyi BACCIBA gashi yanxu karpe 5..... Am so tie wlh..... Sai mgnr xuwa sallar Assubah yanxu kam........

®®©©©®®®®™™®©©™™™®©©®™℅[[℅℅™®©©©©[]]][℅™®©©©©®™®][∆
Chapter 4 · 0% Book details