Sashe 4
sawun giwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
SAWUN GIWA LABARIN GIRMA AKAN GIRMA SOYAYYA MULKI ISA FINƘARFI RIKICI BAN MAMAKI DADAI SAURANSU DUK ACIKIN BOOK ƊIN *SAWUN GIWA*
Free
Book 1
Page 17 & 18
"Sallama yayi yashiga tare da gaisarda mahaifin nashi,,,amma ko gaisuwarshi be amsaba yashiga faɗar "yanzu Basam abun naka haryakai kasa hannu kadaki karwarka sabida kawai kasamesu itada sudais suna fira? Kuma idan bekirataba zataje ne? Tunda hakan kazaɓa kanka agaskiya doline kabar gidannan nagaji da yawan ƙorafi akanka da wannan yarinyar kakoma gidanka dazama kawai, yafaɗa cikin ɓacin rai....shidai Basam kanshi aƙasa bece komai balle yayi yunƙurin kare kanshi domin yasan komi zece mahaifin nashi ba yadda zeyiba tunda uwar tsigudidin tariga tayi masa panpo.... Sheikh sudais dayashigo tunɗazu yana zaune kawai kusan memartaba bece komai ba seda yaji Sarki yakai karshen maganarshi tukunnah yace "papi. "Na'am sudais, ya amsa yana kallonshi....shiko ƙasa yayi dakanshi cikin ƙamewarshi yace "acikin shari'ar Muslunci akwai inda Allah ya yadda mace baliga takai hannu jikin namiji baligi wanda ba muharramintaba? Yatambaya anutse.. "a'a sudais wannan kam haram ne kuma nazahiri domin kuwa aikata hakan yana Dede da kusantar zinah ne kuma Allah cewa yayi karma mukusanceta balle aikatawa sabida hakan wannan sam ba Dede bane. "To Abba ita wadda kake zancen an daka abinda ta aikata kenan, Basam rigana kawai yayi amma nikaina tunanin hukuncin dazan mata nakeyi domin danine dakaina zan hukunta ta abinda zammata seyafi ƙarfin mari dominni ba sa'anta bane dazata riƙe kuma ba muharraminta bane, bawai niba kosu Basam haram a musulunci ta taɓa su Indai bada wata lalurarba domin kuwa akwai aure tsakaninsu. Ɗan shiru yayi yana sauke numfashi cikin ɓacin rai domin bayason yawan doguwar magana amma gata ansakashi, kusan minti 3 yana ahakan kafin yaɗago yace "Papi ba Basam ne zebar gidaba nine domin nine sanadin komai kuma bazan iya lamuntar sheɗancintaba agareni muddin taƙara ƙoƙarin aikata abinda ta aikatamin yau, Humm sekawai yacije bakinshi. "A'a sudais baza'ayi hakanba dan Allah karka tafi idan kaje to mizancewa mahaifinka bayan nine nabuƙaci zamanka anan ɗin, sekuma ya kalli gimbiya saudat cikin tuhuma yace "amma saudatt baki gayamin abinda ta aikataba har hakan takasance? Baki ta taɓa irin ko ajikinta ɗinnan kana tace "to ai sabida tanasonshine shiyasatayi koma minene kawai ka ɗaura musu aure kowa ya huta kaga daganan bawai riƙe hannunshi ba koma mitayi babu wanda zece wani abun. Shiru memartaba yayi yana sauraren kalaman kanwar tashi kafin yadubi Sheikh sudais babu tunanin komai yace "yarona kozaka aminta da wannan aure nakira memartaba nagaya mishi? Domin kam idan akayi hakan zanfi kowa farin ciki na haɗa za'a da babban matashin malamin addinin Muslunci kamar Sheikh sudais Muhammad Bilal, yafaɗa murmushin fuskarshi naƙara faɗaɗa. "Humm niban shirya yin aure yanzu ba papi kuma idan ma nashirya zannemi wadda Nakeso dakaina, yana gama faɗar hakan yamiƙe tareda riƙo hannun Basam suka fice daga turakar....da kallo Sarki yabisu hakama gimbiya saudat dakejin kamar tashaƙo wuyan Sheikh sabida takaici, cikin jin haushi tace "wai yaya Hassan miye nawani tambayarshi kawai kakira mahaifinshi mana ku ƙare magana amma katsaya tambayar ra'ayin shi bayan dagani har kai munada tabbacin baze aminceba..."Humm saudat kenan duk yadda kikejin labarin sarki Bilal yawuce nan musamman akan wannan yaron nashi baze taɓa ɗaura wa Sheikh sudais aureba muddin bashine yace yanason matarba kuma idan yace yanaso inada tabbacin ko ƴar waye seya aura Mishi ita idai Allah ya ɗauro aure atsakaninsu, yafaɗa yana jimanta abin.... gimbiya saudat batace Mishi komaiba tamiƙe cikin takaicin rashin nasara ɗakin.
A general perlor kuwa gimbiya zaitun nazaune tana tunanin abinda zeje yadawo akan wannan lamarin Sega Junaid yashigo, cikin girmamawa ya gaidata kana yace "lafiya kuma Ummi naga yaya Sheikh da yaya Basam sunfito daga pert ɗin memartaba kuma Sheikh riƙeda hannun yaya Basam? Damaki gimbiya zaitun tace "Sheikh kuma hardashi yaje gum memartaba? Gaskiya ina tunanin hakan domin dai ayanzu atare nagansu. Murmushi gimbiya zaitun tayi aranta tana furta alhmdlmulillah kafin tadubi ɗan nata tace "bansan abinda ke faruwaba Junaid sedai inaga ko minene itada Basam ne domin tashigo tana gayawa mahaifiyarta ya daketa. Ido Junaid yazaro cikin mamaki yace duka kuma Ummi? "Tabbas kuwa kuma yadaketan ba ƙarya tayiba domin naga shafin hannunshi a fuskarta sedai duk abinda yasa yamareta abinnan me girma ne...tab ɗijam to Allah ya kyauta Bara nashiga ciki yafaɗa yana barin perlor..
*DARE ƊAYA WANKA GOMA*🍌🙈
HUMM KARKI BARI ABAKI LABARIN WANNAN SIHIRTACCEN MAGANIN ƳAR UWA, DOMIN KUWA DUK WADDA BATA SANSHIBA TO TABBAS TABAR BAYA DA ƘURA, *DARE ƊAYA WANKA GOMA* MAGANINE MA MATIKAR MAHIMMANCI AGUN NAMIJI DA MACE AMMA BAZANCE KOMAIBA IDAN KIN GWADA KECE ZAKI DAWO SA GUDUNKI, IDAN KUWA HAR KIKA GWADA BEMIKI AIKIBA, TO WLH ALLAH ƊAYA ZANBAKI KUƊIN KI, Game bukatar *DARE ƊAYA WANKA GOMA* ze iya tuntubar wannan nomber 👉 07037092176 domin za'akai Mikishi aduk inda kike afaɗin duniya.💃💃
*GYARAN JIKI, ƘIBA HIPS, NONO, HASKEN FATA* DUK AKAN ABU ƊAYA INGATACCEN GARIN BOBOTIC SABAYA, BAWAI NORMAL SABAYABA NO DOMIN WANNAN GA DAƊI GA BIYAN BUƘATA CIKIN ƘANƘANIN LOKACI. SEKIN GWADA ZAKI TABBATAR HAJIYATA INADA TABBACIN IDAN KIKA FARA BAZAKI BARIBA DOMIN KOWANNE BAKI YASON DAƊI GA KUMA BIYAN BUƘATA CIKIN SAUƘI,
MUNADA INGATTUN KAYAN MATA DA KUMA MAGANIN MAZA MUNADA KAYAN GYARAN JIKI SABULUN DILKA DADAI SAURANSU DUK ABINDA KIKESO HAJIYATA ZAKI IYA SAMUNSHI AWURINMU AKAN FARASHI ME SAUƘI.
GAME BUƘATAR GARIN BOBOTIC SABAYA ZE IYA NEMAN WANNAN CONTACT ƊIN 👉07073092176 KAYANMU BASUDA NABIYU💃💃💃
Washe gari da sassafe maisoon da yah muhseen sukayiwa Anty meenah sallama a airport kana jirginsu yaɗaga zuwa Nigeria...seda sukaga tashin jirginsu tukkunna suka koma gida sedai suna isa saka samu fawan na jiransu, sosai suka gaisa cikin mutunci kana yace "meenah ina autar mom? "Laa bata gayamaba yah fawan wlh juya taɗora rigimar ita bazata zaunaba seta tafi hakan yasa yah muhseen yace tashirya sutafi yanzu daga airport muke wurin rakasu har jirginsu yatashi inaga kafin yamma autar mom kam tana gida....wani irin kallo yakebin anty meenah dashi tunda tafara magana zuciyarshi na tsinkewa "mikenan ake nufi? Maisoon muhseen tabiya bayan tasan ita yazo ɗauka a ƙasar? Tana nufin son muhseen takeyi akanshi kome? Inaaa wlh sam bazata saɓuba yafaɗa Aranshi kafin yajuya fuuuu yabar gidan ko sallama beyiwa anty meenah ba...ita kam mamaki sosai yanayinshi yabata sadai batace komaiba tashige warta gida itada yaranta..
Fawan nafita airport yanufa domin yin cuku cukun tafiya domin yayiwa ƙanshi alkawarin da isa Nigeria zegaya mata asalin abinda keranshi gameda ita kana yagawa abbey domin ayi gaggawar yin komai yariga muhseen ɗin...sedai duk yadda yaso yabar Saudiya aranar abin yaci tura doline se bayan kwana biyu zesamu jirgin zuwa Nigeria ahakan doli yasiya ticket ɗin wancan jirgin yakoma masaukinshi zuciyarshi na ƙunar doline yajira nanda 2 days tukunnah yatafi.
Nigeria
Jirginsu na sauka suka hango jafar yazo ɗaukarsu tare da A'isha, dagudu A'isha tazo suka rungume juna itada maisoon suna murna. Shi kuwa muhseen Jafar yabawa hannu cikin girmamawa ga yayan nashi yace "munsameku Lafiya yah Jafar? "Lpy qalau bro y ibada? Alhmdlmulillah, "yah Jafar inawuni cewar maisoon kanta aƙasa..uhmm sannu autar mom yan saudiya to y ibada? "Alhmdllh yah Jafar y su anty sofy da baby's na? "Duk suna lpy, yafaɗa yanayi gaba shida muhseen. Amotama hakan suke ta fira cikin nishaɗi da farin ciki daga A'isha har ita maisoon domin sune abaya yah Jafar da yah muhseen suna agaba. "Ƙanena wane hukunci yakanye akan zancen da Abbey yayimuku kauda su fawan? "Humm aini nasamu tawa yaya in sha Allah nanda ɗan lokaci zan bayyana ta gareku. "Tofa 🤔 Masha Allah amma naji daɗi wlh.."yah muhseen matace kasamu? Kai mana naji daɗi wlh sweetheart Kinga daga mungama wannan bikin senasu yaya ko ya fawan yace yasamu mata gaskiya wannan abin Yamin daɗi, Maisoon tafaɗa cikin farin ciki. "Wlh kuwa sweetheart Nima naji ai kamar nataka kan ɗanda anty sofy zata haifa sabida murna, cewar A'isha suna taɓewa da Maisoon. "Please my one bro wacece wannan me sa'ar agaya muna ita domin tunyanzu agabatardamu agunta amatsayin cikakkun ƙanen miji domin tafara tattalinmu koba hakaba sweetheart? Hakane wlh, A'isha tafaɗa tana dariya...Humm ai kuna tare da koma wacece domin kuwa sa'arnan bazatabar gidanmu ba taje wani gidan tabbas doline takasance acikin ahalina kuma ina matuƙar sonta wlh har cikin raina, sekuma yayi shiru can yace "rabbi kabani muradin raina idan samunta alkhairi ne agareni kuma idan ita ɗin matatace Allah ka mallaka min ita cikin aminci...gabaki ɗaya baki suka saki suna kallonshi cikin mamakin kalamanshi musamman ƴammatan da dasukayi kamar andasasu sabida lulawa duniyar tunani. Yah Jafar kuwa cikin mamaki yace....!
Saura page ɗaya free yaƙare kuhanzarta biyan naku domin kusamu damar karanta SAWUN GIWA har ƙarshe 💃
SAWUN GIWA paid book ne akan 1k kacal 👌 banyadda kowa ya karanta mun abuna batareda yabiyani hakkinaba idan kinshirya biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 🙏
Autar alheri ✍️
🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘
🐘
🐘🐘
🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘🐘
Romantic love story 💋💓💞
Daga alkalamin✍️👇
Dr Yasmeen Ahmad
(Autar alheri ✍️)
Marubuciyar 👇
SIRRI
SOLDIER'S FAMILY
INGARMAM NAMUJI
MEJO NAJEEB
WAYE MIJINA
TANTIRANCI SABON SALO
IZZAR MULKI
BIG LADY'S
MY LITTLE SISTER
JEJI GIRL
JIKAR IYA DELU
SHUGER DADY
And NOW 👇

Page 19 & 20
"Tofa 🤔 wannan wacece ƙanena? Kodai ƴar gida zakayi acikin ƴammatan gidanmu zaka ɗauka? Murmushi yayi kana yace tabbas kuwa yaya aciki zan ɗauka domin nasamu zaɓin raina.."wow Masha allah Amma kuwa da su abbey sunfi kowa farin ciki da wannan al'amarin koya kukace sister's? Yatambaya yana kallon su maisoon..ajiyar zuciya suka sauke atare musamman maisoon da zuciyarta ta tsananta bugawa, kana suka ce "hakene yaya aikuwa zamuso musam ko wacece antyn tamu acikin family...zaku ganta soon, cewar muhseen adede lokacinda yah Jafar yayi Perking a cikin gidan Dady, wato gidansu maisoon.