Sashe 2
Sawun Giwa Part 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dukkansu kansu aƙasa yake kowa da abinda yake tunani aranshi, maisoon kuwa gabaki ɗaya taruɗe inbanda gumi babu abinda ke keto mata ta ko ina ajikinta...ajiyar zuciya abbey yasauke kana yace fawan kaji hukuncin dana yanke akanka kaida ƙanwaka ina fatar zakuyi biyayya agareni bazaku watsamin ƙasa a idoba domin ina kallon na isa dakune shiyasa nayi muku zaɓin danake Fatar yakasance alkhairi acikin rayuwarku, maisoon kinji hukuncin danayi muku ko? Shin ko zakumin biyayya kokuwa kunada jayya akan hukuncina? Yatambaya idonshi tar akansu,,,,,hakama mutanen dake parlor kowa suyake kallo, Aisha da Anty meenah ma se fargaba sukeyi kar maisoon ta ƙunyata abbey acikin mutane,,,,Dady ma fargabar dayakeyi kenan domin yasan shiya haifi maisoon amma kaifi ɗaya ce sak halayyarta irinta abbey ce domin koshi bata shayin faɗawa ra'ayinta akan abu,,,dukansu sunlulu duniyar tunani sukaji saukar daddaɗar muryarta tana faɗar "abbey naji ba daɗi sosai araina inajin kamar bankai ƴa ba kamar kowacce ƴa dake alfaharida iyayenta, inaji araina inada wata tawaya arayuwata yanzu Hakan jinakeyi kamar baniba abbey..wani irin faɗuwa gaban abbey yayi dagashi har Dady har sauran yayunsu dakenan...cikin dakiyar zuciya abbey yace "akanme maisoon miyasa kika faɗi Hakan? Kanta aƙasa tace "Abbey duk wata ƴa meneman albarka da gamawa da iyayenta lafiya nasan umurni kawai take karɓa agun iyayen nata bawai bawai jayayyaba, sam banji daɗi ba dazaka yanke hukunci akaina kuma har kana tunanin bazanyi biyayya agarekaba, abbey idan banyi muku biyayyaba aduniya wazanyiwa? Wlh Allah bana Fatar ranarda zatazo kuna neman alfarma agareni domin bazan taɓa yafewa kainaba, ni ƴace agunku abinda nafi buƙata kawai kucemin jekiyi ko ga abinda zakiyi, nikuwa naje nacika umurninku, wlh duk abinda kayanke akaina dedene abbey bazan taɓayin jayayya dakaiba, taƙarasa zancen kamar zata saka kuka domin ƙarfin haline kawai yasa take wannan zancen, kawaide bataji daɗin yadda yake tambayar zasubi umurninshi ba agaban waƴannan mutane, sekace wasu marasa tarbiya.....suko su abbey wani irin ƙayataccen murmushi suka saki atare dagashi har dady da megirma shugaban ƙasar Nigeria hadda Alhaji Ahmad ma,,,su yaya jafar se hamdala sukeyi yaya muhseen kuwa kanshi aƙasa se addu'a yakeyi akan Allah ya yaƙara ciremai sonta aranshi dudda yanzu yaragu sosai domin cikin ɗari babu 60 kuma dudda hakan yanason abin yaƙabarin ranshi gaba ɗaya amma wannan halayyar tata na ɗaya daga cikin abinda yasa yake mugun sonta....abba ma seya tsinci kanshi dason fawan ma ya amsa kamar yadda maisoon tayi sabida shima ta birgeshi ba kaɗan ba...suna ahakan sukaji yace "in sha Allah abbey zaka samemu masu biyayya agareka ngd sosai da wannan auren kuma zan riƙeta amana in sha Allah...fawan yafaɗi hakanne sabida sanyi da jikinshi yayi akan kalaman abbey domin yasan tabbas gaskiya yafaɗa kuma ƙanwarshi ta karɓa shi yana matsayin babba mizesa yaƙi karɓa...ai wani irin sanyi sukaji dukkansu aransu domin koshi basu sa ran ya amince cikin sauƙi ba sabida sanin halinshi, ahankali abbey yace "to alhamdulillah naji daɗi sosai kuma ina alfahari daku Allah yayi muku albarka acikin rayuwarku kuma Allah ya albarkaci aurenku Allah yabaku masu yimuku biyayya fiye da yadda kuke mana. Ameen ameen y Allah duk akama amsa awurin.
Anandai abba yabawa abbey haƙuri akan rashin kunyarda yayi mishi tareda su memartaba sarki Muhammad bilal,,,sosai sukaji daɗin yadda yafahimta komai yadedeta cikin sauƙi inda suka roƙi alfarman abasu amarya idan zasu wuce sutafi da ita...murmushi abbey yayi kana yace babu damuwa in sha Allah sedai zasu tafi tareda mutun ukku daga cikin family ɗinta domin suga muhallinta...aiko cikin farin ciki suka shiga godiya kana suka sanarda su abbey gobe zasu wuce,,,sedai abbey ya roƙi alfarman abasu koda kwana biyar ne domin tayi sallama da ƴan uwanta dakuma mahaifiyarta....murmushi kawai sukayi sukace zasu jira batareda wata damuwaba, ahakan abbey ya sallami kowa daga cikin yaransu kana sukayiwa su memartaba rakiya har motarsu..... maisoon kuwa dasuka baro parlor abbey tafiya kawai takeyi ko gabanta bata gani wani irin jirine takeji na ɗibarta ikon Allah ne kawai yakaita bedroom ɗin mama lafiya, tana shiga Aisha tariƙota suka zauna domin taga yanayinta, sedai zamansu keda wuya tacewa Aisha, "nashiga ukku sweetheat wasuka auramin? wanene shi? Wanne irin miji na aura wanda bansaniba besanniba bantaɓa ganinshiba, sweetheat waye wannan??? Tafaɗa cikin muryar kuka...itama Aisha kukan takesanyi amma tadanneshi domin tanason karfafawa ƴar uwartata guywa, kamar daga sama taji muryar anty meenah tana faɗar "SHECK SUDAIS MUHMD BILAL, WATO DR SUDAIS MUHMD BILAL, KUMA ƊAYA DAGA CIKIN LIMAMAN MASALLACIN HARAMI KUMA MALAMIN DA DUNIYA KE ALFAHARI DASHI., shine aka aura miki wabai gama garin mutun bane mijinki na nunawa sa'ane wanda kowacce mace zatayi alfahari dasamunshi amatsayin miji kodan ilimin addininshi....arazane maisoon tamiƙe tsaye tana faɗar sheikh sudais fa anty meenah???
Autar alheri âœï¸
ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ *SAWUN GIWA*ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
Book 3
Page 49 & 50
"Ƙwarai kuwa Sheikh Sudais ne mijinki ahalinzu, Anty meenah taƙara bata wannan amsar kana tajuya tabar ɗakin....wasu irin yawu maisoon tahaɗiye wanda suka tsaya mata amaƙoshi subasu saukaba subasu fitoba, magana takesonyi amma takasa wani irin tsinkewa gabanta keyi tarasa dalili farin ciki zatayi kokuwa baƙin ciki? Wannan wanne irin aure ne akayimata? Aure da wannan miskilin mutun kuma ustaz wanda bayada time ɗin kowa? Kuma ɗan gidan marasa mutunci irinsu gimbiya saudat, tab dijam lallai ko akwai aiki agabanta, wannan wacce irin rayuwace tazo mata ahakan? Sosai talulu duniyar tunani idonta na zubda ƙwallah.
Taɓata Aisha tayi tana kiran sunanta ahankali...ɗagowa tayi ta kalleta, ganin yadda idonta suka ƙara komawane lokaci ɗaya yasa gaban Aisha faɗuwa cikin tashin hankali tace "sweetheat waye Sheikh Sudais please? Dama kinsanshine? Please kigayamin naga kin ƙara shiga tashin hankali dakikaji shine aka aura Miki please dan Allah kigayamin wayeshi? Tatambeta cikin tsoro....ajiyar zuciya maisoon tasauke akaro na babu adadi kana tace "nasanshi sweetheat domin na taɓa haɗuwa dashi a Saudia, nan tabawa Aisha labarin zuwanta Saudia duka, sa'annan taƙara dacewa "bansan abisa wacce manufar akayi aurenba kuma nasan su abbey bazasu taɓa fahimta ba amma tabbas kodame sukazo adede nake dasu wlh domin dashirina zanshiga Sena zamewa duk wani ɗan iskan gidan ciwon ido, me kirki kuwa zan kasance dausayi agareshi sabida hakan muzuba mugani nidasu shege kafasa, taƙarasa zancen cikin tabbatarda kalamanta
Ido kawai Aisha tazuba mata cikin tsoro hartakai ƙarshe, kana tace "sweetheat anya kuwa dawata manufar sukayi wannan auren? Domin fa a labarinki kingayamin akwai mutanen kirki agidan sarautar kuma kince shine yahana su harbeki a lokacinda kika mare jami'an tsaronsu, kama yace miyayi Miki kike bibiyar rayuwarsa, anya kuwa babu ayar tambaya acikin wannan lamarin sweetheat? Wani kallon bakida hankali maisoon tayi mata kana tayi kwanciyarta akan bed ɗin tana tunanin makomarta.
Hajiya Rukayya dikko kuwa ba yadda yaseer beso tayi mishi bayanin daze fahimtaba akan wannan zancen amma fir taƙi ko sauraren shi, har washe garin ɗaurin auren,,,,sa'annan ne Hajiya tasamu damar ganawa da Alhaji dikko ganin babu wani shirin ɗaurin auren da akeyi agidan. Labari yabata duk yadda akayi tun zuwan Hajiya Rukayya wurinshi tasanar dashi ɓatan maisoon dakuma yadda takaya dayaje gidansu...tunda yafara magana Hajiya ke salati tana tsinewa Hajiya Rukayya haryakai ƙarshe....hakama yaseer zubewa yayi awurin yana rusar kuka kamar ƙaramin yaro yana kuma danasanin rashin mutuncin dayaje yayiwa yah muhseen akan zancen auren nasu....cikin takaici Hajiya tace dama Seda nayi tunanin akwai abinda ketsakanin ita Rukayya da wannan yarinya domin duk abinda yafaru tsakaninsu lokacinda tazo gidannan naji Sedai yinayi kamar banjiba tunda sun nuna basaso naji amma tabbas akwai wani ɓoyayyen lamari tsakaninsu, Sedai koma minene Rukayya ce silarshi shiyasa nakeyima faɗan kadena ɗaukar zancen mace musamman taka matar daba mutuncine da itaba kasani nasani bata ƙaunar ɗan Adam amma kasa ƙafa kashure zancena yanzu wagari yawaya? Kaida ɗanka domin wlh bawai baki nayi mishiba amma kafin yasamu mata ƴar gidan mutuncin irin wannan yarinyar danayi masa kwaɗayin samu bayanzuba, sedai yasamo me baƙin hali irinna uwarsa kuma kasani wannan ɗanyen aikin dakukayi baze shiga tsakanin zumuncina da wannan yarinya ba har yau ina sonta kuma zanci gabada zumunci da ita da iyayenta har ƙarshen numfashina bi'iznillah. Tana gama maganarta tamiƙe tareda shigewarta bedroom ɗinta.....shikuwa yaseer jiyakeyi inama ze iya tariyo baya da shakka babu ze tarokomai yagoge wannan ɓarnar domin ayi bikin aurenshi da maisoon Sedai ba hali kuma bayada wata dama ko hujjar zuwa bawa iyayenta haƙuri ayanzu, innalillahi wa'innailaihiraji'un. Abbanshi kam ɗauke kanshi yayi duk kukanda yakeyi yayi kamar besanda akwai mutun awurinba, daga ƙarshe daya gajida saurarenshi Shima yafice warshi daga gidan gaba ɗaya.
Mom É—in maisoon
Tun lokacinda Anty meenah takirata tana gaya mata zancen ɗaurin auren hankalinta yayi mummunan tashi bata taɓa damuwaba duk hukuncin da abbey zeyanke akan ƴaƴanta ba amma wannan karon faɗa kawai takeyi domin tana ganin san ba'ayiwa ƴarta adilciba tayaya zasu ɗauki aurenta subawa mutane daga zuwa wurinsu jiya batareda wani bincikeba? Dan kawai suna masu kuɗi kome? To ita kam Sam bazata yadda da wannan aurenba na rashin gata dasukayiwa Maisoon....tana cikin wannan banbamin ne Dady da yah jawal suka dawo gidan, aiko taƙara hawa Se faɗa takeyi akan ita sam bazata yadda da wannan aurenba....Dady bece mata komaiba harta gama faɗanta sabida doline yabata uzuri sam batada damuwa akan komai tanayin yadda yakeso tanada haƙuri sosai amma tunda yau yaga ta bore gara yabarta harta sauka,,,aiko tayi me isarta bece mata komaiba Seda yaga tasaka mishi kukane kana ya shiga rarrashinta babu shiri, bayan yasamu taɗan nutsune yashiga bata labarin waye aka aurawa ƴarta dakuma kimada iyayenshi sukeda...ai tunda ammi taji zancen Sheikh Sudais ne tadena faɗa domin tasan kowacce uwa nafatar ƴar ta tasamu nagar taccen miji irinshi, Sedai fargabarta ɗaya karyazama dole akayiwa maisoon ɗin, ananne dai tasakawa auren albarka tareda yimusu fatan alkhairi.