Sashe 2
Sawun Giwa Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hankalin sarki Muhammad bilal baƙaramin tashi yayiba akan matsalar tilon ɗanshi hakan yasa washe garin ranarda sukayi wayada yarima basam yashirya zuwa saudia,,,,,lokacinda jirginahi yasauka adede lokacinne ake tada sallar azahar a masallacin harami Hakan yasa daga ireport yanufi masallaci, domin gabatar da sallah bayan an idarne manyan malaman harami suka shiga martabashi tareda kawo gaisuwa agun adilin sarkin, kafin yasamu haɗuwa da sarki Hassan wanda yayi mugun mamakin ganinshi a wannan lokacin bayan aikin hajji, Hakan suka rankaya zuwa masarautar cikeda farin cikin ganin junansu, gefe ɗaya kuma na zuciyar memartaba sarki Muhammad bilal na cikeda mamakin rashin ganin Sheck Sudais a masallacin harami kuma lokacin sallah, wannan abin yaƙara tabbatar mishi dacewa lallai akwai babbar matsalar dake damunshi....bayan sun isa masarautar ne suka wuce turakar memartaba sarki Hassan anan kuyangi da hadiman gidan suka shiga kawo gaisuwa gun aminin sarki tareda hidimta masa, kana iyalan sarkin ma sukazo domin sugaisa da sarki bilal, gimbiya zaitun ce tafara zuwa tareda rakiyar samarin ƴaƴanta, bayan sungaisa kamar da minti 10 Sega gimbiya saudat tareda fitsararriyar ƴarta kursum, Hakan suka zube gaban memartaba sarki Muhammad bilal suna zuba iyayi da fadanci kamar wasu maroƙa duk dan neman samun wuri...shidai da murmushi kawai yake binsu yana amsa musu kafin daga baya suka fice,,,,betambayi Sheck Sudais ba Shima sarki Hassan beyimai zancenshiba sebayan sallar la'asar kana sarki Hassan yadubi aminin nashi yace "ranka yadaɗe wai kokamanta da yarona ne naga baka nemeshiba kokun haɗu? Ɗan murmushi manya sarki Muhammad bilal yayi kana yace "a'a ranka yadaɗe banganshiba nabarine idan nayi sallar la'asar senaje gunshi tunda nasan bayada lafiya....jinjina kai sarki Hassan yayi cikin gamsuwa yace "tobara na rakaka ɓangaren nashi ko? "Yawwa to muje, Shima yafaɗa cikin murmushi,,,Hakan suka nufi pert ɗin Sheck Sudais inda suka samu yarima basam da yarima Junaid zaune a parlor shi....cikin girmamawa ga iyayen nasu suka miƙe suna gaidasu, bayan sun amsa musu ne sarki Hassan yace "Sheck Sudais fa? "Yanaciki pappu wanka yakeyi, Junaid yafaɗa cikin girmamawa. "Basuce mishi komaiba suka nufi bedroom ɗinshi inda sarki Muhammad bilal yazauna shikuwa sarki Hassan yace zeje anjima zeƙara shigowa kafin Sheikh Sudais ɗin yafito, yayi hakanne dan yabasu dama sugana maybe koze iya gayawa mahaifinshi damuwarshi...jinjina kai kawai sarki Muhammad bilal yayi yana murmushi, Hakan memartaba yafita yabarshi yana jiran fitowarshi.
Kusan minti 15 dazaman memartaba sarki Muhammad bilal kana Sheikh Sudais yafito ɗaure da towel aƙugunshi ɗayan kuma a hannunshi ya rufo jikinshi, turus yayi ganin mutum zaune a gefen gadonshi domin daga farko ya ɗauka yarima basam ne seda yaware cat eyes ɗinshi akan kyakkyawar fuskar mahaifinshi mecikar haiba da kamala, ɗan warosu yayi waje cikin mamaki yace "Abbey yafaɗa cikin happy kana yayi kan mahaifin nashi tareda rungumoshi yana sauke ajiyar zuciya.... murmushi kawai sarki Muhammad bilal keyi kafin yashafa fuskarshi cikin tsananin son yaron nashi yace "Sheikh ɗin Abbey, yafaɗa cikin sakin fuska.....ajiyar zuciya Sheikh Sudais yaƙara saukewa akaro na biyu kana yakwantarda kanshi jikin memartaba, kafin yabuɗe baki cikin sassanyar muryar shi me ɗauke da amo meratsa zuciyar me sauraronshi yace "Abbey na nayi kewarku dayawa ina mamey na? Tana lafiya? Yayi maganar asakarce, wanda kenunida yana tsananin kewar iyayen nashi kuma yana zuba shagwaɓa muddin yana agabansu.
Kanshi memartaba keshafawa kana yace "haba Sheck ɗin Abbey idan kayi kewarmu dagaske miyasa bakazo inda mukeba? Mudai mukayi kewarka kuma ai gaya nazo, Sedai kuma banji daɗin yadda naga Sheikh Sudais ɗina ba duk karame kayi wani iri dakai Sheikh ɗin Abbey kofa masallaci yau banganba wannan wacce irin damuwace kehana yarona kusanci da mahaliccinshi? Memartaba yayi maganar cikin alhini.....cat eyes ɗinshi yawaro kafin yarufe bakin Abbey cikin sauri yana girgiza kanshi yace "babu wata damuwa dazata shiga zuciyar Sheikh Sudais Muhammad bilal tahanashi kusanci da Ubangijinshi wlh Abbey na naje masallaci Sedai abakin kofa nake sahon ƙarshe sabida banaso aganni ahanani dawowa da wuri koɗazu ma naje Sedai duka shigar da nakeyi bansan Abbey na yanacikiba dabazan fitaba harse naga abinsona, yaƙarasa zancen cikin gajiyawa yana ƙara mayarda kanshi jikin Abbeyn nashi yana sauke nunfashi ɗakyar irin yagaji da maganar dayakeyi ɗinnan.
Ajiyar zuciya memartaba yasauke yana jinjina kanshi cikin yadda da kalaman yaron nashi domin yasan Sheikh Sudais kaifi ɗaya ne yace "Sudais, yakira asalin sunanshi yana ɗagoda kanshi daga jikinshi...Shima zama yayi dede yana tattaro sauran jarumtarshi da ƙarfin hali yake kallon mahaifin nashi kafin ya amsa cikin sanyi murya, "na'am Abbey. Kallonshi memartaba sarki Muhammad bilal keyi sosai yana karantar yanayinshi kafin ya numfasa yace "miyake damunka? Inaso kagayamin matsalar ka ayanzu domin kasan kwanakin baya natambeka tun abin bekai hakanba kacemin Kanada damuwa amma nayima addu'a idan kadawo zaka gayamin, tun alokacin nake addu'ar Allah yakawoma sauƙin koma minene. Sedai abinda yarima basam yagayamin akanka da wanda nagani ayanzu ya tabbatar min dacewar akwai babbar matsala Sudais miyasa zakabar damuwa aranka hartana neman haddasa maka ciwo? Miyasa sokakeyi nima kakwantar dani jinyar? Domin kasan tabbas ka kwanta jinya nima kwanciyar zanyi miyasa Sudais? Miyasa Hakan? Kagayamin minene damuwarka aduniya? Yafaɗawa cikin ɗan faɗa faɗa domin sam beji daɗin yadda yarima basam yace Sheikh Sudais na aman jiniba, kenan so yakeyi yakashe kanshi da damuwa.
Shiru Sheikh Sudais yayi har mahaifin nashi yagama maganarshi kana yaɗago ahankali yace "Abbey kayi haƙuri please naɗauka zan iya maganin abin shiyasa ban gayamaba kuma banaso kushiga damuwa kamar yadda nima nashiga, yafaɗa cikin rauni....kamoshi memartaba yayi yamaidashi jikinshi yana shafa kanshi zuwa bayanshi cikin rarrashi yake faɗar "karka damu Sheikh ɗin Abbey duk tsanani yana tareda sauƙi kuma babu abinda zesakamu damuwa muddin munada maganin matsalar ka kai koma bamudashi zamu tayaka da addu'a har Allah yakawoma mafita gayamin damuwarka yarona in sha Allah komai zezo dasauƙi...ƙara ƙanƙame mahaifin nashi yayi kana yabuɗe baki cikin rawar murya yace "narasata Abbey bansan minayi mataba take bibiyar rayuwata kuma yanzu nanemeta domin nasan matsalar dake tsakaninmu amma tayi tafiyarta Abbey daga farko naɗauka mafarkinta danakeyi matsalace ataredani ashe bansaniba shine sauƙi agareni gabaki ɗaya narasa yazanyi Abbey, yaƙarasa zancen cikin muryar kuka...tunda yafara magana Abbey ke sauraronshi harya gama kana yanisa yace "wacece Sheikh ɗin Abbey? Kuma mikamata? Miye haɗinka da ita? Kuma I ina kasanta? Duk atare yajero mishi tambayoyin domin yagano soyayya ce keneman rayuwar ɗan nashi.....kusan minti 10 da abbey yayi masa tambayar bece komaiba kamar bazeyi magana ba, kafin kuma yafara bawa mahaifin nashi labarin maisoon tun farko da yafara ganinta a harami dakuma zuwanta gidan har haɗuwarsu asibiti harkawo mafarkinta dayake yawanyi dakuma yanayin mafarkin harkawo zuwanshi Dubai dakuma dawowar dayayi nemanta Dr hareesh yacemai takoma Nigeria.....tunda yafara bawa memartaba labarin yake jinjina abin cikin mamaki yana kuma auna kowacce kalima tashi abisa mizani haryakai ƙarshe. Wani irin murmushin manya memartaba sarki Muhammad bilal keyi kafin yanisa yace "karka damu Sheikh ɗin Abbey inaga surukace muka samu daga Nigeria kuma acikin mafarki, yayi maganar cikin zolaya wa yaron nashi... ƙasa Sheikh Sudais yayi da kanshi afili yace "suruka kuma Abbey? "Eh mana Sheikh ɗin Abbey bara kaji ingayama bawani abin dakayi mata take bibiyarka domin Bama itace ke bibiyarkaba Kaine ke bibiyarta kuma ina kyautata zaton sontane kakeyi baka saniba ayanzu zamanta kusa dakai shine kawai maganin wannan damuwar sabida Hakan zamu nemi shi wannan doctor ɗin dakace agidanshi take seya gaya mana wacece ita kuma yayi mana jagora zuwa Nigeria domin muyi bincike akanta tareda nema maka aurenta, yaƙarasa zancen yana sakin murmushi....arazane Sheck Sudais yaɗago yana kallon mahaifin nashi kafin yabuɗe baki cikin rawar murya yace "aure kuma Abbey? Ayanzu? Ni aiba sonta nakeyiba, yafaɗa fuskarshi ɗauke da damuwa....hummm yaro yarone cewar memartaba kana yace to shikenan naji kodai basonta kakeyiba za'a aurota indai tanada nasaba mekyau daganan semuzo da ita kayita kallonta tana kusa dakai daga ranarda tunaninta yadena damunka kaga ai seku rabu idan bakada buƙatar zama da ita. "Abbey. "Ɗaga mishi hannu Abbey yayi alamar karyace komai kana yamiƙe yana faɗar "kashirya sekazo muci abinci tare domin yaudai kam da ɗan lelena zanyi dinner, yafaɗa cikeda Raha...daga kai kawai Sheikh Sudais yayi batareda yace komaiba domin yarasa miyakeji ayanzu farin ciki ko akasin Hakan? Shidai yasan nauyin dazuciyarshi kemishi kawai yarage sosai, da wannan tunanin yamiƙe domin yashirya bakinshi ɗauke da tasbihi kamar yadda yasaba...shi ko memartaba yayi ficewarshi zuciyarshi ɗauke da farin cikin sanin damuwar ɗanshi.
Nigeria
Wani madaidaicin gidane acikin unguwar gwagwalada dake garin Abuja gidane wanda baze wuce zaman mace ɗaya ba abakin get ɗin gidan wasu tiƙa tiƙan gardawane ketsaye kamar dogarai kowacce se muzurai sukeyi kamar suci mutum daranshi,,,,,daga cikin bedroom ɗin gidan kuwa maisoon ce zaune an ɗaure mata baki da ido....ɗas ɗas ɗas Hakan takon takalmi ketashi yana tunkaro bedroom ɗin wata hamshaƙiyar matace tashigo fuskarta manne da ƙaton glass wanda yacinye Rabin fuskar da chingum abakinta tana ɗallashi kamar wata karuwa, seda taƙaraso kusan maisoon kana tasaka hannu tabuɗe mata ido tareda jannye abinda ke rufeda bakin maisoon ɗin itama tazare glass ɗin idonta tana sakin murmushi...ɗagowa maisoon tayi itama tana murmushin wanda zaka rasa gane kona minene kuma wanda yayi sanaɗin ɗaukewar murmushin dake kwance akan fuskar matar....cikin tsiwa darashin tsoro maisoon tace "Rukky dikko dillah, humm iya wayon nakikenan? Tatambaya idonta nakanta...ƙuttt😱 Rukky dikko dillah?? Mahaifiyar yaseer?. 🙆
Autar alheri âœï¸
ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ *SAWUN GIWA*ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
Book 2
Duk wanda yakaranta min book batareda yabiyani hakkinaba banyafeba ðŸ™
Page 39 & 40
"Wani banzan kallo Hajiya Rukayya dikko tawatsawa maisoon ɗin kana tace "ba iya wayonaba kenan Dr maisoon Usman maina aiyanzune wasan zefara, bawai tunaninki ki auri yaronaba domin kiruguzamin daulata? Humm yaro yarone haryanzu ke yarinyace maisoon amma zan nuna Miki aikin manya, domin kuwa nida kaina zangayawa yarona cewar ƙinshiga duniya kuma iyayenki sun ɓoye mishi, daganan na tusawa mahaifinshi ƙiyayya da aurenki bayan nayi Hakan kuma nacimma manufata akanki, kinga najefi tsuntsu biyu da dutse ɗaya, kuma duk acikin kwana ukku nakeda muradin yin Hakan ƴamanta idan kin isa kidakatar dani dagayin hakan, tafaɗa cikin gadara.