← Book details Sawun Giwa Part 5 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 7

Sashe 3

Sawun Giwa Part 5 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tofa kwanan maisoon da Aisha biyu agidan mama bayan ɗaurin auren tana ƙarasa musu abinda take musu tun dawowar maisoon ɗin nagyara, kana mom taturo yah jawal ya ɗaukar matasu, hadda su Anty meenah, anan itama tafara nata babu kama hannun yaro, wani irin gyara takewa amaren harma yayunsu bana wasa ba sukansu Seda sukaji ajikinsu domin takai takawo ko zaman minti 5 sukayi Se sun canja pant sabida zubar da sukeyi musamman ma Maisoon gawani irin ƙaiƙayi da breast ɗin su keyi kamar zasu tsinke se ƙara cika sukeyi suna kumbura dama yaya abin yake😅🤷 gabaki ɗaya mom ta hautsina musu lissafi kuma dukkansu sunsan ko minene kedamunsu tunda dukkansu likitocine Sedai badamar fasasha ko akawo wani wargi domin mom dakanta take tsare mutun seya shinye tass tukkunna yabata kwanonta hakama na gyaran fata dudda mama tayi musu sosai acan....ko anty meenah kuwa da ake laɓawa Seda mom takaita ƙarshe gun haƙuri dataga zata illata kanta tagudu gun mijinta domin tasamawa kanta nutsuwa,,,,aiko aranar ta tabbata tazo Nigeria gun mom kuma tasha kayan haɗin Autar alheri hannun mom domin ita kanta ta tabbatar da cewar na musamman ne, aranar taga hauka kala,kala agun Dr hareesh ita kanta taƙara tabbatarwa kanta ita ɗin mace ce me inci a hannunta..tofa inaga amarenda basuma taɓa sanin ya wurin yakeba? Gaskiya harna tausawa mazajensu😅

Ana saura kwana ukku suwuce Saudia umma taturo yah fawan yaɗauko su, Allah sarki bayan Allah benunawa maisoon komaiba ko a fuska hasalima yadda suka saba tun kafin Hakan tafaru Hakan yarinƙayi mata. To fawan idan shiriyar gaske ce muna murna sosai, sedai allah yasa ba Kwanton ɓauna ne kayiba.🙄 Umma ma anan ta ɗora da nata na kanurin asali, agaskiya su maisoon Seda suka rena kansu domin su dakansu sunsan sun kaɗe, Seda umma tayi nata sosai itama abinne dai ba'acewa komai.

Washe garin ranarda zasu tafi kuwa Dady cewa yayi kar Maisoon takoma gidanshi domin yasan muddin zasu haɗu da mom to koke koke zasuyita yimasa mebay har Maisoon ta haƙura tadena mom bata denaba Allah ya jarabeta da yarinyar sosai. Su Anty meenah dakansu suka shirya maisoon da Aisha abisa umarnin abbey akan cewar da anraka maisoon airport to za'awuce da Aisha gidantane..sun shirya su tsab cikin kayanmu na gargajiya atamba black calor me ratsin maroon aciki kana suka saka hijabai maroon, Masha allah 👍 amare da hijabai kuma Se sukayi musu mugun kyau,,,,ahakan suka fito parlor abba, wanda jikinshi yayi sanyi sosai, anan yashiga yimusu nasiha me ratsa ziciya kamar bashineba daga ƙarshe yasa musu albarka tareda fatan alkhairi acikin aurensu,,,,kana umma ma tayi nata sosai, daganan yah fawan ya ɗauke su zuwa gidan abbey inda suka samu su sarki Muhammad bilal acan suna jiran ƙarasowarsu tareda zugar motocin shugaban ƙasa...anan ma sosai abbey yayi musu huɗuba da nasiha sosai akan zaman aure kana ya sallamesu domin shi kanshi akwai saurin kuka bayaso yaran nashi suga gazawarshi Hakan yayi ko lokacinda za'akai Anty meenah Saudia.

Ahakan suka fito zuwa airport tareda rakiyar yayunsu maza, dama da umma za'ayi tafiyar da mama dakuma anty zainab domin ita Anty meenah dama da ita za'aje, Se yah jafar da yah jawal domin suga masaukin ƙanwar tasu...suna isa airport aiko aka saka sabuwar rigima domin Aisha da maisoon kuka sukeyi wiwi kamar ransu zefita sun maƙale juna sekace za'arabasu ne na har abada, daƙyar akasamu suka rabu Shima Seda yah jawal yayi musu jan ido, ahakan suka shiga jirgi inda manyan sarakunan suketa yiwa mutanen Nigeria godiya abisa alkhairinsu garesu tareda fatan alkhairi har suka shige, jirginsu yalula sararin samaniya domin Dubai suka nufa abisa umarnin sarki Muhammad bulal....Aisha kuwa gida aka koma da ita inda abbey dakanshi yakaita ɗakinta shida Dadyn maisoon suka ƙara yimata nasiha sosai kana suka tafi abinsu....tana nan zaune ita kaɗai kamar mayya sekuka takeyi yaya muhseen yashigo gidan tareda abokananshi...!

Autar alheri ✍️

🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘

Book 3

Page 51 & 52

"Shigowa sukayi da sallama ɗauke a bakinsu,,kanta na ƙasa ta amsa amma ba yadda za'ayi sujita. Cikin tsokana Khamis yace "amarya dudda sallamar bazaki amsa manaba? yafaɗa yana dariya..."eh bazata nasaba karka takuramin ƙanwa Khamis banasan takura, cewar yah muhseen Shima yana dariyar...tofa iKon Allah yanzu muhseen. Tun kafin yafaɗi abinda yakeson faɗa yah muhseen yatari numfashinshi...aiko duk abokanan su suka saka dariya,,, addu'a sosai sukayi musu da fatan alkhairi kana suka ajiye musu tsarabar dasukazo da ita suka ficewarsu,,,,Seda yarakasu kana yadawo ɗakin yazo yazauna kusanta tareda yaye hular hijab ɗinta data sauko har fuskarta, aɗan razane yace "ƙanwata wannan kukanfa duk sabida ankawominke ne kokuwa na rabuwa da umma? Aitanajin muryarahi taƙara sakin sabon kukan, cikin tashin hankali yarungumota jikinshi yana ɗan buga bayanta, alamar rarrshi sunjima ahakan kafin tabuɗe baki cikin muryar kuka tace "my only bro sweetheart suntafi da ita miyasa zaku aurarda Ita har acan nesa plesse? Sekuma tasake sakin wani sabon kukan. "ya salam shine kallimar data fito daga bakin yah muhseen kafin yace "please my wife kiyi haƙuri kinji Madison ƙaddarar aurenta ce tazo ahakan tunda har kikaga abba yasauke makamanshi kuma Abbey ya yadda yabasu ita to ki tabbatar da cewar SAWUN GIWA ne yatake na raƙumi dan Allah kidena kuka kuma kiyimata fatan alkhairi kawai kinji abar ƙauna, yaƙarasa zancen yana lasar hawayen fuskarta, wanda yasanya Aisha muguwar zabura jikinta na karkarwa sabida wani irin tsamm dataji tundaga yatsarta. Ɗan tsayawa yah muhseen yayi cikin mamaki yana kallon yadda jikinta keyi abin yayi bala in ɗaure mishi kai, to miyasameta? Yayiwa kanshi wannan tambayar...sekuma yaƙara maidata jikinshi domin taɗan nutsu, amma ina mutsuwa kam babuta agunta domin kayan mom Se aiki suke zuba mata a babbar faɗa🙈💃

Shidai bekawo komai aranshiba yamiƙe yace taje tayi al'wala suyi sallah.. ahankali tace inada alwala. "Okay to tashi muyi yafaɗa yana miƙa mata hannunshi tunda dama hijab ne ajikinta, bata riƙa hannunshi ba tamiƙe warta domin Allah yasani yanzu bataso yataɓata sam bazata iya juraba...shikuwa bece mata komaiba yajasu sallar nafila raka'a biyu bayan sun idar yashiga yimata tambayoyi akan addini dudda cewar yasan ta iya domin muddin yana gari to yana bincikar karatunsu itada maisoon...aiko tabashi amsa dede yadda yadace,,,Seda yagama mata tambayoyin tukkunna yaɗora hannunshi akanta yashiga koro musu addu'a agun Allah sosai yayi addu'oin neman tsari daga shaiɗan acikin rayuwar aurensu data neman zaman lafiya tareda zuri'a tagari, yajima yanayi kafin ya idar, suka shafa atare,,,dakanshi yaje ya ɗauko plate tazuba musu gashin zabon da sukazo dashi wanda yaji kayan haɗi Se ƙamshi yakeyi da tururi, kana yajanyo lemukan kala kala ya ajiye, "zomuci abinci my wife yafaɗa yana jifanta dawani irin kallo na so da sha'awa. Ita kuwa kanta aƙasa tace "naƙoshi yaya. Ido yaɗan zaro kaɗan yace "yaya kuma my wife? Lokacinma da bamuyi aureba baki kirani yayaba Se yanzu? Mi Hakan kenufi? No Sam banasanjin yaya abakinki, yaƙarasa zancen yana janyota jikinshi tareda saka hannu yacire hijab ɗinta, wanda yasa seda yayi dayasanin cireshi sakamakom tozali da yayi da cikakkiyar dukiyar fulaninta Masha allah kamar zasu fasa rigar sufito dominfa Aisha tamafi maisoon cikar ƙirji kokuma su zoza hips kawai maisoon zata nuna mata, wasu irin yawu yahaɗiye domin betaɓa ganinta ahakanba sekuma yayi saurin dakatarda kanshi daga kwaɗayinsu domin besaniba ko cikone da yammata keyi ayanzu shine tayi karya saka ranshi yaga abin bahakan bane yaji ba daɗi, saurin kauda zancen yayi aranshi yana faɗar "buɗe baki idan ba hakanba nayi Miki ɗura kinsandai zan iya...itakuwa ayanzu saurarenshi ne kawai takeyi domin kuwa jinta ajikinshi baƙaramin tada mata hankali yayiba, ahakan yariƙa ɗiba yana bata hartaci sosai Seda tafara janye kanta tukkunna yabarta jus ɗin kwakwa tasha,,,Se alokacin Shima yaɗanci sama sama kana yamiƙe tareda kwashe kayan yace bara nayi wanka zandawo yanzu karkiji tsoro kinji,,,kai kawai ta ɗaga mishi, shiko yayi murmushi yafita....yana fita tamiƙe jiki asanyaye tahiga bathroom brush tayi tareda wanka da ruwan turarenda mom tabata domin tahaɗa musu kaya sosai sukazo dashi mummunan maisoon dake nesa. Seda tagama wankan kana tazo taɗauko kayan baccin da Anty meenah tasaka mata ajaka, Sedai me babu na albarka aciki gaba ɗaya tafi tsirara ne, ido tawaro tanabin kayan da kallo kafin tashiga ɗagasu wasu ƙaramar rigace me duka shara,shara ajikinta wadda bazata wuce cinyartaba, Se ɗan pant ɗinta wata kuma iyakacinta guywa amma itada babu duk ɗaya kuma batada pant ɗin ma, wata kuma pant ne kawai Se bra, wata irin ajiyar zuciya tasauke tana tunanin yazatayi da wannan kayan? Tajima tana tunani ganin batada wata mafitarne yasa taɗauki me kawowa guywar kawai tasaka tareda pant ɗin waccen ɗin tasaka kana tabazawa jikinta turaren humrah mesanyin ƙamshi kana ta haye gadon tayi kwanciyarta tareda rufe jikinta da blanket shif

Shikuwa beshigoba seda yagama wankanshi yashirya cikin kayan bacci masu laushi dasheƙi kana yaɗauko wayoyinshi yafito, gaskiya yah muhseen kyakkyawa ne ajin farko, to ba yah muhseen ba duka ahalinsu babu munana gaskiya sedai ace masha allah domin ko chocolate calor maisoon ce kawai hakan se anty zainab amma dukkansu fararene tubarakallah masha allah...yana shiga bedroom ɗinta yahangota kwance tarufe jikinta, murmushi yayi afili yace "my wife harkinyi bacci? Yatambaya cikin sakin fuska, sedai amsa masan dabatayi bane yasa yaƙara yadda bacci takeyi...itako ba bacci takeyiba kawai tana sauraren makomarta ne gakuma tsoron fal ranta...ahakan yahauro gadon bayan ya ajiye wayoyinshi agefe, murmushi yayi alokacinda yake kallon kyakkyawar fuskarta mecikeda nutsuwa da sanyin hali, ahankali yakai hannunshi kan blanket ɗin yajanye,,,tab dijam ai wani irin dasƙarewa jinin jikin yah muhseen yayi ganin yadda take tamkar a tsirara atake jikinshi yaɗauki rawa,,,,itako inbanda dukan tara tara babu abinda ƙirjinta keyi sabida tsoron abinda zeje yadawo😂 yah muhseen kan hannunshi na karkarwa yaɗora akan lallausar Fatar jikinta, dede saman breast ɗinta kafin yakaiga wuyanta, dukkansu seda suka ɗan zabura sabida shuck ɗin dasukaji,,,ai besan lokacinda yajanyota jikinshi ba yarungumeta sosai yana sauke nunfashi daƙyar acikin kunnenta,,,atake tafara mutsu mutsun kwacewa sabida jikinta daya ɗauki rawa. "My wife minene? Yafaɗa can ƙasan maƙoshi..da ƙyar Aisha ta iya cewa bakomai my only bro bacci zanyi. Tayi maganar cikin shagwaɓa kamar zatayi kuka.
Chapter 3 · 0% Book details