← Book details sawun giwa Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 6

Sashe 2

sawun giwa Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

SAWUN GIWA LABARIN GIRMA AKAN GIRMA SOYAYYA MULKI ISA FINƘARFI RIKICI BAN MAMAKI DADAI SAURANSU DUK ACIKIN BOOK ƊIN *SAWUN GIWA*

Free

Book 1

Page 13 & 14

Ina kuke yan ƙasar Niger 💓 kuma wannan karon ba'abarku a bayaba domin kuma zaku iya mallakar littafin Autar alheri ✍️ akan jaka ɗaya a kuɗinku, game buƙatarshi zata iya yimun magana a wannan nomber 👉 07037092176. 🙏💃

"Why? Zatayi Mishi hakan abinda yake tambar kanshi kenan...itama maisoon takafeshi da ido wani ɗan lokaci tanajin yadda zuciyarta ke bugawa da tsananin ƙarfi ga kwarjinin dayayi mata gabaki ɗaya yacika mata fuska ahakan yasa tayi saurin janye idonta daga gareshi. Assalamualaikum Good morning Sheikh. "Wa'alaikissalam ya amsa cikin sweet voice ɗinshi wanda yasa maisoon lumshe kyawawan idanuwanta babu shiri. Wurin zama yanunawa Dr hareesh batareda ya amsa gaisuwarda yayi mishiba. Aiko cikin girmamawa yazauna kana ya shiga yimishi bayanin abinda yakawosu. Anutse yake saurarenshi sedai gabaki ɗaya rabin hankalinshi nakan maisoon datayi kicin kicin da fuska kuma ko arzikin gaisuwa besamuba awurinta balle ta zauna, amma dukka hakan shidai fatar yakeyi suyi abinda zasuyi dubar mishi office ɗinshi kar zuciyarshi ta buga.

Seda Dr hareesh yagama bayanin shi kana yaɗagoda cat eyes ɗinshi yana kallonshi cikin tattausan lafazi kamar yadda yake magana akoyoshe yace "shikenan badamuwa zanzo yanzu kadubata kuje kuyi abinda ya dace Allah yabata lafiya. "Da Ameen Dr hareesh ya amsa cikin farin cikin samun amincewar Sheikh sudais domin san sarai bayason duba mata dudda kasancewarshi likitansu..ahakan yamiƙe yayimishi Sallama tukkunna ya dubi maisoon yace "muje autar mom. Batareda tace Mishi Komaiba tajuya danufin barin office ɗin, "wait. Taji saukar daddaɗar Muryarshi, wanda shima hakan kawai yatsinci kanshi da tsadatan dudda tsinkewarda zuciyarshi keyi...jiyowa Dr hareesh yayi yana faɗar "to ƴallaɓai. Dayatsa yayi mishi nunida badashi yakeyiba da ita..hakan yasa Dr hareesh sakai yafice yana addu'a Aranshi Allah yasa karta yimishi rashin kunya...Itako runtse idonta tayi da ƙarfi tanajin yadda zuciyarta ke bugawa amma abin mamaki ta tsinci kanta dabin umurnin shi natsayawar.

Kusan minti 10 tana tsaye bece mata Komaiba yanata aikinshi kafin ya kammala yaɗago kanshi ya kalleta sau ɗaya ya ɗauke kanshi cikin kamala yace "ya sunanki? Kawai taji saukar tambayar abazata. Shiru taɗanyi tana kallonshi amma batace komaiba, seda yaƙara memeta tambayar tukunnah, tabuɗe baki ahankali cikin wani irin voice tace maisoon

"wani irin yarrrr Sheikh sudais yaji ajikinshi alokacinda muryarta tasauka acikin kunnenshi, lumshe kyawawan idanuwanshi yayi yana maimaita sunan ahankali maisoon, sekuma yace "suna me kyau da inganci sunan salihan bayin Allah,...shiru yakoma ratsa sakaninsu nawani ɗan lokaci har maisoon na niyyar ficewarta ganin yayi shiru bece komaiba, setaji yana faɗar "gakida babban suna amma kuke yiwa mutane rashin kunya ko? Da mamaki tajiyo tana kallonshi, shikuwa yanata aikinshi kamar bashine yayi maganar ba. Ganin kamar tashiga mamakin furucinshine yasa yace "kina mamakine? Bayan kinmari security agidan sarki wanda bako sa'arkiba, kuma kinzo kina yiwa anty sauratt rashin kunya ko? Se alokacin maisoon tagano inda yadosa, ɗan ƙaramin bakinta tatura gaba kafin ta jujjuya idonta cikin tsiwar taso yimishi magana amma yayi mata kwarjini, sekawai tace "to ai duk abinda namusu sune sukaja domin banida wata alaqa dasu balle sushiga lamarina. "Shiru Sheikh sudais yayi yana kallon ɗan ƙaramin bakinta yadda take juyashi ga zuciyarshi se ƙara sananta bugawa takeyi dakewa kawai yayi, daga gefe ɗaya kuwa duk tabuɗe baki tayi magana seyaji sautin muryarta kamar a yanzu take mishi magana a mafarki cikin wannan yanayin dabazeso yasake shigaba, domin ko maganar tadakeyi ayanzu duk jikinshi amsawa yakeyi. Cikin dakiya yace "to su idan sune suka tsokaneki nikuwa mina aikata agareki kikasako rayuwata agaba?? Yafaɗa yana cire glass ɗin idonshi. Waro duka manyan idanuwanta tayi tana kallon shi da mugun mamaki akwance akan fuskarta, baki tabuɗe zatayi Mishi magana kenan sukaji nocking ɗin ƙofar, hakan yasa tayi shiru batace komaiba. Shi kuwa maida glass ɗinshi yayi ahankali yabada izinin shigowa. Wani doctor ne yashigo cikin girmamawa yace "ranka yadaɗe angama shirin shiga theater kai kawai akejira. "Okay ina zuwa ayafaɗa ahankali. Juyawa doctor ɗin yayi yafice hakan yasa maisoon bin bayanshi cikin sauri batare tabawa Sheikh sudais ansaba sedai tatafi da mamakin kalamanshi fall acikin ranta.

Office ɗin Dr hareesh tanufa tunkafin tashiga taganshi zenufi theater room hakan yasa tabi bayanshi suka shiga ciki basu jima dashiga shima Sheikh sudais yashigo cikin kamalarshi, dasauri duk sauran doctor's ɗin dake wurin suka shiga gaidashi suna bashi hanya amma maisoon ko kallon inda yake batayiba sabida yadda zuciyarta ke tsinkewa akan kalamanshi.....dasauri aka shiga bashi kayan dazeyi anfani dasu, shiko wani room yashiga kamar minti 5 segaya yafito da kayan theater ɗin anan ya fara aikinshi cikin ƙwarewa inda maisoon ke temaka mishi dawani doctor fu'at, suko su Dr hareesh gefe suka koma suna kallon yadda suke aikin cikin gwaninta..basuwani jimaba cikin ɗan lokaci kaɗan suka gama aikin cikin nasara, suna gamawa dasauri tashiga tacanja kayanta tafito, ganin hakan yasa Dr hareesh bata car key ɗinshi domin yasan bazata jirashiba.

*DARE ƊAYA WANKA GOMA*🍌🙈

HUMM KARKI BARI ABAKI LABARIN WANNAN SIHIRTACCEN MAGANIN ƳAR UWA, DOMIN KUWA DUK WADDA BATA SANSHIBA TO TABBAS TABAR BAYA DA ƘURA, *DARE ƊAYA WANKA GOMA* MAGANINE MA MATIKAR MAHIMMANCI AGUN NAMIJI DA MACE AMMA BAZANCE KOMAIBA IDAN KIN GWADA KECE ZAKI DAWO SA GUDUNKI, IDAN KUWA HAR KIKA GWADA BEMIKI AIKIBA, TO WLH ALLAH ƊAYA ZANBAKI KUƊIN KI, Game bukatar *DARE ƊAYA WANKA GOMA* ze iya tuntubar wannan nomber 👉 07037092176 domin za'akai Mikishi aduk inda kike afaɗin duniya.💃💃

*GYARAN JIKI, ƘIBA HIPS, NONO, HASKEN FATA* DUK AKAN ABU ƊAYA INGATACCEN GARIN BOBOTIC SABAYA, BAWAI NORMAL SABAYABA NO DOMIN WANNAN GA DAƊI GA BIYAN BUƘATA CIKIN ƘANƘANIN LOKACI. SEKIN GWADA ZAKI TABBATAR HAJIYATA INADA TABBACIN IDAN KIKA FARA BAZAKI BARIBA DOMIN KOWANNE BAKI YASON DAƊI GA KUMA BIYAN BUƘATA CIKIN SAUƘI,

MUNADA INGATTUN KAYAN MATA DA KUMA MAGANIN MAZA MUNADA KAYAN GYARAN JIKI SABULUN DILKA DADAI SAURANSU DUK ABINDA KIKESO HAJIYATA ZAKI IYA SAMUNSHI AWURINMU AKAN FARASHI ME SAUƘI.

GAME BUƘATAR GARIN BOBOTIC SABAYA ZE IYA NEMAN WANNAN CONTACT ƊIN 👉07073092176 KAYANMU BASUDA NABIYU💃💃💃

Koda ta isa gidan tuni fawan ya iso tana buɗe ƙofar perlor da mamaki take kallonshi...shiko yana jifanta da wani sihirtaccen kallo na ƴan duniya. "Yah fawan dagaske kaine ikon Allah sannu dazuwa y hanya? "Cikin wani irin kallo yace "yawwa sannu my sweet sis nasameki lafiya?

Lpy qalau alhmdllh y su mama da da Isha? Suna lpy, daga ina haka? Wlh daga hospital mukaje da yah hareesh shinefa nadawo ashe rabon nayi kyakkyawan ganine, tafaɗa cikin far'a. Shina murmushi yayi kawai yanabinta da kallo kamar wani tsohon maye... miƙewa tayi ahankali tace yah fawan Bara nayi wanka duk warin Allurai nakeyi da magungunan asibiti, tafaɗa cikin shagwaɓa, wadda ta saukarwa da fawan kasala, yabita da kallon sha'awa....abakin kwaridon shiga bedroom ɗin suka haɗu da anty meenah kallonta tayi kana tace "au harkin dawo? "Eh nadawo Baga yah fawan har ya iso.."eh kuna fita yazo cewar anty meenah tana barin wurin....itakam bedroom ɗinta tashiga cikin sauri tacire kayan jikinta tareda faɗawa bathroom domin yin wanka,,,kusan minti 30 da shigarta sa'annan rafito daureda towel akirjinta, ko ina na jininta najuyi agaskiya maisoon nada cikar hallittar mace wanda kowanne namiji ke muradi..gun mirror tanufa tashiga shafa manta me masifar ƙamshin daɗi me ratsa zuciya, seda taga shafe kowanne lungu tukunnah tafeshe jikinta da body spirit me daɗin shaƙa, kayanta ta ɗauka wata duguwar rigar material tasaka kana taɗora hula akanta, ahankali ta tako bakin gadon wanda kafin takai inda zata ɗauki wayar duk ilahirin jikinta girgiza yakeyi domin ko abu me nauyi maisoon tasaka baya ɓoye kyakkyawar halittar ta balle material dake saga saga, ahakan tanufi perlor zaune tasameshi yana danna wayarshi. "Yah fawan mizan kawoma? "Murmushi yayi kana yace bakomai ƙanwata ke kawai nakeson gani, yafaɗa yana jifanta da wani irin kallo musamman nashanunta dayake gani kamar tsokaleshi sukeyi sabida girmansu gaya ko mayafi babu ajikinta. Itakam murmushi kawai tayi tazauna suna fira jefi jefi domin sam bata kulada kallon dayake mataba, sunjima suna firar seda taga ankusa ayi sallah a masallacin harami tukkunna tamiƙe domin Takoma bedroom ɗinta tayi alwala tare da shirin zuwa masallaci...da kallo yabita yana jan wani mugun numfashi ganin yadda mazaunanta kejuyawa kamar zasu faɗo Mishi, "ohh my god yafaɗa yana saka hannu Dede wandonshi ya danne gudun kar Hajiya ta fallasa shi,,,,sedai abinda besaniba duk abinda yakeyi a idon anty meenah. Murmushi kawai tayi tana girgiza kanta a zuciyarta tace "inagafa yah fawan son ƴar rigimarnan yakeyi in kuwa hakene akwai aiki, koda yake itaɗin ce duk namijin daya ɗora idonshi akanta tabbas seya kyasa ahakan tanufi kitchen ɗinta tana zancen zuci....ita kuwa maisoon fitowa tayi cikin shirinta tasa dogon hijab har ƙasa tace "yah fawan zanje harami ko zakaje ? "Eh zanje ko muje. To shikenan anty meenah zamuje harami semun dawo. "To adawo lafiya autar mom da yayanta.. murmushi kawai sukayi suka fice daga gidan.

Atare suka shiga Masallaci bayan sunyi ɗawafi sukayi sallar azahar daga nan suka fito daga masallacin...tun shigarsu masallacin har fitowarsu ayanzu ayanzu akan idon Sheikh sudais kuma hakan kawai yaji baya ra'ayin wanda yagansu tare dudda besan kowayeba, ahakan yafito shima yanufi gida sedai ranshi duk babu daɗi besan dalilin hakan ba.......maisoon kuwa atare suka koma gidan anty meenah itada fawan sedai beshiga cikin gidanba yatsayarda ita aharabar gidan yana janta da fira tana dariya cikin farin ciki idan kallesu inbaka saniba zaka ɗauka masoyane,,suna ahakan motar da taɗauko muhseen tasawo kai cikin gidan kuma tun daga nesa yake hangosu zuciyarshi na tsananta bugawa kamar zata fashe sabida fargaba....!

SAWUN GIWA paid book ne akan nera 1k kacal 👌 banyadda kowa ya karanta mun abuna batareda yabiyani hakkinaba idan kinshirya biya zaki iya tura kuɗinki a wannan account ɗin 👉 2276776261 sha'awanatu ƙasim UBA Bank, kana kitura shaidar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 🙏

Autar alheri ✍️

🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘

🐘
🐘🐘
🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘
🐘🐘🐘🐘🐘

Romantic love story 💋💓💞

Daga alkalamin✍️👇

Dr Yasmeen Ahmad

(Autar alheri ✍️)

Marubuciyar 👇

SIRRI

SOLDIER'S FAMILY

INGARMAM NAMUJI

MEJO NAJEEB

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

IZZAR MULKI

BIG LADY'S

MY LITTLE SISTER

JEJI GIRL

JIKAR IYA DELU

SHUGER DADY

And NOW 👇
Chapter 2 · 0% Book details