Sashe 6
Sawun Giwa Part 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Itako sake kallonshi tayi akarona ba adadi, kafin tabuɗe baki cikin sweet voice ɗinta nashagwaɓa tace "waini kam minayi makane? Awancan ranarma hakan kace mikayimin nashiga rayuwarka? To ta'inama zan shiga rayuwar taka ninama sankane? Ko waƴanda kake zance akansu aisune suka shiga gonata kuma sunayiwa amma ni wlh Allah babu abinda nayi dazan shiga rayuwarka, taƙarasa zancen kamar zata saka kuka irindai yadda suke magana da yah muhseen sak ko dady idan sunaji da rigimarsu itada Aisha....shikuwa tunda tafara magana yakafeta da ido ko ƙiftawa babu cikin wani irin yanayi domin seyake tariyo abinda take mashi a mafalki kamar yanzu ne takeyinshi, atake idonshi suka tara ƙwalla suna ƙara warewa akasin ɗazu dasuke alumshe kamar mejin bacci, sunjima ahakan kafin yayi saurin kauda idonshi akanta yana faɗar "astagafurullah wa'atubu ilaihi, sekuma wata zuciyar tace aiba zunubi ka aikataba ko ka kalleta tunda matarka ce koka mantane?, tunawada hakan yasa yasaki ɗan guntun murmushin gefen baki wanda yakan jima beyiba, atake fuskarshi taƙara fidda wani sihirtaccen kyau da haiba,,,wanda yasa maisoon shagala tana kallonshi domin setake ganin duk kyawun dakega family su wannan bawan Allah yafisu kodan yana balarabene oho. Shikuwa maida dubanshi yayi akanta yaga shitake kallo cikin bayyana farin cikin dayake ciki yaɗaga mata gira ɗaya alamar yayadai,,,,se alokacin tagano taɓargazace tayi na kallonshi (nikuwa nace ai duk wanda aka kallah yakai akalleshi ne maisoon 😅) waskewa tayi cikin turo baki gaba tace "nidai kagayamin minayi maka kake cewa nashiga rayuwarka? Murmushin dayakeyi yaƙara faɗaɗawa kafin yace "kinason sanine? "Eh tafaɗa adake. "To zokizauna sena gaya miki, yayi maganar yana bata hanya,,,,ahankali tashiga takawa kamar wata tarwaɗa sedai yadda ekebenta kejuyane yakusan sumarda yallaɓai al,Ustaz sheikh sudais, sabida betaɓa ganin hakanba, "hasbinallah, shine abinda yafito dagacan ƙasan maƙoshinsa . Seda tazauna bakin gadon kana shima yazo wurinta tareda dafe gefen bed ɗin yazauna ahankali ya kalleta sekuma ya kauda kanshi yace "kinshigo rayuwata ta ɓangarori daban-daban maisoon bansan minayi mikiba amma abbeyna yace bakece kika shiga rayuwata ba nine nashiga taki sedai naƙi yadda da hakan. Ɗan shiru yayi yana cije bakinshi tareda tsotsar lips ɗin yana tasbihi naɗan wani lokaci kafin yaɗora da faɗar "tunanin ki yahanani sukuni kullun ganinki nakeyi a idona dafarko naɗauka mafalkinki danake yawan yine damuwar ashema shine rahama agareni domin tinda nadena yinsa kwanciyar hankali ya gushemun plesse why maisoon miyasa seni? Miyasa zaki taremin iskar numfashi tako ina?Yaƙarasa zancen yana kafeta da cat eyes ɗinshi.
itakan tama rasa abinyi sabida tsananin mamaki, kallonshi kawai takeyi kamar wata sakarya, aranta take tunanin mizan tukanshi ke nufi? Sonta ne yakamashi kome? Akan me yake mafalkinta? Tanacan talula duniyar tunani taji yariƙo hannunta tareda matsawa daɗan ƙarfi,,,,firgigit tayi tana kallonshi, shikuwa lumshe cat eyes ɗinshi yayi kawai tareda ƙara waresu akanta domin yafara gajiyawa da surutun dayakeyi....ajiyar zuciya maisoon tasauke cikin matuƙar mamakin shi, tabuɗe baki cikin sweet voice ɗinta tace "nibansan akan me kake maganaba hasalima nice yadace datuhumeka akanme kake mafalkina harya koma tunani? Minayi makane? Domin kuwa kaine yadace ka amsa wannan tambayoyin, tafaɗa tana kafeshi da dara daran idanuwanta.
Shima ɗin kallon yadda take juya ɗan ƙaramin bakinta yakeyi kafin yasaki murmushin da besan dalilin yinshi ba yace "sokikeyi kisan ko akanme nake mafarkinki? "Eh tafaɗa adake.. lips ɗinshi ya tsotsa kaɗan kana yace shikenan jekiyi alwala muyi sallah lokacin magarib yayi idan muka gama zan gaya miki, yana gama faɗar hakan yamiƙe tareda shigewa bathroom yarufo ƙofar fuskarshi ɗauke da annuri...da kallo maisoon tabishi harya ɓacewa ganinta kana tasauke ajiyar zuciya tana ƙara nausawa cikin mamakinshi.....kusan minti 15 dashigarshi segashi yafito sanyeda rigar wanka, tana ganin hakan tamiƙe tareda ɗaukar mayafinta tafice parlor,,,,da kallo yabita yana ƙarajin nishaɗin ganinta dayayi...cikin kwanciyar hankali yashirya cikin milk ɗin jallabiya tareda ɗora farin hirimi akanshi, yafesa tura rukanshi masu masifar daɗi da shiga rai, kana yafito riƙeda wayoyinshi yana tafiya cikin nutsuwa da kamala yana motsa ɗan ƙaramin bakinshi ahankali yana tasbihi,,,a parlor yasameta zaune bece mata komaiba yawuce zuwa masallaci inda yasamu memartaba sarki Muhammad bilal da su yarima basam zasuje...dukkansu da kallo suka bishi ganin walwala kwance akan kyakkyawar fuskarshi sedai becewa kowanensu komaiba har suka ƙarasa masallacin.
Itako yana fita tanufi bedroom ɗin dake gefen nashi tayi sallah bayan tagama taɗauko duk abinda zata buƙata awancan bedroom ɗin daya sameta tamaida wannan amma duk abinda takeyi shi kawai ake karomata a ido fuskarshi ɗauke da kyakkyawan murmushi. Ajiyar zuciya kawai take saukewa babu adadi kafin tagama ta dawo ta zauna ta ɗauko wayarta zamanta keda wuya kiran yah muhseen yashigo wayar, murmushi tayi tukkunna ta ɗaga cikin girmamawa tace "assalamu'alaikum yayana inawuni y gida? "Lpy qalau maisoon sedai munan safiyace ba wuniba, y kk y mijinki? "Murmushi kawai tayi batace komaiba...shima murmushin yayi kana yace "ga wife zatayi magana dake, yafaɗa yana miƙawa Aisha dake zaune tana zuba mishi rigima wayar...cikin zumuɗi maisoon ta ɗaga tama faɗar sweetheat i miss you wlh y kk y Nigeria? Shiru tayi saurinyi jin yadda muryar Aisha ta dusashe ga dukkan alamu taci kuka bana wasaba, cikin tashin hankali tace "sweetheat lafiya kuwa miyasameki? Ko yaya muhseen ne yayi miki wani abun ? Plesse kigayamin dan Allah. Tatanbaya arikice. Murmushin dole Aisha ta ƙaƙaro kana tace "lafiyana qalau sweetheat kawai ɗan zazzaɓi ne amma ya ɗauke yah muhseen kuma ba abinda yayimin, tafaɗa cikeda ƙarfin hali..."no sweetheat zazzaɓi baya sakaki kuka nasani sedai kiyiwa wani wannan ƙaryar badainiba kuma yah muhseen nasani baze taɓa cutadda keba sedai idan wani abunne daban bakyaso kigayamin, maisoon tafaɗa aɗan hasale...ajiyar zuciya Aisha tasauke ganin yah muhseen yafice daga ɗakin tace "sweetheat yah muhseen ne Allah bayada tausayi kamarni ba ƙanwarshi bace wlh Allah bakiga yadda. "Shiiii ya isa sweetheat maisoon takatseta tana tuntsurewa da dariya kafin tace "yo koda naji yanzu sweetheat wannan abin kike yiwa kuka hakan? Haba plesse karki bada mata mana, wlh Allah bedacema kibari yaga kasawarkiba sekace ba doctor ba, keda zaki zage kibashi haɗin kai yayi yadda yakeso, abu ɗaya zakiyi idan yagama bidirinshi kije kigyara jikinki kigasa kanki sosai sister na, yadda koyanzu yadawo zaki tareshi babu fargaba domin wlh kisani matsoraci baya zama gwani kuma garama kisani tunyanzu, kuma plesse ki'ajiye kunyarnan taki gefe plesse domin mazan yanzu basa santa kuma wlh zata cuceku dagake harshi musamman ma ke sabida yah muhseen dai kinga soja ne kuma kyakkyawa wlh Allah kikayi sake bazakisan lokacinda wata zatayimiki wuff dashi ba garama kiware idan zaki ware ki ajiye wannan rakin naki nabanza agefe, barinshi zakiyi yayi iya yinshi daga baya kinarke kina zuba masa shagwaɓa san ranki, ananne zakiga yadda ze susuce akanki amma bawai kizauna kina rakin banzaba, yawwa...shiru Aisha tayi tana sauraren banbamin da maisoon ke mata hartakai aya kana tasauke ajiyar zuciya, aranta tace zakiyi bayani ne idan kika shiga hannun wannan balaraben sweetheat, afili kuma setace "shikenan sweetheat in sha Allah zanyi ƙoƙarin yin yadda kikace. "Yawwa kokefa my sweetheat dan Allah kiware karki bawa yayana wahala kuma kisani shi namiji koyaya yayi abu nuna mishi akeyi anason abinda yakeyi bawai zuba mishi ido kawai ana kallonshi ba, kisani ko yaya yataɓaki kiriƙa dan ihun shagwaɓa kina santin abin kiriƙa nuna mishi kinma fishijin daɗin abinda yake miki koda bakyajin komai kuwa kinji sweetheat dan Allah kiyi yadda zamu ƙara ɗaure zuciyar yah muhseen yadda bazamubar ko kafa ɗayaba balle wata tayi tunanin shiga kinji ƴar uwata... murmushi Aisha tayi cikin so da ƙaunar yar uwar tata tace "in sha Allah sweetheat duk abinda kikace anyi angama ne...yawwa hakan nakesonji wlh, itama tafaɗa cikin jin daɗi kafin tayita bata shawar wari da ɗorata akan hanyar abinda bata saniba domin maisoon tafi Aisha wayo dakuma shige shige hakan yasa tafita sanin komai da ilimi akan duk wani abin narayuwa, sunjima suna wayar kafin sukayi sallama.
Su Sheikh sudais kuwa basu dawo daga masallaci ba seda sukayi Isha'i kana suka fito atare suka nufi cikin gidan, memartaba na kule dashi amma bece mishi komaiba hakama su yarima basam ba wanda yace mishi komai suna zuwa inda hanyoyin suka rabu, memartaba yanufi pert É—inshi yayinda suka nufi pert É—in gimbiya Rumah dukkansu harshi sheikh sudais É—in domin dayazo beje guntaba....!
Autar alheri âœï¸
ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ *SAWUN GIWA*ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
Book 3
Page 57 & 58
"Da sallama suka shiga general parlor ɗinta..Sedai mutanen dasuka gani ba ƙaramin mamaki sukayiba, umma ce da mama zaune Se Anty meenah da Anty zainab, sekuma gimbiya Rumaah nazaune agefensu ga hadimai Se kaiwa da kawowa sukeyi atsakiyar parlor suna hidima dasu. Duka zubewa sukayi aƙasa suna kwasar gaisuwa ga ƴaƴan sarakunan cikin girmamawa. Su yarima basam ne kawai suka amsa musu, yayinda Sheikh Sudais yaɗaga musu hannu lokacinda ya iso tsakiyar parlor Sedai be zaunaba yawuce bedroom ɗin mahaifiyarshi, kasancewar shi ba ma'abuci kallan mataba daze gane dangin matarshi ne awurin Sedai kuma dukkansu farar matane Banda Anty zainab. Yarima junaid kuwa yana zama yashiga gaidasu cikin girmamawa hakama yarima basam dudda besan kosuwaye bane amma ganinsu tareda gimbiya Rumah yasancewar mutane ne masu mahimmanci.."daga ina haka basam yoshe yafitone wannan ustaz ɗin? Gimbiya Rumah tatambeshi cikin sakin fuska. "Murmushi yayi kana yace "tunɗazu yafito mammi daga masallaci muke ai kinsan yah sheikh bazeyi sallah agidaba inaga shiyasa yafito. "Humm Allah ya kyauta barana ganshi naji dame yazo, tafaɗa tana miƙewa tanufi bedroom ɗinta...murmushi su mama sukayi aransu suna yaba dattako dason mutane irinna sarauniya Rumah, kuma suna yaba kyau da kwarjini irinna wannan bawan Allah dayawuce kowayeshi shikuwa oho?