← Book details Sawun Giwa Part 8 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 6

Sashe 2

Sawun Giwa Part 8 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Acikin daren ranar kuwa yadda kursum taga rana hakan taga dare sabida azababben ciyon mara daya addabeta, gawata muguwar sha'awa data zomata lokaci ɗaya tarasa yazatayi gaya ba ranaba balle tafita tanemawa kanta afita, hakan taketa azabtuwa hartakaigajin numfashinta na barazanar ɗauke mata, cikin tashin hankali tamiƙe asace tafito daga pert ɗin nasu hakan take biyar dare harta ƙarasa pert ɗin sojojin gidan. Abakin ƙofa tatsaya harzayi nocking sega wani soja ya dumfaro wurin, kallo ɗaya zaka mishi kasan cewar ɗan Afirca ne kasancewar yanada Kamada mutanen ƙasar Ghana...cikin mamaki yake kallonta domin kuwa yagane ko wacece sabida hasken dake akwai awurin. Yana ƙarasowa yaƙame yana sara mata sabida sanin rashin mutuncinta..cije baki tayi cikin azaba tace "Joseph muje bedroom ɗinka, tana gama faɗar hakan tayi gaba,,,cikin sauri yamara mata baya domin yasan batasan nashiba kuma bayaso yayi mata laifi...hakan suke tafe cikin sauri sauri har suka ƙarasa bedroom ɗin Joseph, yabuɗe suka shiga kana yamaida ƙofar yarufe tareda jiyowa ya tambayeta Mike faruwa, sekawai yajita ajikinshi tanamai wani irin numfashi me ɗaukar hankali...ido Joseph yawaro cikin mugun mamakinta, zeyi magana kenan yaji taɗora mai hannunshi akan nashanunta kana ta cabko penis ɗinshi,,,ai atake cikinshi yafara cira, cikin sauri yaƙara hadata da jikinshi kana yashiga sarrafata, humm ataƙaice gimbiya kursum batabar pert ɗin Joseph ba seda ya haƙeta ya gurjeta sonranshi tana ihun daɗi tana ƙara har seda suka samu gamsuwar dasukeso tukkunna suka saurarawa juna, inagafa ga dukkan alamu kursum ƴar hannuce ba yau tafara sanin maza ba, humm Allah ya kyauta..sekusan asuba tabar pert ɗin tanufi nasu zuciyarta fyass tasamu abinda takeso... tabar Joseph cikeda tarin mamakinta dakuma jin daɗin yasamu mace me iko kamarta abanza 🤷

Washe gari tunda safe gimbiya saudat ke shirin yadda zasu fuskanci maisoon da aikin wurin bakansu..ita kuwa maisoon É—in yau setabi sheikh sudais asibiti, wanda tun fitowarsu daga mota ake kallonsu kamar wasu tairari

Har suka isa office ɗinshi wa ƴanda sukasanta kuwa se mamaki sukeyi naganin itace matar sheikh sudais..Dr Hareesh daya hangesu tafe kuwa murmushi yayi afili yace "tabbas sheikh sudais kayi zaɓin daya dace domin kuyi matuƙar kyau amatsayin mata da miji. Tofa awannan ranar dai anan asibiti maisoon tayi rabin wuni se bayan sallar azahar tace dashi zata koma sabida tadafa mishi wani abun kafin yaƙaraso..cikin jin daɗi kuwa yace badamuwa taje amaidata...tana fita ahabar asibitin tacewa ɗaya daga cikin driver yabata key..cikin girmamawa yace "muje namaidaki ranki yadaɗe. "Aa kuzauna ku kulamin da mijina kafin yafito nizan tafi dakaina. Duk yadda yaso sukaita ƙin yadda tayi hakan yasa yabata key ɗin badan yasoba, tashiga motar tatafi.

Tana shiga gert ɗin abin yabata mamaki ganin yadda suka tsaya bincikenta, batadai cemusu komaiba tawuce na biyu sukuwa basu binciketaba ganin sungane motar sheikh sudais ce sedai sunyi mamakin ganin mace kejanta domin duka sojojin dake tsaron get ba wanda yasan matarshi sedai sunsan yayi aure..a gert na ukku ne su Captain isham suka hanata shiga wai adole seta fito sunbinciketa,,,hakan yasa takashe motar kawai tayi zamanta aciki tana chat a wayarta...cikin mugun mamaki sojojin dake wurin duk suka taso suna tambayar Captain isham Mike faruwa ne? Bece musu komai se kallon tsaurin idon yarinyar kawai yakeyi. Shikuwa Captain suraj ido yawaro yana nunata da yatsa yana faɗar "da dama kace kika ƙara dawowa? Wlh yau kuwa zanyi maganinki, yafaɗa cikin fishi domin yagane itace yarinyar datazo da Dr Hareesh tamareshi,,,shima Captain isham se yanzu yasheda fuskarta kasance war taɗago fuskarta jin kalaman Captain suraj dudda cewar taɗan ƙara haske da jiki amma sarai yaganeta.

wani malalacin murmushi tasaki kafin ta ɓalle marfin motar tafito domin sunfara damunta da hayaniyar dasukeyi

Takawa tashigayi cikin izza da isa tako me matuƙar ɗaukar hankali tattare da gargaɗi,,,,cikin tafasar zuciya Captain suraj yasha gabanta yana faɗar" ai wlh senaga wanda yatsaya Miki kike yiwa mutane iskanci Anan bayan rashin mutuncin daƙiƙa mana harda taɓa ƴar masu gida, yaƙarasa zancen yana neman riƙota, kafin yakai hannunshi jikinta ta sake sauke mishi wani matsiyacin marin da seda ya hantsila dudda kasan cewarshi namiji..arazane Captain isham yaƙaraso wurin tareda bada umurnin kama Maisoon, wanda faruwan Hakan yayi Dede da ƙarasowar motocin yarima junaid, cikin mamaki yake kallo gimbiyarsu dake tsaye sojojij kewaye da ita kuma kowanne yana ƙoƙarin kwance belt ɗin ƙugunshi, dakatarda motocin yasaka akayi kana yafito cikin sauri yanufi wurinsu...ganinshi yasa sojojin ƙamewa suna gaidashi, amma kotakansu bebiba dudda kasan cewarshi mutun me barkwanci acikinsu, abin yabasu mamaki sosai hakan dasuka ganshi...yana isa wurinta waƴanda suka kewayenta suka bashi wuri wasuna sakin murmushin mugunta a tunanin su zesa ayimata mafi munin hukunci ne, sekuma sukaga saɓanin Hakan...cikin girmamawa da son Anty tasu yace "Anty gimbiya lafiya kuwa? Mikikeyi anan? Batareda yah sheikh kuka fitaba? Duka atare ake jero mata tambayar amma da yaren Hausa wanda yafara koya daga gareta...kafin tayi magana Captain isham yace "yallaɓai wannan yarinyar bata da mutunci, marar tarbiya ce shiyasa zamu koya nata yadda ake girmama many..ɗib yaji acikin kunnenshi yayinda wani duhu ya gitta mishi na wuccin gadi, kafin jinshi yadawo yatsinkayo muryar yarima junaid cikin mugun fishi wanda ze iya cewa betaɓa ganinshi cikiba yana faɗar "Anty gimbiyar zaka jefa da wannan munanan kalaman isham? Kana matsayin megadin masarautar nan? Wadda komu da duk wanda ke cikinta be isa yaɗaga mata yatsaba koda babu wata alaqa tsakani, domin kuwa matar ɗan sarkin Dubai tafi ƙarfin wukanci akowacce masaurata dake faɗin duniya dudda kasan cewar Saudia ce agaba, balle kuma akwai alaqa me ƙarfi tsakanin mu dasu wadda tamaidamu ƴan uwan juna, shine zaka tozalta antyn mu agabana? Yaƙarasa zancen cikin ƙaraji da ɗaga murya.

Wani irin waro ido sukayi dukkansu jikin kowannensu yaɗauki rawa cikin mugun tashin hankali da fargaban abinda ze iya zuwa yadawo Captain isham kefaɗar "wlh ranka yadaɗe bamusan cewar ita ce matar sheikh ba dan Allah amana aikin gafara dubada cewar gimbiya saudat takawo mana aikin horata akan dukan darayiwa ƴarta shiyasa sam bamuyi tuna,nin cewar ita bace, yafaɗa murya na rawa...wani mugun kallo yawatsa musu, sukuwa gabaki ɗaya sun sha jinin jikinsu musamman Captain suraj dayasha marinta akaro na biyu, aranshi yake ayyana tamareshi alokacinda batada kowanne matsayi agidan ɓalle yanzu datakeda cikakken iko.

Shiko yarima junaid cikin alamun lallaɓawa da bada haƙuri yace "please Anty gimbiya kiyi haƙuri kishiga mota kuma kigayamin hukuncin dakikeson ayi musu abisa laifin dasuka Miki...shiru tayi kamar batajishiba tana hangen kursum data ɗora kujewa aƙofar shiga pert ɗinta taɗora ƙafa ɗaya akan ɗaya taci uban gayu kamar yadda zata gasar kyau, ga hadimai sun zagayeta suna mata hidima ita kuwa se hantarar su takeyi tana yatsinar fuska, wani irin luguden tara,tara gaban maisoon keyi Hakan kawai taji bata yadda da zamanta Anan ba, dudda cewar akwai tazara daga inda take tsayen zuwa pert ɗin nasu amma Hakan behana mata hangota da kyau ba...muryar junaid ce takatseta inda yake faɗar "please Anty gimbiyar yah sheikh kice wani abun dan Allah... se alokacin ta buɗe dara daran idanuwanta akanshi kana tace "yace banada mutunci banada tarbiya zasu koyamin yadda ake girmama manya, humm tasauke numfashi tana cije lips ɗinta tareda lumshe kyawawan idanuwanta duka, kafin kuma taƙara buɗesu tarr akansu, taci gabada fadar "suda keda tarbiya da mutunci amma basusan mutuncin ɗan Adam ba sabida hakan akoya musu yadda ake martaba ɗan Adam harna tsawon lokacin da zankoyi tarbiya da mutunci wanda ban iya agidanmuba, tana gama faɗar hakan tashiga takawa amma awannan karon cikin sauri sauri take tafiyar....ido duk suka zaro suna san bata haƙuri amma tarigada tatafi, wani banzan kallo yarima junaid yawatsa musu kafin yakira wayar sojojin dake bakin get ɗin farko tareda basu umurnin zuwa wurin domin sune manya sosai akan su Captain isham kuma majiya karfi. aiko ciki ƙanƙanin lokaci suka iso, umurni yabasu akan sukoyawa su Captain suraj yadda ake mutuntan ɗan Adam cikin horo me tsanani kana yashige mota batareda yatsayaba kar zuciyarshi takarye kuma yanaso su cimma maisoon domin su ɗauketa da motar suƙarasa da Ita kar Asamu akasi sheikh sudais ya iso yanzu yasameta akan kwalta tana tafiya yasan bazeji daɗi ba..sedai dasuka tadda ta juyin duniya yayi amma taƙi shiga motar hasalima ko tsayawa batayiba domin gabaki ɗaya hankalinta na kan gimbiya kursum ne..Hakan yasa dole yarima junaid fita daga motar yana taka mata, yace driver shi suƙarasa ciki kawai...gimbiya kursum dake hakimce tanajiran shigowar sheikh sudais sabida tagama burkuɗe jikinta da sihirtaccin kayan bokansu dasuke kira da mlm, jira kawai takeyi yashigo burinsu yacika, agefe ɗaya kuma tana tunanowa da yanayinsu na daren jiya itada Joseph, dudda cewar ta hango Maisoon tafe amma sam bata damuba domin atunaninta ba abinda Maisoon zatayi mata tunda ba cikin gidansu tashiga ba..itako Maisoon tunda suka dumfaro wurin wani mugun wari da ƙauri takejin na tunkarota wanda ke neman ɗauke mata tallafin nutsuwa, kafin taƙarasa wurin kursum taji motoci nashigowa abayanta kuma tasan bana junaid bane domin su tunɗazu sun ƙaraso, kamar ance tajuya kawai taga motocin sheikh sudais ne, Hakan kawai gabanta yayi wata irin mummunar faɗuwa wanda yasa kanta muguwar sarawa, dasauri tadafe kan, sekuma tayi wani irin...!

Autar alheri ✍️

🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘

Book 4

Page 83 & 84
Chapter 2 · 0% Book details