Sashe 3
Sawun Giwa Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haryanzu akwai murmushi kwance a fuskar Maisoon seda tagamajin mummunan ƙudurin Rukky dikko akanta wanda ita agunta kyakkyawa ne domin tana neman hanyar rushewar auren yaseer Sedai nufinta na biyu ne yake mummunan gaske agareta amma tabbas bazata bata damar cimma ko ɗaya ba, cikin wani ɗan iskan sexy voice tace "Allah sarki babba da ƙwaƙwalwar tumakai zanga yadda wannan banzar ƙwaƙwalwar taki zatabaki shawararyin nasara akaina tabbas ni yarinyace baki faɗi ƙaryaba amma yarinyar data zame Miki sinwon ido domin kuwa ɗan Hakim daka rena shine kezama matsalar rayuwarka, ɗan shiru tayi tana taune lips ɗinta naƙasa kana taɗago da murmushi kwance akan kyakkyawar fuskarta tace "wlh wlh wlh Allah Rukky dikko dillah sena nuna Miki asalin aikin yarinta irin kuma na firgitattun yara, daga Hakan tamaida idanuwanta ta lumshe...wani mugun takaicine yaciyo Hajiya Rukayya wanda yasata ɗaga hannu zata wanke maisoon da mari kome tatuna kuma setayi saurin janye hannunta tana jan dogon tsaki tareda juyawa tafice daga gidan. Seda matsaya bakin get taƙara suburbuɗawa garadan dake tsaron gidan gargaɗi tukkunnah tashiga mota tareda ficewarta.
Saudia
Dr hareesh ne zaune gaban manyan sarakunan Larabawa,,,cikin girmamawa yake basu amsar tambayarsu agareshi. "Allah yatemaki memartaba wlh ƙanwar matatace uwarsu ɗaya ubansa ɗaya sunanta maisoon Usman maina suna zaune ne Nigeria agarin Abuja, aikin hajji ne yakawota ƙasarnan kuma kasan cewarta doctor babba wanda aƙasarnan tayi karatunta itada sister ɗinta Aisha Umar maina, harsuka ɗan taɓa aiki a SS hospital tukkunna suka koma Nigeria, Hakan yasa har nanemi temakonta wurin yiwa gimbiya kursum aiki amma bada wata manufarba dan Allah kugafar cemu, wlh maisoon batada wani mummunar halayya abinda nasani tanada tsiwa Hakan yasa harsuka sam.."ya'isa Hakan doctor abinda muka tambeka kawai wacece ita dakuma inda zamu sameta. Cewar memartaba sarki Hassan cikin dattako...afuwan ranka yadaɗe, doctor hareesh yafaɗa cikin girmamawa.
Ajiyar zuciya suka sauke atare kana sarki Muhammad bilal yace "gobe in sha Allah zamuyi tafiya zuwa Nigeria doctor hareesh kuma abisa jagorancinka...arazane yaÉ—ago yana dubansu cikin tsoro da kaÉ—uwa.... murmushi yagani kwance akan fuskar kowannesu Hakan yaÉ—an sanyaya ranshi, kafin yaji muryar memartaba sarki Muhammad bilal yana faÉ—ar "kakwantar da hankalinka doctor bafawani abin tashin hankali bane kaide kaje kashirya zuwa gobe jirginmu zetashi in sha Allah...ajiyar zuciya yasauke kana yace "Allah yakaimu gobe lafiya, yafaÉ—a jiki a sanyaye kafin yayi musu sallama yatafi.
Yana zuwa gida hankali atashe yashiga bawa Anty meenah labarin abinda yafaru yau da aka kirashi gidan sarki...itama Anty meenah hankalinta yatashi sosai amma seta dake tace "karka damu abban Jawad in sha Allah ba abinda zefaru se alheri kuma kaga ai munada zancen zuwa Nigeria bikinsu maisoon É—inko? Tunda yau saura kwana ukku ai semuyi tafiyar dukkamu...humm shikenan Allah yasa muji alkhairi. Ameen y Allah. Daga Hakan yashige warshi wanka.
Nigeria
Yau saura kwana ukku bikinsu, hankalinsu dady in yayi dubu to yatashi gabaki ɗaya sunrasa mafita inbanda addu'a babu abinda sukeyi daneman ɗauki agun uban gijin talikai....afannin Hajiya Rukayya kuwa yaune tashirya sanarda mijinta abinda kefaruwa da maisoon domin tuni tagayawa yaseer inda tace mai damacan maisoon batada tarbiya rufa rufa ne akeyi domin aliƙa mishi jaraba yanzu kuwa tashiga duniya sabida bata shirya aureba, tareda nunamai wasu picture na maisoon ɗin itada Aisha wasu kuma itada wasu ƙawayensu Larabawa suna cikin hostal ɗinsu wasu duk ƙananun kayane ajikinsu, kuma wannan hotunan tun suna makaranta sukayisu wanda wata ƙawarsu ce taturawa Hajiya Rukayya su tun suna saudia sune yanzu tanunawa yaseer wanda tasaku abin yayi tasiri sosai agunshi kuwa haryaje yayiwa yah muhseen rashin mutunci akan cewar ƙanwarsu karuwace za'a aura mishi domin Aisha yaje zagewa yata radda yah muhseen acan shine dalilin yimasa rashin mutuncin....shiryawa tayi tsab tanufi pert ɗin abban yaseer domin shima tagama tsara abinda zata gayamishi
Zaune tasameshi bakin bed É—in shi cikeda kissa dason ida mummunan Æ™udirinta taÆ™arasa wurin shi, tareda zaunawa tana faÉ—ar "sannu da hutawa Abban yaseer. ÆŠagowa yayi yana kallonta batareda yace komai ba. Ganin hakan yasa tasan ba magana zeyiba, shiyasa bata jira cewarshiba tacigabada maganarta kamar hakan. "Shin Alhaji wai kasan abinda ke faruwa kuwa da yarinyar da yaseer ze aura? Da mamaki yaÉ—ago yana kallonta kafin yace "a'a wani abunne? "Humm tasauke ajiyar zuciya kana tace "ai dama nayi tunanin iyayenta bazasu gayamaba domin kuwa cutar É—anka akesonyi, ahaÉ—ashi da baragurbi shiyasa ba wanda zeyima zancen. TaÆ™arasa zancen cikin alhini..."wai bangane mikikeson faÉ—a ba Rukayya Æ´ar aminina cefa kikeyiwa wannan mummunan Æ™alaman....itama cikin jin haushi tace "kaine kake kallon Æ´ar amininka ce za'a aurawa É—anka amma su azuciyarsu ba haka bane domin cike suke da yaudara acikin lamarinsu, sabida yarinyar lalatacciya ce kuma sunsan hakan amma suka rufeka domin yanzu hakan yarinyar bata gidansu taje yawon banzanta haryanzu iyayen basusan inda takeba kuma kaga ai basu sanarda kaiba amatsayinta na wadda zata zamo surukarka nanda kwana uku idan É“atan Allah ne aidoline sugayama domin kaima kasan halinda ake ciki, amma dayake damacan sunsan tana yawonta na tazubar shiyasa basufaÉ—a ba yanzu hakan zamu zuba ido wannan tashigo gidannan amatsayin suruka wadda zata zamo uwar jikokinmu, tafaÉ—a tana matsar Æ™wallah....wani irin faÉ—uwa gaban abban yaseer yayi atake yaji ranshi yayi mugun É“aci cikin wani irin Æ™unar rai yace "ni Alhaji Ishaq ze muna furta aiko wlh basu isaba dani suke zancen, wato shine ze aurawa É—ansa wadda yasan tanada kirki niko yabawa É—ana watsatsiya humm aiko wlh bazata saÉ“uba, yafaÉ—a yana janyo wayarshi tareda neman contact É—in abbey, amma harta yanke beÉ—agaba sabida darene, ajiye wayar yayi da zimmar gobe idan Allah yakaimu zeje gidan...ganin hakan yasa Hajiya Rukayya fita daga bedroom É—in nashi fuskarta É—auke da murmushin nasara.. Humm Æ™alu bale garemu iyaye bawai mazaba har mata mudena É—auka jitajita akan komai na rayuwar Æ´aÆ´anmu duk abinda yatun karo ko aka gaya mana koda kuwa makusancinmu ne to mufara bincike tukkunna kafin yanke hukunci, Allah yasa mudace.ðŸ™
Saudia
Yau ne jirginda yadauko manyan sarakunan ƙasa metsarki yataso daga Makka zuwa Nigeria, wanda yayi dede da saura kwana biyu ɗaurin auren su maisoon....ɗauke yakeda manyan ƙasa metsarki, memartaba sarki Hassan, da memartaba sarki Muhammad bilal tareda yarima junaid serakiyar wasu daga cikin hadimansu dakuma masu tsaron lafiyarsu,,,sekuma wanda ke jagorantar tafiyar doctor Hareesh anty meenah dakuma yaransu, semuce Allah yasauke matafiya lafiya.
Yah muhseen nazaune a parlor gidansu misalin ƙarfe 1 narana, kawai wani tunanin yazo mishi da sauri yamiƙe zaune tareda janyo wayarshi yashiga kiran Aisha wadda kullun safiyar Allah cikin kuka take, bata ɗaga wayar kowa seta yayan nata kuma mijinta in Allah yace,,,,tana zaune koyanzu tana sa'ar tata wato kuka kiran yah muhseen yashigo wayarta, ahankali tasaka hannu ta ɗauki wayar tareda karawa akunne tayi sallama....daga gefen muhseen kuwa ko sallamarta be amsa mataba yashiga faɗin "Aisha wannan zoben dana baku ranarda kuka ƙare scondry school yana hannunki? "Eh yana,nan..."okey na maisoon yana hannunta kota cireshi? Yasake jefa mata tambayar? Yana hannunta yaya ai tunranarda kasaka munashi bamu taɓa cireshiba sedai idan yanzu ne da akasaceta akacire..."okey good kawai yah muhseen yafaɗa yana yanke wayar tareda miƙewa da sauri yanufi bedroom ɗinshi,,computer ɗinshi yaɗauko tareda saka wasu nombers yana saching aiko ko minti 3 beyi yanayi ba sekawai lucation ɗin da zoben hannun maisoon yake ya bayyana a computer ɗin..."yess nasameta wlh yafaɗa cikin ihu kafin yamiƙe cikin hanzari yasaka kayanshi na soja kana yaɗauki wayarshi tareda kiran yaranshi dawasu daga cikin abokanan aikinshi yana sanar musu inda yakeso su haɗu, yana gama wayar yaɗauki bindigarshi ya maƙala agefen wandonshi kana yafice daga gidan cikin saurinshi irinna jaruman sojoji.....!
Autar alheri âœï¸
ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ *SAWUN GIWA*ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
Book 3
Duk wanda yakaranta min book batareda yabiyani hakkinaba banyafeba ðŸ™
Page 41 & 42
"Yana fita yafaɗa motarshi tareda harbata akan kwalta yanufi unguwar gwagwalada cikin aza babben gudu...Aisha kuwa sororo tayi da wayar a hannunta jin yadda yayan nata ke magana a tsaitsaye kuma yayanke wayar batareda sunyi sallamaba, afili tace Allah yasa lafiya.....gudu sosai muhseen keyi Allah kawai yakaishi unguwar lafiya, afarkon layin yasami yaranshi da abokinshi khamis suna jiran karasowarshi...fitowa yayi Shima tareda fitoda laptop ɗinshi yashiga duba gidanjen dake wurin, Sedai aɗan akwai tafiya daga inda suke ganin lucation ɗin...Hakan yasa suka koma cikin motocinsu khamis na duba inda sukebi har sukazo bakin ƙofar gidan da maisoon take, baya sukayi kaɗan kana suka fito, gadan gadan khamis da yah muhseen suka nufi get ɗin gidan, turawa sukayi domin su shiga Sedai yaƙi buɗewa Hakan yasa sukayi nocking, kusan minti 3 kana ɗaya daga cikin gardawannan yazo yana muzurai yabuɗe gidan..ai idonshi na sauka akan zaratan sojojin yayi wani irin gurnani tareda turo get ɗin daƙarfi zerufe, Sedai duka ɗaya khamis yayiwa get ɗin harshi suka zube ƙasa, dagudu sauran yan uwanshi suka ƙaraso suna finda bindigunsu, akuma dede wannan lokacin sauran yaran yah muhseen suka shigo gidan, nanfa aka fara artabo da harbe harbe, kafin kace me sun har gitsa unguwar. Cikin ɗan ƙanƙanin lokaci sukayi nasarar kama mutun biyu daga ciki sauran kam sun gudu...yah muhseen kuwa cikin gidan yanufa shida khamis, anan suka shiga duba inda ke kusantosu da zoben hannun maisoon, kaitsaye kuwa suka nufi bedroom ɗin dasuke tunanin tana ciki, dasauri yah muhseen yabuɗe ƙofar yashiga inda khamis yayi tsayuwarshi baƙin ƙofar domin besan a yaya zasu sameta ba...shikuwa yana shiga yaganta zaune a ɗaure an rufe mata baki Sedai ido kawai. Dasauri yaƙarasa gunta yabuɗe mata baki kana ya kwance dauren da aka mata..aiko tanajin bakinta asake tasaka mishi kuka. "Yah salam I'm very sorry my little sister zomuje gida kinji, yafaɗa yana riƙo hannunta wanda dakyar take iya takawa sabida yunwa gakuma tsaminda kafafunta sukayi, ahakan suka fito khamis namata sannu, mota yasakata kana yaja motar da azabar ƙarfi yanufu gidansu da ita.
Suna shigowa harabar gidan sukayi Perking dukkansu suka fito. Da kallo abbey dake tsaye bakin barandar pert ɗinshi yabisu, ganin muhseen yafito kuma yana ƙoƙarin fitowa da wani