← Book details Sawun Giwa Part 8 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 6

Sashe 4

Sawun Giwa Part 8 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A baƙin get ɗin wani babban gida suka tsaya bayan megadin gidan yabuɗe musu ƙofa suka danna hancin motocinsu ciki...sojojin ne suka fara fitowa cikin sauri suka buɗewa maisoon da yarima junaid suna sara musu...sukuwa gidan suka tsaya karewa kallo kafin maisoon tafara tafiya cikin takon ƙasaita irinna cikakkiyar gimbiya matar sarki ko ɗan sarki, yarima junaid natake mata baya har suka tura ƙofar parlor gidan suka shiga, sedai abinda idonsu yayi tsozali dashine yasa yarima junaid rabka salati yana komawa babu shiri...yayinda maisoon taruntsr idonta da ƙarfin haske tana tsinewa waƴannan la'anannin mutanen tareda neman tsari daga sheɗan naraɓarsu datayi, kana tabuɗe dara daran idanuwanta akansu tana binsu dawani wulaƙan taccen kallon tsana.

Waƴannan mutanen bakowa bane face Hajiya Rukayya dikko da zugar ƙawayen watsewarta suna kwance haihuwar uwarsu suna masha'arsu ne su maisoon suka shigo parlor...jin motsin taɓa ƙofa yasa dukkanin su suka jiyo suna kallon kofar dudda cewar hankalinsu baya jikinsu..ido Hajiya Rukky tawaro duka na kallon maisoon.. Tofa 🤔 ko a'ina maisoon tasan Hajiya Rukayya na Saudia? Domin itama Hajiya Rukayya kallon datake yiwa maisoon ɗin kenan...Mukoma baya kaɗan.

Jiya banyan maisoon tafito daga asibiti taga wata jar mota na bibiyarta kala bata gane ita motar kebiba harta gano hakan yasa lokacinda takusan isa masarautar taturawa junaid text akan yasaka abincike inda motar dake bayanta zataje idan tashiga masaurata domin tanada tabbacin baza'abita cikin masauratar ba, todama motar junaid na bayan tata kuma taganshine alokacinda tasaki babban titin asibitin shiyasa tayimai text ɗin...aiko tana shigewa masarautar motar tajuya shikuwa junaid yaɗauki nomber motar yaturawa wani yaron yarima basam akan abibiye nomber motar asan ina zataje domin yagaya musu kan titin da motar take...to shine jiya dadare bayan angama wannan badaƙalar yarima junaid yaturomata lucation ɗin da motar taje, tareda tambayarta matakin daza'a ɗauka....itako lokacinda taduba text ɗin lucation ɗin baƙaramin mamaki tayiba domin tasan gidan farin sani sabida shine gidan dasuka zauna lokacinda suna school anan Saudia kuma tasan cewar gidan mallakin Hajiya Rukayya ne hakan yasa yau tanemi zuwa gidan domin taga wayasaka ake bibiyarta.
To kunji yadda akayi maisoon tazo wurin.

Da mugun mamaki Hajiya Rukayya ke nuna maisoon baki narawa tace "miyakawoki gidannan? Ta tanbaya idonta tar akan maisoon domin daga ganin yanayinda tashigo parlor tasan itace takawo kanta bawai satota akayiba dudda cewar tasan bata saka asatotaba sakawa kawai tayi abincika mata inda take zaune.....itako maisoon murmushi tayi wanda yaƙara bayyanarda kyawon fuskarta kana tace "Hajiya Rukky dikko dillah, kisuturta jikinki keda waƴannan watsatsun irinki domin kuwa bazan so ƙarti sufita dake ahakanba, taƙarasa zancen tana sakin wani malalacin murmushi.....wani irin kallon bakida hankali Hajiya Rukayya tayi mata kafin tayi magana ɗaya da cikin ƙawayen nata tace "wai wacece wannan data katse mana jin daɗi muna tsaka dajinshi? Humm Rukky tasauke numfashi kana tace "itace yarinyar damuke magana akai Hajiya tata..ido suka zaro dukkansu har Hajiya tata ɗin kafin kuma tayi wata irin miƙewa tana nuna maisoon da yatsa baki har kunne murya na rawar nishaɗi da shaƙiyanci tace "dama kece kikazo adede lokacinda muke tsakiyar kwaɗayin ki? Tafaɗa tareda kai hannu zata kama maisoon ɗin cikin wani irin sauri tagoce tana dalla mata harara, ganin tana ƙara ƙoƙarin taɓata ne yasa yace "Allah yatsare gatari da saran shuka wlh sedai kumutu da baƙin cikin maisoon aranku banzaye marasa ɗa'a, ni banada lokacin ɓatawa akanku domin Bashine abinda nazoyiba tunda ku bakusan darajar kankuba inaga kunzaɓi ƙarti suganku a hakanne, tana gama faɗar hakan "tadokawa yarima junaid kira tareda cewa yashigo da yan rakiyarsu...aiko bakinta kawai tarufe suka shigo parlor wanda hakan yasa kowaccensu saurin rarimar abinda zata suturta kanta dashi domin sam basuyi tunanin dagaske ne maisoon ba ita kaɗai tazoba...wani mugun kallo take binsu dashi kafin tabawa sojojin damar kamasu dukkansu tace su ajiyesu seta nemesu, tana gama faɗar hakan tafice daga parlor tana tunano rayuwar su tabaya.

Dasauri yarima junaid yamara mata baya yana mamakin minene haɗinta da waƴannan fasiƙan mutanen...kamar tasan abinda yake tunani kenan tace "junaid mamaki kakeyi akan inda nasansu da abinda sukaminko? Yatambayeshi bayan sun shiga mota...seda yanisa kana yace "wlh kuwa anty gimbiya sedai nasan bazakiyi abinda babu daliliba. "Hakane junaid zangayama ko wacece wannan matar dakuma abinda tayimin idan muka isa gida amma plesse koda wasa karka bari my sheikh yasan munkamasu balle abinda tayimin domin zefini shiga damuwa..."in sha Allah anty gimbiya bazan gaya masaba kuma za'ayimusu hukunci dede da laifinsu...kai kawai maisoon ta jinjina mishi batareda takomacewa komaiba har suka isa gida..inda aka wuce dasu Hajiya Rukayya dikko bareck ɗin sojojin suko suka nufi pert ɗin ta...a parlor suka zauna kana tadubi junaid tace bara kaji wacece hajiya Rukayya dikko dillah....!

Autar alheri ✍️

🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘

Book 4

Page 87 & 88

"Hajiya Rukayya dikko dillah shine cikakken sunanta mun haɗu da itane lokacinda muka fara karatu a Saudia a lokacin bamusan kowaba se yayinmu sukuwa mazane munada buƙatar sanin matan da sukasan gari dakuma wasu abubuwan domin samun yadda zamuyi karatun mu hankali kwance,,,muna cikin hakan wata rana Allah ya haɗa mu da ita wanda yazame muna mummunan gamo..

a shopping moll ne muka fara ganinta inda sukayi karo itada sweetheat Aisha. Anan tabamu haƙuri tareda tambayar mu inda muke ganinmu baƙar fata musamman ni domin sweetheat farace..anan Aisha tagaya mata inda muke da zama wato school ɗinmu wanda yakasance akusada gidan Hajiya Rukayya dikko. jin makatar damuke karatu yayiwa Hajiya Rukayya daɗi sosai, bayan mungama shopping muka koma school amotarta domin a ɗan wannan haɗuwar harsun sabada sweetheat kasan cewarta me sauƙin kai.

Tofa tun daga wannan ranar muko koma tamkar yan uwan juna muda ita komai atare mukeyi mun É—auketa tam kar antyn mu hakan yasa muke sakewa da ita sosai...abinda bamu saniba ashe ita sam bahakan bane azuciyarta akwai abinda take shiryawa akanmu

Wata rana muna zaune a parlor gidanta nida sweetheat dawata ƙawarmu me suna narma, anty Rukky tashigo parlor domin hakan muke kiranta...."yammata fira akeyine? Tatanbaya tana zama kusan sweetheat. Atare muka ɗago muna kallonta cikin mamakin shigarta domin kayan dake jikinta itada wadda ke tsirara ba wani banbanci, dukanmu bawanda yasamu damar bata amsa sabida mamakin daya hanamu magana... murmushi tayi mesauti tana duba jikinta kafin taɗauko hannun sweetheat tana ɗorawa akan ƙirjinta tareda kashe ido ɗaya tana faɗar "ƴan ƙanena kuzo musamu nishaɗi mana, tayi maganar ko ajikinta balle tayi tunanin yadda zamu ɗauki abin. Cikin ɓacin rai sweetheat tafige hannunta tana hararar anty Rukky domin sam takasa cewa komai...nikuwa miƙewa kawai nayi naɗauki jakata tareda miƙarda sweetheat sabida mubar gidan domin tabbas natsaya nasan baza'ayi da kyau ba gaya muna ganin girmanta.

Lokacinda mukazo bakin ƙofar fita daga parlor ta ne mukajiyo muryarta tana faɗar "dorima kutsaya yammata domin kunrigada kunshigo tarkon Rukky bakuwa wadda ta isa ta tsallake shi muddin tana son kanta da mutunci...ahasale najiyo danufin yimata magana sedai abinda nagani ne yayi masifar ɗaga min hankali, anty Rukky takoma tsirara taɗora hannun Narma acikin gabanta, daƙarfi na rufe idona ina ƙaranto duk addu'ar datazo bakina kafin nasamu abinda yatasomin yafaɗa daƙyar na iya buɗe idona ina musu wani wulaƙantaccen kallo nace "sheɗaniya me fuska biyu, ina gama faɗar hakan nafice daga parlor ziciyata tamkar zata fashe sabida takaici,,,, hakan nasamu sweetheat awaje mukabar gidan ranmu duk babu daɗi.

Tun daga wannan ranar anty Rukky da Narma suka jone tareda wasu zugar ƙawayenta masu irin wannan mummunar ɗabi'ar, abinda bamu saniba ashe ba itakaɗai bace ke wannan mummunan aikin ƙungiyace dasu ta auren jinsi inda suke gudanar da abubuwansu cikin kwanciyar hankali,,,,mudai bamu ƙara saka anty Rukky a idonba tun ranar kuma bamu ƙara kula Narma ba sedai wannan abin naranmu..ita kuwa Narma seta fara tsarguwa acikinmu domin gani takeyi kamar zamu tona asirinta ne...bayan wasu watanni da faruwar hakan muka fara zuwa hospital ɗin sheikh sudais dake cikin garinnan domin munshigo zangon ƙarshe a karatunmu har munfara shiga hospital ɗin. Kawai ranar senaga text yashigo mun a whatsapp da baƙuwar nomber koda nabuɗe senaga picture ɗinmu ne aka ɗauka muna cikin hostal sanyeda sleeping dress kowaccenmu ba mayafi dudda sumar kanmu a waje,,,bayan nagama duba picture ɗin sena buɗe voice ɗin dake taredashi, aiko Sega muryar anty Rukky raɗau ta bayyana tana zuba mana bara zana, wai mukawo kanmu ga bukatarta kota saka ayi editing ɗin picture ɗin mukoma tsirara tawatsu ga duniya harga shuwagaban nin makarantarmu...dana gama gani bance komaiba, har sweetheat tazo itama tanunamin nata anturo mata kamar yadda aka turomin hankalinta duk atashe, nidai bance komaiba se kwantarwa da yar uwata hankali danayi.

Bayan muntashi daga hospital mun koma gida muka nemi Narma dawasu ƙawayenta wanda makasan suna cikin irin wannan ɗabi'ar muka nufi gidan anty Rukky, sweetheat se riƙeni takeyi tana hawaye domin ita kam tasan munrigada mun hallaka muddin muka aikata wannan mummunan aikin.

Koda muka shiga tana zaune itada wasu ƙawayenta mutun biyu, wata irin dariya tasaki alokacinda tajiyo ta kallemu, cikin shaƙiyanci tace "ƴan gari kunyanke hukuncin daya dace kuwa..nidai bance komaiba se zame abayar jikina danayi ƙananun kayan dana saka suka bayyana, hakan yasa anty Rukky tasomin kamar wata mayya cikin danne fishina nace "dakata anty mudai bamu iya wannan abinba amma tunda kinsakamu doli zamuyi kodan mutsira da karatunmu damuka ɓata tsawon lokaci munayi dakuma mutuncinmu amma gaskiya bansan tayaya zamu faraba kununa mana yadda akeyi se muma muyi muku amma fa iya yau kawai.
Chapter 4 · 0% Book details